Sashe 87
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kusan a tare dukkansu TRIPLETS É—in suka É—ago kansu jin daddaÉ—ar kamshin da ya daki kofofin hancinsu, Aseef, Areef kallonta suke yi, shi kuma Lion kallon air freshener hannunta yake yi, kamshin ya kayatar da su ba kaÉ—an ba, har wani lumshe idanu Lion ya yi.
Tsab ta gama fesa musu tare da mayarwa, ta fito zata nufi waje, Areef ya kirata a kan tazo ta zauna su yi hira, okey ta amsa mishi da shi tare da dawowa ta zauna kusa da shi, cikin zolaya ya ce "Sister yau kin canzawa É—akin mu kalar kamshinsa". Zata yi magana Brady ya shigo yana wani haushi, da ga gani wani abin ya je ya aikata, a guje ya nufi jikin Lion, hayewa ya yi tare da sauke bindinsa a saman laptop É—in da yake aiki, É—an matsar da laptop É—in gefe ya yi tare da rungume Brady É—in da kyau, kasa kasa ya ce mishi ina ya je tun É—azun, haushi ya yi tamkar mai bada amsar in da ya je É—in, baki ta saki tana kallon ikon Allah, Lion baya magana amma kuma har da tambayar Brady ina ya je tun É—azun, ba karamin burgeta kuma suka yi ba, hakan ya tabbatar mata da ba son wasa Lion yake yi wa karen nan nasa ba.
Ƴar kara laptop nasa ta yi alamar shigowar saƙo, a tare gabaɗayansu suka kai kallonsu kan laptop ɗin, a zafafe ta miƙe tsaye tana ambatar sunan mummynta, dan kuwa hoton mummynta ne ya bayyana a kan screen ɗin laptop ɗin, da alama browsing yake yi Brady ya shigo, bata gama buɗuwa ba ya kawar da laptop ɗin ya rungumi Brady ɗin, shi ne yanzu ta buɗe yasa laptop ɗin kara alamar ya gama.
Binta da kallo dukkansu suka yi banda Lion, dan shi tamkar bai san da ita a wajen ba, shi ma Brady har da wani juyowa da sauri yana kallonta dan tsabar gulma, "Is she your mum?". Cewar Areef, gyaÉ—a mishi kai ta yi alamar e, hannu ya kai ya É—auko laptop É—in tare da matso mata da shi gabanta da kyau dan ta gani, tabbas mummynta ne, sanye take da lace milk color, ta sha kyau sosai, tana zaune a cikin palonsu na gidansu dake Abuja, ko a ina ya samo hoton oho mishi, ga shi dai a gidansu na Abuja ne nan, kai Lion kamar wani aljani haka yake.
Miƙa musu hannu Lion ya yi akan su ba shi laptop na shi, ba musu suka miƙa mishi, can kasa kasa ya yi wa Brady magana a kan ya sauƙa mishi a jiki bari ya cigaba da aikin da yake yi, kin sauƙa ya yi tamkar bai ji ba, fita harkarsa ya yi ya cigaba da aikinsa, dan ba shi da lokacin biye mishi, haka suka zauna, ita da Areef suna hira kasa kasa, Lion yana aiki, Aseef yana latsa waya har aka kira sallar mangariba. Kusan a tare su ukun suka miƙe, ita kuma bata tashi ba, tana jiransu su fita tukunnan, dan kada ta yi ta karo da su. Har cikin ransa Lion ya ji daɗin ganin yadda gadonsa ya yi tsantsar kyau da bed sheet milk color, sai dai bai nuna a filli ba, toilet ya wuce ya ɗauro alwala ya fito, tsalle Brady ya fara yi a kan lallai sai ya bishi, bai musa ba ya ɗauke shi, da mamaki su Areef suke kallon shi ta ya za'ayi ya tafi da kare masallaci? Sai dai basu yi mishi magana ba.
Sai da suka fito palon kasa ya ce da Brady ɗin ya zauna yana zuwa, da kyar ya yarda ya zauna, su kuma suka nufi masallaci, suna fita ita ma ta miƙe ta fice zuwa nata ɗakin. A palon sama ta haɗu da Imran, "Yauwa Rimsha wajen ki zan je dama, zan je gida ni da Jelly, da naso mu tafi da ke, amma Areef ya ce a'a, dan haka ki kula da kanki sosai sai mun dawo". Okey ta amsa mishi da shi tare da yi mishi addu'ar Allah ya kaisu lafiya ya kuma dawo da su lafiya, Amin ya amsa da shi, ta wuce bedroom nata shi kuma ya juya ya koma kasa, har lokacin Jelly tana zazzaɓi, idan ta sha magani ya sauƙa, anjima kaɗan kuma ya sake dawowa, amma dole haka zai ɗauketa ba dan ya so ba, sai dan ya je ya amsa kiran iyayensa.
A ɓangaren su Lion kuwa, bayan sun yi sallar mangariba da issha, tsayuwa Lion ya yi a waje ɗan nesa da gidan nasu yana waya da Tga a kan idan ya sami sauƙi ya taho mishi da daddyn Rimsha nan Nigeria, shi kuma Aseef cikin gida ya je ya ɗauko mota ya fita, Areef kuma ya koma cikin gidan dan suje su ci abinci da Rimsha, ya ga kwana biyun nan tana barci da wuri, dan sabida school.
