Sashe 60
Triplets Part 3 Complete Hausa Novel · about 6 min read
A in da ta tashi, nan ta koma ta zauna tana Murmushi tare da satar kallon Lion É—in, da yake wajen gabaÉ—aya wasu shegun fitillune masu É—an karen haske, sai ya yi tamkar rana, ko'ina gauraye yake da haskensu, ta yadda ko allurarka ce ta faÉ—i zaka iya ganin kayanka, hakan yasa suke ganin komai tankar.
Abincin ta fara zuba musu, fried rice ce and pepper chicken, abin ba'a magana, sai tashin daddaÉ—ar kamshi yake yi, shi dai Aseef ji yake kamar ba zai iya ci ba, amma ya daure dan ta yi farinciki, kuma dan Lion yana wajen yasa ya É—auki spoon, suka matso da É—aya daga cikin tables dake wajen, suka É—aura plate É—in, sun sanyata a tsakiya kamar Æ´ar karamar kanwarsu da suke uwa É—aya uba É—aya.
ÆŠibar spoon na farko Areef ya yi ya kai mata saitin É—an bakinta yana faÉ—in "Have my first spoon our Queen". Da sauri Aseef ya matso da bakinsa ya cinye abincin yana faÉ—in "Ba wanda ya isa ya yi having na first spoon naka sai ni, dan wulakanci shi ne zaka bata ko? To na cin ye in ga abin da za'ayi". Dariya sosai ta kwashe da shi, ganin yadda yake tsuke baki saboda abincin, kuma ga shi sai masifa yake yi yaki yin shiru.
Duk abin da suke yi Lion yana jinsu sarai, amma bai ɗago ya kallesu ba, sai dai ya sanya a ransa idan har suka iya cin wannan abincin Nigeria da Rimsha ta zuba musu to tabbas ya jinjina mata, dan kuwa yana kallon yadda Musharraf ke fama da Aseef a Washington DC a kan cin abincin Naija, kullum Aseef ya ɗanɗana sai ya yi amai, shi kuma Areef sau ɗaya ya ɗanɗana a wajen Imran, daga nan bai sake kwatantawa ba, yanzu idan ya tabbata sunci na hannun Rimsha, to ba makawa yarinyar nan ta kai matakin da shi ma ya kamata ya ɗauketa da mahimmanci, dan kuwa bayan shi babu mai saka TRIPLETS nasa murmushi kamar ita, har mamakinsu yake yi. Allah mai iko, ya sanya maka soyayyar wanda baka sani ba, ya kuma sanya maka tausayin wadda baku haɗa komai ba, wani ma baka san shi ba rana ta farko da fara ganinsa da kai, sai gaji duk duniya idan ba shi ba, ba zaka taɓa samun kwanciyar hankali, baku haɗa komai da mutun ba, yana iya zama shi ne farincikinka, kamar dai su yanzu, basu son mata kwata kwata, harta maza basu so, basu son kowa ya raɓesu, lokaci gudu suka kamu da kunamarta, kauna irin ta ƴan uwan taka, ganinta da idanun ma kawai tana sanyasu matukar farinciki , rana tsaka suka santa, basu haɗa komai da ita ba, amma ta zama ita ce farincikinsu, suna kaunarta kauna irin ta addinin musulunci, Allah mai iko.
TO FA BABBAR MAGANA MU DAI LEƘA GIDAN HAJIYAR DAƊI MU DAWO, WATA KILA ZASU IYA CIN ABINCIN KO KUMA AKASIN HAKAN, AMMA KUMA CIN ABICNIN NAN BA ABU BANE MAI SAUKI A WAJENSU, SANNAN KUMA BASU SAN ABIN DA LION YA KUDURA A RANSA BA, DA SUN SANI, DA ZASU YI KOKARI SU DANNE SUCI ABICNIN KO DA KUWA YAYA NE MA.
