Sashe 84
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To ya amsa mata da shi tare da ciro waya ya kira number Imran ɗin, bugu ɗaya ya ɗaga, cikin girmamawa ya gaishe da Abban nasa, da fara'a sosai a kan fuskarsa ya amsa tare da ce mishi "Ina kake ne Imran?" "Abba ina gidan Saif ne lafiya?" Nisawa ya yi kafin ya ce "Tom ka zo Ammie ku na buƙatar ganinka yanzu". Shiru ya ɗan yi kafin ya ce "Abba jelly ce bata da lafiya, babu ta yadda za'ayi na tafi na barta". "Me ya sameta?" Ya faɗa yana ɗan zaro idanu, ita ma Ammien zaro idanu waje ta yi tana kallonsa tana jiran ta ji me ya faru.
Ƴan kame kame ya fara yi musu, daga nan Abban ya fahimci menene matsalar, dan haka sai ya ce zuwa yamma idan ta sami lafiya ya taho da ita, da mamaki ya ce "Abba Ammie ba zai zama matsala da ita ba?" "E babu komai ka taho da ita". Okey ya amsa da shi, katse kiran Abban ya yi tare da juyowa yana kallonta yadda ta tsare shi da ido tana jiran ta ji menene yake faru, Ammie ba karya kyakkyawa ce idan baku manta ba, gata fara tas mai ɗan ƙaramin jiki, idan ka ganta, ba zaka bata bata shekarun nan nata ba, ba zata taɓa cewa ita ta haifi Imran, Akil ba, amma za'a iya cewa ita ta haifi AKila, nan ma ba kowa ne zai yarda ba, dan ba karya ta mori jiki mai kyau.
"Me yake faruwa Abban Imran?". Still dai cikin harshen turanci ta yi maganar, to fa akwai ayar tambaya a nan, kenan bata jin hausa ne ko kuma yaya ne? Ko dai dama ba su yin magana da hausa ne before ta fara ciwo? To Allah masani mu dai je zuwa, koma menene munanan zamu ji komai daga biri har wutsiya.
"ÆŠan ki fa ya angwance ne, idan an sami baby sai ki shirya zama kaka". Ya faÉ—a yana mai sakinta ya nufi toilet, da sauri ta sake shan gabansa tana faÉ—in "Ban gane ya angwance ba? Yaushe ya yi aure kuma?". ÆŠan shafa kan ta ya yi cikin zoyala ya ce "Au a bayanan da na yi miki jiya ban gaya miki sun yi aure ba ko?". Da sauri ta gyaÉ—a mishi ka alamar e "To da Imran da Akil duk sun yi aure". "Kai, kai, kai a lallai tom waye suka aura ban sani ba?" Kai tsaye ya gaya mata su waye ne matan nasu, fuskarta É—auke da fara'a ta ce "Tom ka kirasu duk su kawo mini matan nasu nan yau É—in nan ba sai gobe ba, su kawo mini surukaina mu zauna". Jinjina mata kai ya yi babu ko É—igon alamar mamaki a face nasa, da alama dai jiya sun yi zama da ita ne, tun da kunji ya ce a bayanan da ya yi mata bai gaya mata su Imran sun yi aure bako? Hakan na nufin jiya ya mata bayanin wasu abubuwa shiyasa baya mamaki.
Toilet ya shiga ita kuma ta wuce ta fitar mishi da kayan sakawa tare da zama saman gefen bed tana jiransa ya fito.
A ɓangaren gidan Lion kuwa.
Da misalin karfe 4 na yamma, suna zaune a garden suna hira, Aseef, Areef, Rimsha, dukkansu fuskokinsu É—auke da murmushin, da gani kasan suna jin daÉ—in kasancewa a tare, sun nutsa cikin hiran da suke yi ne Areef ya ce da Rimsha "Our Queen jeki ki É—auki abincin Lion ki kai mishi É—akinsa kin ji?". Zaro wannan fararen dara daran sleeping eyes É—in nata ta yi, ba ita kaÉ—ai ba har da Aseef, shi ma ya sha ruwan mamaki har sai da ya zaro idanu waje.
"Yaya Areef abincin yaya Saif kuma?" Ta yi maganar tamkar zata sa kuka, shafa kan ta ya yi cike da kulawa ya ce "E sister abincin shi, kada ki damu ba zai hanaki zuwa school ba, na rana da dare kawai zaki rinƙa kai mishi, da safe Mark zai kai ki school, yau Aseef yana barci, ni kuma ba zan iya tuki bane yasa Mark ya je ya ɗauko ki, shi kuma Prof matarsa bata da lafiya, shi ne nace ya zauna kusa da ita, to daga yanzu Mark ne zai rinƙa kai ki school, tashi ki je ki kai mishi abincin da wuri, tun ɗazun kinga ya yi mini massage". Tom ta amsa mishi da shi tare da miƙewa jiki ba kwari ta nufi cikin gidan, kamar dai kullum kananan kaya ne a jikinta, wando jeans baki da t-shirt maroon, ta ɗaura wani ɗan ƙaramin gyale baki na doguwar rigarta a kanta.
Bayan tafiyarta Aseef ya dubi Areef ya ce "Areef what is going on ne? Me yasa zata kaiwa Lion abinci?". Wayarsa ya ɗauko ya fara latsawa yana faɗin "Bincike mana, bincike a kan face ɗin nan nata Lion ɗin yake yi, ai dama na gaya maka zai buƙa ce ta a kusa da shi, sai dai ba zai ce mata ga abin da yake yi bane, kuma ka bita yanzu ka gani, ka san me nake tunani?" .
