Sashe 48
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Daddy dama gwaggo Batula ba kanwar ka bace?" Ta faɗa tana rufe mishi idanun dan hawayen dake ciki su zubo ta goge mishi. "Batula kanwata ce amma mamanmu ba ɗaya ba, baki ji nace miki nine auta a wajen mamanmu ba ne? Ba a wajen babanmu na ce ba, wajen mamata, ni ne auta". "Daddy to ina mamanka da babanka, dan Allah ka kaini ina son ganinsu". Shiru ya ɗan yi kafin ya ce "Babana ya rasu, mamata kuma tana a in da bamu isa mun yi gigin tinkarar wajen ba, so kawai ki bar zancen, just kawai ki yi musu addu'a Allah ya jikan baba, mama kuma Allah ya fitar da ita zance ne ko kuma me oho dai, kawai ki yi musu addu'a da ta dace da su, amma itama mama fa bamu da tabbacin tana raye a yanzu ko ta mutu, kawai ki yi musu addu'ar Allah ya jikansu baki ɗaya". Ya kai karshen maganar tare da miƙewa ya shiga toilet dan ya je ya yi kuka sosai ko zai sami saukin abin da yake ji a ransa. Allah sarki sunga rayuwa iya ganin idanunsu, musamman ma shi da yake Auta, an rabashi da mahaifiyarsa tun yana yaro ƙarami, tun bai wuci 2 to 3 years ba, Innalillahi wa Inna ilaihir rajiun, yafi su Abbi gabaɗaya shiga kuncin rayuwa, ga shi lokacin da ya fara girma ya dawo hannun Abbi, Ommu ta azabtar da rayuwarsa, ya zo ya yi aure da wuri ba dan ya shirya ba, sai dan samun mafita, a auren ma sai da ya fiskanci matsalar dangin matar tasa, shekara ɗaya da aurensa suna tsaka da son juna da matar Allah ya karɓi kayansa a lokacin haihuwa, ya yarda da kaddararsa bawan Allah, ya jure ya cigaba da addu'a, ya riƙi jelly hannu bibbiyu, baban Muneer ya zo ya sake jefa rayuwarsa a cikin kunci, bayan haka jelly ta ɓata, ya sha bakar wahalar da har jinya sai da ya yi, ya sake gane ta, a gabaɗaya rayuwarsa, waje uku ne ya ji daɗi, na farko rayuwar da ya yi ɗan kalilan da daddyn Rimsha, sai rayuwar shekara ɗaya na aurensa da mummyn jelly, sai kuma yanzu da ya sake aure ya auri Ayla, sune iya jin daɗi da ya samu a gabaɗaya rayuwarsa, amma duk da haka bai sare ba, ya dukufa ya koma ga Allah, bai ce wani ne ko wata suka yi mishi wani abin ba, ya yarda jarabawace daga Allah, kuma a wajen Allah kawai yake neman taimako.
Sai da ya yi kuka sosai kafin ya wanke fuskarsa ya fito ya dawo cikin ɗakin, kwance ya sameta a saman gadon har ta yi barci, abin ku da mai ƙaramin ciki, saurin barci.
Kusa da ita ya zo ya zauna tare da shafa kanta ya karanto mata addua'o'i sosai ya tofa mata, sosai yake jin tsantsar kaunarta a cikin zuciyarsa. Ya jima yana kallonta kafin ya haura saman gadon da kyau ya gyara mata kwanciya tare da rufa mata bargo dan garin akwai hadari da iskar ruwan sama.
Alwala ya wuce ya É—auro a toilet tare da simfiÉ—a dadduma ya tada sallar la'asar da bai samu ya yi ba.
A ɓangaren gidan Lion kuwa.
Misalin Karfe 8 na dare, zaune suke ita da Akila a ɗakinta suna hira, tana sanye da Abaya mai shegen kyau launin pink color, ita kuma Akila atampha ce ɗin kin doguwar riga a jikinta, Akila ta zuba mata make up tamkar waƴan da zasu je party ko gidan bikin, bata ɗaure kyakkyawar dark black curly hair'nta ba, ta sake shi har gadon bayanta, sai ta yafa mayafin gyalen a kanta, sai tashin kamshi suke zubawa, Akila na ta bata labarin kyawu irin na kakanta Naurat, bata san cewa kakansu ɗaya ba, da yake ita Rimshan ta sani, sai kara tambayarta take yi da waye kakan nasu take kama, kuma dan Allah a ina ta san kakar tasu, nan Akila ta gaya mata a hoto ta santa, Abba yana da hotonta tun tana budurwa har aurensu da Dr Salman da bayan aure duk yana da hotunan, kamar zata yi kuka ta ce "Dan Allah Aunty Akila ki ɗauki hoton a waya ki turomin ko ta WhatsApp ne in ganta kin ji?" To ta amsa mata da shi, har mamaki Akilar take yi na yadda Rimsha ta damu sosai a kan maganar kakar tasu, tambayar kanta take yi sai ka ce Rimsha na da wani alaƙa da kakar tasu.
Suna tsaka da hira Imran ya shigo ya sanar da Rimsha ta je ta kaiwa Saif abinci, cikin sauri ta miƙe tana faɗin "Aunty Akila ina zuwa". Riƙo hannunta Akilar ta yi tana faɗin "A'a Rimsha ki jirani yau muje naga masoyin nan naki". Zata yi magana Imran ya rigata da cewa "A'a Heartbeat ki zauna ki jirata". Ba musu ta amsa da to, da sauri Rimsha ta wuce, sai da ta fita shi ma ya fice daga ɗakin suka bar Akilar ita kaɗai, wayarta ta jawo ta fara latsawa.
