Sashe 99
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gyaɗa mishi kai ta yi tana faɗin "E mana, yanzu idan nace maka nafi Triplets naka sonka zaka yarda?" Girgiza mata kai ya yi alamar a'a ba zai yarda ba, dan duk wanda zai so shi, to fa wlh yazo a bayansu Lion, "To ka gani ai, ba yadda za'ayi in yi maka karya, gaskiya na gaya maka". Zuba mata idanu ya yi yana kallon yadda take motsa lips nata da suke pink color, ga shi ta sanya lips balm, sai suka kara wani kyalli sosai, ba ƙaramin ɗaukar hankalinsa suka yi ba, yana bala'in son ya yi kissing nata.
"Me kake kallon haka kuma?" Nisawa ya yi kafin ya ce "Babu komai kawai dai ina son na yi miki kiss ne". Turo mishi ɗan bakin nata ta yi tana faɗin "To Bismillah". Wani irin dogon numfashi yaja tare da saukewa a hankali kafin ya lumshe dara daran idanunsa, shi kaɗai yasan me yake ji, gyara kwanciyarsa ya yi tare da rungumo pillow yana faɗin "Ni kike yi wa kwalele ko? Zaki sani bari na riƙe ki". Yadda ya yi maganar tamkar baya son motsa laɓɓansa, can kasa kasa ya yi ta, murmushi ta yi yana ce mishi sorry ba zata kara ba, shiru ya yi bai tankata ba, dan ta jefa shi cikin yanayi, haka suka cigaba da hirarsu cike da nishaɗi suna farantawa juna rai, sai dai baya wani yin magana sosai, daga yes sai no yake binta da shi.
A ɓangaren Lion kuwa, wato Abuja.
A razane ta farka daga barcin da take yi tana kurma ihu, mummunar mafarki ta yi wai ga kartin jiya sun dawo sun kamata, dirowa kasa ta yi daga samar sofar, tare da nufar gadonsa, baya nan, sake tsorata ta yi, a guje ta watsa ta nufi waje, sai dukan uku uku kirjinta yake yi, ya jima da farkawa daga barci har ya yi wasu uzurorin gabansa.
Palo ta nufa, a dai'dai tsakiyar benen suka yi karo da shi ta buga kanta a tsayayyen faffaÉ—ar kirjin nan nasa, baya baya ta yi tana kara kurma ihu, duk a tsananin firgice take, zuba mata idanu ya yi yana kallon yadda take firgicen ga idanunta a datse, mamaki ma yake wai me ya sameta ne haka? Ita da ya bari take zuba barci cikin kwanciyar hankali, anya kanta É—aya kuwa? Ya tambayi kansa, dama zai haura sama ne ya je ya yi alwala azahar ta yi, ya yi sallah.
Raɓawa gefenta ya yi yana mai wucewa sama abinsa, har gobe ɗaukar ƙaramar yarinya yake yi mata, bai taɓa ɗaukarta a mace ba, shiyasa baya damuwa sosai yake taɓa ta kamar jiya kenan da ya ɗauketa. Da gudu ta bi bayansa dan a tsorace take, toilet ɗin daddy ya nufa, alwala ya ɗauro tare da fitowa, ga mamakinsa sai yaga ta shinfiɗa mishi dadduma, ya ji daɗin hakan a cikin zuciya, amma a fili kuma shiru, ba wata alamar da ya nuna hakan.
Bayan sun yi sallar baki É—ayansu, fita ya yi zuwa palo ya barota a cikin É—akin tana askar, har zai wuce zuwa palon kasa sai kuma ya ce bari ya duba sauran É—akunan dake cikin gidan, maybe akwai abin da zata amfane shi a bincikensa. ÆŠakin mum ya fara shiga, Æ´an dube dube ya yi, babu wani abin tuhuma, har zai fita sai ya tuna bai buÉ—e drawer mirror ba, dawowa ya yi ya buÉ—e, hotunane a cike a ciki, tun daga kan iyayen Naurat, iyayen Dr Salman har zuwa Rimsha wadda ta kasance Auta a cikin family'n Dr Salman É—in, duk cikinsu ita ce karama, autar kowa ce, idan baku manta ba, daddynta yana bibiyar rayuwar Æ´an uwansa sosai har yana taimaka musu, to a nanne ya samo hotunansu da su da Æ´aÆ´ansu, su Imran dukka, su basu san nashi Æ´aÆ´an ba, amma shi ya san su bakiÉ—aya.
Bashi da lokacin tsayawa kallon hutuna, dan haka sai ya kwashesu a kan idan ya koma Kaduna ya natsu zai duba, da haka ya fita zuwa É—akin dake kusa dana mum É—in, wanda kuma ya kasance nasu Rimshan ne kenan.
Ya sha ruwan mamakin ganin uban zanen face nasa a cikin duk wata drawer da ya buÉ—e a cikin É—akin, É—aukar zane É—aya ya yi yana dubawa, sak shi aka zana har da sanya mishi blue color a idanunsa ta yi kamar blue eyes, tunawa ya yi da sunanta dake saman kirjinta, to me hakan yake nufi kenan? Ya tambayi kansa, dan shi bai yarda Rimsha ta san soyayya ba, Æ´ar baby yake É—aukarta wadda bata wuce goyo wajen iyayenta ba, bai ma É—auka ita ce ta yi waÆ´an nan zane ba, dan yana ganin kamar bata kai iya zane har haka ba, babban abin kuma daya É—aure mishi kai shi ne dukka zanen sun jima, alamu sun nuna ba yanzu aka yi su ba, to ya akayi suka san face nasa kafin ya zo? Ya sake tambayarsa kansa da kansa, shiru ya yi yana tunanin shin waye ne ma ya yi zanukan nan bakiÉ—aya?.
