Sashe 117
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ta nutsa cikin tunanin kamar a mafarki ta ji ya kwanto a jikinta yana faɗin "Me kike tunani har nayi sallama baki amsa mini ba?". Kayatatcen murmushi ta sakar mishi tana shafa kumatunsa tana faɗin "Kai mana my mijina, kai nake tunani, to barka da dawowa ya aiki? Ya su Bahijja?" Ɗan jan dogon hancinta na gadon turawa ya yi yana faɗin "Sarkin kishi ba, kullum sai an ce yasu Bahijja, ni nasan ba dan kiji ya suke kike wani tambayata ba, kawai dai dan kiji na kallesu ko na kula su ne, to ki sani ni bana kula mata haka yadda kike tunani, ina fa sane da abin da nake yi, dama da kike gani sometimes nake cewa zan kula mace dan na nemi matar aure ce, na gaji da zama a gwauro, to yanzu kuma tun da Allah ya bani mata saliha, kamila, mai kaunata tsakani da Allah tare da bani kulawa, to ina ruwana da wasu matan kuma? Ni tun ainahima su Bahijja a ƴan aikina suke, basu taɓa wuce wannan matsayin ba, idan da ina kulasu ai da na jima da yin aure, to ba ko wace mace nake ɗaga idanu na kalla ba ma, sai a rage kishi". Ya kai karshen maganar tare da bata sumbata a kumatu, kashe murya ta yi a ɗan shagwaɓe ta ce "Ni fa nace maka ba kishi nake yi ba, kawai dai kula da kai nake yi ne".
Matso da face nasa daf da tata sosai ya yi, harshensa ya fitar yana ɗan lasan lips nata cikin salo da kwarewa irin nasu na likitoci, dan sun kware a sanin sirrin mata da iya sarrafasu, a hankali ya zura harshen nasa cikin bakinta yana jujjuyawa, nisawa ta yi tare da fara yin kissing nasa da kyau da kyau, kankameta ya yi cikin dabara ya fara laluɓar breast nata dake ta faman sokinsa a kirji daman, ta saman wuyar rigarta ya zura hannunsa ciki ya capko ɗaya, cikin salo ya fara murzasu yana wani lumshe idanu kamar mai jin barci, zura hannunta ta yi cikin gashin kansa ta shiga shafawa har zuwa wuyarsa, nan take ya birkice mata.
Zame rigar jikin nata ya fara yi, bata damu ba, dan ita ta mance ma da ana wani abu wai sex a rayuwar aure, kullum zasu yi wasa iya wasa da shi, amma bai taɓa kwatanta shigarta ba, shiyasa ko da ya rabata da kayan jikinta bata wani damuwa, wasa da ita ya fara yi sosai yana sauke numfashi, ita ma bata yi kasa a gwiwa ba wajen taya shi tare da ruɗar da shi ya kara fita a hayyacinsa sosai, surutai ya rinƙa zuba mata tare da sambatu, har duhun mangariba ya fara saukowa, miƙewa daga kan nata ya yi tare da kashe wutar ɗakin ya fara cire kayan jikinsa.
Tana kwance shiru yadda ya barta, ya gama rabata da komai na daga jikinta, da yake akwai duhun mangariba sai ya zama da ya kashe wutar É—akin bata iya ganinsa sosai. Tas ya cire kayan jikinsa bai rage komai ba, dawowa saman gadon ya yi tare da hayewa kanta ya cigaba da abin da yake yi, ta É—an tsorata lokacin da ta ji saukar jikinsa a nata kuma babu short, idan suna wasa baya cire short nasa gaskiya, iya kayan yake ragewa, wani lokaci ma ko singlet nasa baya cirewa, amma yau gabaÉ—aya ya cire komai, abin ya bata mamaki.
Tana can tana tunani bata ankaraba sai ji ta yi ya shigeta, zaro idanu waje ta yi kusan a tare suka zaro idanun nasu, shi ya yi hakan ne dan ya ji ta ba'a budurwa ba, ita kuma ta yi hakan ne dan tsorata da shigarta da ya yi, shiru ya É—an yi kafin kuma ya fasa abin da ya yi niyar yi É—in ya zare jikinsa daga nata, ita har ga Allah ma ta manta da abin da ya faru da ita a baya, ya mantar da ita komai da soyayyarsa.
