Sashe 33
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin Harshen larabci Areef ya ce "Serious fa Aseef ya canza sosai, ji wani irin kyakkyawar kyalli da face nasa take yi, kamar wadda ya shafa baby oil, har wani haske fa ya kara yi na musamman, amma fa kamar akwai zazzaɓi a jikinsa". Jinjina kai Lion ya yi alamar yah zancen Areef haka ne.
Jin suna magana da wani yare ne yasa shi waro idanunsa waje. Ɗaukar wayarsa Lion ya yi tare da rubutawa Tyrone massage akan ya duba jikin Aseef, idan zazzaɓi sosai ne ya gaya masu, kuma ko me zai faru ya tabbatar bai daka ta Aseef ɗin ba, ya tabbatar ya yi mishi allura, dan Aseef baya shiri da allura ko kaɗan, baya so, sun san halin kayansu.
"My Lion ya batun Sister? Dan Allah ina son ta je school, wlh idan ta koma school zan ji daɗin da ban taɓa ji ba". Ya yi maganar cikin marairacewar murya.
Ɗan zuro hannayensa shi ma Areef ya yi, sosai ya harɗe ɗan uwan nasa, while kansa har a lokacin yana a saman cikinyar ɗan uwan nasa, sosai ya riƙe shi yana faɗin "Same here, idan ka kyaleta tana zuwa school zan yi murna sosai".
A tare suka sake haɗa baki Areef da Aseef wajen cewa "Please mana Our Lion". Da mamaki yake binsu da kallo, sun tsaya tsayin daka a kan Rimsha tamkar suna da wata alaƙa da ita, anya ba wani abin suke shiryawa ba kuwa? Gaskiya yafara zarginsu.
Saka shi a gaba suka yi, sun ki barin shi ya ja wani dogon numfashi sosai, daga karshe dai dole ya amsa masu da to ya ji, wani irin miƙewa Areef ya yi tare da rungumo wayarsa wai ya rungumi Aseef, sai dariya suke yi kamar wasu zararru, Allah sarki suna Kaunar Rimsha over, musamman ma Aseef da idan baku mance ba, zuciyarsa yanzu sabuwa ce, duk abin da a ka bashi yasa a cikinta, to fa da gaske zai riƙeta hannu bibbiyu, dan bai san wasa, karya or yaudara ba, soyayya kawai ya sani, bugu da kari yana tare da Musharraf wadda ya kasance shi ne yake kalla a gabaɗaya Washington DC ya ji daɗi, yana bala'in kaunar Musharraf over, kun ga kuwa dole ya so Rimsha fiye da tunanin mai tunani.
Ba ƙaramin daɗin ganin su a cikin farinciki Lion ya yi ba, har cikin ransa ya ji cewa idan Rimsha ta shigo ɗakin nan zai ɗaga idanu yaga wai shin wace ce wannan da ƴan uwansa mafi soyuwa a garesa a duniyar nan suke shiga farincikin da bai taɓa ganinsu a ciki ba saboda ita, yau saboda ita suke irin wannan dariya da murna haka, tabbas bai taɓa ganinsu a irin wannan tsantsar farincikinba, suna dariya amma ba kamar na yau ba, ya ji yana son ganin wace ce ita ɗin, dan tun da suke da ita, take kawo mishi abinci, ko a ce take gidan, bai taɓa kallonta ba, bai san ya kamaninta yake ba, dama idan baku mance ba, shi yakan iya jimawa tare da mutun ba tare da ya ɗago ya kalli face nasa ba, to haka rayuwarsa take.
Sun É—an É—auki tsawon Æ´an mintoci a haka kafin Areef ya maida wayar saman table ya ajiye tare da É—an tsagaita dariyar.
Yana ajiye wayar ya juyo ya rungumi Lion É—in tare da manna mashi kiss a kumatu, kuka Aseef ya sa masu akan lallai shi ma yana son ya yi kissing nasu, jan dogon hancin Areef Lion ya yi, kasa kasa cikin harshen larabci ya ce "Areef kana jawo mana jangwan gwan ko? Ba zaka bar shi ya natsu ya yi karatu ba ko? Yanzu idan ya ce ba zai zauna ya yi Exams É—in da suka rage mashi kuma ba fa?". Kara mashi wani kiss É—in Areef É—in ya yi yana dariya kawai bai yi magana ba.
Shi ma Lion ɗin juyowa ya yi tare da sumbatar ɗan uwan nasa a goshi, ya miƙe ya bar wajen ya koma saman bed nasa, dan ba zai iya jure rigimar Aseef ba.
Dawo da kallonsa kan wayar shi kuma Areef ya yi tare da kashewa Aseef ido ɗaya, shi ma Aseef ɗin kashe mashi ido ɗaya ya yi, alama suke yi wa junansu akan sun yi nasara. "Aseef zan kiraka later, yanzu dai jeka yi abin da yake gabanka na practical da daddy". Bai jira amsar ɗan uwan nasa ba ya katse kiran tare da miƙewa ya nufi saman gadon shi ma.
Har ya kusa kai wa gadon, sai kuma ya juyo ya dawo, Apple wanda ba'a yanka ba gudarta ya É—auka tare da nufar gadon.
Kusa da É—an uwan nasa ya kwanta tare da kai Apple É—in halinsa, a hankali ya datseta kaÉ—an, yana karewa É—an uwan nasa kallo.
