Sashe 76
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"My shagwaɓati idan kana lumshe idanun nan naka kana kara birkita mini ƙwaƙwalwa fa". A tsananin shagwaɓe ta yi maganar, nisawa ya yi, cikin sanyin murya ya fara magana "Rufe idanunki bari na baki wani surprise". Okey ta amsa mishi tare da datse idanun nata, waro idanunsa ya yi a hankali, zuba mata idanun ya yi sosai yana kare mata kallo, ga shi kuma high neck t-shirt ne a jikinta, rigar ta kamata sosai, kana iya ganin shape nata sosai, kanta babu ɗankwali, ta saki gashin nan nata da ya sha gyara sai kyalli yake yi, ga kamshin shampoo ta sai tashi yake yi, ya ɗauki ƴan sakanni yana kallon face nata kafin a hankali ya dawo da kallonsa izuwa kirjinta daidai in da ta tsaida bargon nata, ɗan daidai tsakiyar breast nata, zuba musu idanu ya yi na second goma, daga bisani ya mai da kallonsa izuwa saman kanta.
Ya shagala da kallonta zazzakar muryarta ta katse mishi tunani da cewa "My shagwaɓati in buɗe idanun nawa ne?" Dogon numfashi ya ja tare da sauƙewa a hankali "Ban gama kare miki kallo ba ai, ɗan ja mini bargon nan ƙasa mana". Cikin sauri ta waro idanunta a cikin nasa, kashe mata shanyayyum idanun nan nasa ɗaya ya yi, idanun sun zama tamkar wadda ya sha wani abin ko kuma yake jin barci, turo baki ta yi tare da saka mishi kukan shagwaɓa akan ita ba zata yarda ba, dan me zai kare mata kallo, rarrashinta ya fara yi yana ce mata sorry, sai da ta ɗan wahalar da shi kafin ta yarda ta yi shirun.
"My rigimati ba, ki cigaba da bani wahala, baby's ɗina zasu rama mini, ƴar rigima kawai". "Kai kuma ɗan shagwaɓa kawai, nima ai baby's ɗin nawa zasu rama mini, Allah yasa first born na ya fika shagwaɓa, ya rama mini abin da kake yi mini". Kafeta ya yi da ido bai yi magana ba, "Zan so ganin ranar da baby's ɗina zasu takura maka, su rama mini duk shagwaɓar da kake yi mini".
"Ni da ke waye yafi wani Shagwaɓa?". Yadda ya yi maganar ba zaka taɓa cewa shi ya yi taba, ba zaka yi tunanin ya motsa lallausan lips nasa ba, a hankali ya fitar da words ɗin, ya yi maganar kuma yana yi mata signal da gera ɗaya, abin gwanin ban sha'awa.
"Kai mana, ai ka fini iya shagwaɓa, kai karshe ne a wannan fannin". Girgiza kai kawai ya yi, shi kaɗai yasan me yake ji yadda yake kwancen nan, tana sane sarai da halin da ya shiga, tun da ta buɗe idanunta lokacin da ya ce ta rufe, tun a sannan ta fahimci ya shiga wani yanayi, shiyasa ma yake kasa yin magana, idan ta yi mishi magana, sai dai ya bita da ido, sai ta yi sau biyu yake amsa ɗaya, ga shi ya kasa kawar da kallonsa daga kanta, a nata shirmen kuma, da ƙaramin tunaninta, idan ta barshi yana kallonta suka cigaba da yin video call ɗin, zai sami natsuwa, dan haka take kallo a film, sai ta yi tunanin hakan ne a gaske, bata san cewa kara mishi raɗaɗi take yi ba, musamman ma idan ta yi magana, har cikin ransa yake ji, idan ta motsa laɓɓanta har wani shock yake ji, wani irin sanyi ne ke kara ratsa shi tana karuwa mishi har cikin tsakiyar kansa, bawan Allah yana cikin yanayi, ga ruwan sama.
