Sashe 6
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gyaran Murya Abbi ya yi tare da fara magana "Batula da ke da Halima ina son gobe ku ɗauki Jalila zuwa gidan yaya babba domin ku gabatar wa da Umaiya ita, sannan ku barta a can dan ta zauna a gidan mijinta, bai kamata mu riƙeta a nan ba, ina kuma kunyar mu tasa Imran bai yi wata magana ba, to dan haka ba zamu zama iyaye masu son kai ba, da ni da Maik da Irfan za mu tafi Katsina idan Allah ya kai mu gobe wajen iyayen Hanan, dan yana da kyau su san abin da ake ciki, idan sun bamu Hanan za mu dawo da ita, idan kuma ba su ba mu ita ba, to a can ma zan ɗauki nauyin karatun ta da komai da komai nata har zuwa ta yi aure, amma dai zan so su ba mu ita ɗin, ban san ya halinsu yake bane, kun san wasu iyayen ba za su yarda da hakan ba, to fatan mu dai Allah yasa dai su aminta su baku ita".
Amin gaba É—ayansu suka amsa da shi, sannan daddyn Jelly ya É—aura da cewa "Yaya Deen ai mun yi magana da Imran É—in, shi ne ma ya ce mu bar jelly a nan zuwa nan da next week zai zo ya É—auke ta su wuce gidansa".
Salati Abbi ya saka yana mamakin jin wannan magana, daddyn Jelly ya zama kamar wani ƙaramin yaro, yaushe aka taɓa yin haka? Dan suna ƴan uwa kawai shi Imran shi zai zo ya ɗauki jelly ya kaita ga iyayensa? Wannan abu sai ka ce wasan yara, aure fa aka ce!.
"Maik ya za'a yi muna da mata a gida kuma a ce Imran ne zai zo ya É—auki Jalila da kansa ya kai ta ga iyayensa? Wannan ai ya zama wasan yara, kuma kai ma sai ka yarda da hakan? Iyaye fa ai ba abin wasa bane, dan haka Batula da Halima su shirya zuwa gobe su É—auke ta su kai ta gidan da kansu, sannan su yi mata nasiha sosai dan ta natsu ta san yanzu ita matar aure ce, daga nan su barta su dawo, wannan shi ne umarnina!".
Jinjina kai daddy ya yi alamar to ba damuwa, shi kuma Irfan miƙewa ya yi ya nufi waje, gaba ɗaya baya jin daɗin abincin ma, ya rame ƴan kwana biyun nan kamar mara lafiya, baya wani cin abinci sosai, baya da kwanciyar hankali da natsuwa, jiya har kofar gidansu Akila ya je dan ya samu ya tambayeta ko lafiya number bata shi ga, amma da ya je mai gadi ya ce bata nan ta tafi school, ga shi numberta baya shiga tsawon kwana uku kenan, kuma ba sai na sake gaya maku ba kun san da cewa Ammie bata kaunarsu bare ya shiga ya tambayeta ko wani abin ne ya sami wayar Akila ɗin, haka ya juyo kan motarsa ya dawo gida, a wannan daren dai bawan Allah nan bai samu barci ba, kamar yadda ya ga rana haka ya ga wannan dare dai, ya ci bakar wuya na raɗaɗin da zuciyarsa take yi mashi.
Yanzu ma haka da ya fice daga palon É—akinsa ya koma ya kwanta tare da runtse idanu kamar mai barci, dama kuma kun san shi ma'abocin kwanciya a É—aki ne.
Yana fita kuma daddyn Jelly ya bisa da ido ba tare da ya ce da shi ko ubban ba. Sai bayan sun kammala cin abinci matan su tafi ne daddy ya dubi Abbi ya ce "Yaya Deen Irfan da Akila fa soyayya suke yi".
Da fara'a Abbi ya ce "Kai haba dai?" tabbatar mashi da hakan daddy ya yi, murna a wajen Abbi ba'a magana, ba ƙaramin daɗi ya ji ba, sai murmushi yake yi ya ce "Zan je Banki ranar Monday da kai na in samu yaya In gaya Mashi, duk hukuncin da ya yanke shi zamu bi, ni nasan ba zai hana Irfan Akila ba, amma dai sai mun gaya mashi sannan asan abin yi".
Sosai suka sha hira tare da É—an tsakuro hiran abin da ya faru a baya suka tattauna kafin daga bisani kowa ya nufi Part nasa, daddy wanka ya je ya yi sannan ya kira Aunty a waya akan ta turo mashi Ayla bari ya yi mata wanka za su fita ne, dan tun da suka bar saman table sai ta bi su Aunty É—in zuwa É—akinsu. Salati Aunty tasa tana mamaki wai bari ya yi wa Ayla wanka, kamar wata jaririya, ta faÉ—a cikin zolaya.
Shima cikin zolaya ya ce "To ai ni a wajena jaririya ce, dan haka dole kinga na rinƙa yi mata wanka ina goya kayana". Dariya Aunty ta yi kafin ta ce "Ko ba goyo ba? Wlh yaya Maik tun da ka yi aure ka sauya, wato ma.....".
Bai bari ta karisa ba ya ce "Zaki turo mani ita ne ko kuma na shigo da kaina na É—auki kayata?". Da sauri ta ce "A'a ai yanzu ma gata nan zuwa".
Kashe wayar ya yi ba tare da ya sake yin magana ba, ya cigaba da shirin da yake yi, a haka Ayla ta shigo ta same shi, wani irin sihirtaccen kyau ta kara yi yarinyar nan, fatar jikinta ya kwanta luwai luwai, ta samu hutu sai wani kara ƙiba take yi abinta, mazaunantan nan sai kara cikowa suke yi, da yake ta kasa take da ƙiba ba ta sama ba.
