Sashe 51
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin sai murmushi take baki yaki rufuwa ne yasa shi ya miƙe tare da ficewa daga ɗakin yana mai jin tsantsar kaunarta a ransa.
Bin bayansa da kallo ta yi har ya kure wa ganin ta ya fice daga ɗakin, nauyayyar ajiyar zuciya ta sauƙe tare buga uban tagumi, ta rasa me yake damunta, daga jiya zuwa yau, a hankali hankali soyayyar da take yi wa Saif yana juyawa ya koma kan Areef ne ko Aseef ne ta rasa, ita kanta ta rasa me yake damunta, ko wace zuciya tana son mai kyautata mata, tabbas son da take yi wa Saif kaso 40 cikin ɗari ya dawo kan Aseef da Areef, sai dai a cikinsu ta rasa tantance waye ne take yi wa son aure, waye kuma take yi wa son kyautatawar da suke yi mata, shekarunta bai kai ta iya tantance hakan ba, ba karya suna bata kulawar da ko motsi ta yi sai sun tambayeta akwai wani abin ne idan suna kusa, shi kuma Aseef idan suna yin video call kenan, ba su taɓa barinta ta zauna shiru har ma ta yi wani tunanin da zai sanyata bakin ciki, tabbas tana son su ba kaɗan ba, ba zata iya yin wuni guda bata ga Aseef or Areef, idan bata yi Video call da Aseef ba, to zata kalli Areef, musamman ma shi Areef ɗin wanda suka yi mugun sabo na kin karawa, kuna ganin dai yadda suke da ita, kuma idan ba ku manta ba, shi Areef ɗin shi ya fara bata kulawa kafin Aseef ya biyo bayansa, shi ya kula mata da daddynta tamkar ɗan uwan shi, wannan matsala tata tana neman zama mata gagarumar matsala, domin ta rasa wa take so so na aure, waye kuma yake yi wa son kyautatawa a cikin TRIPLETS.
Yana fita abinci ya je ya ɗaukawa ɗan uwan nasa daga kitchen zuwa ɗakinsa, kamar dai kullum a tare suka ci abincin cikin nishaɗi da kaunar juna, bayan sun kammala suka koma saman bed dan su cigaba da hira, bayan Areef ya gyare wajen kenan, Allah sarki karfi da ya ji Areef ya koyi aikin da bai kamata ace shi ne yake yi ba, before bai iya ba sam, yanzu kuma Alhamdulila yana ƙoƙartawa ya yi.
Misalin karfe biyu na rana, taci kwalliya kamar ba gobe, ta sanya É—aya daga cikin É—inkunan da Imran ya É—inka musu, wata shegiyar É—inkin riga da skit a kayi mata, kayan sun zauna tsam a jikinta tamkar dan ita aka yi shi, ya bi shape É—inta sosai da sosai, bata iya É—aura É—ankwalin atampha ba, sai kawai ta yafa abinta a saman kanta, ta yi kyau iya kyau.
Palon sama ta fito ta zauna tana jiran Imran ya fito zai kai ta wajen gyaran gashi, yau tana ji tamkar ta yi kumshi idan suka je gyaran gashin tun da yanzu ta daina yi wa Saif aiki, farinciki a wajenta ba'a magana, tana zaune shiru ga wayarta na a gefenta, ko me ta tuna sai kuma idanunta suka cika tap da kwallah, wayar tata ta laluɓo.
Kunna hasken screen É—in wayar ta yi, bayan ta cire password É—in contact ta shiga, number Anaya ta fara kira, bugu É—aya Anaya ta É—aga dan lokacin ta dawo daga school, murya a gajiye ta ce "Rimsha ina wuni?". Tamkar zata fashe da kuka ta ce "Anaya, Anaya yau GAR ya kallah mini......." Sai kuma ta kasa karisawa ta yi shiru.
