Sashe 107
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shigowa police biyu suka yi, mace É—aya namiji É—aya, in da su Jehan suke tsaye suka nufa, ko motsi Jehan É—in bata yi ba, babu kuma alamar tsoro ko É—igo a ranta, ita kuwa Rimsha ta tsorata sosai, sai ambatar sunan ta take yi tana tambayarta ko lafiya, su koma cikin É—aki, amma ina ko motsawa Jehan É—in bata yi ba, kamar wadda ta taki wata tsiya.
Kamata macen ta zo ta yi tana faÉ—in "Wuce mu tafi". Kankameta Rimsha ta yi tana kuka tana faÉ—in "Dan Allah kada ku tafimin da ita, wlh bata aikata laifin komai ba, dan girman Allah ku sake mini ita, wayyo Allah na, nashiga uku, daddy kazo ka hanasu tafiya da Jehan, zasu tafi da ita". Jehan É—in kuwa, ko a jikinta tamkar ba ita ba, kamar bata san hukuma ne suka zo kamata ba, tsakaninta da Allah Rimsha take kuka kamar ranta zai fita, haka suka tafi da Jehan É—in tana ji tana gani, da gudu ta koma cikin gida ta É—auki wayarta dan ta kira su Areef ko daddynta, har wani jiri take gani, dama ga yunwa.
Number Areef ta kira, bugu É—aya ya É—auka, a haukace ta kasa natsuwa ta fara gaya mishi abin da yake faruwa, zaro idanuwansa ya yi yana tambayarta dama tana da sister ne? Kenan gaskiyar Aseef da ya ce Sister ta ce?. Muryarta na rawa ta gaya mishi e tana da sister, su biyu daddy ya haifa, cikin kwanciyar hankali ya ce "To ya isa haka kuka, ba dai Æ´ar uncle bace? To kada ki ji komai dole ma su dawo da ita, bari na dawo muyi magana da Lion, wai laifin me ma tayi musu ne?" Da kyar ta iya furta "Ban sani ba, ban sani ba yaya Areef, kawai sun tafi da ita ne, kuma nima basu gaya mini abin da ta yi musu ba". "To shikenan ya isa ki kwantar da hankalinki, ina nan juyowa yanzu, na ma fasa zuwa wajen Heartbeat É—in, Aseef zai je shi kaÉ—ai, bari na hau abin hawa na dawo". Okey ta amsa mishi da shi, katse kiran ya yi dan baya son jin kukanta, Allah sarki bawan Allah.
ÆŠaura wayar saman bedside drawer ta yi tare da kifa kanta da jikin gado tana mai cigaba da kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro, duk da ta yarda da Areef, tasan idan ya ce abu to zai aikata, sai dai hankalinta ya kasa kwanciya ne dan tasan idan Lion bai bada goyon baya ba, shi ma Areef É—in dole ya hakura, abin da bata sani ba shi ne, His excellency dukkansu kakansu ne, suna da damar su ce mushi ga abin da suke so ya yi musu, sai dai wani hanzari ba gudu ba, abin da ya shafi doka, shi kanshi his excellency sai ya nemi jin ta bakin Lion, sai abin da ya yanke zasu yi amfani da shi, babbar magana, akwai kura fa.......
A wannan hali Areef ya shigo ya sameta, ko kaɗan bai ji daɗin ganin tana kuka har haka ba, rarrashinta ya fara yi tare da yi mata alkawarin kada ta damu dole sisterta zata fito da izinin Allah, amma bari ya yi magana da Lion zai je police station ɗin yanzu da kansa dan ya ji laifin da ta aikata da har zasu kamata, idan ma laifin babba ne to ya yi mata alkawarin zai tsaya tsayin daka ya yi bincike a kan case ɗin sai in da karfinsa ya kare, ma'ana sai in da hujjojinsa suka kare, dan yasan Lion ba zai taɓa tallafawa rashin gaskiya ba, duk wuya duk daɗi yana bayan gaskiya.... TOFA GASKIYA A WANNAN LAMARI BINCIKO GASKIYA BA KARAMIN WAHALA BANE A WAJEN AREEF, DAN JEHAN BATA DA SHAIDAR BA'A KAN HANYA TA KASHE ABUBAKAR SALAHUDDEEN BA, KUMA SUN ƊAURETA TA YADDA FITA ZAI YI MATA WAHALA, DOLE TA KAWO SHAIDAR A GIDA TA KASHE SHI GA KUMA DALILINTA, SAI DAI KUNA GANIN JENAN ZATA IYA DA WANNAN SHARI'AR? ZATA IYA KAWO SHAIDAR KUWA?
Da kyar ya lallaÉ“ata ta yi shiru, miÆ™ewa ya yi ya nufi bedroom É—in Lion,. Zaune saman sofa ya isko shi yana.......â¤ï¸â¤ï¸TRIPLETSâ¤ï¸â¤ï¸
*Duk wace ta karanta mini littafina ba tare da ta biyani hakkina ba Allah ya isa ban yafe ba, sai Allah ya tsayar da mu ranar da bata da abin da zata biyani face ladarta*
E45-46💋
Da kyar ya lallaɓata ta yi shiru, miƙewa ya yi ya nufi bedroom ɗin Lion,. Zaune saman sofa ya isko shi yana latsa waya, kusa da shi ya zauna, cike da kulawa ya ce "Good morning". Shiru bai amsa mishi ba, dama ya san ba amsawar zai yi ba, dan haka sai ya cigaba da cewa "Zanje police station na dawo". Jinjina mishi kai ya yi alamar okey ya ji, "Idan na dawo zamu yi magana da kai". Nan ma jinjina mishi kai ya yi, ya kuma barshi ya shiga case ɗin ne dan ya gano Jehan ƴar Nawazudden ce, sai dai ko da take ƴarsa idan har bata gaskiya, to shi babu ruwansa, ba zai shiga rigimar ba, yanzu kuma ba zai yi bincike a kan case ɗin nata ba, dan a kan na babanta yake har yanzu tukunnan, da saura bai kammala ba, wani sabon babi ma ya buɗe a kan binciken nasa, idan baku manta ba, baya haɗa abubuwa biyu, ko wanne da lokacin yinsa, idan ya fara sai ya kammala yake capko wani, shiyasa bai damu ba dan Areef ɗin zai shiga, saboda shi ba zai shi ga ba sai ya gama wadda yake kai, ya kuma lura ana son nunawa yarinyar fin karfi ne, shiyasa ya kyasu da Areef ɗin.
