Sashe 112
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Slowly ya dawo da kallonsa saman beautiful lips nata sa suke pink color, ga shi ta tsuke ɗan bakin nata alamar a tsorace take, "Me haɗinki da face na?" Ya faɗa can kasan maƙoshinsa, girgiza mishi kai ta fara yi tana faɗin "Babu komai". Wani irin yanayi ya ji yadda ta motsa lips ɗin nata, shi bai san menene soyayya ba, bayan kaunar TRIPLETS nasa bai san wani so ko kauna or tausayin wani ba, ita ce ta farko da ya fara tausayawa bayan TRIPLETS nasa, wannan yanayin da yake ji a jikinsa idan tana kusa da shi, yana danganta hakan da tausayin da take bashi, idan baku manta ba shi a budurwar Areef ma yake ɗaukarta, dan ba karya ya san ɗan uwan nasa yana sonta, sai dai fa ganin abin ma a hauka yake yi, yana ganin Areef bai san me yake yi ba da zai ce yana son ƴar yarinyar nan da bata wuce a goya ba, to me abin so a wajen?.
(A lallau Lion ya yi mugun raina Rimsha, wai bai san cewa Rimsha tsab za'a iya yi mata aure kuma ta zauna bane? Ya je Gombe ya ga ikon Allah, gombawa ayi hakuri gaskiya ce🤪)
Sake hannun nata da ya riƙe ya yi tare da mayar da kansa jikin headboard na sofar ya lumshe idanunsa, barci yake ji sosai, jikinsa duk a mace, ya kasa miƙewa ya shige ciki, idan kuma bai shiga ba, ita ma ba ta haryar da zata shiga. Saboda tsiya irin tata da kuma tsoron wajen da take ji, sai ta mayar da kanta a hankali saman cinyar tasa ta kwanta tare da kara jawo jacket ɗin nasa ta rufe jikinta da kyau tana shakar daddaɗar kamshin perfume nasa, wani irin farinciki na wuce misali ta tsinci kanta a ciki, sai sakin murmushi take yi abinta, yau gata a cinyar abin kaunarta, kai abin ba'a magana, idan baku manta ba, ranar da ta kwana a saman kirjinsa a Abuja bata cikin hayyacinta, tana tsorace sosai, so bata sani ba, yau kuma tana cikin hayyacinta.
A can cikin gida kuwa, mu koma baya kaÉ—an, lokacin da suka gama cin abinci, Areef ya É—auki laptop É—in Aseef ya kule cikin bedroom nasa yana bincike da Æ´an dube dubensa na wasu bayanai da ya kwaso a kan Family'n Nawazudden É—in daga laptop na Lion, shi kuma Aseef bedroom nasa ya koma.
Bayan ya haye saman gado, gabaÉ—aya bawan Allah ya rasa me yake yi mishi daÉ—i, duniya har wani juya mishi take yi, wayarsa ya jawo tare da fara kiran number heartbeat, dan ita ce kaÉ—ai zata sanya shi farinciki a rayuwarsa ta yanzu, bugu É—aya ta É—auka, baiwar Allah ta ci kuka har ta godewa Allah.
Tana ɗauka wani kukan ta saka mishi, dafe kansa dake yi masa barazanar tarwatsewa ya yi, murya a dashe can ƙasa ƙasa ya fara magana "My heartbeat please and please ki yi shiru, idan ba haka ba, kina iya jefani cikin damuwar da zata iya yin sanadiyar rayuwata, ni kukanki ya fi zama mini bala'i a kan hanani ke da akayi, please ki daina kin ji? Kada ki ɗauka daɗin baki ne nake yi miki, duk abin da zai fito daga cikin bakina ki sani tsantsar gaskiya ce wadda babu mix ko ɗigo, na san idan ban same ki ba, mutuwa zan yi, yanzu dai ki yi shiru kin ji ko?".
Tsabar kukar da ta sha, voice nata sam baya fita sosai, da kyar ta ce mishi, "Wlh Heartbeat kukan ne yaki tsayawa, idan har na ce zan tsayar da shi sai yaki, hawayena sun ki dai'na zuba, kai'na ciwo yake yi mini sosai, komai ya tsaya mini cak, duniya gabaɗaya juya mini take yi". Miƙewa zaune ya yi tare da nufar wajen da ya ajiye key ɗin motarsa yana faɗin "To shikenan, yanzu dai kinci abinci ne?" Girgiza mishi kai ta yi tamkar tana a gabansa, "Baki ci ba?". Ya yi maganar tare da ɗaukar key ɗin motar ya fice daga ɗakin "E ban ci ba, Heartbeat ni fa ba zan iya cin abincin bane, ko na saka a bakina ba zai wuce wuyana ba".
Kitchen ya shiga, da kansa ya É—ebi abinci daga cikin na Lion ya zuba mata a cikin wani dankareren kula mai bala'in kyau, dan yasan dama Lion baya cin ko rabin abincin da ake zubawa a kular tasa, shiyasa ya É—eba mata, spoon É—aya ya É—auko tare da fitowa ya nufi motarsa, da gudun gaske ya tada motar ya fice, a lokacin ita ma Rismha tana É—akinta kenan tun da baya muka koma.
Sai rarrashinta yake yi a wayar ba tare da ya gaya mata yana zuwa gidansu ba, duk magana idan ya yi sai ruwan hawaye ya kara tsananta a fuskarta, ita kaÉ—ai tasan raÉ—aÉ—in azabar da take ji, ba zata iya rabu da shi ba gaskiya. "Heartbeat wai ba zaki dai'na wannan kuka ba har sai kin saka ni yi nima ko?". "Kayi hakuri zan dai'na, amma ko na goge hawayen sai wasu sun zubo ne". "Okey to fito gani a waje". Ya kai karshen maganar tare da yin parking na motarsa a É—an nesa da gidan nasu.