Drawer kayanta da ya buÉ—e ne ya ci karo da wata katuwar cardboard paper fara tas, an nannaÉ—eta da kyau sosai, an yi mata ajiya na musamman. Zarota ya yi tare da buÉ—ewa, zanen face nasan ne dai a jiki, sai dai kuma a jikin wannan cardboard paper ya sami amsa a kan wacece ta yi zanen, dan kuwa bayan ta zana face nasa da girma, sai ta zana nata face É—in karami a kasa dai'dai wajen wuyarsa ta gefen dama, daga gefen hagu kuma ta yi rubutu da biro da manyan baki kamar haka GAR MY PLEASURE MY WOLD, I REALLY LIKE TO SEE YOUR FACE, AM SURE, SOON I WILL SEE YOU IN SHA ALLAH. Ba karamin mugu mugun kyau handwriting nata ya yi mishi ba, Æ´ar karama da ita sai good handwriting kamar me, shi bai wani É—auki zancen da ke rubuce da mahimmanci ba, dan ba sanin me soyayya ya yi ba.
Calmly ya motsa kyawawan laɓɓansa ya furta "Who are you?". Dum dum gabanta ya bada bugu domin bata yi zaton ya san da shigowarsa ba, tun ɗazun ta shigo ta tsaya tana kallonsa, tsoro yasa da ta gama askar ta biyo bayansa, yana shigowa ba jimawa ta shigo, bata san cewa tun shigowarta ya san da ita ba.
"How are you assuming my face before seeing me face to face?" Ya kai karshen maganar tare da juyowa gareta hannunsa na riƙe da paper, har ga Allah bai taɓa shan ruwan mamaki irin na yau ba, ya za'ayi bata taɓa kallon shi ba ta zauna ta kawata shi a ranta, ta kuma zana shi, sannan kuma zanen ya fita sak shi? Ko da kana kallon abu da wuya ka zana shi ya fita sak yadda yake a zahiri, amma ita bata na kallah bane ta zana har haka? Abin da ban mamaki, kuma abin ya tsaya mishi a ransa ba kaɗan ba, ya ji har can kasar zuciyarsa, ya aka yi hakan ta faru? Da ma ace ta taɓa ganin shi ne koda sau ɗaya to da sauki, amma ko da sunan wasa bata taɓa ganin face nasa ba, kawai dai tana kawata wa ne a ranta yadda zai iya kasancewa a zahiri, sai kuma ga shi sak har da sajensa bata bari ba, gashin gera, kai komai tamkar camera ce ta ɗauke shi ba zane ba, ba karya ya fita sak tamkar ka kira shi ya amsa.
Tsareta da waÆ´an nan dara daran blue eyes É—in nasa ya yi yana kare mata kallo yana jiran amsa, har cikin ransa yau ta yi mushi mugun kyau, ga razananniyar face É—in nan nata yanzu ma a tsorace take, bai san me yasa ba idan ta tsorata take yi mishi bala'in kyau, baya son matsorata, a kanta face na matsorata yake yi mishi kyau, yanzu ma ba karya ta tsorata da jin tambayar da ya yi mata, dama ga tsoron gidan da take ji, dai suka haÉ—e mata waje guda, ta É—an tsuke É—an bakin nan nata tana É—an zaro idanu, sai dai kasa take kallo taki yarda su haÉ—a idanu ko ta kalli fuskarsa.
Takowa ya yi ya nufota, dama tana ta kusa da bangon ɗakin ne ta wajen kofar shigowa, ganin shi yana nufota ne yasa murya na rawa ta ce "Ni wlh ban san ya akayi na iya zana ka ba, kawai ina kawata yadda zaka kasance a zahiri ne yasa nake zane best on yadda na kawata kyan naka, bayan haka ban san komai ba wlh"., Bai tsaya daga tinkarota da yake yi ba, saboda bai gamsu da zancenta ba, a cewarsa ba ta yanda za'ayi hakan ya yi wu, gara ma da ace babbar mace ce za'a iya cewa ta girma ta yi hankalin da zata iya kawata abin da yake cikin face mask and black glass, amma yarinya kamar wannan da bata wuce a rinƙa goyonta ba, yaushe ma ta san mai kyau da mara kyau da har zata iya kawata shi?.
(E lallai Romeo ya raina Rimsha, wai yarinyar da bata wuce a goya ba?🤔 Lallai bai san mukam a Naija kamar Rimshan nan tsab za'a yi mata aure ta zauna bane?)
Ganin ya matso daf da ita ne yasa ta ja baya ta mannu da bangon, zuciyarta sai dukan uku uku yake yi tamkar zai fasa kirjinta ya fito waje, sai karanto duk wani addu'an da ya zo bakinta take yi, idan muka leƙa nashi ɓangaren, har can kasar zuciyarsa wlh zanen ya yi matukar burgesa dan ya fita ne ba karya, har blue eyes ɗin sai da ta sanya blue color, nace muku kamar camera aka sanya aka ɗauke shi kawai, so ya ji daɗi ba kaɗan ba, amma yana son ta amsa mishi a ina ta san shi kafin ta gan shi a zahiri.
Daf da ita sosai ya matso har tana iya jiyo sautin numfashinsa, shi baya jiyo nata dan tana kasa da shi ne, ita kuma ya rankwafo mata da kansa ne, dole zata ji yo numfashinsa,.