Sashe 2
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Juyowa tayi ta kalli sharan da Basma take zaune kusa da window, sai raraɓa idanu take.
Cikin daddadar muryata tace" Kunga tafiyar Kangiwa gurgu idan yana sauri.
" ta faɗa tana karkace ƙafa tana tafiyar Kamal sak wlh tamkar shine yake tafiyar, tako haɗe face babu wasa tamkar Kamal ɗin.
Haba ai sai ihu da shewa suna tafa mata sai zugata suke tana hura hanci ita Æ´ar iska.
Basma kuwa ranta ya ɓaci sosai kawai dan bata son Mubina ta kirta mata rashin mutunci ne yasa tai shiru, amma tayi alkawalin ko da ta hango Sir Kangiwa bazata faɗi ba yau sai yaci ubanta, ya koya mata hankali dan duk raharsa baya ɗaukan raini sam bai taɓa sanin Mubina na cin duduniyar saba a munafurce take, duk da yasan yarinyar tantiriyace bata gabansa tunda bata shiga sabgarsa ba.
Mubina tace da Basma" Kifa rinƙa duba hanya kar gurgu ya ritsoni wlh bazan taɓa yafe maki ba." ta faɗa tana dariyar mugunta.
Nazir yace "Haba Baby babbar yarinya kiyi kawai me ya isa yayi dake ai kina wuta wlh..." Ai bakinsa ne ya ƙame sakammakon hango Kamal da yayi yana dab da shigowa class ɗin.
Cikin sauri yace Baby ki ankare." a mugun sauri Mubina ta kwasa a guje saura kadan ta fadi na kusa d ita ya riƙeta, ta nufi gun Basma gurin zamanta ta zauna tai sauri ta yafa yalulun gyalanta tana maida numfashi, ta takarkare ta dirkama Basma duka a bayanta, tace"karamar ƴar iska , wlh yau da me rabani dake sai Allah." ta faɗi tana zabga mata harara.
Nan take kowa ya kama kansa suka nutsu kowa ya ƙoma mazauninsa, shiru kakejin class ɗin tayi.
Basma ta kumshe dariyar duk taji zafin dukan, tana mamkin rashin kunyar Mubina ga tantiranci ga tsoro.
Kamal da sallama ɗauke a bakinsa ya shigo cikin class ɗin gabaki ɗaya suka miƙe suna gaishe sa"good morning sir" Hannu ya ɗaga masu kowa ya zauna ya nufi gurin zaman sa. Ya sunkuya zai zauna karaf a kunnesa yaji an karkace murya ance" Jirgar ɗan gurgu" da sauri ya ɗago yana zaro idanu cike da mugun mamaki, dan wannan shine karo na biyar a cikin ajin nan ana faɗi masa haka, sam sai yaji kamar kunnensa ne dan suna bashi girman sa, har tantiriyar yarinyar nan.
Ya kallesu cike da mamaki tabbas ya gano duk ranar da ya shigo ajinan sai yaji an faɗi wannna kalmar ta gurgu ƙasa-ƙasa sau ɗaya.
Baiyi magana ba, ya bisu da kallo wanda su kuma sun cika da tsoron cewar karfa yace a fito da wacce ta faÉ—a Mubina ta zame masu annoba dan tayi alkawalin duk wanda ya faÉ—a zata bashi mugun mamaki sharrin da zata kulla masa sai an korashi daga makarantar.
Ɗaya bayan ɗaya ya rinƙa bin daliban da kallo duk sun sadda kansu, gashi wasunsu basajin ko hausa ma.
Ya kalli ɓangaran su Mubina, Basma jikinta har rawa yake karaf suka haɗa idanu da Mubina Sai kif-kif take ta tsareshi da idanu babu wani ɗar da zai nuna itace ta faɗi, da sauri tace "Wlh sir dole a ɗauki mataki nima naji a kan kunnena ance maka.....🙊"Ni kabani aikin ko jinnu ne sai an fito dashi , dan abun ba a cikin aji bane daga wajane..."Hannu ya ɗaga mata kansa ya ɗauke daga kallonta, saboda tsaf ya gano yarinyar ce, kuma daman sam tun shigowarsa makarantar bata masa ba sam batada tarbiyya da kamun kai amma Zaiyi bin cike ya tabbatar da cewar itace take cemasa gurgu abinda Allah ya halilcesa dashi, ba saya yayi ba, tabbas zai koya nata hankali.
