Sashe 90
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A kofor ƙaton gate ɗin hospital ɗin Makel yay parking yana horn. Dai² lokacin kuma Abbu ya kwadama Kamal ƙira, Kamal yana ganin Abbu ne babu ko ɗar yay picking ɗin call ɗin ya manna wayar a kunnensa.
Tare da Sallama. Abbu yace"Kamalu ka kyauta ka kashe waya, jinka bazan sami number kaba ne ko me?" Kamal ya kwantar da murya yace"wayyo Abbuna ina cikin chakwakiyane wollah, don Allah Abbuna ka temaka min kaji Abbuna,nasan kaga sakona...." Idanu Kamal ya zaro jin abinda Abbu É—in Ya katseshi yana faÉ—a masa. Bakinsa na rawa yace.
"Wa...yyo...Ab...bu...Na...tu Ba... Ni...fa ba...na...Son...!
~Woshhhh Nagaji typing wuya🥱🥱🥱~
```Real Ladingo Oummu Fareesa😘```
*Wannan littafi na kudi ne ki biya kiyi karatu cikin salama, da kuma kwanciyar hankali, duk me so zaku tuntuɓeni ta wannan lambobin*
*👉ðŸ»+22792589446/ +22796515805**KAMAL NE*
*Book 2*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
1ï¸âƒ£9ï¸âƒ£&2ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
"Bana son haɗin gida ɓata zumunci yake, gaskiya ni Mubeena nake so Allah Abbu, Umaimah tayi ƙarama da aure fa ni son ƴan uwantaka nake mata , Abbu da gaske an ɗaura mani aure da ita...?" ya faɗi gabansa na mahaukacin bugo da ƙarfin gaske, zuciyarshi na harba, idanunsa sun rikiɗe sunyi ja.
Daga can Abbu yace"Wato Kamalu ina wasa dakai ne, da zan maka wasa? aure kam an É—aura maka shi da umaimah, Mubina da Sageer haka muka É—aura yau, ko ban isaba kamin biyayya bane?" Abbu ya faÉ—a a zafafe. Cikin tashin hankali marar musaltuwa Kamal ya dafe gefen zuciyarshi, jin an É—aura ma Mubina aure, dakyar ya tattaro Æ´ar guntuwar jarumtarsa da ta rage, ya saita nutsuwar yace.
"A'a Abbu ka isa mana, nagode Allah ya bani ikon riƙeta." ya faɗi yana lumshe tsumammun idanunsa. Abbu yace. "Ameen sai ka fara shirin tafiya saudiya wajan matar ka." Kamal ya amsa da.
"To" daga haka Abbu ya tsinke ƙiran yana dariya, sosai yace"Ashe tashin hankali babu daɗi mu kasamu a ciki, kazo wajan ƴar mutane."
Kamal kuwa ji yay duniyar tana juya masa. Makel bayan yayi parking ya kalli sharan da Kamal yake, yace"Sir mu shiga mana."Kamal buÉ—e runannin idanunsa yayi dakyar ya iya cewa.
"Me zamuyi hospital?" Makel yace"Mubina naga an kawo É—azu."Kamal ya zaro manyan idanunsa waje, hankalinsa ya kuma tashi sosai, ya dafe goshinsa yace.
"Allah ya bata lafiya mayar dani gida banajin daÉ—i." Makel yace"Haba sir ka matsu ka ganta munzo kace mu koma?" Cikin tsawa Kamal yace"Nace ka mayar dani gida ko, matar mutane zanje gurinta uwar me zan mata...?" ya faÉ—i a zafafe.
Makel yace"Sorry sir."
Yana gama faÉ—in haka yaja motar ya sake horn aka buÉ—e masa gate ya fice.
Mubina duk a birkice tayi wankan ga zazzaɓi ya rufeta, ta samu tayi alwalla ta mayar riga da siket ɗinta, yan kanti masu santsi sai suka lafe a jikinta. Ummi ta miƙe ta kamota, tana mata sannu ta saka mata hijabi saboda kayan sun manne ajikinta. Zaunar da ita tayi saman gado, ta haɗo mata tea me kauri, ta zauna kusanta tace.
"Baby sha maza sai hanjinki ya buɗe ayau bakici kome ba."ta faɗi tana ƙoƙarin saka mata cup ɗin a bakinta.
Mubina ta girgiza kai hawaye na kwaranya kan fuskarta tace"Ummi bana sha sallah zanyi." Nabeel yace.
"Haba amarsu yi haƙuri kisha kaɗan mana, please kinji."kuka ta saka masa ta faɗa jikin ummi. Ummi ta beƙama Majeed cup ɗin tace"Ok yi shiru tashi kiyi sallan, amman bazakiyi ta zama da yunwa ba."
Ta faɗi tana kamata ta kaita gun darduma, tana cewa"jikinta zafi, hallo zazzaɓin ne? Dr na shirin sallamar mu?"
Mubina bata bi ta kanta ba ta tayar da sallah.
Makel sosai yayi gudu ƴan mintoci ya kawosu hotel ɗin, suna shiga yana gama parking Kamal ya buɗe motar ya fice, cikin wani irin sauri yake tafi, kamar zai tashi sama, ransa a mugun ɓace. Yana zuwa kofar room ɗinsa ya zaro key ya buɗe, ya shige nan saman kujera ya zube, ya lumshe idanunsa yana sauke zazzafar ajiyar zuciya, a cikin sanyin murya yace.
