Sashe 10
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka suka ta hirar school Anaya tana bata labarin yau Uncle Faisal ya yi ta nemanta, kamar zai yi kuka da bata zo ba, kuma ya ce ta bashi number Rismha É—in, kuma ta bashi, ya ce zai kira.
Tuna abin da ya faru tsakanin Areef da A'A SALAHUDDEEN yasa Rimsha ta dafe kirji tare da zaro idanu "Anaya me yasa zaki bashi numberta?".
Har lokacin sai murmushi Anaya take yi "Haka kawai mana Rimsha, uncle namu nefa, so kike yi na hana shi number ne?". Shiru ta É—an yi kafin ta ce "Tom Shikenan, bari na je na yi wanka na yi sallar azahar, domin wlh tun safe nake barci sai kiran wayarki ne ya tasheni, ko sallah ban yi ba, zamu yi waya anjima kin ji ko?" To ta amsa mata da shi, sannan suka yi sallama.
A hankali ta zuro kafafunta kasa ta miƙe ta nufi toilet bayan ta ɗaura wayar saman bedside drawer.
Yau duk wani aikinta Imran ne ya yi, kuma Allah yasa Lion yana tare da AREEF bai ma san waye ya yi aikin ba, kuma bai kai ga cin abincin rana ba, harta gyaran É—akin su Mark Imran ne ya yi, daÉ—in abin É—aya shi ne Lion bai sanya camera a gidan ba bare ya kalli cewa Imran ne ya yi aikin, shi kuma Imran baya son wani abin da zai tasheta daga barci ne, shiyasa ya yi aikin, time da ya shigo É—akinta yaganta ta sami barci, sai ya wuce kawai ya fara yin aikin nata.
Wanka ta yi a gurguje ta fito É—aure da towel, bata tsaya shafa mai ba sai da ta gabatar da sallar azahar, saboda lokaci ya tafi, karfe biyu ta kusa.
Sai bayan ta yi sallah ne ta zauna zaman kwalliya, sosai ta zubawa hannunta idanu, tana jin bakin ciki sosai ta kalli hannunta babu kunshi, abin yana ɓata mata rai ba kaɗan ba, amma ya zata yi, dole ta hakura da kunshin matukar tana son zaman lafiya.
Tsantsara simple make ɗin ta tayi, tare da feshe jikinta da perfume, sannan ta gyara dark black curly hair ta. Bayan ta gama komai ne ta miƙe ta nufi trolleynta.
Wando da riga ta ɗauko, wandon jeans ne pink color, sai riga fara tas mai karamar hannu, kayan sun zauna da kyau a jikinta, tula tulanta masha Allah, sai kara haɓaka suke yi, suna ciko riga, sai dai fa kunsan halinta, akwaita da tattalinsu da ɓoyesu, bata son barinsu ko iska su sha, idan zata sanya riga sai ta sanya vest mai kauri a ciki, kamar wani ya ce zai kalla mata, idan ta rufesu da vest, sai ta sanya riga, ta kware a tattalinsu.
Sosai ta fito ta yi kyau over, duk wani namiji mai lafiya idan ya kalleta sai ya sake waigawa ya kalleta, saboda tsantsan kyau da kuma dirin halitta da Allah ya yi mata, shekarunta 14 a duniya, amma kuma idan kaga albarkatun halittarta, sai ka ji zaton 16 years ke gareta, ga bala'in shape na coca cola kamar me.
ÆŠan karakin hijabi fari ta sanya a kanta, a iya kirji Hijabin nata ya tsaya mata, kara feshe jikinta da perfume nata ta yi, sannan ta É—auki wayarta ta nufi garden na gidan.
Ta sallama ta shiga garden ɗin duk da ta san mawuyacin abu ne ta sami wani a waje, domin bata taɓa cin karo da wani a wajen ba, sai dai kuma kamshin perfume ɗin Lion ne kewaye da wajen, da alama in ma tsakiyar dare, ko kuma safiya lokacin da take zuwa school, yana zama a wajen, abin da bata sani ba shi ne, Lion dai ya fi yawan zama a wajen ma fiye da zaman da yake yi a bedroom nasa, ya fi jin daɗin zama a wajen, wani lokaci ma a wajen yake wuni, kawai dai ba su taɓa cin karo bane, da daddare kuma, sai ya kai karfe 2 na dare zaune a wajen, har Mark ya kulle kofar shi yana waje, idan ya tashi shiga cikin gida, kofar baya yake bi, wata rana kuma, ta gaban yake bi ya sanya Mark tashi daga barci, kuma shi ne ya yi wa Mark ɗin uwarni da ya rinƙa rufe ƙofar, saboda idan baku mance ba, baya Kaunar datti ko miskala zarratin, to kwana biyun nan ana iska, kura na shiga cikin gidan, da alama damuna ta ɗan fara ja baya, shiyasa yake sanya Mark rufe kofofin kawai, to kofar kuma idan aka rufeta, ta rufu kenan, sai an sake sanya fingerprint take buɗe wa, shi kuma saboda isa ba zai sanya yatsarsa ba, sai dai ya tashi Mark ya zo ya sake buɗe mashi.
