Sashe 3
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwance take a saman makeken gadonta cikin wani haÉ—adÉ—an É—aki wanda adon shi kome maroon colour ne, har kujerun har carpet gado kome na É—akin yayi ba karya, santala-santalan cinyoyinta duk waje gashin kanta ya rufe mata fuska, daga ita sai guntun wando iya cinya da vest manyan boobs É—inta duk rabi a waje.
Kofar a ka turo aka shigo wata kyakyawar matace ƴar kimanin shekaru 45 waya manne a kunnenta tana cewa"Eh fa Mubina sarkin bacci wlh baccin take Ablah, kinga ka tasheta taima rigima anjima tana zuwa makaranta , bari da ta tashi zansa ta kira ki tunda muka dawo sabon gidanan yau kwana uku bata gajiya da bacci , da zaran ta dawo daga makaranta, sai kace itace tamana gyaran gidan..."Amrah ce ta shigo da gudu tana haƙi tana sanye da doguwar riga milk colour ta dan kamata kasancewar tana ƴar kiba kaɗan, kyakyawace fara mai kyan fasali dede misali, akwai hanci da idanu masu kyau da bakinta daidai ita gata da gashi dan tafi Mubina gashi, itako ta fita kyau da surah kawai dan Mubina bata da jikine, kallo ɗaya zaka mata kasan yayar Mubina ce sabida suna kama duk Mubina tafita kyau .Tana isowa ta warce wayar a hannun Mamu tana dariya ta kara wayar a kunnenta, cikin zazzaƙar muryata tace"Ablah dan Allah me yasa kuke nuna banbanci ni ba jikar ki bace"? Ta faɗi tana ficewa daga ɗakin.
Mamu tai murmushi ta girgiza kai ta isa bakin gadon taja lallausan bargo ta rufama Mubina ta kara mata gudun Ac ta fice...
Misalin karfe *6* pm daidai Mubina ce tsaye ita da Basma a farfajiyar makarantar tana riƙe da jakata sai wata tsadaddar waya a hannunta tana latsawa fuskarta tam ba walwala, jama'a se fita suke, yanzu sanye take da riga da wando yan pakistan blue colour wandon ya dan buɗe kadan ta yane kanta da mayafin kayan, fuskarta ba kwaliya yanzu ba kamar da safe ba, amma duk da haka tayi kyau matuƙa.
Basma tace"Wlh mun ɗin ƴan karya ne wai baza mu shiga motar makaranta ba gashi duk an watse an barmu , ke nayi zuciya mu fita mu hau adedeta sahu kawai." ta faɗa tana kama hannayan Mubina da sukasha Jan lalle, Mubina ta fizge hannunta tana zabgama Basma harara cikin zazzaƙar muryata tace"Wlh ɓanson rainin ajawali fa uwar a daidaita zan hau..." Sageer ne ya katse mata tijarar da take ma Basma, ta hanyar parking da karfi gaban su, ya zuƙe glass ɗin motar yace Assalamu Alaikum ya ma'abuciyar kyawawa Baby Mubina and Basma taurarin university Maryam Abacha , y kk? Oya muje na ajiye ku bai kamata kuna tsaye ba kuna jiran direbobin gidan ku ba , gashi basu isoba." ya faɗa yana sakin murmushi ya zuba mata kyawawan idanunsa.
Da sauri Mubina ta ɗago da kanta ta kalli Sageer, dan duk zubar da yake bata ɗagoba tin bayan katse mata hanzarinta da yay, sai lokacin ta ɗago fuskarta babu walwala a haɗe tam, ta kare masa kallo tace"No sir tnx bama buƙata , ke wuce muje muhau adaidaita da dai nahau motar gardi." ta faɗi tana fizgar hannun Basma suka fara tafiya.
Sageer ya dafe kansa yana furta"Oh my god yarinyar nan fa ta cika raini, shiyasa ban taɓa kwatanta mata magana , inba a ɗakin karatuba amma zan juri insha Allah dan banajin zan hakura wasa farin girki." ya faɗa yana fizgar motarsa ya nufi get.
Mubina suna isa get wata arniyar mota ta iso ta gidansu ɗaukarta, Basma cikin farin ciki tace"Alhmdllh ai ke zanbi ma ga Haladu direba yazo ɗaukarki..."Mubina ta katse Basma tace"Wlh tallahi bazan shiga ba nayi zuciya gobe zan fara fitowa da motata , muje mu shiga adaidaita kawai bana buƙatar wata magana." ta idar da maganar tana riƙe da hannun Basma suka fito.
Malam Haladu ya bisu yana horn, amma Mubina ko kallo gabansu ya sha yay parking ya fito da sauri yana cewa"Haba shalelen umpah da Mamu yi hakuri muje gida dan Allah." ya faÉ—a yana buÉ—e mata kofar motar.
A harzuƙe tace"Haladu ina ganin girmanka fa ban fiye ma babba irin me shekaeunka rashin ta ido ba , to bazan shiga ba wlh kaje kacema umpah da Mamu anki baza a shiga ba adaidaita zan shiga." tana faɗin haka ta sakai tai gaba.
Basma tace "Haladu kayi hakuri zamu shiga Adaidaita nima ba'azo É—auka naba."malam Haladu yace"Baby akwai zuciya wlh munje kasuwa da hajiya da Amrah ne." Basma da gudu tabi Mubina tabar Haladu direba tsaye ya rabka tagumi dan yasan Alhaji sai ya masa fada.
Sageer yana kallon duk abinda yake faruwa yayi dariya sosai yanajin kara son yarinyar dan yana son mace Æ´ar rigima.
