Sashe 94
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wanda aka kira da ogan ya amsa da cewa "Dole ita da mahaifiyarta ce mana, kun san dai Nawazudden kam ya jima a lahira, shi ma Shitu hakane, dama ita da Mahaifiyarta da ƴar uwarta suka rage, kuma kunsan Nawazudden ba shi da ƴan uwa, duk waƴan da suka san shi sun ce shi kaɗai suka sani, maraya ne tsintatcen mage, zuwa Abuja neman aikin yi fa ya yi, ɗan cirani ne bai da kowa, ita ma matar tasa marainiya ce basu da kowa, amma ba zamu yi gangancin tinkarar motarsu ba har sai mun san dame suke tafe, yanzu dai ku sauƙa mu kashe yarinyar, idan muka bita cikin dajin muka kasheta kunga dole mahaifiyar tata koma wace ce ta fito idan ta ji shiru yarinyar bata dawo ba, dole na cikin motar ta fito dan zuwa nemanta, kunga a nan ne zamu gane da waye suke tafe, sai mu haɗesu duk mu kashe, yanzu ku fita mu je". To suka amsa tare da buɗe kofofin motar suka fito, jahilci ya fi hauka, ya Allah ka bamu ilimi mai albarka mai amfani, kowa ya tsaya ya nemi ilimi, idan ba jahilci ba, ta ya za'ayi ku kalli mota danƙareriyar har haka ta faka a cikin daji kuma kuyi tunanin su ba'a shirye suka zo ba? Tabbas jahilai ke yin ta'addanci, mai ilimi wadda yasan me yake yi, yasan Allah da girmansa, da hukuncisa, ya yi imani da ranar tashin kiya ma, ya kuma yarda da Allah da Manzonsa, tabbas ba zai kashe rai ba, wasu dama sunan musulmai ne kawai ke garesu, amma babu ilimin da suke da shi, sun dai san ana cewa Allah da annabi, amma basu ma san menene Allah ba, me zai yi musu idan suka saɓa mishi, ko an gaya musu da fatar baki, ba zasu ɗauka gaskiya bace, saboda tun farko ba'a faro musu ginin daga farko ba, kowa ya tsaya ya nemi ilimi, dan jahilci ya fi hauka, Allah kasa mu dace ka kuma bamu ilimi mai albarka mai amfani.
Tun da suka fito yake kallonsu ta cikin mirror motar, har suka nufi in da ta nufa, kuma babban jahilcin da suka yi, sai suka fito su dukkansu suka je kashe karamar yarinya, abin ma ba tsari sam, suna yin abu ne best on tunaninsu na jahilai.
Sai da ya bari sun kurewa ganinsa, sannan ya fito tare da bin bayansu, tana zaune saman wani ɗan dutse ta yi shiru tana tunanin ko me yasa yaya Saif ya ce ta zo nan ta zauna oho, bata ankara ba sai ganin karti huɗu ta yi a kanta, a razane ta miƙe, nan take idanunta suka fara kwallah, ga shi ɗan ƙaramin hijabi ta saka suna kallon gabaɗaya suran jikinta, lumshe idanu ogan nasu ya yi kafin ya ce "Ni kam ma wlh ta yi mini, dama matata ta tafi gidansu tun last week, dan haka ku kama min ita bari na rage zafi kafin mu aikata in da aka aika babanta". Yana magana yana cire botir ɗin suit ɗin jikinsa, tana ƙoƙarin wage baki ta yi ihu idanunta suka sauka a kan Lion dake tsaye a bayansu yana kare musu kallo, yatsa ɗaya ya ɗaura mata a saman bakinsa alamar ta yi shiru, ba musu ta yi shiru duk da a tsananin tsorace take, amma ba zata iya kin bin maganarsa ba dole ta haɗiye ta danne.
Nufar ta maza biyu suka yi da nufin su kamata wa ogansu, sai kallon Lion take yi babu ko kyaftawa, bai yi ko motsi ba yana tsaye yana kare musu kallo, ganin ta zubawa waje guda idanu ne ya saka su juyawa da sauri dan suga me take kallo, ganin cikakken gwarzon namiji a tsaye yasa suka juya da kyau dan su tabbatar da wa da idanunsu abin da suke kallo.
Kallon ogan nasu suka yi, shima cikin sauri ya juya dan yaga me suke kallah, ganin Lion ba ƙaramin razana su ya yi ba, amma saboda su basu lissafin faɗuwa a rayuwarsu, sai ogan ya basar kirjinsa na dukan uku uku ya ce "To me dan kunga wannan zaku tsorata? Daga gani ma kasan dadironta ne, baka gan shi Bature ba ne, mayun mata kenan, kada ku ji komai ai ance turawa basu da quality, saboda fararen fata ance su basu da quality, ku cimin ubansa ni kuma bari na buɗe mata aiki dan a hannu nake, da gani ma nasan ɗan iskancan ya rigani buɗe mata aiki tun da gida ɗaya suke kuma babu kowa a cikin gidan, ku kunsan ba zai ga irin wannan kayan ya bari ba, har na fara lissafin yanzu zan buɗe budurcin mata na 20 fa kenan, na kusa na cika 20 ɗin nan na kusa kamo Oga, amma yanzu wannan bata cikin lissafi dan nasan ya buɗeta, har yanzu dai a 19 nake". Yana surutu yana wani haɗa zufa, daga gani a tsorace yake ɗan banzan.