Yana shigowa gida Brady ya fara yi mishi haushin ina Lion, buÉ—e mishi gate ya yi tare da yi mishi nuni da hanyar in da Lion É—in yake, da yake ya san su kamshi suke bi, tsab zai iya gano Lion É—in, sai bai damu ba ya sake shi, da gudu ya fice abinsa, shi kuma Areef ya koma wajen Rimsha.
Yana zuwa ya haye jikin Lion É—in yana wani kuka kasa kasa, shafa lallausan gashin jikinsa Lion É—in ya fara yi yana cigaba da wayarsa, fita shi ma yake son ya yi, shiyasa bai koma cikin gidan ba, kuma ba da motar gida yake son fita ba, ya sanya a kawo mishi sabuwar mota, akwai abin da zai je dubawa ne da ya shafi aikinsa, sai dai fa da Rimsha yake son fitar, dan ita ce ta san abin da yake nema É—in wadda bai bayyana shi ba, ko ina zasu je,? Shi ya barwa kansa sani.
Kamar daga sama ya ji an fisge wayar nasa, gently ya ɗago idanu, tuni ɓarawon ya watsa a guje abinsa, su biyu ne matasa, irin gayun nan ne masu yawo wando kugu a sake, da alama kuma suna ɗan taɓa shaye shaye, wani irin mahaukacin dirowa kasa Brady ya yi yana wani girgiza ya rufa musu baya, shi kam Lion gyara tsayuwarsa ya yi yana mamaki tare da tunanin wannan rayuwa, wai ace matasa yara masu jini a jika ba zasu je su nemi aikin yi ba sai su zauna sata?, Zuciya duk ta mutu, gaskiya wannan abin yana ƙona mishi rai, ya tsani ya ga mai matatciyar zuciya, ya fi son yaga kowa ya zama jarumi, ya tsayawa kansa har ma da wasu.
Brady kuwa haukata su ya yi, ko ban faÉ—a ba na san kunsan Brady mugu ne mafaÉ—aci, wannan wandon nasu da suke tafiya Æ™ugu a sake sai da ya zamo zuwa kafafunsu, dan kuwa duk da sun yasar da wayar Brady É—in ya É—auka, yaki barin binsu, sai haukata su yake yi ga wayar Lion É—in a bakinsa ya riÆ™e gam, duk ya ruÉ—a jama'ar da suka biyo hanyar, ga shi bashi da tsoro ko kaÉ—an, baka isa ka razana shi ya gudu ba, sai dai ya kara haukata kai mai razana shi É—in........â¤ï¸â¤ï¸TRIPLETSâ¤ï¸â¤ï¸
*Duk wace ta karanta mini littafina ba tare da ta biyani hakkina ba Allah ya isa ban yafe ba, sai Allah ya tsayar da mu ranar da bata da abin da zata biyani face ladarta*
Dedicated to A'isha Baita Jiddah💋
E37-38💋
A takaice dai sai dai Brady ya hautasu, har sai da suka bar layin baki É—aya, É—aya daga cikinsu ma har cikin kwata sai da ya faÉ—a, ga wando na faÉ—uwa, abin gwanin ban tausayi gwanin ban dariya, basu san cewa Brady É—in ba zai cijesu ba, saboda akwai waya a bakin nasa, kawai bala'i ne irin nasa yasa ya wahalar da su ya ki kyalesu har sai da ya tabbatar da numfashi ma da kyar suke iya fitar da shi, sannan ya kyalesu ya dawo wajen Lion.
Tsaye ya isko Lion ɗin a wajen bai ko motsa ba, tsalle ya yi ya haye jikinsa tare da miƙo mishi wayar, karɓar wayar ya yi yana yi mishi faɗa akan meyasa ya hau mishi jiki bayan ƙafarsa akwai datti, tsabar iya shege irin na shi sai ya wani riko Lion ɗin a wuya yana wani mimmiƙewa, shafa jikinsa ya fara yi tare da nufar gida, bai yi niyar komawa cikin gida ba, hasalima ɓuyanwa Brady ɗin ya yi dan ya tafi in da yake son zuwa, ya so ne kawai a kawo mishi mota Areef ya haɗo mishi trolleynsa, ya fito mishi da Rimsha su tafi, amma Brady ya ɓata mishi jiki dole ya koma ya sake yin wanka ya kuma yi mishi wayo ya gudu.
Babu kowa a palon kasa da sama, cikin bedroom nasa ya wuce, daddaɗar kamshin air freshener ne ta daki hancinsa, shaƙa ya yi tare da lumshe idanuwansa ya sake buɗewa, abin da ya faru shi ne, bayan ta yi sallar issha ta sake dawowa ta gyara mishi ɗakin tare da kawar mishi da laptop nasa zuwa saman bedside drawer, ta gyare wajen sofar sannan ta kara mishi air freshener mai shegen daɗin kamshi irin na ɗazun, ba ƙaramin daɗi ya ji ba.