Sashe 5
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Me yasa zaki yi tantama da abin da na gaya maki? Shin ina yi maki karya ne? Bana maki karya sai dai na yi maki wasa wadda kuma idan muka gama waya kafin mu yi sallama ina gaya maki wasa nake yi maki akan abu kaza domin kada ki ɗauke ni makaryaci, to dai a wannan ma wasa nake yi maki, sai dai ba zan gaya maki a cikin magana biyun man wanenen wasa ba, ni ɗan Nigeria ne or not, da kuma hotona na tura maki shi ma or not, ki gane da kan ki, ɗaya ne gaskiya ɗaya kuma wasa, na tafi karatu za mu yi waya anji ma, yana da kyau ki rinƙa wasa kwakwalwa kema, maza ki yi tunani a cikin maganganu biyun nan ɗaya gaskiya ce ɗaya kuma wasa, cox sai anjima my bugun zuciya".
Turo É—an bakin nan ta yi kafin ta ce "To ai ni ban ga ji da jin muryar ka ba, dan haka ban sallame ka ba".
"Heartbeat karatu fa zan yi please mana?".
"No my heartbeat yau na soke karatun ba zaka yi ba, idan kuma ka tafi Allah ka sani ba zan ci abinci ba, kuma daga nan har ka gama karatu ka sake kirana ina kuka" .
Cikin sauri ya ce "Subhanallah, rufa mani asiri my bugun zuciya, ni na isa in yi abin da baki so ne? Ba dai karatun ne baki so ba? To an barshi, zan ce HAROON ya rubuta mani Exam ɗin, idan kuma na faɗi Shikenan, amma ba zan damu ba tun da gimbiya ta ce ta sanya ni faɗuwa, in dai zaki yi farinciki ai bana ma buƙatar karatun".
HAROON ta maimaita sunan da ya kira, ta yi ta yi da shi akan ya gaya mata sunansa, amma yaki, bata taɓa jin ko da sunan wasa ya kama wani suna na wani dake kusa da shi ba sai yau, ta sha ruwan mamaki sosai jin sunan HAROON kuma a bakinsa, to wai shin waye shi?.
Ta yi nisa cikin tunanin da take yi sai jin zazzakar muryarsa ta yi yana faÉ—in "My heartbeat sarkin tunani, to yanzu kuma tunanin me ake yi?".
Da alama bai san ya ambaci wani suna ba a cikin maganar tasa, domin kuwa baya son kwata kwata ta san wani abin da ya dangance shi, ina da ayar tambaya ma akan wannan hoto da ya tura mata, by mistake ya ambaci sunan nan na HAROON, ita kuma ta riƙe sunan tana ta juya shi a ƙwaƙwalwarta, kwata kwata bai kawo cewa ya faɗi wani suna da har ta riƙe take juya shi a ƙwaƙwalwarta haka ba.
"Heartbeat na magana nake yi maki fa, haba mana, ko so kike yi na yi maki kuka ne?" Ya kai karshen maganar tare da saka mata kukan shagwaɓa har da kumbura kumatu irin na ƴan shagwaɓar nan.
Nauyayyar ajiyar zuciya ta sauƙe kafin ta ce "Sorry my husband to be In Sha Allah, tu ba nake yi, kada ka yi mani kuka ka ji Heartbeat ɗin Heartbeat nasa?".
"What? Me kika ce? Dan Allah my Heartbeat ki sake maimaita sunan da kika kirani da shi yanzu kin ji?".
"My husband to be In Sha Allah na ce". Ya ilahi ya lalliahi wani irin miƙewa tsaye ya yi, a rikece ya fara magana har yana haɗe words. "Heartbeat kina nufin da gaske zaki aureni? Kina nufin kin yarda kina sona duk da baki taɓa gani na ba? Kin yarda da ni kin bani zuciyarki? Dan Allah ki amsa mani ko zan samu natsuwa, zuciyata sai buga mani take yi da sauri sauri, My Heartbeat please say something to your husband ko zai ji sauki kaɗan".
Hannu tasa ta fure fuskarta tana murmushi, cikin tsantsar so da kuma kaunar shi ta ce "Yah, na yarda da kai, duk da ban san ka ba, ban taɓa ganin ka a fili ba, ban san a ina kake ba, shin mutun ne kai ko aljani, ban sani ba, amma na yarda da kai domin har cikin zuciyata ina jin baza ka cutar da ni ba, please ka riƙe mani amana, ka ji ko? Da gaske nake yi ba da wasa ba, wlh ina sonka fiye da tunaninka, bana jin zan iya rayuwa da wani namijin idan ba kai ba, ina sonka sosai wlh".
