Sashe 13
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Cikin natsuwa yake aikin dake gabansa, wato gyara dark black curly hair sa, tamkar bai san mutun ya shigo cikin ɗakin ba bare har ya yi mashi ɓari, tamkar babu shi a cikin ɗakin, haka ya kasance, amma kuma duk abin da take yi kunsan yana ji tun da shi ba kurma bane.
Tana tsaye a wajen tana kallon kasa ta kasa motsawa, har ya kammala gyaran gashinsa ya shafa Lotion nasa, sannan ya feshe jikinsa da perfume nasa. Bayan ya gama, cikin wannan natsuwa tasa mai É—aukar hankali ya juyo...........â¤ï¸â¤ï¸TRIPLETSâ¤ï¸â¤ï¸
E5-6
Tana tsaye a wajen tana kallon kasa ta kasa motsawa, har ya kammala gyaran gashinsa, ya shafa Lotion nasa, sannan ya feshe jikinsa da perfume nasa. Bayan ya gama, cikin wannan natsuwa tasa mai É—aukar hankali ya juyo, ko kallon in da take bai yi ba, dressing room nasa ya nufa, lokacin da ya juyo ita kuma tana kallon kasa, bata É—ago kai ba dan saboda tsantsar bala'in tsoro.
Jin ya shiga dressing room ne yasa ta duƙa ta fara kwashe kayan abincin da sauran irin su fruits, sai kuma lokacin ne jikinta ya sami damar yin karma, ta kasa tattare kayan saboda ɓari da jikinta yake yi, sai zata ɗauki abu ta kasa, wani irin wahalallen kuka ta saka kasa kasa, ita ina zata sa ranta ne yau?.
Tana a haka har ya fito sanye da wando three quarter fari tas, da kuma riga polo shirt sky blue, ba karamin kyau ya yi wa kayan ba, domin idan baku manta ba, shi fa tsabar kyansa shi yake yi wa kaya kyau, ba wai su suke yi mashi kyau ba.
Da ya yi niyyar idan ya fito ya bata punishment mai matikar tsauri da wahala, domin ta shiga hankalinta da kyau, amma kuma ganin yadda jikinta ke kyarma, hannunta sai rawa yake yi, ta kasa ɗaukar kayan abinci, tana duƙe a kasa, hakan yasa ta wuce ya fita, domin idan ya yi wani yunkuri kaɗan yana da tabbacin kisan kai zai yi, saboda ya lura wannan yarinta tsoro ma ya sara mate ne, in dai fagen tsoron ne, kuma tana matukar cin albarkacin Imran da kuma farincikin da daddynta yake sanya Aseef, ba da ban hakan ba, da yanzu wani zance ake yi ba nata ba.
Ganin ya fita bai ce mata komai bane ya sanya ta ji jikinta ya ɗan yi kwari, ta tattara karfinta dukka ta miƙe ta hau gyara mashi ɗaki, tana roƙon Allah da ya bata ikon rinƙa faranta mashi, ita kullun suka haɗu cikin laifi take, kullun sai ta yi mashi laifi, dan ma Allah yasa Areef ya taimakonta, ai da ya jima da ɓallahta koma ya hallakata baki ɗaya.
Tas ta tattare mashi ko'ina, sannan ta miƙe ta fitar da kayan abincin, ta dawo ta goge ko'ina, sai da ta tabbatar wajen ya yi tsab, sannan ta fice daga ɗakin ta nufi wajen su Imran dan ta gaya masu abin da ta yi, ba zata iya komawa ɗakinta ba, domin tana matukar jin tausayin Saif ɗin, tasan tun da ya ce a kawo mashi abinci, to tabbas yunwa take ji ne, ga shi ta zubar da abincin, na safe ma ta zubar.
Kamar yadda ta bar su Imran, haka ta dawo ta samesu, kusa da Imran ta koma ta zauna, cikin harshen turanci ta gaya masu abin da ya faru, shiru Areef ya É—an yi kafin ya ce ta kira mashi Mark.
Cikin sauri ta miƙe ta nufi cikin gida, da kallo suka bita da shi, kowa daga cikinsu da abin da take tunani a kanta.
Ta zo zata shiga cikin Palo, suka yi karo da shi yana fitowa, yana tafiya yana latsa wayarsa, yau ma dai sake buge mashi waya ta yi, sai dai wayar bai kai kasa ba ta tare, cike da tsoro ta miƙe mashi wayar, saura kaɗan ta furta karlamar sorry, sai kuma ta tuna Areef ya gaya mata, babu kalmar da Saif ya tsana biyun Sorry, da ta yi gangancin furtawa kuwa, da sai dai a kwasheta sumammiya, dai sai ya ɗauketa da wani mahaukacin mari wadda zai sanyata barin duniyar mutane, amma kuma bata furta ba, cikin girmamawa dai ta miƙa mashi wayar.
