Sashe 80
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da kyar da kyar take numfashi hawaye wani na bin wani ta gefe da gefen kunnenta, kasa kasa ya furta mata kalmar sorry, yasan yau ba ƙaramin dirama zasu sha ba, yau sai sun yi ɗan karamin yaki, to amma ya zai yi, bashi da zaɓi dole ne ya karɓi hakkinsa dan kada ya cutu, ta kankame jikinta sosai da sosai, hakan ya haifar mata da zubar da jini sosai, saboda ya ɗan jimata ciwo, da farko a hankali ya fara yi mata, da tafiya ta yi tafiya, sai salon ya canza, bai san time da ya fara yi mata da karfi karfi ba, ga shi ta kankame jikinta da kyau, zame bakin nasa ya yi daga nata dan ya sami damar yin abin da yake buƙata da kyau, sai dai fa yana zame bakin nasa ya sanya hannunsa a saman bakin nata ya rufe dan kada ta yi mishi ihu, ta sha bakar wahala shi ma kuma ya sha wahala, dan kusan kokawa suka yi da ita, ga shi ta kankame jikinta, hakan ya basu bakar wahala dukkansu biyu.
Sai da ya tabbatar ya mai da ita cikakkiyar mace, ya samu natsuwa sannan ya saketa tare da koma ya kwanta a gefenta, a lokacin kuma babu bakin yin ihu, duk ta yi laushi, numfashi ma da kyar take fitarwa bare kuma ihu, hawaye kam wani na bin wani, idanuwanta a runtse ruf, ta datsesu da karfin gaske, ban da shessheƙar kuka babu abin da zaka ji.
Almost 10 mins yana kwance kafin ya lallaɓa ya miƙe, sai sauke numfashi a hankali hankali yake yi, yau ya sami abin da ya jima yake marari, ya sami abin da ya yi renon shi almost 12 years, buri ya cika, har wani kyalli face nasa take yi, daf da ita ya matso, murya kasa kasa ya fara magana "Am so so sorry my wife, na tuba ba zan sake ba". Tamkar babu ita a cikin ɗaki, ko motsawa bata yi ba, bare ya saka ran zata yi magana, sosai ya rinƙa rarrashinta yana bata baki, amma ina, ban da hawayen nan dai babu wani abin da take yi.
Daga karshe dai ya hakura ya miƙe ya nufi toilet, ruwa mai zafi ya haɗa tare da dawowa ya ɗauketa, bai direta a ko'ina ba sai cikin ruwan, a wahale ta kara sautin kukan nata tare da kankame shi da karfi tana wani irin numfashi wadda dole ta baka tausayi, ya tausaya mata sosai, kasa sosai ya yi da murya ya cigaba da bata hakuri har ya yi mata wanka ya gama.
ÆŠaki ya dawo da ita, a saman sofa ya kwantar da ita sannan ya cire bed sheet É—in ya shinfiÉ—a musu wani, har lokacin idanunta a rufe ruf, taki buÉ—ewa sai kuka wahala kasa kasa take yi, saman gadon ya mayar da ita tare da rufa mata bargo dan yaga tana rawan sanyi sosai, toilet ya wuce ya yi wanka shi ma tare da fitowa ya shirya cikin wando three quarter fari da riga baki.
Saman gadon ya dawo ya kwanta, a hankali ya fara ambatar sunanta, jin bata amsa ba kuma ta daina kukan da take yi ne yasa ya matso kusa da ita tare da ɗaura hannunsa a saman fuskarta yana sake ambatar sunan nata, da sauri ya ɗauke hannunsa jin irin zafin da jikinta ya yi, waro idanu ya yi yana kallonta, sai faman sauke ajiyar zuciya take yi, da alama barci ta yi, ga kuma zazzaɓi mai zafi ya rufeta, miƙewa zaune ya yi tare da zuro kafafunsa kasan gado kafin ya miƙe baki ɗaya ya nufi waje.
Babu kowa a palon kasan, haurawa sama ya yi, a lokacin Lion ya dawo, bedroom nasa ya shiga, kwance ya isko Areef a saman gado yana zuba barci cikin kwanciyar hankali, shi kuma Lion yana balcony yana waya da TGA, key É—in motarsa da ya bari jiya da daddare a É—akin ya É—auka ya nufi waje, kai tsaye pharmacy ya nufa, ya san cewa bai isa ya tinkari Lion da wannan magana ba, shiyasa bai nemi magani a wajensa ba ya nufi pharmacy kawai ya je ya haÉ—a mata maganin a can, Lion baya irin wannan wasan da su, É—an gara ma da TRIPLETS nasa, wani lokaci idan yana jin yin hira da su yana tsokanar Areef ya ce mishi jarabarsa ta yi yawa, dole ya yi mishi tiyata ya cire mishi, Areef bawan Allah sai ya yi dariya ya ce in dai bai cirewa kansa ba, to shi ma babu mai cire mishi, baya irin wannan magana ma da Aseef kwata kwata, iya Areef É—in ne kawai suke hakan, shi ma sai yana cikin nishaÉ—i sosai na wuce misali.
A ɓangaren Rimsha kuwa, bayan uncle Faisal ya fita class ɗin nasu, Mr Emmanuel ya shigo ya raba musu papersu na test, yana fita kuma aka buga break time, cikin zumuɗi Anaya ta buɗe paperta dan taga nawa ta ci, ga mamakinta sai taga zero ya bata, zaro idanu ta yi tana kallonsu, nan take idanun nata suka cika tab da kwallah, dan kuwa tasan amsa daidai ta rubuta, tun da take bata taɓa samin ko 50 / 60 ba, 60/60 take samu kullum, sai tast na Mr Emmanuel ne zai wani bata zero, to me ta yi ba daidai ba? Ace gabaɗaya ta faɗi kai ba zai taɓa yiwu ba, dole idan ta faɗi wani zata ci wani.