"Daman ba ko yaushe bawa ke samun abinda yake soba, dole zanyi ƙoƙarin yakice matar mutane daga cikin zuciyata, duk da abune mai wahala."Makel ne ya shigo ya xauna yana kallon Kamal.
yace"Sir what happenend?"Kamal baice kome ba idanunsa ya lumshe. Makel ya sakashi gaba, yayi tagumi. Kamal ya miƙe ya shiga bedroom. Saman bed ya faɗa, yana juyi, yace"Gobe zan tafi banga anfanin zamana ba gwara naje nakama ibada jibi Ana sa ran ganin wata ..." ya faɗa yana ciza lips ɗinsa. Wayarsa dake aljihunsa ta ɗauki ringing. Ƙin cirota yayi, saida aka ƙira sau 3 ya zarota yana yamutsa fuska. Ganin sunan momynsa Hafsat yana yawo kan screen ɗin wayar yasaka ya ɗaga ƙiran ya manna wayar a kunnensa, yace.
Uhummm momy kina lfy ko?"daga can Hafsat tayi dariya tace"Wlh Alhmdllh tinda É—ana ya sami muradin ransa, ai kome yayi min daÉ—i."ta faÉ—i tana rangaÉ—a masa guda.
Kamal yace"Momy wlh bana sonta kawai zanyi biyayya ne, ni Mubina nake so fiye da raina zan iya sadaukar da raina dominta..." ya faÉ—i yana yamutsa sumar kansa. Hafsat tace.
"Kunji shirme to da wacece aka ɗaurama auran? wallahi da itace aka ɗaura maka aure, Sageer da Amrah Abbu ne ya rikitaka ko?" Kamal ya zabura ya miƙe zaune yana waro tsumammun idanunsa yace.
"Wallahi fa kikace momy...?" ya tambaye jikinsa na mazari, ya ƙagu yaji me zatace.
Hafsat tace"Eh Allah Kamal da Mubina aka É—aura maka aure..."Wani gigitaccan ihuuuu Kamal ya saki ya wantsalo daga saman bed É—in, yana cewa"Wayyo Allah na!! DaÉ—i kasheni momy Allah ya miki albarka, ina zuwa."Ya faÉ—i ya wurgi da wayar saman bed ya nufo parlo da gudu. Karo sukayi da Makel wanda ya taho a rikice, jin ihun Kamal...
Rungume Makel yayi yana faɗin"Alhamdulillah Allah abin godiya." sai ya saki Makel ya zube ƙasa saman guiwowinsa, yakai goshinsa ƙasa, yayi sujada, yaƙi ɗago kansa sai ƙirari yakema Allah S.w.t kusan 20 minutes ya ɗauka goshinsa a ƙasa. Makel dai kallonsa yake cike da mamaki sai tambayarsa yake, lfy. Kamal yana ɗagowa ya miƙe cikin farin ciki ya nufi bedroom ya ɗauko wayarsa ya kira Abbu, bugo ɗaya ya ɗaga, Kamal yace.
"Thank u so much Abbuna i love u MuAhhhhhhh."yana gama faɗin haka ya tsinke ƙiran. Ya sake feshe jikinsa da turare masu azabar ƙamshi ya gyara fuskarsa, ya fito. Makel yace.
"Sir what happened?" Kamal ya rungumeshi yace.
"Mubina fa ce aka É—aura mani aure da ita a can gida."Makel cikin jin daÉ—i ya rungumo Kamal yana cewa "Congratulatoin sir"Kamal yace"Ngd muje naga lafiyarta."Makel yace"Ok" nan suka fice suka sauko suka shige mota sai hospital.
Kawu Jafar ne zaune suna waya da Abbu, akan Kamal da yanda kome ya kasance, Abbu yace"Jafar ina me ƙara baka hakuri wlh naso ya suri Umaimah ko ba kome jini nace, amman ai ga Samha da Anwar nan zasu haɗe zakayi ƴa kusa da kai." Abbu ya faɗi yana murmushi. Jafar yace.
Wallahi babu kome ai ko ni hakan naso ace shine zai auri yarinyar, sai gashi Allah yayi Kamal ya zama mijin nata wlh abin farin cikine hakan, su kuma munafukan sunga ƙarshansu, amman dai tare zaizo da matarsa, su mana azumi anan gobe ko jibi ana sa ran ganin wata...?" Abbu yace.
"yarinya karatu take fa zanso ya barta acan london É—in."Jafar yace"Ok naga azumi ne zai kama, to agaishe min da É—iyata Samha."nan sukayi sallama. Yumnah ta matso kusa kawu Jafar tace.
"Dadyn Anwar wai Kamal suka ma aure ko wa? Ina maganarsu da Umaimah kasan yarinyar ta É—auki son duniya ta É—ora masa?" Jafar yace.
"To ai kome sai Allah yayi yarinyar nan ce fa da tsutsayi ya gifta tsakaninsu itace Kamal ɗin ya aura kuma naji daɗi sosai, Allah ya kawowa Umaimah wani miji."Ihun Umaimah ɗin sukaji, tana cewa"Wlh bana son kowa sai Kamal a duniya, ko wacece ta auresa wlh ta auri banza bazan sai Kamal ya aureni, wlh bazan barshi ba..."tana faɗi haka tasaki wani irin kuka, sai gata timmm a ƙasa ta zube a sume... A rikice iyayan nata suka mike sukayo kanta, suna ƙiranta. Amman ina bata motsi.
Yumnah tace"kagani irin abinda nake gudu ko? Yarinyarmu zata mutu a banza."Kawu baima san me zai ceba ya cicciɓeta sukayi mota. Yumnah ta dawo ta shirya ta saka niqaf ta saka ɗaukarwa umaimah niqaf sai hospital...