Sashe 38
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau duk fara'a irin ta Aseef, da yake yi wa sojoji da ƴan'sandan white house dariya da kyauta, yau dai ba wanda ya ga hakwaransa a waje, kyauta dai kamar yadda ya saba ya zube masu kuɗaɗe ba kaɗan ba, duk sai mamaki suke yi, sun sha jinin jikinsu ganin yanayin da suka jima basu ganshi a ciki ba, wato yanayi na ɗaure fuska, tun lokacin ciwon shi da yake ɗaure fuska, babu damar tambayarsa ko lafiya, haka suka haƙura suka fara raba kuɗin da ya basu.
Yau bai shiga fadar shugaban kasa ba, kai tsaye cikin gida ya nufa abinsa, bai jira a yi mishi iso ba, ya wuce izuwa babbar palo ya yi zamansa saman wata danƙareriyar sofa, masu bala'in kyau da ɗaukar idanu, sofar ta haɗu iya haɗuwa, a gefensa Musharraf ya zauna suka yi shiru, yau ba hira da dariya, dama shi Aseef akwai wata guntuwar zazzaɓi a jikinsa, sai abin ta haɗu mishi, kansa ya fara yi mishi ciwo, haka ya daure ya kwanta a saman sofar tare da tada kai da cinyar Musharraf, kyakkyawar gashin kansa Musharraf ɗin ya fara shafa mishi yana yi addua'o'i tare da tofa shi, sau da dama haka suke yi, duk lokacin da Aseef zai tada kai da cinyarsa, tofa sai ya yi ta tofa mishi addua'o'i sosai da sosai, kuma ga shi Aseef ɗin bashi da wani wajen kwanciya biyun cinyar Musharraf ɗin.
Suna a haka wata kyakkyawar budurwa ta sauƙo daga sama, kyakkyawa ce sosai, farace tas, daga gani kuma tana da alaƙa da su, dan kuwa kamannin His excellency ne a kan face nata, da alama jikarsa ce, kamar yadda suma su Lion ɗin suke jikokinsa, ba karya tana da kyau kam, idanunta farare tas tamkar madara, sai dai ƴar siriri ya ce sosai, kunsan zubin turawa dama, sirarane sosai, to haka ita ma take, tana sanye da wasu shegun kananan kaya, kun dai san yadda dressing nasu yake, wando da riga ne da suka kamata, a kafarta kuwa, wasu shegun high heel ne masu matukar kyau da tsada, da ganinta zata yi jiji da kai ba kaɗan ba, hannunta na riƙe da wata danƙareriyar wayarta, sai wani ɗan siririn jaka wadda ba zai wuci ɗaukar iya ATM card ba.
Ta gabansu ta zo zata wuce ba tare da ta É—ago ta kalli su waye a wajen ba, kallonta na a kan wayarta, da alama dai wannan izza da jiji da kan nasu na gado ne, a jininsu yake, dan kuwa ita ma bata É—ago ta kallesu ba.
"Ke Jessie wuce ki gayawa uncle ina nan kiran me yake yi mini". Cewar Aseef, ya yi maganar yana yi wa yarinyar kallon banza.
Da sauri ta juyo jin zazzakar muryarsa, ganin shi yasa ta taho da sauri ta faɗa saman jikinsa tana faɗin "Michael i really missed you, long time ina ka shiga?". Ɗaure fuskar nan sosai ya yi, tamkar bai taɓa sanin menene dariya ba, sai ya dawo sak Lion. "Tashi mini a jikina da wuri, kuma sunana ba Michael ba!". Ya faɗa yana mai kara ɗaure fuska kamar hadari.
Da sauri ta ɗago idanu tana kallonsa jin yadda ya yi magana a kausashe, da yake Musharraf yasan halinsu sai bai wani damu ba, ya san abin da ya fi hakan ma zasu iya ai katawa, dan ta kwanta a jikin Aseef ba wani abin bane, ai ƙaramin alhakine hakan.
