Sashe 120
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ɗago dara daran sleeping eyes nata ta yi dan ta saci kallonsa, kai tsaye sai cikin idanunsa suka sauka, dan kuwa ita yake kallo, ya rasa me yasa yake son kallon face nata, ɗan saukar da idanunta kaɗan ta yi izuwa saman lips nasa, shi kam yana mamakin yawan kallon lips nasa da take yi idan suna kallon juna, hannu ya kai gently ya karɓi cup ɗin tea ɗin hannunta tare da kaiwa ɗan bakinsa, mamaki ne ya kamata, dama zai sha ne? Ta tambayi kanta, bata taɓa tunanin hakan ba, kai gaskiya ba zata manta wannan rana ba a cikin rayuwarta. Ganin ta saki baki tana kallonsa ne yasa ya kyasta mata yatsunsa a saman fuska, ƴar firgita ta yi tare da turo mishi ɗan bakin nan nata, sai ya yi mata kamar da Aseef sarkin shagwaɓa take tare, ita ma bari ta zuba mishi nata shagwaɓar, ta manta da GAR take tare ba Aseef ɗin ba.
Shi kuma tun ranar da ya kare mata kallon a Abuja in da ƴan ta'addan nan suka biyosu, tun lokacin take burge shi sosai, komai ta yi kyau yake yi mata, yarinyar akwai shiga rai, zanensa da ya gani ta yi kuma ba ƙaramin kara burgesa ta yi ba, Allah sarki komai taurin zuciya tana son mai kyautata mata, kyautatawa ke sanya duk taurin zuciya ta yi laushi, ai dole ma ta burgeka, dan ma baka san cewa har a Daular Mutuwa ta rinƙa zana fuskarka ba, ai da sai ta burgeka fiye da hakan ma, bugu da kari ga TRIPLETS naka abin kaunarka suna bala'in kaunarta, ai dole ta burgeka.
Kurɓa ɗaya ya yi wa tea ɗin ya miƙo mata kayanta, dan ta sanya madara a ciki, shi kuma baya so, bai son madara a cewarsa tana da karni sosai, dama kamshin su kaninfari ya ɗebesa ya sha. "Yaya Saif in haɗa maka wani ne?". Shiru ya yi bai tanka ta ba, zubawa laɓɓanta idanu ya yi, yadda ta motsasu gabaɗaya dimples nata sai da suka lotsa, ba ƙaramin ɗaukar hankalinsa suka yi ba, ɗan sunkuyar da kanta kasa ta yi tana wasa da ƴan ƴatsun hannunta, zubawa kyakkyawar dark black curly hairnta idanu ya yi yana kare musu kallo, sai sheƙi yake yi yana ɗaukar hankalin mai kallo, ga wasu gashi baki siɗif kwance a saman goshinta ya yi mata kamar hula ta kifa, ga saje ɗan siriri gwanin burgewa a gefe da gefen kunnenta, kawar da kallonsa ya yi daga kan nata zuwa kan laptop nasa.
"Jeki dressing room ki kawo mini trolley da muka yi tafiya da shi". Okey ta amsa tare da miƙewa, binta da kallo ta wutsiyar idanunsa ya yi, komai nata gwanin burgewa, sai dai shi fa yaki yardanwa zuciyarsa tana burgesa, kokarin tursasa zuciyar tasa ma yake yi da ta dai'na cewa tana burgesa ɗin. TAB LALLAI KANA DA BABBAR AIKI IN DAI KUWA HAKA NE!! AI ITA ZUCIYA BA'A TURSASA MATA, DOLE ABI YADDA TAKE SO KO TA HANA MUTUN YIN BARCI!.
Kawo mishi Trolley ta yi, buÉ—ewa ya yi tare da fito da hotunan da ya kwaso daga Abuja, ta sha ruwan mamakin ganin hotunan, tunani ma take yi a kan a ina ya samosu? Dan ita bata san da zaman hotunan a gidansu ba.
Hoton Naurat ya ɗauko tare da ɗago idanu yana kallon Rimshar, suna kama kuwa, ya sha ruwan mamakin ganin hakan, jini ba wasa ba, a wannan lokaci Aseef ya shigo ya samesu, kusa da su ya zo ya zauna yana bin hotunan da kallo, su dayawan da a kallah zasu kai 45, ba shi da lokacin ɓatawa wajen ganinsu dan haka sai ya duba na Naurat da Azharuddeen Bature da kuma na Rimshar, ya kwashi sauran ya mayar cikin akwatin.
"Yaya Saif in tafi?" Ta faɗa tana ɗago ido dan ta saci kallonsa, yana ƙoƙarin snapping ɗin hoton Naurat da ya ɗauko yanzu a wayarsa ya jinjina mata kai alamar tana iya tafiya ba tare da ya yi magana ba kuma bai ɗago ya kalleta ba.
Aseef ne ya riƙo hannunta yana faɗin "Ki tafi zuwa ina dan kinga na zo ko?" Ya kai karshen maganar tare da ɗan jawota jikinsa yana cigaba da cewa "Yanzu kin dai'na kulani sosai ko? Shikenan ai tun da ga Jehan ta zo zan koma abota da ita". Ya yi maganar a shagwaɓe. Hannu ta kai saman gashin kansa tana faɗin "Yaya Aseef da gaske ban dai'na kula ka ba, kai ne dai yanzu baka kulani". Ɗan rankwafo mata da kai sosai ya yi dan ta cigaba da watsa mishi gashin yana faɗin "No ba wani nan dan kin ji nace ga Jehan ko? Kishi kike yi ko? To na gano ki".
