Sashe 73
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kawar da zancen ta yi da cewa "Heartbeat dan Allah zaka iya gaya mini me yasa kake sona?". "Kyau, saboda kyanki mana". Ya bata amsa a full voice nasa, ba shagwaɓa a cikinta ko kaɗan. "Heartbeat kyau kuma?" Jinjina mata kai ya yi yana faɗin "Eh mana, nasan idan na gaya miki wani abu akasin haka, nasan zuciyarki ba zata yarda ba, so kawai ki riƙe wannan amsar, ni kuma na barwa kaina sanin me yasa nake sonki, da kuma irin son da nake yi miki ɗin". "Dan Allah Heartbeat ka gaya mini, wlh zan yarda da kai, ina son nasan asalin dalilin da yasa kake so na ne".
Nisawa ya yi kafin ya ce "To Shikenan, babu wani dalili, Allah ne ya jarrabeni da sonki a kallon farko, dan haka saboda Allah nake sonki, adadin son da nake yi miki kuma, ba zai faɗu a bakin nan nawa ba, na barwa zuciyata sanin hakan". Shiru ta ɗan yi kafin ta ce "Wani kalar abinci kafi so?" Shagwaɓe murya ya yi tare da yin kasa sosai da voice ɗin nasa tamkar wani na yi mishi laɓe "Ni ba abincin da nafi so zaki tambaye ni ba" "Me yasa ba abinci zan tambaye ka ba? To me zan tambaye ka?" Ta yi maganar ita ma a shagwaɓe kamar yadda ya yi mata.
Ɗan turo ɗan bakin nan nasa ya yi tamkar yana a gabanta, "Abinci ai bashi da wata faidar ki san me nafi so tun da ba ke zaki rinƙa yi mini girki ba, baki iya irin abincin mu ba ai, muna da masu yi mana girki".
"Haka ne amma ai yana da kyau nasan duk wasu abubuwan da kafi so tun da ni dai ka rigada ka gama sanin nawa ko?" Shiru ya É—an yi kafin ya ce "Abubuwan da nafi so ai basu da yawa, na farko Triplets na, na biyu uncle Hosain, na uku Prof, na huÉ—u ke, a aikace kuma karatun Alqur'ani mai girma, sallah azumi, and then ina jin daÉ—in in ga ina sadaka sosai, abubuwan da nafi a tattare da ke kuma ko in ce a tattare da aure, first soyayya, and then your ball's, your eyes, mouth and rest".
Shiru ta yi, sai jujjuya kalamansa take yi a cikin ƙwaƙwalwarta, wai meyasa Turawa kam basu da kunya ne? Ta tambayi kanta, wai ball's nata yake so, ko a ina ya gansu oho mishi. "What are you thinking?" Ya katse mata tunanin nata. Dogon numfashi ta ja tare da sauƙewa a hankali, "Nothing my heartbeat". "Okey good kin ji abubuwan da nafi, and then ina son kiss sosai, i really like your lips, idan kina magana am feeling like nayi kissing naki". Hannu tasa ta toshe bakinta tana faɗin "Heartbeat mu ai a kasar nan ba'a kissing na mace har sai an ɗaura musu aure". "Serious?" Ya tambayeta ko a jikinsa, jinjina mishi kai ta yi alamar tabbatarwa.
"Okey ba damuwa ai, ke matata ce, very soon zaki zama, mu a kasar mu zaki iya kiss na kowa normal ne, amma tun da ina kasarku zan bi dokanku, zan jure, amma fa idan muna tare ki daina turomin ɗan bakin nan naki, idan ba haka ba, seriously zan yi kissing nashi ba zan iya jurewa ba". Cool murmushi ta saki jin yadda ya yi maganar, a shagwaɓe sosai, ga shi ya yi kasa da murya da alama Areef bai yi nisa da shi ba, ko yana toilet or balcony haka.
"Heartbeat ba dokar kasar mu bace ta hana ayi kissing na mace kafin Aure". "To dokar waye ne hakan?" Yadda yake maganar irin bai damun nan ba, yana cikin farinciki komai normal, "Dokar Allah ce Heartbeat, babu kyau ka taɓa jikin macen da ba muharramarka ba, ba sai budurwarka ba, kowa ma, in dai ba muharramarka bace, babu kyau ka taɓa ta, shi kuma kiss matarka kawai zaka yi wa".
"Tsaya tsaya heartbeat to ai ni har daddyna ina kissing na shi, my TRIPLETS muna sumbatar juna". Nisawa ta yi, cikin jin kunya ta ce "Heartbeat ba irin wancan sumbata da kake yi wa su daddy ba, no ina nufin kiss baki da baki, ka sha lips nata ta sha naka, shi ne matarka kawai ya halakta ka yi wa hakan". Shiru ya É—an yi wannan maganar tata ta jefa shi cikin wani yanayi, "Heartbeat ya kayi shiru?".
"Babu komai just am feeling like i want to hug you ne". Dama ta san za'ayi hakan, shiyasa ta sake tambayarsa, ta san shi sarai ɗan nema, ranar ma haka suka yi da ita, daga ta ce mishi me yake yi, sai ya ce mata yana kwance rungume da pillow yana tunaninta, tsautsayi ya sa ta ce mishi gata nan zuwa su kwanta, shikenan ya birkice mata wai yana jin feeling, ga shi su basu san kunya ba, baya ɓoye abu, karara ya fito ya gaya mata gaskiyar abin da yake ji, wai a hakan kuma gara shi sau dubu da sauran, shi ta koya mishi kunya, Lion da Areef kam sai addu'a dan kwata kwata basu san hanyar da kunya ta bi bama. Shi ne da magana ita da jin kunya.