Kamar kullum Kitchen ta wuce ta É—auko abincin, da sallama ta shiga É—akin nasa, yana zaune saman bed nasa, jikinsa na sanye da wandon jeans baki da T-shirt fara tas, high neck t-shirt ne mai dogon hannu, ya É—aure dark black curly hair'n nan nasa a bayan wuya, da alama yau yana cikin bakinciki, dan fusataccen fuskar nan tasa har wani kyalli take yi, saboda bala'in É—aureta da ya yi, bata kalli in da yake ba, dan tana tsoron kada su haÉ—a ido ko ta kalli cikin idonsa ya tsorata ta.
In da ta saba ajiye mishi abincin ta je ta ajiye, tana zama bai fi da minti biyar ba sai ga shi ya miƙe ya iso in da take, a in da ya saba zama ya zauna tare da lanƙwashe kyawawan fararen kafafunsa.
Abincin ta fara zuba mishi, while shi kuma ya zubawa yatsun hannunsa idanu yana kallon,
A hankali ya juyo da kallonsa a kanta da nufin ya kalli abin da take zuba mashi a cikin plate ɗin, dan yau ba komai zai ci ba, akwai abin da baya sha'awar ci yau, yana ɗago dara daran blue eyes nasa kai tsaye suka sauƙa a saman kirjinta wadda kuma anyi sa'a wuyar abayar tata ta gangaro kasa kaɗan, hakan ya yi sanadiyar bayyanar sunansa dake a waje, sai dai sunan bai fito sosai ba, sakamakon ba sosai wuyar rigar tata ta yi kasa ba, iya sunan GRA ne kaɗai ya bayyana, saura ba su fito ba, dawo da kallonsa ya yi a kan fuskarta wadda shi ne kallonta na farko da ya fara yi a rayuwar zaman da suka yi, sun ɗan jima a tare amma bai taɓa ganin face nata ba sai yau, wannan kallon da ya yi mata kuma tayi daidai da ɗagowar kanta domin ta saci kallonsa ko me yake yi.
Ido cikin ido suka kalli juna yau, wani irin bugu da karfi kirjinta ya yi, yau ta kalli cikin tsakiyar kwayar idanunsa, a sukwane ta yi kasa da kanta yayin da shi kuma ya sanya hannunsa ya zame mayafin dake a kanta tare da riƙo rip ɗin gaban rigar tata domin ya zuge kasa ta yadda zai samu damar ganin abin da ta rubuta a kirjin nata da kyau.
A razane ta miƙe da nufin ta gudu ta bar ɗakin, cikin zafin nama ya riƙo hannunta tare da fisgota da karfi, ai kuwa yana fisgota sai saman kirjinsa ta faɗa, ko kaɗan bai ji komai ba tamkar wani dutse, ita kuwa suma ne kawai bata yi ba, amma har wani fitsari take ji ya zo mata da wani uban gudu tamkar zai zuba mata a pant nata, duk ta kiɗime ta fita hayyacinta, bata san time da ta saki wani marayan kuka ba wadda daga ji kasan cewa kukan tsoro ne ainun.
Shi bai wani damu dan tana jikinsa ba, abin da yake gabansa kawai yake yi, abin da ya yi niya kenan wato ganin me ta rubuta a wajen domin zuciyarsa na gaya mashi sunan sane da gaske kamar yadda ya gani.
Hannu ya kai ya damki zip É—in rigar nata da nufin ya zuge, cikin sauri ta kai hannu bibbiyu ta kankame gaban rigar tata, ta hana shi zugewa, tana yi tana matsalar kwallah bibbiyu.
Gently ya ce "Remove your hands". Jin sexy voice nasa mai haukatar da tunani mai sauraro saboda daÉ—i, ba karamin haukata ta ya yi ba, bata ma san time da ta zame hannayen nata ba, sai dai ji ta yi ya zuge zip É—in kasa har zuwa shafaffen cikinta, datse idanunta ta yi da kyau, wani irin azababben kunyarsa ne ya kamata, yau wani ya kallan mata tula-tulanta, kuma gata a kwance a jikinsa, abin haushi ma namiji ba mace Æ´ar uwarta ba, kuma namijin ma ba muharraminta ba, babu abin da ya haÉ—a su, innalillahi wa inna ilaihir rajiun, shi ne kawai abin da ta iya furtawa a cikin zuciyarta.
Shi kuwa bai wani damu ba, hasalima bai kai idanunsa kan tula tulan nata ba, abin da yake bukatar gani shi kawai ya zubawa idanu yana karantawa tare da jan kyakkyawar farar vest É—in jikinta kasa dan ya gani da kyau.
Tsab ya karance kafin ya dawo da kallonsa a kan kyakkyawar face nata da ya sha make up sosai yau, ta datse idanu gam tamkar zata fasa su, saboda matse su da ta yi, gabaÉ—aya ilahirin jikinta karma yake yi, kuma tabbas ya lura da hakan...............â¤ï¸â¤ï¸TRIPLETSâ¤ï¸â¤ï¸
E19-20
Tsab ya karance kafin ya dawo da kallonsa a kan kyakkyawar face nata da ya sha make up sosai yau, ta datse idanu gam tamkar zata fasa su, saboda matse su da ta yi, gabaÉ—aya ilahirin jikinta karma yake yi, kuma tabbas ya lura da hakan, daidai lokacin kuma Areef ya shigo cikin É—akin bakinsa É—auke da sallama irin ta addinin Musulunci, bai lura da ita a jikin É—an uwan nasa ba sakamakon sun bawa kofar shigowa baya.