Shi kuma Lion tamkar ya ji me suka ce, dan da hausa suka yi magana ba English ba, kamar ya ji su ya tsareta da idanu yana kallon kayan da aka ce ya gani ba zai kyale ba, from head to toe yake kare mata kallo, lokacin guda sai da ya ji wani iri a jikinsa.
(Anya Lion baya jin Hausa kuwa? Na fara tantanma a kansa🤔)
Tun da yake da ita bai taɓa karewa surar jikinta kallo ba sai yau, tsab ya kalleta kafin ya maido da kallonsa kansu, ganin suna ƙoƙarin kamata ne yasa ya yi mata alama da hannu a kan ta zo, da gudu ta watsa ta nufe shi, tana zuwa kuma saman faffaɗar kirjinsa ta faɗa tana sakin kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro, jikinta sai kerma yake yi ta tsorata sosai. Juyawa ogan nasu ya yi yana faɗin "Ai na gaya muku wlh dadironta ne, idan ba haka ba me ya haɗa shi da ita? Ba ga shi ta rungume shi ba, Nawazudden da matarsa dai basu da ƴan uwa, to a ina ta samo wannan Baturen kuma? Kuje ku kamo min ita a matse nake, shi kuma ku tura shi in da ba'a dawowa".
Rashin sani yafi dare duhu, da gudu suka nufe shi dan su kamota, kara kankame shi gam ta yi tana kara sakin kuka mai sauti, wani mara kunya daga cikinsu ne ya sanya hannu zai fisgota daga jikin Lion ɗin, carap ya capke hannun nasa tare da murɗe shi baya kafin ya sanya kafa ya kwashe kafafunsa ya faɗi kasa, calmly ya ce "Sake ni ki koma mota ki zauna". Sakin nasa ta yi da gudu ta juya ta nufi motar, wani katon itace ogan nasu ya ɗauka ya harbeta da shi, sai kanta ya sameta, ihu ta fasa kafin ta faɗi kasa a cikin ciyayi, shi kuma Lion yana ƙoƙarin murɗewa waƴan nan da suka zo kamata ɗin wuya, bai damu dan ogan ya harbeta ta faɗi ba, kuma bai juya ya kalleta ba, bai bi ta kanta ba, jibgan waƴan nan kawai yake yi kamar an aikosa, a takaice sai da ya kashe su tas ya rage daga shi sai ogan nasu, yana ƙoƙarin guduwa ogan nasu, ya damko wuyarsa ta baya tare da kwashe kafafunsa ya zube kasa a wajen.
Babu tausayi babu imani haka ya kama hannun ogan nasu ya kakkarya kamar ba lafiya ba, sannan ya kama kafarsa ta dama ita ma ya karya ta, kafin nan ya zauna a saman dutsen da Rimsha ta zauna, cikin harshen turanci ya tambaye shi ina ogansu baki ɗaya yake? Sai ihu yake yi babu bakin magana, pistol gun nasa ya fitar ya saka mishi a dai'dai saitin ido ya sake maimaita mishi tambayar da ya yi mishi, yau shi ne karo na farko da Lion ya maimaita magana, cikin bakar azaba ya amsa mishi da Hausa a kan shi baya jin English, ciro wayarsa ya yi ya ɗauki fuskar mutumin hoto, kafin nan ya harbe shi da bindigar hannunsa a dai'dai tsakiyar goshinsa, sannan ya miƙe ya nufi in da take kwance kamar gawa.
Tsugunnawa ya yi a kusa da ita, ta yi kwanciyar ruf da ciki, remote ɗin motar tasu ya fitar tare da dannawa kujerar motar ta kwanta, gently ya miƙe tare da saɓarta a saman kafaɗarsa zuwa filin motar, yana zuwa ya buɗe already kujerar ta kwanta, kwantar da ita ya yi tare da rufe kofar ya koma ta ɗayar ɓangaren ya shiga, ɗan baya kaɗan ya yi da kujerarsa yadda zai dawo dai'dai da saitin kan nata, hijabin jikinta ya fara cirewa, buguwa ce ta yi daga ta ciki, ta waje bata ji ciwo ba.
Saman kujerar baya ya ɗaura hijabin kafin ya zuba mata idanu yana kallonta, hannu yasa ya tattara dark black curly hair nan nata ya dawo da shi ta gaba dan ya ga in da ta bugu ɗin, ciwo a cikin kai babbar musifa ce, akwai azaba, hannu ya kai saman wajen da itacen ya taɓata, wajen ta ɗan kumbura, shiru ya ɗan yi kamar mai wani tunani, can kuma sai ya saki gashin nata tare da mayar mata da shi baya, fuskarta ta yi fayau da ita kamar mara lafiya, wayarsa ce ta fara kara, His excellency ne yake kiran shi, ɗauka ya yi tare da komawa ya jingina bayansa da jikin motar suna magana a kan ƴansandar da ya buƙata sun je gidan kuma baya nan.
Lumshe dara daran blue eyes nasa ya yi kafin ya sake waro a hankali, calmly ya ce su yi aikinsu kawai, ba sai lallai idan yana nan ba ai, su kwashe gawarwakin su fita da su, shi ya fita ne amma yanzu shi ma zai dawo, kuma dama baya son haÉ—uwa da kowa, dan haka kafin ya dawo su kwashe komai tas, daga haka suka yi sallama da shi, ya katse kiran ya ajiye wayar a gefe guda, robar ruwan dake kusa da shi ya É—auko, tarfo ruwan a hannunsa ya yi tare da shafa mata a fuska.