(Kai Lion Bala'i ne, wai ba zai sanya yatsa ya buɗe kofar ba saboda isa, sai dai ya tashi Mark daga barci, wannan mulki da nuna isa da izzar Bala'i da yawa take🤔)
Haka zai tashi Mark komai dare, ya zo ya sanya hannu ya buÉ—e mashi kofar, to ita ma fa kofar bayan a rufe take, ko ya zagaya, sai dai ita ta bayar kana ita sarrafata ko ba sanya fingerprint É—inka ba, saboda ita ta kasance kamar kofar sirri ce, dama kuma kunsan da yawan manyan gidajen nan, akan yi masu karamin kofar sirri ta baya, wadda bata kara, bata fitar da wani sauti da É—an adam zai ji, to ana yin tane saboda sirri, Allah ya kiyaye idan wata matsala ta faru a gida, to masu gida sukan iya fita ta cikinta, duk wata baban gida da wuya baka sami kofar sirri a cikinta ba.
Saman ɗaya daga cikin tantsama tantsamar, luntsuma luntsuwar kujerun dake a cikin garden ɗin ta zauna, wani iska mai shegen daɗi ne yake kaɗa wa, har wani lumshe idanu take ya, ga kamshin perfume ɗin masoyinta tana shaƙa.
Wayarta ta kunna tana ƙoƙarin fara kiran number daddynta da Areef ya sanya mata a cikin waya. Da sallama Imran ya shigo garden ɗin, yana sanye da jallabiya fara tas a jikinsa.
Ganinsa ya sanya ta saki cool murmushi, wadda ya sanya fararen hakwaranta bayyana "Ina wuni yaya Imran".
Shi ma murmushi ya sakar mata, sannan ya wuce ya zauna gefenta yana kallon yadda ta yi masifar kyau, tunani yake yi akan wlh duk ranar da suka yi ido huɗu da Saif, to fa dole sai ya so ta, ko da ba zai nuna ba, saboda ta ma wuci namiji ya tsaya wani dogon tunani a kanta, duk wani namiji mai lafiya ya ganta fa dole ya sota, shima Imran dai ya cire abin a ransa ne, ya kwallafawa ransa Jelly Shiyasa, haka zalika shi ma Areef, dannewa kawai yake yi, amma har ga Allah yana bala'in jin sonta a ransa, sai dai ya san Saif take so tun tana yarinya, shiyasa yake ƙoƙarin tayata ta cika burinta, Allah sarki Areef bawan Allah, yanzu babbar damuwar shi ne a samu su yi ido huɗu da Saif ɗin, matsalar Saif ɗaya, zai iya zama da mutu tsawon lokaci ba tare da ya san kamannin mutumin ba, ba komai yake ɗaga ido ya kalla ba, yafi yin aiki da kawa zuciya sama da abin da zai kallah da idonsa, Anya Saif bai taɓa yin aiki a hukumar C.I.A ba kuwa? Hukumar C.I.A sune suka fi yawan aiki da kawa zuci fiya da abin da za su kalla da ido, suna aiki ne da tunanin kwakwalwa, shiyasa mafiya yawan lokuta idan za su yi aiki, zaka tarar suna rufe idanunsu dan su nutsa cikin tunanin kwakwalwarsu tare da tattaro kawa zucinsu, ba komai suke amfani da abin da suka kalla ba, haka shi ma Saif, duk abin da ya ɗaga ido ya kalla, to fa wanna abin ya kai makura a kan ya kamata a kalle shi ɗin ne, idan baku manta ba, da kallo ɗaya Areef ya yi mata ya gane ta jima tana son Saif, to haka C.I.A suke, da wuya kuma idan Lion bashi da wani relationship da su, idan kuma basu da shi, to tabbas ya horar da kansa a fagen yawan aiki da kawa zuci.
Zuba mata idanu Imran ya yi, sai faman turo É—an bakin nan nata take yi kamar biro.
"Rimsha lafiya kike ta faman fushi haka?" Ya tambaya yana mai kawar da kallonsa daga kanta, dan saboda kada ta fahimci wani abu, kamar yasan zata juyo da nata kallon izuwa kansa.
"Yaya Imran, tun É—azun nake ta gwada number daddy bata shiga, ina son ne in gaisa da shi".
Ba tare da ya juyo ya kalleta ba ya fara magana "Network ne babu kyau, amma ki mashi magana a WhatsApp, idan ya sami numberki, shi zai rinƙa kiranki, domin idan ba shi ya kira ki ba, ba zaki rinƙa iya samunsa a waya ba, Network namu bashi da karfi sosai".
Shiru ta yi bata sake magana ba, duniyar tunanin abin da Lion ya yi mata ta faɗa, ya rabata da mahaifinta, tana kewar daddynta, nan take taji hawaye ya fara bin ƙuncinta.
Shessheƙar kukanta ya sanya Imran juyo da kallonsa a kanta. "Subhanallah Rimsha lafiya kuwa? Meya faru kike hawaye haka?".
FaÉ—owa ta yi jikinsa ta kwantar da kanta a saman kafaÉ—arsa, kasa kasa take magana cikin muryar kuka. "Yaya Imran me yasa Yaya Saif zai rabani da daddyna? Me nayi mashi? Shi baya da tausayi ne? Shi bashi da daddy ne? Meyasa zai yi mani haka? Ni ai gara ma ya kasheni da ya rabani da iyayena da Æ´an uwana? Me daddyna ya yi mashi da ya cancanci wannan hukunci a gare shi?".
Tana kai karshen maganar kuka mai karfi ya zo mata, yau ga daddynta a raye, ita ma a raye, amma karfi da yaji an rabasu.