Sashe 63
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kokawa suka fara yi ƴar gwal na ƙoƙarin kwatar Zinariya, ita kuma Zinariya tana ƙoƙarin baƙontar lahira, Jehan kuwa ta kankameta gam taki saki, kwalbar lemon da Zinariya ke sha kafin Jehan ɗin ta shigo, ƴar gwal ta ɗauko da niyar ta kwalawa Jehan a kai, Jehan kuwa sai da ta daidai ci daidai zata kwala mata, sai ta juya da Zinariyar, kwas kake ji yar gwal ta kwalawa Zinariya a kanta, ga shi da iya karfinta na ƙarshe ta saki kwalbar dan ta fasawa Jehan kai, sai ga shi reshe ta juye da mujiya, nan take kan Zinariyar ya fashe, shi ma kwalbar ya fashe, da alama kuma ya shiga kan Zinariyar, jini ne ya fara zuba kamar wani famfo, a zabure Jehan ta saketa tare da sanya karfin da ya rage mata ta tureta gefe guda ta miƙewa tana tangal tangal kamar zata faɗi, ta nufi waje zata fita, jawota ƴar gwal ta yi da nufin ta daketa, nan take ta fara yi musu hauka hauka, ta nuna musu ta fita a hayyacinta, duk abin da ta samu ɗauka take tana harbin ƴar gwal da shi, hatta laptop ɗin Zinariya na shigar da bayanan kuɗin da aka samu bayan tafiyar hajiya da sauransu Jehan ta ɗauka ta yi wurgi da shi, kan kace me ta fasawa ƴar gwal baki, watsi da komai na cikin office ɗin ta fara yi, a guje ƴar gwal ta watsa waje tana ihun a kawo kara ɗauki mahaukaciya, Jehan ta haukace, da gudu Jehan ɗin ta bi bayanta, suka bar Zinariya kwance rashe rashe a cikin jini, ko motsi bata yi, da alama dai ta mutu ne ko suma.
Wani katon katako Jehan taci karo da shi a tsakiyar gidan, ɗauka ta yi a fusace ta cigaba da bin ƴar gwal, yau haukace musu tuburan ta yi, a takaice dai da kyar da makyarkyata a ka iya kama Jehan, sai da su tattabara da su zillaziya suka sanya hannu, bayan sun danneta ne, Ƴar gwal na daga laɓe a bayan sauran matan gidan da suka taru, tana loƙo su baki a fashe yana jini, har ya kumbura suntum kamar ruɓaɓɓen alale ta ce "Kada ku sake ta, ku saka sarka ku ɗaureta sosai, wlh mahaukaciya ce, ina ga a mahaukatan ma wannan ta karshe ce, a mahaukatan ma ina ga babu irinta, ku danneta da kyau, ku kula fa kada kuma ta kashe ku". Tana magana tana zare idanu, yau tasha bugu.
Haka su tattabara suka sa karfi suka ɗaure Jehan da kyau, sannan suka ɗauketa zuwa ɗakinsu, daga nan jama'a ko wacce ta koma ɗakinta, ita kuma ƴar gwal da su zanƙaɗaziya suka nufi wajen Zinariya dan suje su kai mata agajin gaggawa. Yau dai anyi ƙaramin yaki a gidar Hajiyar daɗi, matan gidan kowa sai mamakin Jehan yake yi, saboda kowacce tana bala'in mutuwar tsoron su Zinariya kamar me, ba wace ta isa ta ɗaga musu yatsa or murya, yau an wayi gari Jehan ta yi musu hauka hauka ta ragargaji banzaye, ai kunga dole su yi mamaki
GA A'ISHA KWANCE KO TA MUTU KO TANA RAYE OHOðŸ˜ðŸ˜ WANNAN BALAIN DAME YA YI KAMA? ALLAH KA KAWO MANA KARSHEN DUK WASU AZZALUMAI DAKE FAÆŠIN DUNIYA BAKI ÆŠAYA, NI DAI NA TAFI GIDAN ABBO, WATA KILA KAFIN NA DAWO KOMAI YA ÆŠAN LAFA A WANNAN BAKIN GIDAN, KO KAÆŠAN BAI KAMATA A KIRA WANNAN GIDA DA GIDAN KARUWAI BA, KAMATA YA YI A KIRASHI DA BAKIN GIDA, GIDAN ZALINCI DA AZZALUMAIðŸ˜.
GIDAN ABBO💋â¤ï¸
Misalin karfe 5 na yamma, aiki take yi a kitchen, yayin da ita kuma Ummi take faman gyaran palo, sanye take da doguwar riga ashe color, ta yi kyau sosai, tana samun kulawar mijinta dana surukuwarta, sai wani kara haske take tana ƙiba, tana aiki tana tunanin mijin nata, kayan miya take gyarawa, ta bawa kofar shigowa baya, sai tunani take yi na ya akayi bai dawo ba har yanzu, ko dai aiki ne ya yi mishi yawa.
Bata idasa tunanin nata ba ta ji an rufe mata idanu ta baya, ko bata juya ba ta san shi ne, domin kuwa Ummi dai ba zata yi mata hakan ba, cool murmushi ta saki, "Yaya Nawid yau fa kayi latti". Ta yi maganar cikin sanyin murya, ƙayatattacen murmushi ya sakar mata tare da kwanto da kansa a saman bayanta yana faɗin "Ke dai bari, ai nasan nayi laifi, shiyasa ma zan fara bada hakuri tun yanzu, nayi kewarki sosai fa".
