← Book details Triplets Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 121

Sashe 40

Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"To tashi mu shiga ciki muje ɗaki ki kwanta a jikin nawa sarkin son jiki". Dariya ta yi tana ɓoye fuska na rashin kunya.

Buɗe kofar motar ya yi tare da zuro kafafunsa waje, ita ma miƙewa ta yi daga jikin nasa ta buɗe nata kofar ta fito waje.

Hannunta ya kama suka wuce cikin gida, sai zuba mishi surutu da shagwaɓa take yi, tun baya biye mata har ya fara biye mata.

Suna shiga ɗaki ta sake shi ta haye gado tana miƙa, kwata kwata bata san kunyar miji ba, dan ita ɗauka ma take yi da yaya Imran da daddynta ɗaya ne a haukarta da yarintar ta, tana ganin ba wani abu bane, komai ta yi a gaban yaya Imran daidai ne.

Bajewa ta yi abinta, ga rigar barcin tata bai gama rufe mata cinyarta ba, ta sha gyara sosai, skin nata har wani sheki yake yi, fatarta ta yi wani luwai kuwai da ita, ga tsantsi tamkar fatar jariri, ta buÉ—e mashi santala santalan cinyoyin nan nata a waje, daga ta samar rigar kuma, rabin tudun tula tulanta a waje, gasu sun sha gyara tamkar an hura balo balo, kamar an dasasu a wajen, ko da yake dashen Allah ne, ga wani balaÆ´aÆ´Æ´en sihirtaccen kyau da ta kara, ya haÉ—u kuma da ta yi make up, abin ba'a magana sai dai ace Masha Allah.

Nan take ya nemi natsuwarsa ya rasa, lokacin guda ya fara jin wani irin azababben sha'awarta ta kama shi, dama can dannewa yake yi yana fama da lemon tsami, har sauya launi idanunsa suka yi, ba ƙaramin ƙoƙari yake yi ba wajen dannewa ya hakura idan ya ga koda hoton tane, idan baku mance ba, gabaɗaya abokansa cewa suke yi auren rage zafi ya yi saboda azababben sha'awar da yake da shi, har tsokanarsa suke yi akan lemon tsami ta daina yi mishi aiki saboda abin ya fi karfinsa............🤣

Hayewa saman gadon ya yi cikin sauri bayan ya kashe wutar É—akin kenan, kusa da ita ya kwanta tare da tada kai da pillow da ta tada nata kan.

Jin numfashinsa na fita da sauri sauri ne yasa ta ce "Yaya Imran lafiya kuwa?" ÆŠan juyowa ya yi suna fuskantar juna. "Ba komai kwanta kiyi barci".

Sarkin son jiki, juyowa ta yi tare da shigewa cikin jikinsa da kyau tana faÉ—in "To mu yi barci tare dai, wai ma yaya Imran wannan gidan waye ne? Ko shi ne gidan ka? Amma kuma su Gwaggo Batula suka kaini wani gida na daban mai shegen datti da wari, ita ma mai aikin gidan yar datti ce, ga masifa kamar kanwar tsigai?".

Yatsarsa ɗaya ya ɗauka saman ɗan bakin nata. "Shiiiiiii ki yi shiru, baki ga dare ya yi bane? Ki yi barci sai da safe zan baki amsa". Bakin nata ta buɗe tare da capko yatsar nasa ta fara tsotsa tana ɗan ciza a hankali hankali, tamkar allura ta tsira mishi, cikin sauri ya kwace yatsar nasa tare da jawota jikinsa, sosai ya matseta, a cikin duhun ya fara laluɓar lips nata.

Yana capkowa ya fara tsotsa kamar sweet, bata hana shi ba, sai ma capko nashi da ta yi ita ma ta shiga tsotsa, ba ƙaramin kara ɗaga mishi hankali ta yi ba, hannu ya zura ta saman wuyar rigarta ya capko tula tulanta, wadda guda ɗaya ya cika mashi hannu tap, kara narke mishi ta yi tare da ɗaura hannunta a saman bayansa.

Sosai yake matsa breast É—in nata son ranshi, sai wani irin numfashi da sauri sauri yake sakar mata, cikin dabara ya saki breast É—in nata tare da kwance igiyar rigar ya rabata da shi, hakan ne kuma zai bashi damar ganin tula tulan nata a filin Allah.

Zame bakinsa daga nata ya yi tare da mai da shi saman breast ɗin nata, shansu ya fara yi ba kakkautawa, yana shan ɗaya yana matsa ɗaya, da ta ji wuya sai ta fara yi mishi kuka tana ƙoƙarin ture shi, ina kara kakkameta ya yi yana zuba mata sambatu.

Da gaske yake son shigarta yau, sai dai kuma lokacin da ya zo shiga sai ya tarar da har lokacin tana period, sam bai ji daÉ—i ba, yaso buÉ—e kayarsa a daren nan, ba dan ya so ba ya hakura ya yi wasa da ita ta yadda zai samu gamsuwa, daga nan ya rarrasheta.

Sai da ya sami natsuwa ya kyaleta tare da miƙewa ya nufi toilet dan yin wanka, ita kuma ta shige cikin bargo ta lafe luf, kafin ya fito daga wanka har ta yi barci abinta, ga fuska bushe da hawaye, tasha kukan matse tula tula da ya yi.

Shiryawa ya yi cikin wasu kayan barcin, ya haye saman gadon asuba ta gari.

A ɓangaren gidan Akil kuwa, bayan Umaisha ta kammala waya da Aafia ɗakinsu ta koma, kwance ta isko shi saman gado yana fuskantar sama, kusa da shi ta zo ta kwanta tana faɗin "Yaya Akil tunanin me kake yi ne?".

