Sashe 123
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wajan 10 pm Kamal ya dawo ɗakin lokacin su Ummah sun tafi dasu Umpah sai Ablah da Asiya yayar Mamu suke duba mai jego. Mubina tana kwance tana ciza bakinta saboda cikinta yana mata ciwo. Kamal ya gaishe dasu Ablah ya sunkuya gaban gadan yaran ya ɗauki ƴar babyn tana shan hannunta, idanu ya ƙura mata saboda tsantsar kamar da suke da momynta. Mannata yayi a ƙirjinsa, yakai bakinsa saitin kunnenta ya sake mata Addu'a akaro. Ya mata kiss a jajayan lips ɗinta, ta fara lasar lips ɗin Kamal, dariya Kamal yayi ya ƙarasa bakin gadon ya zauna yace "Sweetie Nagode maki sosai da kika bani ɗiya me kama dake." Asiya da Ablah suka miƙe suka nufi waje suna murmushi ganin Kamal nason ganawa da matarsa. Mubina tace"Kamaluna nasha wuya sosai." Kamota yayi ta zauna ya ɗora mata ƴar saman cinyarta yace"Sannu Sanyin idaniyata Kiba rabin raina mama kalli tana lasar baki." ya faɗi yana janyema Mubina riga ya sakama yarinya nono a bakinta tako kama tana tsotsa. Mubina tace"Aushhh Kamal zafi." Kanta ya ɗago ya haɗe bakinsu yana bata lafiyayyan kiss yana bubbuga bayanta cikin salonsa ana musamman har ya samu yarinyar tasha nono sosai ya zare bakinsa anata, yace"I love u Mubina Allah yabarmin ke wlh bansan irin kyautar da zan maki ba a duniya, Allah yasa baɗi warhaka kinsa haifamin yara uku." Kuka ra sakar masa tana cewa"Ni ko sex ɗin bazan sake yarda muyi ba." Kamal ya rungumeta, yace"Sorry Habibiyata na bari bari kuka bana son duk abinda zai ɓatama mmn ƴan biyu na rai." shiru tayi ta lafe ajikinsa tana sauke ajiyar zuciya. Ɗan janyeta yayi ya miƙe ya ɗauke yarinyar yana kissing ɗinta ya kwantar da ita saman ɗan gadon ya ɗauki baby boy ya zauna ya rungumo Mubinar ya samu ta shayar da yaron. Sai washe gari suka tafi gida, wanda kafin kace me gidan ya cika da ƴan barka, yaran akwai shiga rai, Kamal baki yaƙi rufuwa yanajin wani irin farin ciki. A kullum Su Umpah da Abbu sai sunzo sunga jikokinsu. Yayin da Mubina take matuƙar samun kulawa daga masu mata zaman jego, ga Kamal yake bata wata irin kulawa kowace rana sai yaganta ya tsotsi bakinta ya kasheta salon sa na ƙaunarta, ya mata godiya da saka mata albarka wannan yara da ta bashi. Itako ta narkewa jikinsa tana zuba masa shagwaɓa yana lallaɓata, abin nasu fa dole idan ka gani ya burgeka. Basma da Amrah kullum sai sunzo. Haka akaci gaba da kula da maijego har ranar suna ta zagayo ranar naga ɓarin kuɗi da abinci iri iri an haɗa jama'a dai ba kome ba ranar sunan yaran ba'a magana an ya ke raguna huɗu da ƙaton marake almajirai ma sunci sunyi hani'an babu laifi. Namijin yaci sunan Umpah wato Abdulrahim, macan taci sunan Ummah wato Fatima Zahra. Wannan kawaici Abbu yasaka Kamal yayi dan da duka sunayansu xai saka, hakan yama Umpah daɗi har Mubina ɗin dan tana nunama Kamal jin daɗinta ƙarara dan tayi masa wani irin romancing wanda bata taɓa masaba ganin zai shiga wani hali ya mata wayo suk koma jama'a, wani irin kyau Mubina ta zuba ita da ƴaƴanta masah Allah. Su Amrah ma ba abarsu bayaba. Haka taron ya watse ana son barka. Washe gari da safe kuwa Mubina suka tattara sai gida wanka wanda dakyat tabar Kamla tana kuka shine ya lallaɓata sanin ko ya zugata ma ba barmasa ita za'ayi ba.
