Sashe 46
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Rimsha ko dan farincikinki zan yi yadda kika bani shawara, amma kuma ba zan gaya miki yadda zan yi wa Heartbeat ba, dan saboda nasan yana jina, zai ji komai da muka faÉ—a, dan haka kawai na barwa zuciyata sanin hakan, sai dai ki sani ba zan guje shi ba, ba kuma zan canza mishi ba, abu É—aya zan yi mishi wadda sai nayi zaki gani". Sosai Rimsha ta ji daÉ—i, ita kaunar da take yi wa Akilar ce ma tasa take yi mata kwaÉ—ayin samun É—aya daga cikin TRIPLETS, saboda tasan zata sami kula fiye da tunanin mai tunani, zata sami farinciki sosai da sosai.
Shiru suka ɗan yi na ƴan mintoci kafin Akila ta ɗauki wayarta tare da miƙewa ta shiga toilet, fuskarta ta wanko tare da fitowa ta kara tsantsara make up, zuba mata idanu Rimsha tayi tana ganin ikon Allah.
Bayan ta kammaya ta É—auki hoto kala biyu a wayar tata, tayi kyau sosai da sosai, ta fito a sak jinin Dr Salman da kuma barrister Naurat, feshe jikinta da perfume nata masu daÉ—in Kamshi ta yi kafin ta ce da Rimshan ta tashi su koma garden.
Ba musu ta tashi, sai dai kuma bata gaji da binta da idanu ba, sai mamaki take yi, irin wannan sauyi lokaci guda haka.
A yadda suka bar su Imran, haka suka dawo suka same su, sallama suka yi musu, har suna haÉ—a baki wajen amsawa, zuba mata idanu Areef ya yi har sai da ta zauna a saman sofa, cike da zolaya ya ce "Sarkin rigima, Prof this your sister fa ba'a magana, rigimammiya ce number É—aya, Aseef part 2". Yana magana yana wannan murmushin nasa mai kayatarwa tare da É—aukar hankali.
Cool murmushi ta sakar mishi kafin ta ce "Saboda ni auta ce ai yasa dole nayi rigima ko ba haka ba yaya Imran?". Cikin harshen turanci suke magana ba Hausa ba.
Gyaɗa mata kai Imran ya yi yana faɗin "Yes Our Heartbeat ke auta ce dole ki yi shagwaɓa, mu kuma mu kara shagwaɓa ki". Shima dai Imran da turanci ya yi maganar, sai murmushi suke yi dukkansu, Akila ta nuna kwata kwata ita ma bata gane shi ba, tun da haka ya nuna mata.
"Heartbeat ki shirya gobe da safe Akil zai mai dake gida kin ji ko?". Cewar Imran. Da sauri Rimsha ta É—ago kamar zata yi kuka, rarrashinta Imran ya fara yi tare da yi mata alkawarin bayan kwana biyu zai sake É—auko mata ita, zai kawota su yi wata guda, ba dan ta so ba ta hakura.
Haka suka ci-gaba da yin hirarsu mai cike da nishaɗi tare da bawa juna kulawa cikakka, kayatattun murmushi ne ɗauke a kan fuskar ko wannansu, hakan zai tabbatar maka ba ƙaramin jin daɗin hirar suke yi ba, abin ba'a magana, shi kuma oga yana bedroom nasa yana bincike a kan wani sojansu da a ka kashe, a jikinsa an sami wani tambari na kungiyar ƴan ta'adda, to yana bincike yaga gano gaskiya, shin sojansun ɗan leƙen asirin ƴan'ta'adda ne ko yaya abin yake, ita kuma jelly tana can har yanzu tana barci, kuka ta sha iya son ranta kafin barci ɓarawo ya yi awon gaba da ita, ta gama period jiya, amma taki yarda da yaya Imran, da yazo zai shigeta sai ta yi ta yi mishi kuka, haka zai hakura ya kyaleta ba dan ya so ba, ɗazun ma abin da ya haɗasu kenan, ta sha kuka har barci ya ɗauketa, ta kafe akan ba zai taɓa mata tula tulanta ba dan suna yi mata zafi, shi kuma bawan Allah zafi sun haɗu sun yi mishi yawa, ya kasa jurewa, ɗan wasan da yake yi ma ya sami sauƙi, yanzu ta hana shi yi, abun sun haɗe mishi, baya son ya yi mata ta karfi dan kada ya sanya mata tsoron abin, shiyasa yake binta a hankali yake hakura, duk da ya hakura ya kyaketa dan baya son yi mata dole, amma sai da ta tasa shi a gaba ta rinƙa kuka yana rarrashinta, shi ne har barci ya ɗauketa, to daga barcin ne bata tashi ba har yanzu.
TO KUN JI YADDA GIDAN LION YAKE, BARI MU LEƘA GIDAN ABBI DAN MUGA ME SUKE CIKI, ZUWA ANJIMA SAI MU DAWO, SHIN YA SU ABBI SUKA DAWO DAGA KATSINAⓠBARI DAI MU LEƘA MU GANI.
