Sashe 19
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna kama hanya ita kuma Aunty ta ɗaura nata nasihar, dan jelly sai an bita a hankali, ta karfi ba zata taɓa yi wu wa ba, idan ka zare mata ido, ita ma zare maka zata yi, bata da tsoro ko kaɗan, ga uban rashin kunya tamkar a kanta a sauƙe shi.
Kai tsaye gida suka koma da ita, tun Hjy Batula bata gama kashe motar ba, jelly ta fito ta wuce ciki abinta, da ido kawai Hjy Batula ta bita da shi, tana mugun tausayawa Imran, gaskiya daddyn Jelly ya yi kuskure, ya biye wa sanyata farinciki ya koya mata É—abiar da barin shi yanzu ba karamin abu bane, ya biye mata komai take yi baya yi mata faÉ—a, kawai dan ta yi farinciki, to ga shi dai karshe abin da ya haifar masu, bata ganin kowa da girma sai shi daddyn nata da kuma Imran, shi ma Imran ya ci albarkacin son da take yi mashi ne yasa take É—an girmama shi, daba dan haka ba, shi ma da a sahun marenan wayonta zata sanya shi. TAB AIKUWA AKWAI GYARA BA KAÆŠAN BA.
GIDAN ABBA💋
Kwance take a saman gatonta bayan ta gama cin abicnin dare ta yi sallar isha kenan, ba abin da take jira face kiran sahibinta, abun begenta, farincikinta, ta lula can duniyar tunanin masoyin nata, sanye take da kayan barci a jikinta, doguwar riga ce launin pink color, ta sanya hular rigar a kanta, Æ´an kwana biyun nan da tana samin kwanciyar hankali, har wani Æ´ar kiba ta yi.
Karan ringing na wayarta ne ya daki dodan kunnenta, hakan kuma ya yi sanadiyar dawowarta daga duniyar tunanin sahibin nata da ta faɗa, cikin sauri ta duba kiran, abin mamaki kuma abin al'ajabi kiran Irfan ne yau kuma ya shigo wayar tata, sai kuma a lokacin ne ma ta iya tunawa da wani abu wai sun taɓa yin soyayya da Irfan, nan take ta ji jikinta ya mutu, wani irin rashin daɗi ta ji.
Jikinta a sake duk ya mutu, haka ta ɗauki kiran nashi. "Yaya Irfan barka da dare". Dogon numfashi bawan Allah ya ja, tare kuma da sauƙewa a hankali. "Heartbeat ina kika shiga ne? Meyasami wayarki? Nazo gida ban same ki ba". Yadda yake maganar kamar zai yi kuka, abin gwanin ban tausayi, bata san lokacin da hawaye suka fara bin kuncinta ba. "Kayi hakuri yaya Irfan ka ji?" Shi ne kawai abin da ta iya furtawa.
"Bakomai Heartbeat ba dai kina nan lafiya ba?" "E ina nan lafiya fatan kai ma kana cikin ƙoƙarin lafiya?". Nisawa ya yi tare da suake ajiyar zuciya "Heartbeat bana cikin ƙoshin lafiya, ji nake yi kamar zuciyata zata fashe ta fito waje a kwana biyun nan da ban jiki ba, please kada ki sake yi mani hakan kin ji ko?". Hawaye take yi sosai, shin me yake shirin faruwa ne, kenan har yanzu Akila bata san soyayyar gaskiya ba, har yanzu ba zata iya tantance wadda take so da gaske da kuma wadda take so dan wani abu ba? To fa akwai gagarumar matsala wlh.
"Heartbeat ya na ji kin yi shiru?" "Kayi hakuri yaya Irfan". "Heartbeat me ya faru kike kuka kuma, subhanallahi dan Allah ki dai'na Kinji? Idan baki dai'na ba zuciyata zata yi mani ciwo". Hannu tasa tana goge hawayen nata. "Kada zuciyarka ta yi ciwo yaya Irfan, wlh na dai'na, ka gani na goge hawayen".
"Good my heartbeat, to yanzu dai gaya mani menene ya sanyaki kuka Æ´ar kanwar?". Shiru ta É—an yi kafin ta ce "Kai ne ka sanya ni kuka mana" "Subhanallah ni kuma Heartbeat?" GyaÉ—a mashi kai tayi tamkar tana a gabansa. "Ni kuma laifin ne nayi da na sanya matata hawaye? Yau wace iriyar ranan bakin cikice a gareni da na sanya matata kuka da kaina? Duk da ban san laifin da na yi ba, ina rokon da ki yi mani afuwa kin ji matar mijinta?".
Turo ɗan bakin nan nata ta yi. "Ni yaya Irfan ka dai'na magana ka yi shiru na ƴan mintoci tukun nan". Shirun ya yi ya biye mata, dama haka take yi wa masoyin ɓoye wani lokaci, sai ta ce mashi ya yi shiru na minti goma, haka zai yi ta zama shiru yana sauraron sauƙar numfashinta, ta koyo hakan ne kuma daga wajen jelly, jelly ce mai wannan sabon iskancin tun tana yarinya, lokacin da suka je Kano, haka jelly take sanya daddy ya rufe bakinsa, ba yadda ya iya haka yake yin shiru har sai ta ce to lokacin magana ya yi, sai ya fara magana, to shi ne ita ma Akila ta koya, sai ta rinƙa cewa Heartbeat nata ya yi shiru kaɗan, yanzu kuma ga shi ta yi wa Irfan, shima ya ɗana.