"Rimsha waye kuma GAR? Me kuma ya kallah miki É—in". Girgiza kai ta fara yi tamkar Anaya É—in na a gabanta "Babu komai Anaya zamu yi waya anjima". Ta kai karshen maganar ba tare da ta jira Amsar da Anaya É—in zata bata ba, ta yi maza ta katse kiran.
Ajiye wayar a gefenta ta yi tare da buga uban tagumi tana tunani, abin da Lion ya yi matan nan, ya yi mata zafi ba ɗan kaɗan ba, kuma dai kunsan yadda take tattalin tula tulan nan nata, bata son ko iska su sha, idan zata sanya kaya sai ta rufesu da vest, bata bari ko alamarsu a gani, kawai ya zo ya wani buɗe mata su ya kalle kamar nashi ko an aike shi, yau da tana da dama sai ta kifa mishi maruka ko biyar ne haka, kila ta huce takaicin da take ciki, idan ta tuna shikenan ya kallesu, sai ta ji tamkar ta aza hannu a kai ta yi ta kurma ihu ko zata ji sauƙi a cikin rayuwarta.
Tana tsaka da tunani ta ji alamar gudu ana haurowa saman benen, kai kallonta izuwa wajen ta yi dan taga su wanene.
Coper, Lucky, Winston, da kuma Brady da wasu irin mahaukatan gudu suka hauro palon saman.
Tana yin ido huɗu da su bata san time da ta miƙe da wani mahaukacin gudu ba, ta ruɗe sosai, bata san time data faɗa ɗakinsa a maimakon na Imran ba, dan ba zata iya shiga ɗakinta ba, salon su bita su yi mata wani abin, gwara ɗakin Imran, duk wuya zai tare mata, ba zai bari su taɓata ba, ba zai bari su cije ta ba, sai aka samu akasi, ta fito daga ruwan zafi ta faɗa wuta, shi ne shiga ɗakin Lion da tayi kenan.
Yana tsaye a gaban mirror daga shi sai towel a kugunsa, kai tsaye wajensa ta nufa, su kuwa tana miƙewa suka rufa mata baya, dan su karnuka dama amfani suke yi da kamshin jikin mutun su nemo in da yake, Lion suke nema, ba ruwansu da ita, ita ce ta tsorata sosai, musamman ma Brady in da ya yi kewar Lion sosai, ai a guje ya nufi ɗakin Lion ɗin.
Ita kuma idanunta a rufe ta faɗa jikinsa ta baya tare da kankame shi sosai tana ihu, gently ya juyo tare da juyo da ita ta gabansa dan taga waye ta riƙe, ina ai idanunta a rufe, haushin su Brady yana kara haukata mata kwakwalwa, wani irin damka ta yi mishi tare da harɗe hannayenta a kugunsa ta kewayo da su ta bayansa, kanta a saman kirjinsa, ta kara ƙanƙame shi sosai ta yadda ba zai iya ɓanɓareta daga jikin nasa ba, ta manne kamar chewing gum, tare da datse idanunta gam
A fusace yake ƙoƙarin daka mata tsawa Brady ya yi kansu da gudun gaske, wani razanannen ihu ta saki tare da sake yin tsit tamkar an ɗauke wutar nepa, sarkin tsoro kenan number ɗaya.
Daka suwa Brady ya yi ya haye jikinsa yana kuka a hankali, ga Rimsha a ɓari guda ga Brady a ɓari guda, daidai lokacin Aseef ya shigo cikin ɗaki Areef na biye da shi a baya, su coper suna gefensu, shi Aseef ya ce ba zai iya tafiya mai nisa ya bar su coper ba, shiyasa ya tattarosu abinsa, tamkar sun dawo NIGERIA ne da zama.