A hankali ya lumshe dara daran idanunsa, tare da kara jawo pillow ya kara rungumewa a jirjinsa sosai, zuba mishi idanu ta yi tana kare mishi kallo daga face nasa har zuwa kyakkyawar lallausan wuyarsa, ita kanta lips nasa kyau suke yi mata ba karya, mai do da kallonta izuwa kyakkyawar brown sajen dake kwance a gefen kumatunsa ta yi, ya gyara sajen ta zama ƴar siriya, gwanin burgewa, gashin gerarsa sun kusa haɗewa saboda cika, gasu gazar gazar a kwance luf, da yake ba da hannunsa ya riƙe wayar ba, ya jinginata ne da jikin pillow dake kusa da shi, hakan ne ya basu damar ganin juna da kyau da kyau.
A hankali sautin saukar numfashinsa irin na mai barci ya fara ratsa dodan kunnenta, alamar ya yi barci, ajiyar zuciya ta sauke yau ta sami damar kare mishi kallo tsab, ji take yi tamkar ta sanya hannu ta shafi kyakkyawar fuskar nan tasa ko zata ji sauƙi a ranta, kunsan idan mutun ya lumshe idanu to gashin idanunsa suna kara bayyana sosai, to shi ma dai haka nasa suka yi, sun bayyana sosai, ba ƙaramin tafiya da imaninta suka yi ba. Ta ɗauki almost 30 mins tana kallon shi kafin ita ma barci ɓarawo ya yi awon gaba da ita, sun bar wayoyin nasu a kunne........ SOYAYYA RUWAN ZUMA.
After some days.
GIDAN LION💋
Misalin karfe biyu na dare, duniya gabaɗaya ya yi shiru, mafiya yawan bayin Allah suna barci, kalilan masu kwaɗayin ni'imar Allah, kuma masu wayo suna a kan dadduma suna sallah or karatun Alqur'ani mai girma, cikinsu kuma har da Lion, Aseef, Areef, da kuma Imran, ita kuma Rimsha yau wani irin azababben barci mai matukar nauyin gaske ne ya ɗauketa, tun da ta yi sallar issha ta ɓige da yin wannan barci, da kyar ma ta iya dawowa saman gado, dan tun daga kan dadduma ta fara barcin, ko abinci bata ci ba, Areef ya zo tambayarta me zata ci yau, sai ya samu tana barci, bawan Allah bai tashe ta ba, ya kyale.
Daidai lokacin da agogo ta buga karfe 2 daidai, a wani irin haukace ta farka daga barci tana ambatar sunan Jehan!! Jehan!! tamkar ba lafiya ba, sai zufa take haÉ—awa tamkar wadda ta yi tsere da dawakai masu uban gudu a tsakiyar rana, salati ta fara yi tare da karanta
يَنْÙÙØ«Ù عَن يَسَارÙÙ‡Ù (ثَلاثاً).
يَسْتَعÙÙŠÙ’Ø°Ù Ø¨ÙØ§Ø§Ù„له٠مÙÙ†ÙŽ Ø§Ù„Ø´Ù‘ÙŽÙŠÙ’Ø·ÙŽØ§Ù†ÙØŒ ÙˆÙŽ Ù…Ùنْ شَرّ٠مَا رَأَى (ثَلاثَ مَرَّاتÙ).
لَا ÙŠÙØÙŽØ¯Ù‘ÙØ«Ù بÙهَا Ø£ØÙŽØ¯Ø§Ù‹.
يتØÙŽÙˆÙ‘َل٠عَنْ جَنْبÙه٠الَّذÙÙŠ كَانَ عَلَيْهÙ
Addu'a ce mai matuƙar muhimmanci idan mutun ya yi mummunar mafarki, Allah zai kareka daga faɗawa irin wannan mafarki tare da kawo maka saukin a cikin zuciyarka, mummunar mafarki ta yi a kan ƴar uwar tata, gani ta yi gata can cikin ukuba da wahala ta rayuwa, hawaye ta fara yi domin kewarta ya dawo mata, komai ya dawo mata sabo, nan take kuma tsoro ya dira mata a ranta, dan yadda ta kalli fuskar Jehan a cikin mafarkin nan ba ƙaramin ɗaga mata hankali tare da tsoratata ya yi ba.