"Heartbeat kin iya tausa?" Zazzaƙar muryarsa ya katse mata tunani, "E na iya me ya faru". "Zaki rinƙa yi mini? Ni fa seriously ina son tausa sosai, and then ina son macen da ta iya soyayya da shagwaɓa sosai kamar dai ke ɗin nan" "Kasan me my heartbeat?" A'a ya bata amsa, "Kayi addu'a Allah ya kai mu ranar da zamu mallaki juna, nama alkawari zan maka soyayyar da sai kayi kuka dan daɗi". "Serious?" Jinjina mishi kai ta yi alamar tabbatar mishi da abin da take faɗa.
Kukan shagwaɓa ya sa mata yana faɗin "Ni gaskiya ba zan yarda ba, dole ayi sauri azo a kawo mini ke gida na, duk abin da za'ayi ayi da wuri, ina son soyayya sosai, ina son naga kin zama mallakina". Yana magana yana turo baki tamkar yana a gabanta, ga kukan shagwaɓa da yake yi mata, ita ma kukan shagwaɓar ta sa mishi "Heartbeat nima ina son naga ka zama mallakina ai". "Uhm uhm da gaske kike yi Heartbeat?" Gyaɗa mishi kai ta yi alamar eh da gaske take yi.
"Waye yake kiranka a waya tun ɗazun nake jin kara". Ta faɗa tana turɓune fuska, "Ɗayar wayata ce fa, Haroon ne yake ƙirana". "Waye kuma Haroon?" "Class mate". Shiru ta ɗan yi kafin ta ce "To kaɗauki kiran mana, wata kila wani abin zai gaya maka mai mahimmanci da ya shafi school". Girgiza kai ya yi yana faɗin "Duk wani abin da zai faɗa mini bai kai kwatar hirar da nake yi dake mahinmanci ba, idan ba Lion or Areef bane suka kirani a yanzu ba, ba wanda ya isa ya sani na kula shi a lokacin da nake magana da ke, so ki kyale shi, idan mun gama magana zan kira shi".
"My heartbeat wata kila fa abin yana da mahimmanci sosai tun da ga shi sai kiran ka yake ta yi". Ta yi maganar a shagwaɓe tana Murmushi, har cikin karkashin zuciyarta ta ji daɗin maganarsa, tana jin daɗin irin yadda ya ɗauketa da matukar mahinmanci a rayuwarsa.
"Seriously ba zan ɗauki kiran nan ba, ki kyale shi kawai, yanzu ke so kike yi mahimmancin wani yafi naki? Kin san yadda nake jinki a zuciyata kuwa? Ba zaki gane bane, ke dai Allah ya mallakamin ke ina ga a sannan ne zaki gane irin yadda nake sonki, yanzu ko na yi miki bayani ba zaki ɗauki haske ba". Wani irin ƙayatattacen murmushi ta saki tare da rungume pillow dake kusa da ita, wani irin azababben kaunarsa ne yake kara ninkuwa a cikin zuciyarta, addu'a take yi Allah ya mallaka mata shi, yadda yake son soyayyar nan ga shi ɗan shagwaɓa ɗan soyayya, zasu haukata juna, "Heartbeat" ya ambaci sunanta tamkar zai sa mata kuka, kasa sosai ta yi da murya cikin wani irin siga mai ruɗar da mai sauraro ta amsa da "Na'am my heartbeat".
"Wai meyasa kike yin shiru ne,? Me kike tunani? Nifa bana son koda na second ɗaya ki hanani jin wannan zazzakar sexy voice ɗin naki, idan kika sake yin shiru serious kuka zan yi miki". "My shagwaɓati ni kada kayi mini kuka, ai kasan ba zan so kukan ba ko?" "To in dai haka ne kada ki sake yi mini shiru, ko kuma yanzun nan ki ganni a cikin bedroom naki". "Yanzu idan nace kazo zaka zo?" Turo ɗan bakin nan ya yi "Why not my heartbeat,? Ai ko karfe 2 dare kika ce nazo ya zama dole nazo". Mirginawa ta yi ta sake murginowa tare da kankame pillow sosai a kirjinta, tana sauke numfashi a hankali hankali, sai Allah ne kaɗai yasan abin da take ji a ziciyarta a kansa, ta haukace sosai a kan soyayyarsa, a ɓangarensa shima hakan ne, ya zurma over a kanta, ya tafi dayawa, zallar madarar soyayya yake mata wadda babu mix ko ɗigo, idan suna waya ji yake yi tamkar idan bai mayar da ita cikin zuciyarsa ba, ba zai taɓa samin sauƙi ba, shi kaɗai yasan me yake ji.
Sautin kukan shagwaɓarsa ne ya dawo da ita daga cikin duniyar tunanin da ta faɗa, cikin sanyin murya tare da wani irin shagwaɓa mai tafiya da duk wanda aka yi domin shi "Heartbeat me ya faru kuma kake kuka?". Kin yi mata magana ya yi tamkar bai ji ta ba. "Haba my heartbeat, to na tuba ba zan sake ba". Nan ma shiru ya yi mata bai yi magana ba, kukan shagwaɓar ita ma ta fara yi mishi, can kasa kasa ta tsinkayo muryarsa yana magana a shagwaɓe "Heartbeat ni bana son kukan nan naki kin sani ko?" "To ba kai ma kana kuka ba? Dole nima nayi ai". Tana magana tana kumbura kumatu.