Girgiza kai ya yi alamar a'a "Idan ta je ɗakin, zai rinƙa yawan ganin face nata dan aikinsa, da aikin babanta, ina mishi mummunar addu'a da ya faɗa tarko, wlh duk wadda ya kalli sister sai ya ji yana sonta, shi ma kuma zai sota In Sha Allah, mu zuba ido mu gani, ina tunanin ma ni kam nan ba da jimawa ba hakan zata faru, dan zaka kalla zai ɗan saki jiki da ita, sannan kuma zai so ta rinƙa zama kusa da shi, abin da yasa kuma zai so zamantaa kusa da shi, kasan halinsa, yafi karfin ya nemi alfarma or ya tambayi wani mutun wani abu, to akwai tambayoyin da ya kamata ya yi mata, amma ba zai yi ba saboda idan ya yi hakan kamar ya nemi alfarma a wajenta ne, zai yi amfani ne da zaman da take yi kusa da shi ya binciko amsoshin tambayoyinsa da kansa".
Shiru Aseef dai ya É—an yi kafin ya ce "Ni ma fa ina son in sami special time, lokacin da yake cikin farinciki na gaya mishi batun aure na, ya je ya nema mini aure heartbeat". A sukawane ya juyo da ash eyes nasa zuwa kan Aseef É—in, cikin sauri ya ce "Amma Aseef yau ka sha wine (giya) ko?" "Wine kuma?" Ya faÉ—a yana zaro idanu.
"E mana wine, yo idan ba wadda ya sha wine ba, waye zai ce Lion ya je ya nema mishi aure, hmmm wlh na rantse ba zan yi kaffara ba, idan kayi ganganci yi mishi magana ma ba zai kula kaba, idan kuma ka matsa ya kula ka ya je, to fa ka sani da kai da Heartbeat har abada, dan kuwa izza da isa zai je ya nunawa iyayenta, ko ma ya ce a ɗauko mishi iyayen nata a kawo su har nan, idan hakan ta faru kuma Heartbeat ɗin taka zata dai'na sonka, dan su a nan kasar basu yarda a raina iyayensu, suna bin umarnin iyayensu sosai, ba zata taɓa yarda tana ji tana gani Lion ya sanya a ɗauko iyayenta kamar wasu yaransa a kawo su gidan nan ba, kuma ta yarda ta cigaba da zama da kai ba, na dai gaya maka, gwara ka canza hanya dan Lion kam ba zai je neman alfarman a baka aure ba, yanzu fa na gama gaya maka, wasu tambayoyi yake son yi wa Rimsha, amma saboda yafi karfin neman wani abu wajen wani, shi ne gara ta rinƙa zama kusa da shi tana kai mishi abinci daga motsinta da yanayinta har ya fahinci abubuwan da yake so, na buɗe laptop nasa jiya, na rasa a ina ya samo hotunan kusan gabaɗaya family'n uncle Hossain, har da mahaifin Prof naga hotonsa a can, ina ga fa babban al'amari ne kuma babban case ne ba kaɗan ba, dan daga bayanan da naga ya samu akwai rikici ba kaɗan ba, Rimsha ita kaɗai ce wadda take da kusanci da uncle Hosain, kaga ko Prof bai da kusanci da shi sosai, shiyasa Lion ya zaɓeta, ba dan haka ba Prof ma ya wadatar, amma Prof bai san Komai game da uncle ba, kuma ba sai na sake gaya maka ba, Kasan Lion ba zai tambayi uncle Hossain wani abu dan gane da binciken ba, ita dai Rimsha ta hannunta zai sami biyan bukatarsa, mu dai namu idanu kawai". Ya kai karshen maganar tare da miƙewa yana mai jin tausayin Aseef ɗin, dan kuwa yasan Lion ba zai je neman auren nan ba, idan kuma suka matsa, to sai dai yasa a tattaro mishi iyayen yarinya a kawo mishi, su zo nan su karɓi sadakin ƴarsu, su kuma bada auren a nan a ɗaura iya su kawai, babbar magana lallai akwai kallo.
Areef na tafi Aseef ɗin ya ciro wayarsa ya fara kiran daddyn Rimsha, bugu ɗaya ya katse ya kira shi, yana ɗauka ya saka mishi kukan shagwaɓa, daga ɗayan ɓangaren yana daga zaune saman sofa a part ɗin Aseef ɗin na Washington DC sanye da kayan barci masu kyau da tsada ya fara magana a nitse "Haba mana ɗan auta, waye ya taɓa mana kai kuma da kake kuka?".
Shagwaɓe fuska ya yi "Uncle ni wlh kawai ka zo Nigeria mu je neman auren heartbeat, ba zan taɓa yarda ba, Lion ba zai neman mini aurenta ba, kuma ni aure nake son yi da wuri, dan haka kawai kazo Nigeria gobe sai mu je wajen Abbanta".
"To shikenan yanzu dai a dai'na yi mini kuka, ba dai auren AKila ba ce? To ka kwantar da hankalinka, Akila taka ce, ba sai nazo Nigeria ba, ni kaina ina da damar aura maka ita, amma sai na gayawa baban nata duk da nake da daman, yanzu dai duk ranar da ka shirya zuwa ganin Abban nata, idan ka je ka kirani a waya ka haÉ—a mu, zan yi magana da shi, dolema ai a baka Heartbeat É—in ka, idan ba haka ba mu hana kowa kwanciyar hankali, mu takurawa kowa". Ya kai karshen maganar cikin zolaya.