Bai sake magana ba kuma ya boye ɓacin ransa ya koya masu abinda ya kawosa ajin tsawon one hours.
Yana gamawa ya fita,
Direct Office É—insa ya nufa.
Yana shiga hadaddan office É—insa ya shiga toilet bai jima ba ya fito ya zauna saman lumtsumemiyar kujera tana juyi dashi ga sanyin Ac kamshi na tashi, ko ina laptop ya kunna ya shiga wani aiki yanayi yana duba agogo, yaga 12 tayi.
Knocking ɗin kofar akayi, tsaki yaja ya miƙe ya nufi kofar ya murza key ya buɗe, idanu hudu suka yi da wata matashiyar budurwa tsaye face ya haɗe yace lfy?" Cikin kisisina da malle tayi fari da idanu ta kara matsowa kusa dashi har sunajin numfashin juna, tace"Sir nazo ma da labarin wacce take faɗama sunan da bakaso ne..." Cikin fushi ya daka mata tsawa!! Ya matsa gefe yace"kiyi gagawar fiti tun ban canza maki kamanni ba bana son gulma natsani mace maras kamun kai, get out my Office." a tsorace ta fita jikinta na rawa.
Kamal ya dafe kansa yazo ya warci key ɗin motarsa ransa a mugun ɓace ya fito ya rufe kofar ya fito.
Anan farfajiyar makaranta jikin wasu bishiyoyi ya hango Mubina ita da yarinyar da ya kora yanzu, idanu ya zaro cike da mamki, Mubina tana magana tana dariya, tana riƙe da hannunta, kansa ya kauda ya nufi gun motarsa, yana maijin tsanar yarinyar a ransa, yana ciza lips ɗinsa.
Yana zuwa ya buÉ—e motar ya shiga ya fizgeta da karfin Gaske, ya fice daga makarantar. Sageer da fitowarsa kenan daga aji ya hango Kamal ya fita, ya girgiza kai hayaniyar su Mubina ce tasa Sageer ya juyo ya kallesu ya saki murmushi yana faÉ—in "Baby Mubina kin haÉ—u ta ko ina Allah ya mallaka min ke. A matsayin uwar Æ´aÆ´ana." ya faÉ—a yana kallonta har yayi nisa kafin janye idanunsa daga kallonta gudun kar ta ganshi ta tsira masa rashin kunya dan so yake a sannu ya janyota jikinsa.
*KAMALUDEEN KAN GIWA MAI NASARA COMPANY*
Nan naga Kamal ya cinna hancin motarsa ciki, yana shiga ya nufi gun parking yay parking ya fito wayoyinsa hannunsa fuskara a sake É—auke da asirtaccan murmushi, nan ma'aikata suka fara kwasar gaisuwa yana amasawa cikin sakin fuska ya saka kai ciki...âœðŸ»
Real ladingo Sweet baby ce💋
*Labarin nan na kudi ne kan farashi me sauƙi, book 1&2 zaku same shi akan 200N kacal, ga mutanan mu na Niger zaku biya 400F, ba tsauwalawa hakan ta faru ne saboda masoyana na asali, karfa ku sake ayi baku wannna salon na daban ne, wannan karon bana cewa kome kune zaku faɗa insha Allahu, duk me bukatar siya zaku tuntuɓeni ta wannan*
*Lambobin👉ðŸ»+22796515805/ +22792589446, karku manta nera 200 kacal zaku karanta book 1&2 ,Rahma Ummu Fareesa na maraba da masoyanta har kullum💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»*
[08/07, 2:23 PM] +234 803 238 4602: *💖ðŸ˜KAMAL NEðŸ˜ðŸ’–*
*Book 1*
NA
*Real ladingo*
*Sweet Baby💋*
Ƴar Mutan Niger🤙ðŸ»
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*Page 2ï¸âƒ£*
....Kai tsaye Kamal can ciki ya shiga gurin sarrafa kayan zamani iri-iri, masu kyau da sauƙin kudi irinsu gadaja katifa carpet, harda atamfa less material, kai dole idan ka shigo wannan Company ya burge ka, saboda yadda ake bada oder kaya gari-gari ƙasa-ƙasa cikin rahusa, da kuma yan gari.