Haka suka kasance a gidansu Umpah sosai Mubina da ƴaƴanta suke samaun kulawa daga kowane ɓamgare dan kusan kullum Mamie da Affan suna wajan Ummah yaran sai ƙara girma suke kamaninsu da iyayansu na ƙara baiyana, Kamal ya ɗorawa Mamie son duniya sabida tsantsar kamarta da Mubina. Kwance tashi Ba wuya har suk zubar da ruwa sunyi mulmul abinsu ita da yaranta, ga gyara da tasha Mamu ta
tsaya tsayin daka ta kuma gayara ƴarta dan saida suka kwashe wata biyu cif kafin suyi shirin dawowa, Mubina ansha gyara haka Kamal saida ya saka aka gyara gidan sosai masha Allahu. Misalin karfe tara na dare aka kawo Mubina harada kukanta kamar sabuwar amarya tayi kyau iya kyau masha Allah. Kamal yana shigowa ya rufe kofar falo, jin kukanta ya saka ya iso da sauri ya ajiye ledar" ya zauna ya rungumota yace"Haba Sweetie gani sonki da kewarki ta kusa kasheni amman kika zauna kina kuka ko kin fasa son Kamal ɗinki baban ƴaƴanki?" Jikinsa ta narke ta shagwaɓe tace"Wlh ina sonka yo ba kai bane ka barni inata jiranka kazo nasha sweetie." ta faɗi tana tallafe gefen fukarsa ta haɗe bakinsu ta shiga tsotsa tana lumshe idanunta." Kamal ya ƙara ƙamƙameta ya zuƙe zip ɗin rigarta yana shan bakinta yana murza kyawawan nonuwanta tamkar ba yara biyu ba take shayarwaba. Ganin zazu lalace a haka yasa Mubina ta zare bakinta tace"Habibina har ma fara zuba ni ka bari bacci zanyi bari naje na duba ƴaƴana." ta faɗi tana miƙewa tana murmushi. Kamal ya kamota cikin zafin nama yace"Wayyo Sweetie wane irin mai da sabulu kikayi anfani dashi jikinki ya ƙara taushi ga ƙamshi na musamman?" ya faɗi yana zaunar da ita saman cinyarsa. Ya buɗe ledar kajin, cikin sauri sauri yake ciyar da ita tana masa shagwaɓa itama tana bashi. Sosai sukaci naman sukasha fresh milk da yoghourt ya ɗauketa suka nufi sama. Suna zuwa wanka sukayi Kamal ya ɗauki ƴaƴansa yay masu Addu'a ya kwantar dasu. Ya dawo wajan Mubina da take kwance daga ita sai bra da pant, kwanciya yayi ya beƙa hannunsa ya kashe wutar ɗakin ya kamota ya haɗe bakinsu ya cire bra ɗin ya cire pant ɗin. Asuba ta gari tab wannan lamarin yafi ƙarfina na yau ba irin na kullum bane.😄
*Please a gurguje*
Bayan shekara hudu masah Allah rayuwa tayi daɗi ga wa innan bayin Allah kome yana tafi normal, Mubina ƴaƴanta sunyi wani irin girma kamar sun kai shekaru 5 ko 6 yaran faɗin gatan da suke samu wajan kakaninsu da iyayansu tsayawa faɗi ɓata lokacine, tin su bata sake haihuwa ba sai yanzu takeda cikin wata bakwai. Ta ƙara murjewa tayi kyau har gobe, shagwaɓa take zubawa Mamu da Umpah uwa uba Kamal da ya naɗata sarauniyar mata. Amrah tana yaranta biyu mace da namiji babban me suna Dareek ɗan shekaru uku da rabi sai macan mai sunan Nini mahaifiyar Sageer ƴar 2 year dan kusa ta sami ciki Basma kuwa ɗanta ɗaya amman tanada shiga ciki, Samha yaranta biyu mata wanda suke samun kulawa sosai