Ba tare da ya kalleta ba, ya karɓi wayar kawai ya wuce, domin shi ma addu'a yake taya ta da shi akan kada Allah ya sanya taji sauƙar hannunsa a jikinta, domin duk ranar da ya mareta, ko ya daketa, to da wuya ta sake moruwa.
Wani irin daÉ—i ta ji da bai daketa ko ya É—ago ya kalleta ba, yau sau uku kenan ta yi mashi laifi, da safe ta zubar da abinci, haka na rana, sannan ga buge mashi waya yanzu, amma duk ya danne saboda baya son ya yi kisan kai, bala'in tsoron ta yake cetanta a wannan fagen.
Kitchen ta koma kira Mark, ta dawo garden É—in, nan ta same shi a wajen, kuma a in da ta tashi ya zauna, kusa da Imran kenan, turus ta tsaya, ta kasa karisawa.
Zuba mata ido Imran ya yi, shi kuma Areef da ya ga hakan sai ya ce ta zo ta zauna kusa da shi, ba musu ta karisa wajen ta zauna kusa da shi É—in tana satar kallon abun kaunar nata.
Sai wani nuku nuku take yi, shi kuwa Saif daga su Imran É—in har ita tamkar bai san da zamansu a wajen ba, kallonsa na akan wayarsa.
Shiru suka kasance a wajen har Mark ya zo, umarnin Areef ya yi mashi a kan ya sake É—aura wani abincin, domin abincin Lion ta tashi aiki, to ya amsa da shi, daidai lokacin kuma wayar Rimsha dake kusa da Imran ya fara ringing, wayar tana daidai tsakanin Saif da kuma Imran É—in, saboda a nan ta zauna É—azun.
Jin karar wayar ba karamin haushi ta bashi ba, gashi ta fi kusa da shi, kuma waka ce ringington na wayar, ai kuwa Imran na ƙoƙarin ɗaukar wayar ya riga shi, ɗauka ya yi ya yi wurgi da ita, shi da kansa bai san a ina ya yi wurgi da ita ɗin ba, domin kuwa kallonsa a kan wayarsa ne har lokacin.
An yi sa'a kusa da Areef ya wurga wayar, hannu Areef yasa ya yi maza ya capke wayar tare da miƙe mata kayanta, zata miƙe Areef ɗin ya zaunar da ita, ba dan komai ba sai dan yana son Saif ya rinƙa sauraron daddaɗar muryarta.
ÆŠago kai ta yi tana kallon Areef É—in da mamakin, me yasa zai hana ta tafiya ta je ta yi wayarta, tsoro take yi kada ta fara waya a nan Saif ya daka mata Tsawa, yanzu ga shi iya ringing na wayar ma kawai ya ji, ya kama ya yi wurgi da ita, to ina ga kuma ya ji tana zuba hira, idan baku manta ba, baya son yawan magana, shima Areef da gangan ya dakatar da ita, yana son ja mata ne kawai.
Dubawa da zata yi waye mai kiran nata, sai taga new number ne, sake kira aka yi domin ta baya ta katse, cikin sauri ta É—auka dan kada Lion ya sake jin ringing na wayar tata, tana kuma tsorace saboda new number ce a ka kirata da shi.
"Hello My Rimsha iyayen kauna, wato kin mance dani ko? Kin koma gidan masoyi kin manta da Ni". Cewar AKILA, domin ita ce ta kirata a wayar da sabuwar number, Allah yasa su Areef basu jin Hausa, ba su ji me Akila ta ce ba, shi kam oga dama ko ya ji ba shiga harkar zai yi ba, ita ce Æ´ar wahala da wahala bai isheta ba, take dakon wahala wai son shi tab hmmm,
Wani irin kayatatcen murmushi ta saki har sai da dimple da kuma wushiryarta suka bayyana. "Aunty Akila na yi kewarki, nayi kewarki sosai wlh, yaushe zaki zo mu haÉ—u?". Ta yi maganar cikin sanyin murya da natsuwa.
"Ke dai zan cewa yaushe zaki zo Rimsha, ni kam Heartbeat nawa ya hanani fita, daga school sai gida, bayan haka ya ce ko leƙa waje bai yarda nayi ba".
Kara faɗaɗa murmushin kan fuskarta ta yi. "Aunty Akila to ni dai ban san yashe zan zo ba, amma....." Bata kai karshen maganar ba zazzaƙar muryarsa ya katse ta, gently ya furta "Get out!" Ya yi maganar kasa kasa cikin sanyin murya, kuma ya yi maganar ba tare da ya ɗago ya kalleta ba.
Cikin sauri ta miƙe ta fice daga wajen, shi dai Areef bai ce komai ba, shi ma Imran ba bakin magana, da ma Allah yasa bai haɗa mata da mari ba ai da sauki.