Kamal sosai yake jinjina ma ma'aikatan Kamfanin su, akwai aiki akan gaskiya.
Ya ɗan jima kaɗan kafin yake fitowa yana ƙarema jama'a kallo, ya nufi Office ɗin manager.
Lokacin da Kamal ya shiga Office ɗin manager, yana fama da baƙi, yana ganinsa ya miƙe yace"Kangiwa barka da isowa bismillah." ya faɗa yana nuna masa gun zama.
Kamal yabi jama'ar É—aya bayan É—aya yana basu hannu sukayi masabaha, ya gyara tsayuwarsa ya zuba hannunsa cikin aljihu yace"Kaleed kaji da jama'a nazo mu gaisa ne na shiga can ciki ma, ko sauran managers É—in ban nema ba , bari na shiga Office ka faÉ—a masu akwai meeting karfe 4:30 pm insha Allahu , zan wuce." ya faÉ—a yana juyawa ya nufi kofar fita.
Manager ya bishi yana raka shi har kofar yana sanar masa irin baƙin da ke neman sa, murmushi yay ya kaɗa kai ya fice.
Yana fita yana nufi haÉ—adÉ—an Office É—insa, wanda ya gaji da haÉ—uwa an goge fes a gyare, se uban kamshi yake tashi yaba sakataransa damar bari masu nemansa, yana zama ba jimawa kuwa jama'a su fara shigowa nan ya fara harakar kasuwancin sa.
Misalin karfe biyu Kamal ya shigo gida, yanzu ma tsaye yake gaban tafkeken driseeng mirror ɗinsa yana fesa wani shegen turaransa me masifar kamshi, yana sanye da singileti fara da 3 querter Knocking ɗin kofar akayi baiyi magana ba, sai da aka sake yace"A bude meye ne wai jeki ga ninan Autar Abbu kawa." jin haka yasa Samha ta turo kofar ta shigo da sallama tana murmushi da sassarfa ta karaso ta rungumeshi ta baya tana dariya takai bakinta saitin kunnensa tace"Yaya Kamal nah gaskiya zanso naga matar yaya Kamal , gaskiya kayi kyau sosai." ta faɗi tana maƙalƙaleshi tana dariya.
Kamal ya juyo da iya suna fuskantar juna, ya É—an tsuke fuska kaÉ—an yace"Samha bakya ji nace ki daina yawan shige min kin girma amma bakya ji ko? To waye yace miki zanyi sure yanzu?" ya faÉ—i ya kama karan hancinta yaja da É—an karfi ta saki kara ta zumburo baki tace" Ni bazan iya ba Allah kuwa tinda banida yaya mace sai kai , to muje ka bani abunci kai nake jira." ta faÉ—i tana kaallonsa.
Kamal ya zabga mata harara yace "Baza abayar ba nima yanzu zani Ummah ta bani nazo na ɗan taɓa bacci.
Ya faÉ—i yana sakin hannunta ya zura hannunsa aljihu, ya nufi hanyar fita yana takunsa na kasaita me burgewa, sam bazaka ce gurguntaka bace sai kayi zaton sallon takunsa ne hakan.
Samha ta tabi bayan sa da kallo tana sakin murmushi tana cewa"Allah Ya Kamal ka haÉ—u ba karya, ni zan zaboma mata." Baiyi magana ba ya buÉ—e kofar ya fice yana murmushi tana biye dashi...