Zubur ta miƙe daga kwanciyar da take, nan take hawayen nata suka kara tsananta, dirowa kasa ta yi daga saman gadon wayar tana manne a kunnanta, kayan barci ne a jikinta, riga da wando ne masu laushi launin brown color, suna da bala'in kyau ba kaɗan ba, hijabi ta ɗauko zuwa gwiwarta ta sanya a jikinta tare da fitowa ta nufi bedroom ɗin Ammie, har lokacin tana ruwan hawaye, ba ɓoye ɓoye ta sanar da Ammie ga Aseef ya zo zata je wajensa, Allah sarki uwa da ƴa, ita kanta dama ta shiga damuwa matuka a kan halin da ƴar tata ta shiga, dan haka sai ta yar je mata akan ta je suga juna, sai dai kada ta jima dan taga Abba ya kusa dawowa, dan ma ya biya wajen Abbi ne ai da ya jima da dawowa, idan ya dawo ya sameta a waje da Aseef kuma zai yi faɗa sosai, dan ya gaya musu ya yi mata miji, to ta amsa mata da shi, ta juya har lokacin sai ruwan hawaye take yi, binta da kallo Ammien ta yi tana mai matukar tausaya mata, dan tasan wannan aure nata da Irfan babu mai rusa shi, yanzu ma ta barta ta je wajen Aseef ɗin ne dan tana da yakinin idan ta je zata rage damuwa, zata samu ta yi barcin daren yau.
Tun da ya hango fitowarta daga gida shi ma ya fito daga cikin motarsa, jingina da jikin motar ya yi tare da zuba mata idanu yana kallon ta, wani azababben kaunarta ne yake kara ninku mishi a cikin farfajiyar zuciyarsa, har ta kariso gabansa ba tare da ya sani ba, yana can yana tunanin mafita, zazzakar muryarta dake dashe sabida kuka ne ya dawo da shi daga duniyar tunanin da ya faÉ—a. "Sannu da zuwa ina wuni?" Shi ne abin da ta faÉ—a.
Ganin har lokacin hawaye na a kan fuskarta ne yasa ya ce "Har yanzu baki dai'na yin kukan ba?" Kasa ta yi da kanta tana faɗin "Heartbeat na gaya maka kukan ne yaki tsayawa wlh, ko na goge hawayen sai ya dawo". Hannunta ya kama tare da jawota ta faɗa saman faffaɗar kirjinsa, tun daga tsakiyar kansu har zuwa tafin kafarsu sai da suka ji wani irin shock, daurewa ya yi tare da ɗago haɓarta ya sanya kyakyawar farar hannunsa yana goge mata hawaye, tuni kukan nata ya tsaya cak, tun da ta faɗa saman kirjinsa ta nemi kukan ta rasa.
"To kinga na yanzu na goge miki hawayen dukka, kada ki bari wani ya fito kinji my rigimati?". Gyaɗa mishi kai ta yi alamar ta ji, nisawa ya yi yana tunani, a matsayinsa na namiji, dole shi ya ɓoye tashin hankalinsa da damuwarsa dan ya kwantar mata da hankali, idan ya nuna mata tsantsar bala'in da yake ciki abin zai yi mata yawa, to dole ya danne sosai.
"Me kike wani kallona haka?". Ya yi maganar a shagwaɓe dan ya mantar da ita damuwar da suke ciki, ɗan kwantar da kanta a saman kirjin nasa ta yi tana jan hanci bata ce komai ba, a hankali ya fara shafa bayanta kaɗan kaɗan, jin hakan yasa ta tashi daga jikin nasa cikin sauri tana koran shaiɗan ɗin da yake son ya shiga tsakaninsu, bai damu ba dan ta tashi daga jikin nasa, dama shi burinsa kawai ta yi shiru ta dai'na kuka, to kuma ya yi nasarar tsayar da hawayen nata.
"Zo mu shiga cikin mota kin ji ko?" Da farko taki yarda, sai da taga kamar bai ji daÉ—in hakan bane yasa ta ce to su je, gidan gaba ya buÉ—e mata ta shi, bayan ya rufe sai ya zagayo ta mazaunin driver ya shiga, wutar dake kan titin unguwar tana haska har cikin motar ta su, kular abincin ya É—auko daga gidan baya tare da kawowa tsakaninsu, zuba mishi idanu ta yi tana kallon ikon Allah, buÉ—e abincin ya yi, wani irin daddaÉ—ar kamshin ne ya daki hancinta, da yake ita kam tana cin ire iren abincin a manyan restaurant da suke sayan abinci, sai bata wani damu ba.
Ɗiba ya fara yi yana kai mata sai tin ɗan bakinta, tun tana nokewa har ta saki jiki tana karɓa, sai zuba mata hira masu daɗi yake yi har ta ci abincin sosai ba tare da ta sani ba, tissue paper ya ɗauko ya goge mata baki tare da rufe kular bayan ya tabbatar ta ƙoshi, ruwa ya sake ɗaukowa a kusa da su ya buɗe ya kai mata sai tin ɗan bakinta, kallon shi ta yi, kashe mata ido ɗaya ya yi kafin ya ce "Wai har yanzu duk da na tura miki hoton mu mu dukka uku kin kallemu, har yanzu ina yi miki kama da su sosai ta yadda baki banbantamu kamar yadda kika ce da farko?".