"Ni kam ba zan iya misilta irin adadin kewarka da nayi ba, tun É—azun tunaninka nake yi, amma me ya sa ka jima har haka? Bayan kuma kace mini karfe 4 zaka dawo". Zame hannayen nasa daga saman idanunta ya yi tare da mayar da hannu É—aya saman shafaffen cikinta yana É—an shafawa, É—auke wuta ta yi na wucin gadi tare da ajiye kayan niyar dake hannunta ta juyo da sauri.
Tana juyowa ya jawota jikinsa ya rungume, a tare suka sauke nauyayyar ajiyar zuciya na kewar juna, "Me ka sayo mini a hanya?" Ta yi maganar kasa kasa, "Kayan daÉ—i na sayo Miki, amma sai dare zan baki, yanzu dai yunwa nake ji, da kuma gajiya, zaki yi mini tausa ko?" Ya kai karshen maganar yana É—an raba jikinsu, "Ni ban iya tausa ba ai". "Shima zan koya miki kamar yadda na koya miki kiss, yanzu dai a bani kiss na barka da dawo kafin a kawo mini abinci".
"Yaya Nawid ka bari mana kaga fa Ummi tana Palo, kowani lokaci daga yanzu zata iya shigowa cikin kitchen ɗin nan, idan ta ganmu fa?" Jan dogon hancinta ya yi, "Waye ya ce miki Ummi zata shigo? Ai tana ganina na shigo Kitchen ɗin, sai da muka gaisa ta yi mini sannu da dawowa, kuma tasan idan na shigo sai na taɓa ki, Kinga kuwa ba zata shigo ba dan ita zata ji kunya, kin san Katsina da kunya, amma ni bani da shi". Dariya ta kwashe da shi, wai shi bashi da shi, innalillahi wa inna ilaihir rajiun, ta faɗa a cikin ranta.
"Ni ki daina dariyar nan ki bani hot kiss bari na je nayi wanka". "Rufe idanunka to" ta yi maganar tare da tsagaita dariyar da take yi.
Ba musu ya datse idanun nasa tare da matso mata da bakinsa, É—an É—aga kafanta kaÉ—an tayi, ta yadda zata kamo shi tsawo, cikin natsuwa ta kai bakinta sai tin nashi ta fara kissing na kayanta, kamar jira yake yi ya jawota jikinsa tare da fara matsa mata breast É—inta ta saman rigar nata, kankame shi ta yi ta zura hannayenta dukka biyu a bayansa, cikin sauri ya juyar da kiss É—in ya dawo shi yake kissing nata ba ita take kissing nashi ba, sosai yake matse mata breast nata yana wani sakin numfashi da sauri da sauri.
Sun É—an jima a haka, sai da ya fara fita a hayyacinsa tukunnan ta kwace kanta tare da juyawa ta koma kan aikin da take yi, duk abin da suke yi Ummi na gyaran palo tana jinsu, dan palon ba nisa da Kitchen É—in, idan da sabo ta saba da tsiyarsu, wani lokaci ma a gabanta idan ya shigo Kitchen É—in yake sumbatar Aafia a kumatu, sai dai ta kawar da kanta kamar bata gansu ba, bata son su matsa kusa da ita ne, da farko Nawid ya ce zasu koma gidansa, ita taki yarda, ta ce a'a su zauna kusa da ita, Baiwar Allah kuma bata takura musu, komai suke so suyi, sai ma kara musu kwarin gwiwa da take yi a kullum.
Da kyar ya iya barin kitchen É—in ya nufi bedroom nasu, a palo ya wuce Ummi bai ce mata komai ba ita ma bata ce mishi komai ba, yana shiga É—aki ya ajiye jakarsa tare da nufar toilet dan yin wanka, ita kuma sauri sauri ta karisa wanke kayan miyar ta fara haÉ—a mishi abinci dan ta kai mishi...........
â¤ï¸â¤ï¸TRIPLETSâ¤ï¸â¤ï¸
E25-26
Da kyar ya iya barin kitchen É—in ya nufi bedroom nasu, a palo ya wuce Ummi bai ce mata komai ba, ita ma bata ce mishi komai ba, yana shiga É—aki ya ajiye jakarsa tare da nufar toilet dan yin wanka, ita kuma sauri sauri ta karisa wanke kayan miyar ta fara haÉ—a mishi abinci dan ta kai mishi.
Lokacin da kai abincin ya fito daga wanka yana tsaye a gaban mirror, ta cikin mirror ya zuba mata idanu yana kallonta, in da ta saba ajiye musu abinci, a nan ta je ta ajiye, zata fice daga É—akin ya ambaci sunanta kasa kasa, juyowa ta yi tana kallon shi.
"Baki fitar mini da kayan sakawa bafa," cikin zolaya ya yi maganar, ba musu ta dawo wajen drawer kayan nasa, kananan kaya ta fitar mishi, tana ƙoƙarin juyawa ta nufe shi, sai ji ta yi ta buge shi, da sauri ta ɗago kai, bai bari ta kalli face nasa ba, ya yi saurin jawota jikinsa, "Wai ni sister yaushe ne zaki barni nayi wasa dake son raina ne?" Ya yi maganar kamar mai yin raɗa.
Shiru ta yi bata amsa shi ba, sai wani ɓoye fuska a kirjinsa take yi, bayanta ya fara shafawa a hankali yana sauke numfashi, shiru ta kwanta a jikinsa bata motsaba har sai da ya saketa dan kan shi, yana sakinta fa miƙa mishi kayan nasa, karɓa ya yi ya nufi toilet, ita kuma kitchen ta koma.