da gata zauwarta ɗaya shima dakyat ya barta. Sai ɓangaransu iyamu sunyi aure iyamu ɗan gatuwa ta samu ta aura ba laifi akwai riƙe gida, Leezah kuwa wani mai saida gawayine shima ba laifi saidai kullum tana shan gori ta sayar da mutumcinta a waje, kuma sun hanasu suyi makarantar. Mounkaila kuwa shekaru biyu da mutuwarsa, Tukur ya zama matsiyaci amman tin ranar da yazo neman gafarar Kamal Kamal ya yafe masa ya bashi maƙudan kudaɗe yaja jari yana juya kuɗin, to ba laifi basa rasa abinda suci, akullum ƙara nadama yake... Kamal ya hana Mubina karatu, dole ta haƙura ta rungumi mijinta da ƴaƴanta, arziki kuwa na Kamal kamar ƙarosa ake, gashi da ƙoƙarin temakon talakawa. Mubina kanta tana iya ƙoƙarinta wajan temakawa nakasassu da marayu, ta gina ƙaton masallacin juma'a Kamal kuwa ƙatuwar islamiya, kai abin fa masha Allah, ga zumunci tsanin Kamal da Sageer haka Umpah da Abbu sun zama tamkar ƴan uwa, Ablah ana Nan ana fama da tsufa, haka Goggo Rumana, duk juma'a su Mubina da yaranta can suke yini, Asabar Gidan Mamu....
Zaune take cikin haɗadɗan parlonsu wanda yaji kayan alatu masha Allah, tana sanye cikin doguwar riga mai samtsi, katon cikinta yayi girma kamar yaune zata haihu, ta saki gashin kanta ya rufe gefen fuskarta. Kunne tasa ta toshe kunnenta saboda ihun Mamie da Affan. Wayar hannunta ta ɗauki ringing baki ta zumburo gaba ta ɗaga ƙiran ta manna wayar a kunnenta, a shagwaɓe tace"Habibina please kazo ka ɗauke yaranan wlh sun hanani bacci salon na dakesu ace naci zali wlh zan miƙe na iskesu ɗakin wasan nasu na korasu compound."Kamal daga can yace "Sorry Sweetie gani na shigo."ya faɗi yana tsinke ƙiran. Mubina ta kwala masu ƙira"Mamie Affan oya kuxo.
Aguje suka shigo ƴar macan kamar copy ɗin mubina tana sanye da riga da siket ƴan kanti an kame mata gashinta da ribbon. Affan kuwa kama Kamal sak, har ɗingishin ƙafarsa, yanada gida biyu ta iso tana maida numfashi tace"Momy gani..." baki Mubina buge mata tace"ba nace kicemin Aunty ba kawai salon ki tsofar dani."Affan yace"Aunty kiyi haƙuri to bazata sake faɗiba." Mubina tayi murmushi ta rungumesa ta gefe saboda katon cikin tace"Oya muje na shiryaku Dady yazo Mamie dan na maki wasa shine kike cika da batsewa saura kicema Dady na bugeki wlh baxan ƙara zuwa dake gidan Aunty Amrah da Basma ba." Mamie cike daladabi tace"Aunty ai ni bana fushi dake ina sonki kamar yanda Dady yake sonki." Kamal dake tsaye yace"Very good Mmaie Oya kuzo muje to." Da gudu suka nufi gun Kamal suna masa Oyoyo. Mubina tace"Uncle nazo nima ka kaini naga Mamu da Umpah da Ummah da Abbu?" Kamal ya kama hannun ƴaƴansa ya fice yana cewa"Eh wayo ba wani uncle, dan anga ɗiyana za'acemin uncle na wayo, bari yanzu zan dawo." yana faɗi ya fice. Mubina ta zumburo baki gaba tana gunguni. Kamal kuwa yana kai yaran gidansu Abbu ya juyo ya dawo wajan tauraruwarsa.