Student duk kowacce ta kama kanta zuwa waje dan su yi breakfast, É—ago kai Rimsha ta yi tare da sauke idanunta a kan Anaya É—in tana faÉ—in "Anaya mu je top shop zan sayi sweet na melody da kuma conacaf....." Bata kai karshen maganar ba ta dakata sakamakon ganin yanayin da Anaya É—in ke a ciki, idanun sun cika tab da kwallah.
"Anaya lafiya idanunki suka cika da kwallah?" Miƙa mata paper ta yi ba tare da ta yi magana ba, damuwarta ɗaya ,daddynta ba zai taɓa yarda ba, ɗan boko ne tsantsa, bai basu ilimin addini kamar yadda ya basu na boko ba, mahaifiyarsu ma ƴar boko ce, degree gareta a ɓangaren computer engineering, so sun mai da hankali wajen bawa yaran kulawa ta fannin boko, yau idan ta kai wa mummynta wannan paper ta shiga uku da faɗa, daddynta ma idan ya dawo ba kyaleta zai yi ba, ko marking ɗaya suka faɗi a makaranta, sai iyayen nasu sunyi musu faɗa sosai tare da ce musu su tabbatar next time sun dawo da marking ɗayar nan, idan baku manta ba Azharuddeen Bature professor ne, kun ga kuwa boko ta zauna fiye da tunanin mai tunani, Allah kuma ya bawa yaran kwakwalwa, Anaya akwai su da basira na wuce misali, kullum ita ce first class, bata taɓa zuwa second ba, sai dai zuwan Rimsha school ɗin yanzu, da alama za su yi takara ba kaɗan ba, dan ilimin nasu kusan ɗaya ne za'a ce, kuma kun san dai dukkansu jikoki ne ga manyan ƴan boko, Barrister Naurat tare da Dr Salman, an sha boko an ƙoshi, akwai basira ba kaɗan ba.
Zaro idanu Rimsha ta yi tana kallon paper, tun da take da Anaya bata taɓa kallon ta faɗi ko kwara ɗaya ba, fara karatan questions ɗin ta yi yana duba amsar da Anaya ɗin ta rubuta, tabbas duk da bata nan aka yi test ɗin, amma ta san wannan amsa da Anaya ta rubutu correct amsa ne, to me matsalar kenan? Ta tambayi kanta, ita kam Anaya tuni ta fara ruwan hawaye, zuciyarta na yi mata kuna ba kaɗan ba.
Miƙewa Rimshan ta yi daga saman nata chair ta dawo saman table ɗin Anayar ta zauna, rarrashinta ta fara yi tare da bata shawara a kan ta je ta tambaye shi me yasa zai sanya mata zaro bayan kuma correct amsa ta rubuta mishi, ba ƙaramin daɗin shawarar ta ji ba, goge hawayenta ta yi tare da miƙewa ta karɓi paper ta nufi waje, har zata fita Rimsha ta yi saurin dakatar da ita tuna abin da ya faru ɗazun, abin da ta gani da idanunta ba jita jita ba.
"Anaya É—an zo". Ba musu ta juyo ta dawo, sai murmushi take yi tamkar ba ita ce ta gama kuka yanzu ba, burinta kawai ta isa gare shi ya gyara mata sakamakonta ya bata taci, idan ba haka ba zata iya suma, dan sun É—auki boko da mahimmanci sosai.
Kusa da Rimshar ta zo ta tsaya tana faÉ—in "Me kuma ya faru kika kirani Rimsha?" Nisawa ta yi kafin ta fara bata labarin abin da ta gani, daga karshe ta ce mata ta kula da kanta sosai, da yake ita ba ilimin addini gare ta ba, bata san illar hakan ba, kuma tana yawan kallace kallacen fina finan Turawa, sai bata wani É—auki abin a matsayin wani babban abu ba, bata ma damu ba idan ance za'a rabata da budurcinta, dan bata san amfaninsa ba, film da take gani duk tana É—auka ma abu ne mai kyau, to abun ku da iyaye tantagaryun Æ´an boko, kullum suna wajen aiki, basu da lokacin yaran bare ma har su tsaya yi musu bayani a kan irin wannan matsala, tsakaninsu da yaran sai dai idan sun kawo assessment su taya su yi, bacin haka sai duba takardun makarantar nasu dan suga me aka rubuta, ko me suka koya yau, so a takaice dai ita Anaya bata ma san me ainahin amfanin budurcin ba bare ma ta ji ciwo dan an rabata da shi.
Cikin nuna ko in kula ta amsawa Rimshar da "To suma irin na India film suke yi kenan? Ki ce mun samu India a Nigeria". Baki wangale Rimsha ke kallonta, ko a jikinta wai an yakushi kakkausa, "Anaya kina da hankali kuwa? Kin san me kike faÉ—a kuwa? To wlh bari ki ji na gaya miki, idan babu wannan abin da na gaya miki, to babu mace". Zaro waÆ´an nan dara daran idanun nata na gadon Dr Salman ta yi, dan suma sun gaji idanu kam ba karya, daga dara daran idanun nan nasu zaka iya gane cewa jinin Dr Salman ne, zama ta yi saman chair É—in ta tana faÉ—in "Rimsha kenan mutuwa mace zata yi ko kuma me na ji kince idan babu shi ba mace".