Babu tsoro ko kaɗan a face nata, matso da fuskarta sai tin nasa ta yi, sai murmushi take yi tana ƙoƙarin kai mishi kiss a laɓɓansa, cikin zafin nama ya hankaɗe da karfi, abunku da yar siririr ba nauyi, sai gata a kasa kamar wata kayan wanki, a fusace ya yi kanta da nufin ya daketa, da sauri Musharraf ya ruƙe shi yana mai bashi hakuri, ina ai kwace hannunsa da Musharraf ya riƙe ya yi, jinin William jacop ne ke gudu a jikinsa, dukkansu akwai zuciyar bala'in, sun gado ne daga iyayensu.
Bai saurari Musharraf ba ya fara ball da ita, dama haushinta yake ji, wai tun tana yarinya ta kafe sai shi ko kuma Lion zata aura, idan baku mance ba His excellency ya taɓa zuwa gida har ya ce da daddy ya ce wa Lion ya zo ya kalli Jessie idan ta yi mishi sai a haɗasu aure, har daddy ya ce shi yana tsoro sai dai shi His excellency ɗin ya yi mishi magana, shima yaki, to wannan ita ce Jessie da ake magana a kanta, tun tana yarinya ta kafe lallai sai su, ko Lion ko Aseef, dan Areef kam ma bata san kammaninsa ba, tun ainahi bai cika zuwa white house ba, bai ma santa ba, kai ubanta ma bai sani ba bare ita, Lion da Aseef ke zuwa white house, su ta sani yasa ta kafe sai su, mahaifin ta baban abokin shawarar His excellency ne, kuma ɗan uwansa na jini ne, Jessie ta kasance jika ce a wajensa.
Sai ihu take yi, Aseef kuma ta bashi haushi, yana tsaka da tunanin lahiransa zata zo tana Æ™oÆ™arin saÆ™e É“ata mishi duniyar nasa ma baki É—aya, idanunsa sun rufe ya zaro belt É—in wandonsa ya hau jibganta kamar an aikosa. KU DAGA GANI KUNSAN BA IYA YUNKURIN YI MISHI DA TA YI BANE YASA YAKE YI MATA WANNAN ÆŠAN ISKAN DUKA, DA AKWAI WATA A KASA, DOLE AKWAI ABIN DA YA TAÆA HAÆŠASU YASA YAKE JIN HAUSHINTA HAR HAKA.
Jin kukanta yasa mutanen gidan suka fito, ganin abin da yake faruwa yasa Madam matar His excellency ta ɗauko waya ta kira His excellency dan yazo ya ceci Jessie. Ko da shi ma ya zo bai iya karɓar Jessie ɗin ba, dan Aseef ya rufe ido sosai ta ko'ina yake kai mata duka, duk wanda ya yi gigin tinkararsa shima zai samu rabon nashi bulalar.
Waya His excellency ya ɗauko dan ya kira Lion, shi kaɗai zai iya dakatar da Aseef, ko da ya kira Lion ɗin da farko ya ce to ya kashe ta mana shi ina ruwansa, yasan idan da bata je in da Aseef ɗin yake ba, ba zai kamata ya daka ba, sai dai His excellency ya yi ta lallaɓa shi sannan ya ce a bawa Musharraf wayar, cikin sauri suka miƙawa Musharraf, a nitse ya karɓa tare da karawa kunnensa.
Magana na minti ɗaya Lion ya yi wa Musharraf ɗin kafin ya ce su sanya mishi wayar a hand-free, ba musu suka sanya wayar. "My pleasure". Ya furta a nitse, cak Aseef ya tsaya tare da juyowa yana bin wayar da kallo, sai sauke uban haki yake yi tamkar wadda ya ci uban gudu ya ƙoshi.
