Sashe 56
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har bakin gate ya ja mata trolley tsarabar da ya yi mata, ya kai mata, ita kuma ta É—auki kwalin goribarta,.
A bakin gate ɗin ma tsayuwa suka yi na ƴan mintoci da a kallah zasu kai 20 haka, kwata kwata basu son rabuwa da juna, umarni ya yi wa mai gadin a kan ya shigar mata da trolley da kuma kwalin goribar dukka cikin gida, hannayenta dukka biyu ya riƙo cikin nasa, abin ku da turawa, su yin hakan a wajensu ba wani abu bane, anyi sa'a ma da bai ce zai rungumeta ba, ita ma kuma bata hana shi riƙe hannayen nata da yake yi ba, ta biye mishi kawai, dan tana ganin ba zai wuce yin hakan ba, a iya hannu kawai zai tsaya.
Cike da kulawa da tsantsar kaunarta ya fara magana "My heartbeat zan yi kewarki, ji nake yi tamkar ba zan iya wannan rabuwa da zamu yi ba, ni gaskiya ba zan iya jimawa sosai ba, tun da nazo Kasarku kafin mu koma ayi mana aure kawai, ki gayawa daddynki, zanzo na ganshi, ya saka mini lokaci, amma kafin nan zan yi magana da Pleasures É—ina".
Kasa ta yi da kanta tana amsa mishi da okey, gabaÉ—aya ta koya mishi kunya, a wajenta ya koya, har yake jin kunyar TRIPLETS nasa. Daga haka ya saki hannayen nata tare da binta da idanu har ta shige cikin gida, nauyayyar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya juya zuwa wajen motarsa.
Lokacin da ya shigo cikin motar Rimsha sai zuba barcinta take yi kamar ba gobe, Æ´ar murmushi ya yi tare da shafa lallausan kyakkyawar gashin kannan nasa yana furta mata kalmar sorry kasa kasa. Cikin natsuwa ya tada motar ya nufi gida, lokacin yamma ta yi sosai, almost karfe 6.
Lokacin da suka koma gida, Imran da jelly sun dawo, Areef yana zaune a saman É—aya daga cikin kujerun shan iska dake wajen pool na gidan, Lion yana cikin bedroom nasa, haka suma Imran da jelly É—in, suna cikin bedroom nasu, sai iya shege kala kala jelly ke zuba mishi, bawan Allah shi kuma sai biye mata yake yi, dan ba yadda ya iya da ita.
Bayan ya yi parking na motar ne ya juyo da kallonsa a kanta, a hankali ta fara motsawa kafin ta buÉ—e dara daran sleeping eyes nata masu É—auke da barci, ganin su a gida yasa ta juyo gefe dan ta ga a ina take, karaf suka yi idu huÉ—u, cool murmushi ya sakar mata yana furta kalmar sorry, murmushi ta mai da mishi ita ma kafin ta ce "Yaya Aseef am waiting for you ne fa, ina son ka gama magana da Aunty Akila, i wan to talk to her, amma shi ne ka dawo dani gida bamu yi magana ba ko?". ÆŠan kama kunnansa ya yi yana mai kara maimaita mata kalmar sorry tare da É—aurawa da gobe zai kaita ai kada ta damu, okey ta amsa mishi da shi kafin ta buÉ—e kofar motar ta fito waje.
Shi me fitowa ya yi tare da nufar wajen pool É—in dan ya hango Areef a wajen, ita kuma cikin gida ta nufa, dan ta je wajen Imran duk da cewa ba wani shiri sosai suke yi da jelly ba, jelly na kishi da ita, da farko suna zaman lafiya, daga baya da ta fahimci Imran yana bawa Rimshan kulawa sosai, duk wani motsi idan ta yi sai ya tambayeta me take so, tun daga nan jelly É—in ta fara kishi da ita, ta ja baya da ita sosai, idan ma Rimshar na yi mata magana bata cika wani amsawa ba, sai tayi kamar bata ji ba, hakan yasa Rimshar bata cika shiga harkan ta ba, bata son ma su haÉ—u sai idan ya zama dole, dan ba zata iya masifar jelly ba, kuma koba komai jelly ta girmeta, ta bata a kallah shekaru 2, sa'ar jehan ce ita, shiyasa bata biye mata, kuma ita Rimsha dama bata iya faÉ—a ba, bata iya masifa ba, ita dai a barta da soyayya kawai, shi ta fi iyawa, shima É—in Akila ke kara koya mata.
ASEEF
Da sauri ya karisa ya rungumi É—an uwan nasa yana faÉ—in ya yi kewarsa, ture shi Areef É—in ya yi yana faÉ—in "Sai yanzu ne kayi kewa na É—in ko? Tun É—azun baka yi ba wato? Tukun nan ma ina ka je? Ina ne mai mahimmancin da ya fi maka zama tare da mu a ranar da kazo, bayan kasan muna kawarka sosai? Koma inane ba zaka iya hakura sai gobe ba ko? To yau munyi hannun riga". Ya kai karshen maganar yana mai da kallonsa a kan wayarsa da yake latsawa.
Shiru Aseef É—in ya É—an yi, yana tunanin abin da zai gaya mishi da zata sanya shi dariya, yasan bai kyauta ba, yasan suna kewarsa sosai da sosai, amma haka ya tsallakesu ya tafi wajen Akila, ya kasa hakura sai gobe ya je ya ganta, kuma da ya je ya kasa barin wajen nata da wuri, da farko ya yi niyar idan ya je ba zai wuce ya yi minti 30 ba ya dawo, sai kuma gobe ya je su ga juna da kyau, amma ya je ya yi almost 2 hours a wajen nata, sam ba haka ya so ba, yanzu haka yasan Lion ma bai ji daÉ—i ba, dan yasan shi ne bugun zuciyarsu, kuma farincikinsu.