GIDAN HAJIYAR DAÆŠIðŸ˜ðŸ’”
A rana ta huɗu da suka kasance a cikin toilet ɗin, sun gama jigata, sun wahala, ita kam Aisha ma rai yana dab da yin halinsa, dan wani azababben rashin lafiya da take fama da shi, Jehan, Adiva, sun yi wani uban rama kamar masu ciwon kanjamau, ita kuma Maryam dama ta saba da wahala, daga cikinta ta fito, abin da ya fi hakan ma Baiwar Allah ta fuskanta, duk sun fita hayyacinsu, gashin kan jehan kamar na mahaukaciya ya dawo, ba tajewa, ba saka mai, sai zuba mishi ruwa da take yi tana wankewa, hakan yasa ya dankare kamar shekar tsuntsu, ba ƙaramin azabtuwa bayin Allah n nan suka yi ba, duk wanda ya gansu a cikin wannan hali sai ya matsa musu kwallah, ga shi kaya kala ɗaiɗai ne a jikinsu, ko wanka basu yi, dan ba ta yadda za'ayi su yi wanka a idanun junansu, ita dai Aisha ko a jikinta, a gabansu take tuɓewa ta yi wanka dan ta saba da bariki, Jehan baiwar Allah, ita da kanta bata son kallon jikinta saboda datti, duk tsabta irin nata da tsanar datti, yau ta kasance cikin datti tsumu tsumu, kwana uku cikin na huɗu ba wanka, gata da uban kyankyani sai aikin tufar da yawu, idan baku manta ba, dirty boys take cewa su Sadiq, dan bata son datti komai kankantarsa, ba wai dan su Sadiq suna da datti yasa take ce musu hakan ba, a'a ai Sadiq yana da tsabta sosai, kayan jikinsu ne da ya koɗe yasa take ganin kamar datti ne, shiyasa take ce musu hakan, dan komai kankantar datti bata son shi, iya cutuwa Jehan ta cutu a wannan bakar gidan, ta azabtu ba karya, ko da iya dattin nan a ka barta an cutar da rayuwata, abin da baka saba ba, ta yi kukan zuci har ta gaji, amma taki bari hawayenta ya zuba a fili, dan a nata ganin hawaye nuna kasawa ne da sarewa, ita kuma bata kasa ba, kuma bata sare ba, ta ce ko mutuwa zata yi sai dai ta mutu, amma sai ta yi iya kan bakin ƙoƙarita wajen ruguje wannan bakin gida ne tsinannu karuwan banza karuwan hofi, ba abin da yafi sakata cikin matsanancin bakin ciki irin ƙodar ƴaƴan mutane da ake sayarwa a kasashen waje, a kama yara matasa a cire musu wani ɓangare na daga halittar da Ubangiji ya yi musu a sayar, wannan bakin zalunci da me ya yi kama? Da matan aure masu yin zina, sun mai da abin sana'a, innalillahi wa inna ilaihir rajiun, irin wannan lukutin masifa da me ta yi kama?, Wannan hajiyar daɗi akwai tsinanniya ta karshe a duniya, muguwa bakar azzaluma, tsinanniya, Jehan dai abin ya tsaya mata a rai, musaman laifuka biyun nan, matan aure dake zina, da kuma sai da wasu sassa na ɗan adam ba tare da izinin iyayen su ba ko da sanin yaran da ake yi, su ne manyan laifukan da suka tsaya mata kam a ranta a yanzu, in takaice muku Jehan ta dai'na tunanin daddy'n da sauransu, yanzu tunanin yadda zata ci uban hajiyar daɗi kawai take yi.
Da yamma misalin karfe biyar suna zaune jugum jugum, sai lumfashi sama sama Aisha take yi, ga jikin nan nata ya yi zafi jau kamar wuta, duk suna kanta sai sannu suke yi mata, tana kwance cikin baff É—in wanka, sai rawan sanyi take yi, ga shi babu abin da zasu rufata da shi, sai addua'o'i Jehan take ta faman tofa mata, da kyar take iya motsa bakinta, can kasa kasa ta ce "Jehan wlh kin cuceni, da ban biye maganarki ba, ai da yanzu ina zaune lafiya ta Lou cikin jin daÉ—i, amma yanzu ga shi zan mutu a cikin toilet saboda bala'in yunwa da kishin ruwa, ga wahala ta sanyi babu wajen kwanciya bare rufuwa, sai dai mu kwanta a tiles haka, dole sanyi ta kama mu, yanzu waye gari ya wayanwa?". Tana magana siraran zafafan hawaye na bin kuncinta ta gefe da gefen kunnenta.