"Ku koma gida". Shi ne abin da Lion ya sake faɗa daga nan ya katse kiran, jefar da belt ɗin hannun nasa a tsakiyar palon ya yi tare da tahowa ya rungumi Musharraf kamar shi aka daka, hannunsa Musharraf ya riƙe suka fita daga palon, binsu da kallo His excellency ya yi, dama ya kira shi ne a kan zancen Jessie ɗin, ya kira shi ne a kan yazo ya ganta su shirya kansu, ga shi ya zo ya mata shegen duka kamar an aiko shi, dama daga jin yadda ya ce mata ke jeki gayawa His excellency ina nan, daga nan ya kamata kusan haushinta yake ji, abin ku da farar fata musamman ma fatar mace ba kwari, duk jikinta ya yi ruɗu ruɗu na zanen belt ɗin, ta yi wani jawur da ita kamar ka taɓa jini ya fallatsa, tamkar ruɓaɓɓen jan tumatir, sai hakuri mutanen gida suke bata, His excellency yasa aka kwasheta zuwa asibiti dan a dubata.
Su kuwa suna fita kai tsaye wajen motarsu suka nufa, a mazaunin passenger ya buÉ—ewa Aseef akan ya shiga, shi kuma ya shiga mazaunin driver dan ya jasu.
"Uncle Hossain ka dawo nan bari na tuƙamu ko?". Yana magana yana haki kamar wadda ya yi gudu. "No Aseef Saif ya ce ni na tuƙa motar, dan haka kawai ka bari na tuƙa mu zuwa gida ko?" "Uncle daman ka iya mota ne?". Gyaɗa mishi kai ya yi tare da kunna motar suka bar gidan, suna tafiya a hanya yana bashi labarin rayuwarsa na Nigeria, har takatar shigaban kasa da ya nema da sauransu, abin da ya faru da shi na rabuwarsa da su Abba da kuma abin da ya faru da shi na rabuwarsa da su Rimsha ne kawai bai gaya mishi ba.
Har suka isa gida suna hira, Aseef har ya mance da ya jibgi Jessie,. Suna shiga gida bayan sunyi parking a parking space, a tare suka karisa cikin palo har zuwa bedroom nasu, a nan ne kowannensu ya wuce toilet nasa dan ya yi wanka.
Kusan a tare suka fito daga wanka, dukkansu pajama suka sanya, da yake shi ma daddyn Rimshan ba wani ƙiba ne da shi ba, duk dai irin zubin turawan ne, sai pajama ta yi mishi kyau over.
Saman gado suka haye Aseef ya É—auko littatafan addini dan su cigaba da karatu, ba musu Musharraf ya cigaba da koya mishi karatu yana kara gaya mishi girman Allah, shiru ya nitsu yana saurara.
WANNAN KENAN ABIN DA YAKE FARUWA A WASHINGTON DC, BARI KU LEƘA NIGERIA GIDAN LION MU GANI ME YAKE FARUWA.
GIDAN LION💋
Yau dai Rimsha a É—akin Lion saman sofa ta kwana, Areef, Lion suna kan gado, da alama sun mance da ita gabaÉ—aya.
Ita kuma Akila ta yi hiranta da masoyin ɓoye har barci ya ɗauketa, bata damu dan Rimsha bata dawo ba, dan ita bakuwa ce bata san yanda tsarin gidan yake ba, ta yi zaton ma sai tsakiyar dare Rimshar ke dawowa, yau ta yi barci da wuri, bata kai karfe 9 ba, barci ya saceta wayar na gefenta, ba dan masoyin nata ya so ba ya rabu da ita ta yi barcin.
A bangaren Imran kuwa, bayan ya yi wanka ya shirya shirin barci ya kwanta tare da jawo wayarsa ya kira number daddyn Jelly dan ya yi hira da matar tasa, amma ina number a kashe, mamaki ne ya kama shi, a ransa ya yarda cewa ita ta kashe wayar, yasan tabbas wayar tana hannunta, kuma kaÉ—an daga aikinta, yanzu wani abin take shiryawa kenan.