Dawo da kallonsa kanta ya yi, cike da so da kauna ya fara magana "Wife menene yake damunki? Meye Matsalar?" Zazzare wannan dara daran idanun nasu na gado wadda suka gado daga Na'urat da Dr Salman ta fara yi, da Dr Salman da Na'urat duk ba baya ba wajen dara daran idanu kamar ball, shiyasa abin ya bi family gabaÉ—aya, dayawa daga cikinsu akwai idanun kamar zasu faÉ—o kasa, musamman JEHAN da Rimsha, jelly da kuma AKILA, ita Jehan ma, girman idanun nata ba'a magana, idan baku mance ba sak daddynta take kama, shi kuma sak Na'urat yake kama.

Ƴan kame kame ta fara yi mishi, zuba mata nashi dara daran idanun ya yi yana kallon tsantsar rashin gaskiya a tattare da ita, ya yi mata farin sani fiye da tunanin mai tunani, ya san abin da zata iya aikatawa da Wanda ba zata iya ba.

Sake mai maita tambayar da ya yi mata da farko ya yi. "Yaya Akil babu komai fa". "Ba zaki gaya mini ba kenan ko?" Ɗago idanu ta yi tamkar zata yi kuka. "Wlh yaya Akil babu komai". A fusace ya ɗaga hannu zai mareta na rantsewar da ta yi a kan karya, sai kuma ya dakata, rai a ɓace yake kare mata kallo, ba ƙaramin haushi ya ji ba, ashe akwai abin da zata iya ɓoye mishi dan kada ya sani? Bata san cewa duk abin da take yi yana sane da ita ba, tun ranar da Ommu ta kirata a kan maganar kuɗin har zuwa yau yasan komai, ya yi mata shiru ne dan ya ga gudun ruwanta, yana son kuma ya ga ya ta ɗauke shi, mahimmancinsa ya kai yadda yake tunani ne ko dai da saura, ya ji daɗi sosai lokacin da ta kafe take gayawa Ommu alkharansa da kuma tabbatar mata da ba zai hanata kuɗin ba, hakan ya tabbatar mishi da ko a bayan idanunsa alkharinsa take faɗa ba kishiyarta ba, haka zalika ya ji makutar daɗin shawarar da Aafia ta bata, shi ba ɗaukar kuɗin ne damuwansa ba, no yana son Umaisha ɗin ta fahinci dokar Allah, sata ba abu bane mai kyau, kuma ya yi nasara tun da Aafia ta fahimtar da ita hakan, yasan matar tasa sai a hankali, gata yar Auta, gata rainon maza, ga rashin kulawar uwa, ƙwaƙwalwar tata sai a hankali, shiyasa wani lokaci yake binta da idanu kawai, yana kwatanta ƙwaƙwalwar tata tana kara buɗuwa ne ko ko jiya eyau, ba laifi tana kara buɗuwa sosai da sosai, musamman yanzu da Aafia take bata shawari da sauransu, ga Akila na kara mata lecture kala kala, duk kuma abin da suke yi da Akila da Aafia, duk shawarar da suke bata yana ji, kuma yana sane dasu, wani lokaci ya yi dariya, wani lokaci yayi ta mamakin a ina Akila ta koyo wannan abin dukka, ya sa a ransa nan gaba kaɗan zai aurar da AKILA, dan ta san komai, irin wannan lecture nata ko matan aure da suka shekara biyar zuwa goma a ɗakin miji sai haka.

Yau dai Umaisha da Akil sun sami saɓani, kunsan mace mai ƙaramin ciki babu abin da ba zata iya aikatawa ba, hakan yasa yau ta mayarwa da Akil martani, har da ce mishi Bayahude, kalmar ta yi mishi zafi, amma ya yi mata uzuri saboda cikin nata, yana da ilimin sosai, yasan duk wata rigima ta mai ciki, ya san me yake yi sarai, hakan yasa sai bai kulata sosai ba, kuma bai yi fushi sosai ba, sai dai fa ya ji zafin maganganun da ta gaya mishi, dan kawai ya dage sai ta gaya mishi abin da yake damunta, yana son ji daga bakin ta ne, ita kuma ta kafe akan babu komai.

Ransa a matukar ɓace ya ce mata wlh yau ba sai gobe ba zai yi yaji, kuma ba zai dawo gidan nan ba sai bayan wata guda, a kule ta ce mishi "Dan Allah yaya Akil kar ka dawo, ka tafi da haka ma, kai daman baka san na gaji da ganinka a cikin gidan nan bane? To idan ma baka sani ba yau na sanar da kai, da wani idonka kamar ball ɗin mota, sai ka rinƙa wani kallona, to ka wuce ka tafi kada ka sake dawowa". Tana masifar idanunta a rufe, ji yake yi tamkar ya ɗauketa da mari, amma ya danne ya yi mata uzuri saboda babynsa, yasan duk babynsa ne ya haddasa mata wannan masifar, saboda ma ba halinta bane ko iyawa bata yi ba, amma duk da haka ya kuduri niyar sai ya yi maganinta.

Miƙewa ya yi tare da sauƙowa kasa daga saman gadon, drawer kayansa ya nufa, kaya kala biyar ya ɗauka masu kyau da tsada, kuma dukka manyan kaya ne babu kanana, ya zuba su a cikin wani kyakkyawar jakarsa tare da ɗauka ya fice mata daga ɗakin, har ya fita sai surfa masifa take yi idanu a rufe, da alama ma bata san ya fita ba.
Chapter 40 · 0% Book details