"Wlh Areef she is gorgeous". Ya faÉ—a yana murmushi tare da goya hannayensa a saman kirjinsa.
Da sauri Areef ɗin ya miƙe yana faɗin "Who is she please?". Wani kallon gefen ido ya wurga mishi dama yasan idan ya kawo wannan zance ɗan uwan nasa zai sauƙo. "Wlh she is gorgeous". Ya sake maimaita maganar ta ɗazun.
Cikin zumuÉ—i ya sake tambayarsa wace ce kyakkyawar, kuma a ina take, son ta yake yi ne ko ya ya. Kara faÉ—aÉ—a murmushin nasa ya yi kafin ya sake cewa "Wlh she is gorgeous".
Ɗaure fuska sosai Areef ya yi dan ya fahimci iskanci sabo Aseef yake ji da shi, zai wani tsaya yana gaya mashi she is gorgeous, to waye gorgeous ɗin an tambaye shi yana ta kara maimaita magana ɗaya, ga shi shi kuma a ƙage yake da ya ji wace ce wannan da Aseef yake yabonta haka.
"Aseef ban son iskanci fa, i said who is she ko? Tun É—azun sai maimaita magana É—aya kake yi, she is gorgeous, she is gorgeous, to na gaji da jin hakan". Cigaba da murmushinsa ya yi yana faÉ—in "Wlh she is gorgeous". Areef ya zo har wuya, a fusace ya É—aga hannu zai kai mashi duka, kaucewa ya yi yana faÉ—in "Haba mana, kai fa mugu ne, na ce maka wlh she is gorgeous, my cow da na saya jiya a Washington DC mana, wadda Saif ya ce kada a kawo mashi gida, kada na kuskura na zo da ita kasarnan, to ita ce kyakkyawar".
Wani irin harzuƙa Areef ya yi, a guje ya raka shi dan ba zai kyale shi ba, shima da gudu ya wuce zuwa cikin gida, kai tsaye sai bedroom na Lion.
Yana zuwa ya faɗa saman bed yana dariya har da riƙe ciki, idan ya tuna yadda Areef ya ɗaure fuska dan ya ji shanuwa ce kyakkyawar ba abin da yake zata ba, sai ya kara tuntsurewa da dariya.
Saif yana zaune a gefen bed É—in, jikinsa na sanye da farar jellabiya, ya É—aure gashin kan nan nasa, fuska dai kamar kullum, a fusace, a É—aure tamau, tamkar hadari, yau dai rubutu yake yi a cikin wani takarda mai girman gaske, mai kama da diary, sai tashin fitinannen daddaÉ—ar kamshi perfume É—in nan nasa yake yi, ko kallon in da Aseef É—in yake bai yi ba.
Shi ma Areef yana shigo kan gadon ya faɗa yana faɗin, "Allah ka tashi muje ka fara frog jump dan ba zan kyaleka ba". "Ni ban iya frog jump ba, amma tun da Lion ya iya zai karɓa mini tun da ni pleasure'nsa ne, ba zai bari na sha wahala ba". Yana magana yana turo baki, jan gashinsa da karfi Areef ɗin ya yi kamar yadda Lion yake yi mishi shima.
A shagwaɓe ya sa ihu yana turo baki tare da kumbura kumatu, ko sannu Lion bai ce musu ba, ganin bai kula su ba yasa Areef hakan bata yi mishi ba, dan ya fi son yaga yana takurawa Lion ɗin sosai, yana sanya shi yin magana. Sakin Aseef ɗin ya yi, ya koma kusa da Lion ɗin dan ya saka shi magana, shi baya son ya ga ɗan uwan nasa yana zaune shiru, ya fi son yaga yana sanya shi magana ko ba yawa.
"Lion wai ya batun bed guda ukun nan ne? Ka sanya a zo a zuba mana su a nan mana, dare fa yana yi". Ko sannu bai ce mishi ba, dan wlh ba zasu zauna mishi a É—aki ba, yanzu ma ya yake karewa da su bare kuma a ce sun dawo É—akin, ai hawan jini zasu saka mishi, yasan ko zai mutu sai sunyi ta saka shi magana.
Shima Aseef miƙewa ya yi ya dawo ɗayan gefen ɗan uwan nasa, suka saka shi a tsakiya kamar masu shirin bashi shawara mai mahimmanci, har lokacin bai ɗago ya kallesu ba, Allah ne kaɗai yasan abin da yake tunani da kuma abin da yake cikin zuciyarsa, duk yadda suke da saboda da Lion ba zaka taɓa gane ina ya dasa ba, ba zai taɓa baka wani sign da zai nuna maka alamar in ya dosa ba, sai dai kai kayi ta hasashe dan kanka, harta su dad nasa hasashensa kawai suke yi a kansa, ɗan gara ma Triplets ɗin nasa, suna iya cankan abu daidai a kansa, yanzu haka sai Allah kaɗai yasan me yake rubutawa, ko sun duba ma, ba zasu gane kan zancen ba, tun da ba littafi ne karami ba, shiyasa basu sha wahalar duba abin da yake rubutawa ɗin ba, ga shi da shegen good handwriting kamar computer, ga bala'in iya rubutu da sauri, kafin su karanta layi ɗaya, ya sake rubuta wani layi ɗayan ya wuce wajen.