"Me yasa ka yin faÉ—a jiya? Kuma da waye kuka yi faÉ—ar?" Ya yi maganar ba tare da ya É—ago da kallonsa ba, "WaÆ´an da suka biyo yarinyar ne suka nemi yi mini ba dai'dai ba, shi ne na taka musu birki". Shiru ya yi tamkar ba zai sake yin magana ba, can kuma sai ya ce "Yana da kyau ka dai'na wasa da ciwon nan naka, ka san me zai iya biyowa baya idan har baka bari wajen nan ya warke ba, wajen zai iya ci ya tafi kai tsaye ya huda zuciyarka, yana da kyau ka kula sosai".
Jinjina mishi kai ya yi, dan shi ma ya sani, tabbas idan ya yi wasa da wannan ciwo, to rayuwarsa tana cikin babbar haɗari, sai dai fa ko mutuwa zai yi sai da ya mutu amma babu wanda ya isa ya taɓa Aseef a duniyar nan ya kyale shi, da wani suka daka zai iya kawar da kai, amma Aseef ba zai taɓa yiwuwa ba, sun mari kyakkyawa kuma lallausan fuskar da bata taɓa shan mari ba, da yake shi Areef ɗin bai san da cewa Lion ya taɓa marin Aseef ɗin ba, so yana ganin ai babu wanda ya taɓa kusantar wannan kyakkyawar fuska ko da sunan wasa da sunan zai mara.
Miƙewa ya yi tare da mannawa Lion ɗin sumbata a kumatu yana faɗin "Zamu je da Mark". Jinjina mishi kai ya yi tare da mai do mishi da martanin sumbata shi ma, kai TRIPLETS suna kaunar junansu na wuce misali wlh.
Waje ya nufa, kafin ya fita sai da ya sake komawa É—akin Rimsha dan ya sake rarrashinta, nan fa ta kafe mishi a kan lallai sai ta bishi sun tafi tare, ba yadda ya iya, in dai yana son farincikinta to dole ne ya tafi tare da ita.
Hannunta ya kama suka nufi palon kasa, a kitchen ya isko Mark, nan ya sanar da shi zai jasu zuwa police station mafi kusa, okey ya amsa cikin girmamawa yana risinar da kansa kasa. Kai tsaye police station na kusa da su suka nufa, ita da Areef a gidan baya suka zauna, sai kwantar mata da hankali yake yi yana karfafa mata gwiwa a kan kada ta damu lallai Jehan ɗinsu zata fito, ɗan kwantar da kanta a kafaɗarsa ta yi tana lumshe idanu tare da shaƙar daddaɗar kamshin perfume nasa, hannu yasa ya ɗan shafa lallausan kumatunta yana faɗin "Sarkin saurin kuka, ya kamata ki zama jaruma, ke da kike da ni, ai bai kamata ki shiga damuwa dan ƴan'sanda su kama sisterki ba, kin san dole zan tsaya mata tun da ƴar uncle ce, ni kuma ki ɗauke ni tamkar Lion, dan in na tsaya dole Lion ya hakura shi ma ya tsaya, dan ba zai iya ganina cikin damuwa ba, ni kuma ba zan iya ganinki a cikin damuwa ba". Da irin waƴan nan daɗaɗan kalamai ya yi ta amfani wajen kwantar mata da hankali har ta saki jikinta sosai da shi.
Ko da suka isa police station ɗin, ƴan'sandan suka sanar da su ba nan a ka kawo ta ba, tana sama da su, tambaya ya yi suka yi mishi kwatance ya kunna goggle map suka ɗauki hanya, sai dai kuma abin mamaki ko da suka je wajen sai aka ce musu bata nan an wuce da ita kai tsaye prison, dan ba ƙaramin laifi ta aikata ba, bai tsaya tambaya me ta aikata ba ya ce da Mark su je prison ɗin, wani ɗan'sandan ne ya sanar da shi ai ba za'a bar kowa ya ganta ba, ko kallon in da suke bai yi ba, dan bai ga uban da ya isa ya hana shi ganinta ba, waya ya yi wa Lion a kan yana son ganinta, ya taimaka ya shirya haɗuwarsu kafin su isa prison ɗin, da farko kamar ba zai yi ba, sai kuma tunanin kyautata musu da irin tsantsar kauna da daddyn Rimsha yake nunawa TRIPLETS nasa ta faɗo masa, ya kuma tuna irin Kaunar da TRIPLETS ɗin suke yi wa daddyn, hakan yasa ya amsa da okey tare da ciro waya kai tsaye ya kira president na Nigeria, dan yanzu Already sun san da yana cikin kasar, sun san shi ne ya zo, so mafiya yawan lokuta baya kiran His excellency a nan kawai yake shirya duk abin da yake so.