Almost 10 mins tana hawaye, can kome ta tuna, sai ta diro kasa da sauri tare da É—aukar wayarta ta kunna wutar wayar, toilet ta nufa, a gurguje ta É—auro alwala, dadduma ta fitar tare da shinfiÉ—awa, ta zura zumbulelen hijabi har kasa a saman kayan barcin nata, cikin natsuwa ta tada sallah, tana yi tana kuka tana rokon Allah da ya kare mata Æ´ar uwarta a duk in da take, a sujjadarta ta karshe ta zubawa Allah kirari tare da yi wa jenan addu'a ba kaÉ—an ba, tana yi tana ruwan hawaye tamkar an buÉ—e famfo, sai da ta ji zuciyarta ya É—an sami natsuwa kafin ta rufe da salatin annabi ta É—ago daga sujjadar tare da fara yin tahiya.
Idan kana son addu'ar ka ta karɓu cikin ƙanƙanin lokaci, annabi (S.A.W) ya ce kayi ta cikin sujjada, idan ka kafa goshi a kasa, Allah ya fi saurin karɓarta, dan zata tafi ne tare da sallarka, sannan yana da kyau kafin kayi addu'a ka fara zubawa Allah kirari, Allah kai ne Arrahaman mai rahma a kan bayi, kai ne algaffaru mai gafartawa bayin ka, ya Ubangiji na babu wanda ya isa ya bani abin da baka bani ba, babu kuma wanda ya isa ya hana abin da ka bani, babu abin da ya isa ya motsa a dukka faɗin sammai da ƙassai ba tare da izininka ba ya Allah, ina tawassuli da sunanka tsarkaka, bani da tsumi bani da dabara, na miƙa wuyata a gare ka ina rokon da ka biya mini buƙata ta kaza, irin wannan makamancin kirarin, ya kamata ku rinƙa yi wa Ubangiji, akwai wasu da dama, na muku misali ne da iya wannan, dan dayawa basu san yadda ake yi wa Ubangiji kirari ba, ita kanta rokar biyan buƙata dayawa basu san ya akeyi ba, wasu kawai su zo ne su faɗi bukatarsu tamkar a gaban ƴaƴansu suke, ko iyayenka idan kana son abu a wajensu sai ka rusunar da kai bare Ubangijin talikai, mai kowa mai komai, sannan ana son kafin ka fara addu'a ka fara buɗeta da salatin annabi, wasu malamai sun ce a tsakiyar addu'ar ma ana karanta salatin annabi, amma dai a karshe ma da salatin annabi ake rufewa, matikar kayi irin wannan babu jimawa zaka samu biyan buƙata, Allah kasa mu cikin wanda Annabi zai ceta a ranar gobe kiyama, Allah ka kara mana ilimi mai albarka mai amfani.
Tun da ta farka bata sake mayar da barci ba har sai da ta yi sallar asuba, da yake ta kwana tana sallah, sai barci ya cika mata idanu, tana yin sallar asuba ta ɓige da barci a saman dadduma, fuskarta gabaɗaya jaga jaga da kusasshen hawaye, idanuwanta har sun ɗan kumbura saboda kuka.
AREEF
Misalin karfe 6:30 fitowa ya yi daga É—akinsa zuwa bedroom É—in Aseef, da sallama É—auke a bakinsa ya shigo cikin É—akin, can naÉ—e saman bed nasa ya hango shi, ya wani kankame pillow a kirjinsa, ga É—aya kuma ya tashi kansa da ita, É—aya a tsakanin kafafunsa, sai zuba barci yake yi cikin kwanciyar hankali, da alama daren jiya ya kwana yana waya bai yi barci ba, sai yanzu yake biyan barcin.
A hankali ya kariso cikin É—akin izuwa bakin gadon, zubawa É—an uwan nasa idanu sosai ya yi yana kallon shi yadda yake barci furkarsa É—auke da annuri, sai kyalli yake yi yana wani kwailin, kamar mai mafarkin wani abin. Ya É—an jima a haka yana tunanin ya tashe shi ne ko kada ya tashe shi.