"Yaya Aseef wai meyasa kake son yanke gashin nan naka ne? Ka rinƙa barin shi kamar nasu yaya Areef da yaya Saif mana, wlh ba ƙaramin kyau zai yi maka ba". "No ni damuna yake yi ai, idan ya yi yawa yana takura mini". Cigaba da watsa gashin nasa ta yi, a hankali ta ɗago idanu dan ta saci kallon masoyin nata, karaf suka haɗa idanu, wani irin mugun kallo ya wurga mata wadda ya sanyata sakin gashin ba shirin, dama tana magana ne tana satar kallon shi, dan tana bala'in jin daɗin kallon face nasa, gently ya ce ta fita mishi a ɗaki tana toshe mishi kunne da magana, tana damunsa.
Miƙewa ta yi da nufin ta fita, hannunta Aseef ya riƙo yana faɗin "Jani na miƙe mu fita tare zan je wajen Areef". Ɗan satar kallon Lion ɗin ta sake yi, kansa yana duke yana aikin dake gabansa, a shagwaɓe ta ce "Yaya Aseef ba zan iya janka ba, dan kayi nauyi, wash Allah na". Dariya ya kwashe da shi yana faɗin "Raguwa kawai, bata da karfin komai". Sake turo baki ta yi zata yi magana Lion ya daka mata wata uwar tsawa wadda ya sanyata ficewa da sauri "Get out i said!!". A ɗari ta fice, shi kuma Aseef kukan shagwaɓa ya saka mishi yana faɗin "Wai Lion me haka ne? Na ce ta ɗaga ni ka zo ka koreta". Banza da shi ya yi bai tanka ba, ya cigaba da abin da yake yi kayansa.
Tana fita bedroom nata ta wuce, jikinta har wani karma yake yi, ta tsorata da jin yadda ya daka mata tsawa har haka, bai taɓa yi mata tsawa haka ba sai yau, bata taɓa jin muryarsa da sauti ta fita ba sai yau. Wanka ta yi tare da yin shirin barci ta kwanta tana tunanin zata je school gobe, murna cike fal ranta.
Shi kuma Aseef da ya gama zuba shagwaÉ“arsa son ransa Lion É—in bai kula shi ba, sai ya miÆ™e ya nufi É—akin Areef, bai san cewa Lion kam ransa a É“ace ma yake ba, ko me ya É“ata mishi rai cikin É—an Æ™anÆ™anin lokaci haka? Ko dai aikin da yake yi ne ya gano wani abin da bata yi mishi daÉ—i ba? Shiyasa yaki kula shagwaÉ“atin nasu, dan yasan idan ya buÉ—e baki zai iya marinsa ma. TO FA BABBAR MAGANA MARI KUMA? SHAGWAÆATIN NAMU? KAI LION BAKA SON ZAMAN LAFIYA.
ASEEF
Ga mamakinsa sai ya kalli bedroom na Areef ba kowa, toilet ya nufa dan ya leƙo ko dan uwan nasa yana ciki, nan ma babu kowa (Kai da yanzu yana ciki toilet ɗin haka zai leƙa shi kenan?🤔)
Waje ya nufo dan ya tambayi Mark, nan wani soja ya ce mishi gaskiya bai ga Mark ɗin ba, waya ya ciro ya kira number ɗan uwan nasa, tare da duba time almost karfe 11 yanzu, to ina Areef zai je a daren nan haka? Ga kuma ba wani ƙoshin lafiya ke gare shi ba?.
Bugu ɗaya ya ɗaga, a gurguje ya ce mishi, ya je wani waje ne shi da Mark amma ba zai jima ba yana nan dawowa, okey ya amsa tare da yi mishi addu'ar a dawo lafiya sannan ya wuce nasa bedroom ɗin, wanka ya yi kafin ya yi shirin yin barci, sannan ya jawo wayarsa tare da lalauɓo number heartbeat nasa dan su kwantarwa da juna hankalinki su sha soyayyarsu.
A ɓangaren su Jehan kuwa, ba yadda Ameera bata yi da ita ba akan ta zo su je karɓar abinci lokacin da ake rabon abincin, amma ina ta kafe a kan ita ba zata je ba, kuma Allah ya kiyaye ta ci wannan abincin, abin kyama, haka Ameeran ta hakura ta kyaleta tare da nufar wajen karɓar abincin, ita kuma ta wuni da yunwa, da daddare ma haka ta zauna ba abinci, ta ki yarda ta ci abincin nasu, ga yunwa kuma tana ji kamar ta mutu, amma saboda kafiya da taurin zuciyar bala'i ta hana kanta ci.
Su kuwa suka ci abincinsu tas kafin su haye gado ba sallah bare salati suka kwanta, ita kuwa sai da ta je ta yi wanka a toilet na prison É—in, ba laifi akwai tsabta sosai toilet É—in, matan suna wankewa, bayan ta yi wanka ta É—auro alwala, kayan da Rimsha ta kawo mata ta sanya É—aya daga ciki tare da tambayar Ameera ina ne gabas, nuna mata ta yi ta zumbula hijabinta ta tada sallah, da ta yi mangariba ta idar bata tashi a wajen ba har sai da ta yi issha, ta jima zaune tana askar tare da addua'o'i kala kala dan neman taimakon Ubangiji, sai misalin karfe 9 ta haye saman gadonta bayan ta naÉ—e daddumar ta mayar cikin jakar, kafin ma ta shigo da jakar sai da gandurobobin suka cajeta fes sannan suka bata. kwanciya ta yi cikinta na mata murÉ—an yunwa, har wani jiri jiri take gani.