"Lion wlh Nigeria ta karɓeka sosai, ni dai ina son kasarnan over, kawai ku barni a nan, kuma kai ma ba zan so ka koma ba, dan serious soft skin naka ta kara kyau". Juyo da blue eyes nasa ya yi izuwa fuskar ɗan uwan nasa, gently ya fara magana. "Kai Areef ban san wani kalar hukunci zan yi maka ba, dan tabbas...." Bai kai karshen maganar ba ya tura mashi Apple dake hannunsa a ɗan bakin nasa, ya danne da karfe ta yadda dole ba dan ya so ba ya datsi Apple ɗin shima.
"Wlh Lion babu wani hukuncin da zaka yi mini, dole a kaina ka fara yi wa mutane afuwa, wai kai a tsarinka babu yafiya ne? To idan ma babu ni yanzu na sanya maka". Yana magana yana kara danna mashi Apple a baki.
Da É—an karfi Lion É—in ya ture shi tare da furzo mashi da Apple É—in da ya datsa, dariya Areef ya kwashe da shi, ganin yadda É—an uwan nasa ya kara tsuke wannan É—an bakin nasa, alamar apple É—in bata yi mashi daÉ—i ba, ya haÉ—e geran sama da kasa, fuska kamar wani hadari.
"Kai fa Areef wasa wasa mugu ne, yanzu da ka sanya ni amai fa?". Ya faÉ—a yana kara É—aure fuska. "Ni ne kai, in dai a fagen mugunta ne, to ni Areef ni ne Saif". Yana magana yana É—aga gera É—aya.
A kule Lion ɗin ta kai hannu zai damƙoshi, da sauri ya faɗa jikinsa yana faɗin "Kafin ka riƙoni na kawo kaina". Hakan kuma ya yi daidai da shigowar Rimsha, dan ta zo ta tattare kayan abincin ta fitar.
Komawa Lion ya yi ya kwanta yana sauƙe ajiyar zuciya tare da kara jin tsantsar kaunar ƴan uwan nasa, sune farincikinsa, sune komai nasa a duniyar nan.
Shi kuma Areef matsowa ya yi daidai bakin gadon, cikin zolaya ya ce "Sister wai ya naga sai kara kyau kike yi ne? Me sirrin ne? Ko da yake ba ke kaÉ—ai ba, ga Lion ma har wani fresh ya kara yi, Kasarku akwai shegen daÉ—i, da Lion mace ce sai na ce ciki gare shi yasa ya yi wannan kyau É—in". Yana magana yana guntse dariya, ita ma maganar dariya ya bata, wai da Lion mace ce sai ya ce ciki gare shi irin wannan kyau da ya kara.
Tana tsoron yin magana Oga ya koreta irin ta É—azun, sai ta yi shiru kawai, sai murmushi take yi ta tattare kayan ta fita waje.
Tana fita kamar wani walkiya haka Areef ya tashi a guje, abin da ya sanya ya yi hakan kuma, wani wawan damƙa Lion ya kai mashi a wuya, shi ne ya zulle, dama kuma yasan sai Lion ya shaƙe shi haɗa shi da mace da ya yi, da gangan ya yi maganar dama, dan kawai ya tanka.
Abin da ya sanya shi kuma Lion É—in bai kula shi a gaban Rimsha ba, dan baya son kowa ma yasan yana wasa da Æ´an uwansa har haka, kun dai san baya son raini, komai shi ne a sama yake so.
"Come here Areef". Ya faɗa yana ɗaure fuska. "Wlh i can't, ni zaka yi wa mugunta, ai suɓutar baki ce, mistake ne". Kara ɗaure fuska sosai ya yi "I said come here ko?".
Kashe mashi ash eyes nasa É—aya ya yi tare da É—aga gera guda yana faÉ—in "Haba my sweetheart na fa ce maka mistake ne, haba mana son É—in daddy, ka manta sunan ko? To ban mance ba, yanzu dai serious yau zan haÉ—a maka Salmon da kai na tun da Aseef baya nan, shikenan ka hakura?".
Kawar da kai ya yi gefe guda, har ga Allah ba zai iya yi wa TRIPLETS nasa komai ba, amma ba dan haka ba, wlh da wani ne ya danganta shi da mace, idan bai kashe shi ba kaÉ—an ne zai rage mashi, dama ko da Areef É—in ya zo, bai wuce ya ja mashi gashin kansa da karfi kamar yadda ya saba ba, bayan hakan kuma ba wani abin da zai iya yi masu.
Shi kuma Areef sarkin daÉ—in baki, ko É—aura pot a wuta bai iya ba, amma yana faÉ—in wai zai haÉ—a mishi Salmon, ya faÉ—a ne dan ya sanya É—an uwan nasa farinciki, yasan shi ne best abincin da ya fiso tun suna yara, kasan cewar Aseef baya son kifi ne yasa ya daina cin Salmon É—in gabaÉ—aya, amma ba wai dan baya so ba, har gobe ita ce best food nasa.
Komawa Lion ya yi ya kwanta yana sauƙe nauyayyar ajiyar zuciya, lallaɓowa shi ma ya yi ya dawo saman gadon ya kwanta yana faɗin "My blood akwai in da Rimsha zata rakani gobe, please kada ka ce ba zan je ko'ina ba". Idanunsa a Lumshe ya ce ba in da Areef ɗin zai je, ba zai fita ba har sai ya sami sauƙi, marairace murya ya yi tamkar zai yi kuka, ya dage a kan lallai ya sami sauƙi, kin kula shi Lion ya yi, har ya gaji da magana ya kwanta shiru kamar mai tunanin wani abin.
A ɓangaren Rimsha kuwa, tana mai da kayan abinicn kitchen ta nufi bedroom nata, yadda ta bar Akila kwance a saman gado, haka ta dawo ta sameta, kwanciya ita ma ta yi suka cigaba da zuba hira, Akila na kara mata lecture a kan soyayya.