Suna isowa bakin titi yan adadaita iri-iri amma duk wanda Basma ta tsayar sai Mubina ta yamutsa fuska tace bai mata ba, suna cikin haka dai har ta sami wani niga harun wanda ya mata suka shiga, suna cikin tafiya ya kunna music ya kore sauti waƙar ado gwanja, ya wani karkace hula, Mubina ta kare masa kallo ta bushe da dariya tace "Malam niga rage sautin yayi yawa ka cika mana kunnuwa." sam harun niga baiji ba yana tukinsa, Mubina ta beƙa hannun ta tunkuɗe masa hularsa ta faɗi can waje gashi yana gudu kuma motoci bayansa da sauri ya juyo yace"Haba me kyau lafiya me namiki zaki tunkuɗe min fulata kinsan farashin hular nan ne?" ya faɗi yana kokarin juyawa ya ya koma baya.
Mubina tai saurin cewa "dakata malam muje ko nawa take zan biya karka koma ai an gama taketa haba niga." ta faÉ—i tana dariya.
Ai yana jin haka yaci gaba da tukinsa yana washe baki yace"Wow Æ´ar kyakywa me ruwan larabawa ko dai kin yaba ni ne? Kice kwananan zan faso gari yasin iyeee...." Bakinsa ne ya tsya cak sakammakon lafiyayyan marin da Mubina ta duko dab dashi ta kwasa masa ta koma gurin zamanta tana huci.
Basma tace "Haba Baby ki daina haka meye laifinsa anan kece kika bada kofa fa.."Duka Mubina ta kaima bakin Basma tana huci tace"zanci uwarki yasin ke banson munafurci fa , na tsani duk wani namiji da zai furta kallamar cewa wai na kyasa sa uwar me xanyi da wannan abun ,
kina ga wannan kananun malaman sun fara kawomin harin wai na shiga mota daga baya ace ana sonka tofff , shine yasa na gudu, amma dan iskanci sai me adaidaita sahu yace wai nice ma na kyasa shi Allah ya isana mijina baya ƙasar nan yasin wanke hannun ka taɓa ne..."Basma ta katseta ta hanyar cewa"Sbd Allah ina laifin sir Sageer? Kuma kinada tabbacin cewar yana son naki? daga temako." Shiko mai adaidaita saboda haushin marin da ta masa yasa ya karya wata yar kwana yana huci, dan sai yaci uwa bazai yafe mata ba. Sam basu luraba saboda suna magana saida sukaji ya taka burki da karfi, suka ɗago suna kallonsa, Mubina tace "Uban me zamuyi anan da ka kawomu?" Niga ya fito yana zazaga wando yace"uwarki zanci gobe ko ance ki mari namiji baza ki maraba." ya faɗa yana sanya hannunsa ya damkota da karfin gaske ya fincikota waje, idanu ta zaro tana kokarin kwatar kanta tana cewa"Kai dan uwarka ka isa ka taɓa min jikina ka kwana lafiya..." bakinta ya rufe mata da hannunsa yana janta har ya cire mata mayafi ya wurgar ƙasa ya fara cire mata maɓallan rigarta ya nufi get ɗin gidan da ya kasance shi kadai a layin. Basma ta fashe da kuka ta fito ta cire takalmin kafarta ta bisu da gudu taga wannan ba mafita bace tayi hanyar titi da gudu tana kururuwa tana neman wanda zai kawoma Mubina ɗauki.
Cikin ikon Allah taga wata farar mota tana tafowa a guje ta É—aga masa hannun.
Kamal da yake tukin sauri saboda kiran sallah magarib da aka fara dan yanzu fitowarsa meeting kenan, yaga Basma tana ɗaga masa hannun, ganin ya santa ya taka birki da sauri ya janye glass yana kallonta ko takalmi babu a ƙafarta tana kuka, cikin sanyinsa yace"Ke lafiya"? A rikice!! Cikin kuka tace"Sir ka temaka mana mai adaidaita zaima ƴar uwata fayɗe..."ya katseta da cewa "Subahanallahi yayarki ko kanwarki? ah ina? Muje na gani maza shigo." ya faɗi yana bode mata motar ta shiga jikinta na rawa ta nuna masa hanyar.
Can kuwa Niga daket ya saka Mubina cikin gidan suka ko kama kokowa, iya karfinta take kare jikinta sai mari yake zabga mata abinka ga farar fata fuskarta duk tayi Ja amma dan taurin rai ko kwalla babu idanunta, tako dage ko rigarta ya kasa cirewa, dubara ta fado masa ganin wandon ta irin mai sulbi ne, kawai sai ya fara ja da karfi yako yi ƙasa Mubina ta gaji amma ganin zai mata tsirara yasa taji wani karfi yazo mata tace"Allah kaga zuciyana zan kare mutuncin kaina ne koda ya mutum ma wajan jahadin kaina ne na kasheshe shi, bismillah zanyi jahadi." tana faɗin haka tako yi ƙasa ta durmiya hannunta cikin wandonsa😄Bata tsaya bata lokaci ba ta damko uwar gaiyyar tare da ƴaƴan marenan sa duka biyu ta murɗe da karfin tsiya!! kuma daidai lokacin yay nasara janye wandonta ya fadi saman kafafunta, sa'arta rigar me tsayice.
Harun Niga wani gigitaccan ihuu ya saki na azaba ya damƙe wuyanta yana faɗin"karki kasheni dan Allah." kunnensa ta kafama hakora tana cizawa iya karfinta tana matse masa ƴaƴan kayansa haɗe da hajiyar, tana rumtse idanu saboda wutsul-wutsul da suke.
Niga ya rasa ta inda zai kwaci kansa.