Karisowa wajen ɗan uwan nasu suka yi, fuskokinsu ɗauke da tsantsan faricniki tare da kayatatcen murmushi,. Rimsha na ƙoƙarin sulalewa ta zube kasa dan bai riƙeta ba, kuma ta suma jikinta ya saki, yana jinta bai tare ta ba, a cewarsa me haɗin shi da ita, Aseef da Areef har suna rige rigen tareta, mamaki ne ya kama shi, kamata ya yi Aseef ya rungume shi ya yi mishi oyoyo amma suna rige rigen ɗaukar Rimsha, wai anya lafiyarsu kuwa? Ya tambayi kansa, yana tsaresu da ido.
Areef ne ya tareta, shi kuma Aseef ya dakawa Brady tsawa a kan ya sauƙa a jikin Lion ɗin bari shi ya rumgumi ɗan uwansa, da yake sabo tirken wawa, sun saba sai Brady ya sauka shi kuma ya rumgumi ɗan uwan nasa, rike shi sosai Lion ɗin ya yi yana shafa kansa, gently ya ce "Ya hanya?" Kiss ya yi wa ɗan uwan nasa a kumatu yana faɗin "Ai Exams dana haɗa nayi lokaci guda ya fi wannan tafiya wahala". Dariya Areef ya yi lokacin yana kwantar da ita a saman gadon Lion ɗin.
Da mamaki Lion ya bishi da kallo, wai me TRIPLETS suke nufi da shi ne? Ya tambayi kansa, kai kallonsa kan ta ya yi tare da dawo da kallon nasa a kan Areef É—in. Cool murmushi Areef ya sakar mishi kafin ya ce "A filina ta kwanta ai ba'a fillinka ba".
Girgiza kai ya yi wato ma suna sane suke yi mishi abin da suka ga dama, bai damu sosai ba dan yana É—auka cewa Areef yana sonta ne, soyayya irin ta aure suke yi, shiyasa sau da dama baya damuwa da irin hakan, kuma tabbas ya ga tsantsar kaunarta da sonta a idanun É—an uwan nasa, to babban abin tambayar a nan shi ne, wannan suna da ta rubuta a kirjinta fa? Ya tambayi kansa da kansa, tabbas yana da tabbacin Areef yana sonta, kuma yaga yadda suke da ita da Areef É—in gwanin ban sha'awa, baza'a ce bata son shi ba, to ya abin yake kenan? Ya sake tambayar kansa da kansa.
TO FA BABBAR MAGANA SHI LION SABODA SHAƘUWAR DAKE TSAKANIN TA DA AREEF YASA YANA TUNANIN SOYAYYA SUKE YI, KUMA IDAN BAKU MANTA BA TABBAS AREEF YANA SONTA, KAWAI DAN YASAN ƊAN UWANSA TAKE SO NE YASA YA HAKURA, SHI LION SABODA TSANTSAR KAUNAR TRIPLETS NASA YASA YAGA TSANTSAR SOYAYYAR RIMSHAR A CIKIN KWAYAR IDANUN AREEF ƊIN, HAKAN YASA YA GASGATA TUNANIN DA YAKE YI A KAN SHAƘUWAR TASU, YA KENAN WANNAN SHI NE CAKWAKIYA, ITA MA DAI KUNJI YANZU TA FARA SON AREEF ƊIN, MU DAI JE ZUWA.
"Je kayi wanka ka shirya sai ka zo ka ci abinci". Cewar Lion, ya yi maganar yana kallon Aseef. "Lion a kira masu gyara É—aki, su zo su sanya mana bed guda uku a cikin bedroom É—in nan ka ji?" Cewar Areef. Shiru ya yi musu tamkar bai ji su ba, zasu fara saka shi a gaba kenan, wai gado guda uku, ya bi uku da gudu, kowa É—akinsa zai wuce iya shegensun nan.
Wucewa Aseef ya yi izuwa cikin toilet, shi kuma Areef ya tattara su Brady ya nufi waje da su, oga kuma, ya cigaba da abin da yake yi na shafa Lotion nasa.