Shiru ya yi ta zama har tsawon lokacin da ta É—eba mashi, kafin ya yi magana, a lokacin kuma ta gama tikar kukanta ta share hawaye. Cigaba da hira suka yi, sun biya bashin tsawon kwanaki da suka É—auka basa waya, sai misalin karfe 10 ta ce mashi tana jin barci, ba dan yaso ba suka yi sallama bayan ya yi kissing na wayar yana faÉ—in zai yi kewarta, ita ma kissing na wayar ta yi tana mai kara tabbatar mashi a yanzu ma har ta fara kewarsa, da haka suka yi sallama ba dan sun so ba.
Saman bedside drawer ta ɗaura wayar, sai kuma me? Sabon kuka ta rushe da shi, ita kanta ta bata san dalilin yin kukan nata ba, tamkar wata karamar yarinya haka take tiƙa wannan kuka, while ita kuma Ammie tana can tana cika tana batsewa, ta tasa Abba a gaba a kan lallai sai ya nemo mata Imran a daren nan, duk in da ya shiga, maza Abba ya nemo shi, a cikin daren nan zai rabu da jelly dan uwarsa, mamaki Abba yake yi, kullun idan zata zagesu sai dai ta ce Uwarsu ba dan ubansu ba, Ammie duniya mai zaman kanta.
Har karfe shaÉ—aya ta buga Akila na kuka, kuka kuma da bashi da dalili. Sai misalin karfe shaÉ—aya da rabi sannan wadda nake da tabbacin saboda shi take yin wannan kukan ya kirata.
Ƙin ɗaukar kiran ta yi, tamkar ya yi mata wani laifin, ashe dai yasan me ya aikata, dan haka sai shi da kansa ya yi received call ɗin, da kansa kuma ya sarrafa wayar tata, ya kara Volume yadda zata ji shi sosai.
"Am so so sorryyyyyyyyyy my heartbeat, ba zan sake ba, dan Allah ki yi shiru Kinji?" Cigaba da kukanta ta yi tamkar bata ji me ya ce ba.
"Wayyo matata, please amin afuwa, dan Allah ki yi shiru, wlh ba zan sake ba, zan iya jurar komai amma ban da hawayenki".
"Meyasa tun É—azun baka kirani ba?" Ta faÉ—a can kasa kasa cikin muryar kuka.
"Kiyi hakuri zafin kishi ne yasa ban kiraki ba, na barine sai zuciyata ta ɗan sauƙa, amma na tuba ba zan sake ba, kuma fa heartbeat harda kissing na wayar ke ma kika yi ko? Amma ba komai yanzu dai daina kukan, shi ne babban abin da ya fi damuna". Turo baki ta yi kamar biro, kasa kasa take kunkuni ta yadda ba zai ji ba, tamkar wata ƴar baby, irin idan aka daki yarinya ta gama kukan nan, irin wannan kunkuni da suke kasa kasa da ƴan surutai, shi ita ma take yi.
Hakan yasa ya saki cool murmushi. "My Heartbeat sarkin rigima, to ko dai sai nazo na goyaki ne?". Lumshe idanu ta yi tana murmushi tare da rufe fuskarta ga hawaye a fuska.
"My heartbeat yau kuma ni ake jin kunya?". GyaÉ—a mashi kai kawai ta yi alamar e.
"To shikenan ki cigaba da jin kunya ni bani da wata damu, abin da na sani dai shi ne, a ranar da muka yi aure, a ranar zan cire maki kunyar tas na watsar, yanzu dai duk ba ma wannan ba kin ci abinci?".
"E naci kai fa ka ci ne?" "A'a My Heartbeat, ni ban ci ba, kuma ba zan iya ciba har sai naji voice naki, yanzu zan ɗauko muci tare, kina bani a baki". Kayatatcen murmushi ne ya bayyana a kan fuskarta, ba komai ne kuma ya haifar mata da murmushin nan ba face yadda ya yi maganar, tamkar wani ɗan yaro, ya iya shagwaɓa sosai da sosai.
"My Heartbeat Murmushi yana yi maki bala'in kyau". "To dan Allah nima ina son ganin Murmushinka ka ji Heartbeat ɗina?". A shagwaɓe ta yi maganar.
"My heartbeat na yi maki alkawarin zaki ganni, yau ba alhamis ba?" E ta amsa mashi da shi. "To ranar Wednesday zan kawo maki kaina har gida domin ki ganni da kyau, ki kare mani kallo son ranki, ki É—aukeni videos, ki yi mani hoto, ki ji murya, kiyi yadda kikeso dani gabaÉ—aya, amma kuma da sharaÉ—i!".
"Sharaɗin ne?" Ta faɗa cikin zumuɗi. "Idan nazo gida, ko a gaban waye zan gaya maki ina son ki, sharaɗin shi ne ba zaki gudu cikin gida ba, zaki tsaya mu kalli juna cikin ido, ki zuba mani shagwaɓa, ki yi alkawarin yin hakan, idan ki ka yi alkawarin yin haka, to nima zan yi alkawarin tabbas zanzo".
"Nayi, ba dai alkawari ba? To nayi maka, tabbas ba zan gudu ba, zan tsaya mu sha hira ". Ajiyar zuciya ya sauƙe kafin ya ce "Ina nan zuwa my Heartbeat, nima ai nafi son ganinki fuska da fuska, hakan zai fi, yanzu dai tsarabar me kike so na kawo maki?".
"To ai baka gaya mani kasar da kake ba bare na san me da me ne a kasarku har nace ka kawo Mani". "Heartbeat kasarmu É—aya, a Nigeria nake ai". Shiru ta É—an yi kafin ta ce "Tom tsarabar goriba zaka kawo Mani ". To ya amsa mata da shi.