Tana sanye da wandon jeans palazo blue color, da kuma riga high neck t-shirt black color, ta yi kyau sosai, kanta na sanye da É—an karamin hijabi please call me launin blue color, kalar wandonta kenan, jikin hijabin dukka akwai stones manya manyan masu kyalli sosai, hakan ya karawa hijabin da ita kanta kyau.
Yana sauke idanunsa akanta wani irin azababben sha'awarta ne ya kama shi, kashe mata ido ɗaya ya yi tare da yi mata alama akan ta zo, da sauri ta tafi ta faɗa jikinsa tana sauƙe ajiyar zuciya.
Shima wani irin nauyayyar ajiyar zuciya ya sauƙe kafin nan ya zame mata Hijabin jikinta, ya ɗaura hijabin a saman mirror yana wani irin sauke numfashi a hankali hankali.
Laluɓeta ya fara yi yana ƙoƙarin capko breast ɗinta, cikin dabara ya ɗauketa sai saman gado, ya manta da cewa shirin fita ya yi, tuni ya cire kayan nasa ya hau sabuwar aiki na wucewa sama jannati..........
Takaitacciyar Nasiha garemu mata, da farko zan fara da TSAFTA!! TSAFTA!! TSAFTA!! a addinance tsabta tana daga cikon addini, a zamanance ita ce garkuwan lafiya, duk macen da bata da tsabfa tabbas kusan da ita da dabba duk ɗaya ce, bambancin kawai tunani, bai kamata kina mace ki saki jiki duk datti ba, Hajiyata mace ƴar kwalliya ce, mace da gyara aka santa, mace ƴar gayu ce, ina kara gaya maku, ke ko nawa ne Hajiya ki kashewa jikinki, in dai a fagen gyara ne, sai kaga wata mace ta zauna fatar jiki duk ya bushe kamar wani bayan kada, haba mana ƴar uwa, me namiji zai taɓa ya ji daɗi haka? Jiki kamar bayan bushasshiyar kifi, kai ina kada ki yarda ki zama guzuma, kayan gyaran nan fa ba wani tsada ne da su ba, kuma ma yafi kyau ki zauna ki haɗa kayan gyaranki da kanki a gida, kama daga sabulun wanka, man shawa masu kyau da inganci, turaruka, dilka da sauransu, kada ki rinƙa sayan na haɗawa a waje, domin kuwa suna mixing nashi da chemicals, wadda idan kika saya kika yi amfani da shi, idan suka yi expire suna kashe matar mace, suna lalata mata jiki, wani daga nan fatarta zata daina karɓar kayan gyara, to yana da kyau duk wasu kayan gyara ki haɗawa kanki da kanki, zan baku kaɗan daga cikin sirrin kayan gyara na addini musulci domin lokaci ya tafi, page na ya kai dai dai munzalin da nake Dakatawa.
Abu na farko ki sami ganyen É—anyar lalle ta Hausa, sannan ki sami dilka, nescafe, kwai (egg) da kuma madara ta ruwa, sai lemon tsami kaÉ—an, sannan sai zuma and ruwan tumatir kaÉ—an.
Wannan ganyen lallen zaki fara daketa sai ta yi laushi ta fitar da ruwa, sannan ki kwashe ki ajiyeta a gefe, kada fa ki daka a turmi mai yaji Hajiyata, to idan kika daga a cikin mai yaji matsalarki ce, ke zaki je kina ihu Princess Teema tana kwance a gado bata san me yake faruwa ba.
Bayan kin kwasheta kin ajiye, sai ki ɗauki kwai ki fasata a wata roba daban, dukka kwan zaki haɗa har da na cikin, wasu suna cire na cikin, amma ki zuba har da shi yafi kyau, idan iya yi ɗaya ne, kwai ɗaya ya isheki. Ki kaɗen kwannan sosai, sannan ki zuba wannan dakakkiyar ganyen lallen, ki sake kaɗesu sosai, ki yi tabbatar ganyen lallen nan ya yi laushi luƙui sosai ta yadda zai haɗe da kwai ɗin.
Idan kin kaɗesu sai ki zuba madara ta ruwa, idan ma ta gari ce ta samu, sai a jiƙata, sai ta narke, sannan a zubata a ciki, ruwa kaɗan za'a sanyawa madarar, sai ki sake kaɗewa kafin ki zuba zuma da ruwan tumatir kaɗan, sannan sai a zuba nescafe, na sanyawa a tea, shi wannan nescafe ɗin kala kala ne, akwai mai kyau, akwai mara kyau, to a nemi mai kyau dan a sami biyan buƙata, a haɗesu sosai ta yadda za su game jikinsu, daga karshe sai a matsa ruwan lemon kaɗan dan a kashe karnin kwan, sannan kuma yana kashe kananan dark sport na fata, tana kuma taimakawa fata sosai wajen ganin kananan kuraje sun dai'na fita.
Idan aka gamesu suka haÉ—e sosai, sannan za'a iya zuba kuka kaÉ—an, is and optional, bayan anyi haka, sai a shafe jiki gaba É—aya, a barshi ya yi minti talatin, ya bushe, idan ya bushe, sai ki murje jikin naki, Hajiyata tun daga kan murjewa zakiga yadda jikinki ke murjuwa, yana fitar da wasu dattin da ke kanki sai kin yi mamakin ta ina wannan datti ya bayyana.
Idan kin murje, sai ki je ki yi wanka, wayyo Allah, zakiga yadda fatarki zata koma, wani irin fresh zaki yi, ki fito luwai luwai, kina glowing Hajiyata..