Shiru ya yi kamar an ɗauke wutar nepa, daɗi ya hanashi yin magana, ya rasa ta ina zai fara, wani irin daddaɗar yanayi ya tsinci kansa a ciki mara misaltuwa. Ya ɗauki tsawon minti ɗaya kafin ya ce "Heartbeat kin kasheni yau, anya ma zan iya yin barci yau kuwa? Kai daɗi ba zai barni ba, yau dole na yi sadakar da ba zan iya irga nawa ne na kashe ba, dole gobe na ɗauki azumi, dama na yi wa Allah alkawarin duk ranar da kika karɓi soyayyata, ki ka aminta zaki aureni, to tabbas zan yi azumi goma a jere, domin na nuna godiya ta ga Ubangiji na, idan kuma na zo gida Abba ya bani aurenki, to daga ranar zan ɗauki azumi sai na yi guda talatin cif dan nuna wa Ubangiji na tsantsan farin cikina da godiyata a gare shi na ni'imar da ya yi Mani, ya bani ke a matsayin mata, Heartbeat me kike so na yi maki yanzun nan, ki faɗa mani dan Allah, ni kuma na yi maki alkawarin zan yi maki shi matuƙar bai saɓawa Allah ba, kuma komai wuyarsa zan yi maki, please tell me kin ji bugun zuciya ta?".
Kai wayyo daɗi soyayya, to bari mu shaƙata da wagga waƙa na TRIPLETS MUSIC daga bakin ɓoyayyen masoyi.
"Nazo ki min kalamai my Heartbeat, ke É—ai a cikin mata Ni na riÆ™e, kuma ba bari ko canza maganaaaaaaa....... Da ke kaÉ—ai na aminta, babu mai canza ni, ko wuya ko daÉ—i, zuciyata taki ce, sahiba kuma baby na........ Mmmmmm....... Mmmmmm, Ke É—in ta dabance, in naji muryarki ko a ina zan wai waiya, kuma in tsaya har sai na ganki heartbeatttt, ke É—ai a cikin mata na zaÉ“a ne, in babuke to ni É—in ma dai babu neeee, kuma dole ne in ce maki kizo, ni dake na amince, Heartbeat mai kyawun zance, kin iya zuba kalamai, ga iya shagwaÉ“a ba'a magana". Wayyo daÉ—i duniyar nan take Mani, duk in da ka ji ance Heartbeat + Heartbeat tofa mu É—in ne kawai........ TRIPLETS MUSIC..âœï¸ PRINCESS TEEMA.
STORY💋
A shagwaɓe ta ce "Sai mun yi waya an jima zan gaya maka abin da nake so ka yi mani, amma yanzu ma ka fara mannawa Al Qur'ani mai girma kiss, ma'ana idan mun gama waya ka yi karatun Al Qur'ani mai girma koda shafi biyu ne a cikin suratul Maryam, sannan ka yi mana addu'a ka ji mijina?".
Wani irin dogon numfashi ya ja tare da sauƙewa a hankali, cike da so da kuma kaunar ta ya ce "Dole ma kuwa, yanzu ma ba sai anjima ba, kuma ina katse kiran alwala zan yi na yi Sallah raka'a biyu dan nuna tsantsar madarar godiya ga ubangijin mu, karatun Al Qur'ani ya zama dole, kuma full suratul Maryam ɗin ma zan karanta maki, ke kuma ki je ki yi tunani akan abin da na ce ki gane na wani magana ne na yi na wasa, wanne ne kuma na gaske, ni ɗan Nigeria ne ko a'a? Sannan kuma hotona ne ko ba nawa ba? Ki je ki yi tunani nima bari na je na aiwatar da Sallah da karatu, ki kula mani da kanki sosai da sosai". Yana kai karshen maganar diff ya katse kiran.
Har cikin zuciyarta ta yarda cewa yes hotonsa ne wannan, sai dai bata yarda shi ɗan Nigeria bane dan kalar fatarsa, abin da ta manta da shi kuma shi ne suma family'nsu haka kalar fatar haskensu take, sai dai sun ɗan rage haske saboda rana, kuma bata san daddynsu Rismha bane, da ba zata taɓa musa cewa masoyin ɓoye ba ɗan Nigeria bane, saboda kusan hasken daddyn Rimsha da wanda yake jikin wannan hoto wato masoyin ɓoye, duk kusan ɗaya ne, da kaɗan masoyin ɓoyen ya fi shi, haka zalika shima Hassan wato Azharuddeen daddy Anaya, shima kamar Bature haka yake, a A.B.U ma Bature suke kiransa ko kuma Yellow saboda haskensa.
Shiru ta kwanta a saman gadon tana tunanin me mafita, wannene ba gaskiya ba a cikin waÉ—an nan magana biyun nasa?.
A ɓangaren JELLY kuwa, bayan sun dawo bata fi da minti biyu ba ta dawo palo ta cigaba da kallonta da take yi ɗazun, kamar ba ita ba, su Hanan kam basa gajiya da mamakin halin jelly, ita ma Aunty sai lokacin ta dawo palon ta zauna, suka cigaba da hirarsu har zuwa lokacin da su Abbi suka fito dan aci abinci.
Bayan sun haÉ—u a saman table ne, Abbi ya ya ce su ba shi hankalinsu bari ya yi magana da su, dukkansu natsuwa suka yi tare da tattara mashi hankalinsu baki É—aya a kansa.
Kowa na cikin gidan yana saman wannan table É—in except Ommu da dama already kun san da cewa bata shiga cikinsu, domin ba shi ne ya kawo ta gidan ba, abin da ya kawota daban, shiyasa bata damu da kowa a gidan ba.