Kwanciya ya yi a gefenta yana mayar da numfashi tare da yin ruf da ciki a saman gadon, bata motsa daga in da take ba, shi kuma juyi ya fara yi har aka yi sallar mangariba, sun yi shiru dukkansu, can tamkar a mafarki ta tsinkayo muryarsa cikin dodan kunnenta yana faÉ—in "Aafia ina kika kai budurcin ki? Waye kika bamawa? Waye kika sadaukarmawa?". TASHIN HANKALI, WANNAN TAMBAYA CE DA DUK WATA MACE A DUNIYA BA ZATA TAÆA SON MIJINTA NA SUNNA YA YI MATA SHI BA, KO WACE MACE ZATA SO NE TA ZAMA MAI DARAJA DA KIMA A WAJEN MIJINTA, IDAN BABU WANNAN ABIN, TO BABU WATA DARAJA DA KIMA A TATTARE DA MACE, KOMAI ABINKI BA ZAKI TAÆA SON KIJI IRIN WANNAN TAMBAYA DAGA BAKIN MIJINKI BA, DAN HAKA MATA MU KULA, IYAYE A KULA SOSAI, KI KULA DA MUTUNCINKI DAN KI GUJEWA IRIN WANNAN TAMBAYA, DA ZARAR KIN SAMI IRIN WANNAN TAMBAYA DAGA FARKO TO SHIKENAN KE KAM KIN GAMA YAWO, KE DA DARAJA I IDONSA KAM SAI DAI KI HANGA A MAKOTA, YANA DA KYAU MU KARA TSANANTA KULA, ITA DAI AAFIA KADDARACE TA FAÆŠA MATA, TO AMMA SHI BAI SAN DA HAKAN BA, DOLE YA YI MATA TAMBAYAR DAN YA JI MENENE YA FARU? DUK WANI NAMIJI A DUNIYA TAKAMARSA WANNAN ABIN NE, IDAN BAKU SANI BA KU SANI ALFAHIRI YAKE YI DA SHI IDAN YA SAMU, HAR YA MUTU YANA ALFAHARI DA SHI YA KARÆI BUDURCIN MATARSA, ALLAH YA KARA TSAREMU A DUK IN DA MUKE.
Wani dum dum gabanta ya bada bugu, wasu zafafan hawaye ne suka fara bin kuncinta, ta rasa me zata ce da shi, a nashi ɓangaren kuwa, tunani yake yi a kan su Imran, gabaɗaya sai ya ji kimarsu Imran ɗin ta ragu a idanunsa, bawan Allah bai san cewa shi Imran ma bai san da maganar ba, harta Abbi da ya haifeta bai san da maganar ba, da ya sani zai yi gaggawar sanar da shi, kuma ba zai aura mishi ita ba har sai ya sanar da shi idan ha aminci, iya daddyn Jelly, Irfan da Akil ne kawai suka san da maganar, su ma bayin Allah sun mance da zancen ne baki ɗaya, da basu mance ba, zasu sanar da shi tun da wuri.
"Ba zaki bani amsa ba?" Ya yi maganar tare da miƙewa zaune, ban da hawaye babu abin da take yi, ta kasa magana, yau abin ya dawo mata sabo, ta tuna komai a cikin ƙwaƙwalwarta, ya ilahi ya lillahi. Ganin bata da niyar yin magana yasa ya ce "Amma dai gaskiya baki yi wa su Abbi adalci ba, kin cucesu kin zaluncesu, dama shiyasa kike guduna dan kada rana irin ta yau ta zo? Baki kyauta musu ba, nima kuma kin cuceni baki kyauta mini ba, amma babu komai". Ya kai karshen maganar tare da miƙewa ya nufi toilet dan ya yi wanka ya yi sallah lokacin sallar isha ta kusa, dan anyi mangariba kam tun ɗazun, sai kuka take yi, ta rasa bakin magana, kada kuga laifin Dr bai san gaskiyan abin da ya faru bane, ya ma yi mata da sauki da bai sameta a yadda yake tunani ba ya hakura, da wani namijin ne sai ya haɗa mata da mari, amma shi ya danne saboda da Mahaifiyarsa da tata ƴa da kanwa ce, ga shi ta kasance kanwa ce ga babban amininsa ɗaya tilo a duniya, hakan yasa ya daure ya danne abin, amma fa ba karya ya yi mishi ciwo ba kaɗan ba.
Tana kwance har ya fito ya shirya tare da yin sallar mangariba sannan ya fice daga ɗakin zuwa masallaci dan ya yi sallar issha, bayan tafiyarsa ne ta miƙe da kyar ta nufi toilet, har lokacin kuka take yi, wanka tayi tare da ɗauro alwala, fitowa ta yi ta shirya cikin doguwar riga, ta zuba hijabi, ta tada sallah, bayan ta idar ne ta kunna wutar ɗakin tare da gyara gadon fes kafin ta sanya air freshener a ɗakin, har lokacin tana cikin tsananin damuwa na wuce misali.
Bayan ta kammala ta hau gadon ta kwanta, ko wajen Ummi yau ta ji bata bukatar fita, gara mata ta yi kwanciyarta a cikin É—aki kawai, Ummi kuma tana palo tana jiran su zo su yi hira, dama haka suka saba yi, idan sun ci abinci sai su fito su sha hira zuwa karfe tara kowa ya wuce bedroom nasa, to yau dai hayewa saman bed nata ta yi ta kwanta tana tunanin abubuwan da suka faru da ita a rayuwarta ta baya, sai yanzu take jin cewa Rufee ta cuceta, ta gama da rayuwarta, da alama dai asirin da Rufee ta yi mata ya sake ta ne, to anya ba bokan bane ya mutu ko kuma Rufee ne ta fito ta warware asirin da kanta? Mu dai je zuwa zamu ji komai.