GIDAN ABBI 💋
A ranar da suka je Katsina a ranar suka dawo, sun yi sa'a sosai da yake baban Sadiq mayen san kuɗi ne, sai ya basu Hanan dan ya ga ruwan kuɗi, har mamaki daddyn Jelly ya rinƙa yi na yadda bai san su bai san suwaye su ba ya ɗauke ƴa sukutum ɗungurumgum ya miƙa musu, Maman Sadiq ta yi ƙoƙarin hana shi, amma ina shi ya ga ruwan kuɗi, ta yi ƙoƙarin gaya mishi kila ƴan mafiya ne, kila kuma sayar da Hanan ɗin zasu je su yi, nan ma ya rufe idanu ya murje gaskiya ya ɗauki Hanan ya miƙa musu, Abbi kam daɗi ya rinƙa ji abinsa, shi kuma daddyn Jelly nasiha sosai ya yi wa baban Sadiq ɗin tare da tunatar da shi Hanan fa tana da babban hakki a kansa, a ranar alkiyama sai Allah ya yi mishi tambayoyi akan ta, yanzu da ya ɗauketa ɗungurumgum ya basu bai san suwaye su ba idan ya mutu Allah ya tambaye shi ina amanar da ya bashi ya ƴarinya Hanan me zai ce? Kenan cewa Allah zai yi ya kyautar da ita ko ya'ya? Dama an bashi ita ne dan ya kyautar da ita? Ya sani fa ba iya iyaye bane kawai ke da hakki a kan ƴaƴa, suma ƴaƴa suna da hakki sosai a kan iyayensu, tun daga ranar da aka haife yaro har izuwa ranar da zai koma ga mahaliccinsu sai Ubangiji ya tambayeka ya ka kula da su, cinsu, shansu, tarbiyarsu, iliminsu, sutura da sauransu, abin ku da jahilci, sai ya ce e shi dai ya ji ba dai sun ce sunan son Hanan ɗin ba? To gata ya basu, idan kuma wani munafurci da iskanci zasu kawo mishi ne to su ajiye mishi yarinya su wuce su bashi waje.
Jin hakan yasa suka kyale shi, ya yi nisa ba zai ji kira ba, jahilci babu daɗi, haka suka ɗauke ta, Abbi ya bashi 200k suka kamo hanyarsu ta dawowa gida, sai washe baki yake yi ya sami kuɗi, yau ba'a magana, sai ruwan Albarka yake sanyawa Hanan ɗin ta kawo mishi mai bashi kuɗi, bai wani damu da rasuwar maman Hanan ɗin ba ma, shi dai buƙata ta biya tunda ga kuɗi, duk wannan abin da ya faru Sadiq da Yusuf basu nan, Yusuf yana shagonsa, kasuwancin nasa Allah ya saka mata albarka, sai haɓaka take yi, shi kuma Sadiq yana gareji, har kwallah sai da Maman Sadiq ta yi, ta rinƙa haɗa su Abbi da Allah akan kada su cutar da Hanan, Irfan ne ya rinƙa bata hakuri tare da yi mata alkawarin babu abin da zai faru sai alkhari In Sha Allah, da hakan suka baro Katsina suka nufi KD
Suna shiga gida kowa ya wuce Part nasa, daddyn Jelly ya wuce part nasa shi da Irfan, da suka shiga ciki kuma Irfan ya wuce bedroom nasa, dama kun san shi sarkin ƙulewa a cikin ɗaki ne, kullum yana ƙule yana kwance abinsa, baya son hayaniya, shi kuma daddy jelly toilet ya nufa dan ya yi wanka, Ayla bata nan, tana can cikin gida wajensu Aunty.
Aunty da ta ga sun da wo da Hanan, ba ƙaramin daɗi ta ji ba, baiwa Allah, ta tsala wankanta suna zaune a palo ita da Ayla, danƙareriyar lace ce pink color, ɗinkin riga da skit ne a jikinta, kayan sun zauna mata da kyau sosai, ba ƙaramin kyau ta yi ba, ta sha make up iya make up abinta, sai tashin ni'imantaccen kamshi take yi, ga wani kyakkyawar ɗaurin ture kaga tsiya data ɗaura, ganinsa ya sa ta miƙe da sauri tana yi mishi sannu da dawowa, ita ma Ayla ta sha kwalliya ba kaɗan ba, sai wani kara sihirtaccen kyau take yi, ta yi fresh sosai, ga kamshin da take zubawa, sai dai ita doguwar riga ce a jikinta, yaunin maroon color, da yake akwai duwatsu masu kyalli a jikin rigar, sai ta kara mata wani shegen kyau sosai.
Sai murmushi suke yi dukkansu, cikin sauri ita ma Aylar ta miƙe tare da yi wa Abbi sannu da zuwa suka gaisa ta gaisa da Hanan kafin ta zame cikin dabara ta gudu wajen mijinta, tun ɗazun take kewarsa, ta damu sosai, bai taɓa yin nisa da ita na awa ɗaya ba, sai ga shi yau wajen awa 8 basu tare, ta damu sosai, shiyasa bata ji kunyar su Abbi ba ta zame ta gudu abinta, sai dariya Abbi da Aunty suke yi mata domin sunga fitarta.
Ɗan zungurin Aunty Abbi ya yi kasa kasa ya ce "Kinga yadda ake yi wa miji ko? Ya zamana kullum marmarin shin zaki rinƙa yi, babu jin kunyar kowa kina ji ko?" Dariya ta yi tare da rungume shi tana faɗin "To bana yi maka ne?" Jan hancinta ya yi "Kina yi mini mana, amma ki kara, wancan ya yi mini kaɗan".
Ganin haka yasa Hanan ta zame sumui sumui ta basu waje, ta haura sama zuwa É—akin da yake mallakinta a yanzu, lokacin ita ma Jelly tana nan, tana É—akin kwance tana barci, kada ku manta mun É—an koma baya ne kaÉ—an a gidan Abbin, dan kuji me suka faru a kwanakin da suka wuce, ita kuma Hjy Batula ta je kaiwa Aafia ziyara dan ta dubo wani hali take ciki, kamar kullum Ommu tana É—akinta.
"Halima wai yanaga sai kara haske kike yi ne?" Ya tambaya yana kare mata kallo, zata yi magana kenan suka jiyo Ommu daga ta bayansu saman bene tana surfa uwar masifa da murya kamar babanin akuya.