Sashe 94
Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wanda memakon hakan yasa sudinjajin dadi aransu sai yana cusa musu tsananin baqin ciki da fargaba,hajy hamida kullum zargin su bappa zaidu sukeyi akan sun tsafe ibaad ne shiyasa yarsu ta haukace akansa dan yagama musu da yarsu da soyayya sai su kasheta suhau kan gadon ubanta, she belive son da zainab arifah take ma ibaad ba ordinary ba ne kullum tana wajen malamai tana bayarda bincike haryau kuma anace mata ba aga komi ba.
shikuma prof yafi bada himma akan kashe masa yarsa kawai ake so ayi dan antsanesa
daga familysa kullum yana saka ido, duk abunda ibaad yake yi kuma haryau bai gama aminta sosai dashi ba duk dama ibaad bai taɓa ko awasa ya tambaye abun hnnunsa
ko ya nemi taimakon sa ba. sumtimes sai yace girman kai ne, wani bin komi yace munafurcine.
ata fannin ayaana kuwa duk dama ta saka kanta akan karatunta sosai saidai abubuwan da ya soma canzawa tsaknin ibaad da zainab arifah kuma tanaji kullum hajiya mairo sai tay ta hiran abun a falo, tayi ta fadin maganganu, tana cewa aiko rokon ibaad zasuy ya aure zainab sabida rayuwarta ya gyaru, ita batamasan meye ake ji a soyayya bare aure amma sai taji gabaki bata kaunar ana hada ibaad da zainab arifah musmn akan batun aure
most of the time she looks normal amma daga ta ga zainab arifa tana rawan kai tana bada labarin islamiyta da ibaad sai tanajin rashin nitsuwa, this week suka fara exams a schll kuma tay karatunta sosai amma most of them bata san metake yawn rubutawa ba, har suka gama aka basu hutu, kwata kwata 3 weeks holidays sukayi agida sakamakonsu ya fitovkowa yana tsammnin ayaana zata yi gaba tana kara dubawa taga
4th din ta sake zamowa ranar kuka ta dingai a daki safiya kuwa ta rinka mata dariya kai kamar zata tashi sama tsabar dariyar mugunta..
dakyar ayaana tazo ta gane cewa kmr yawan jin labarin zainab arifah da yaa ibaad da hajya take damunsu dashi kmr fa shine yafara dauke mata hankli. kowa yay mata jaje, still taga ibaad baice mata komi ba..koda ta kai masa result din yace mata bazai gani ba har sai ta ci first. uncle moh km ko ajikinsa haka ya kara jajibo mata gifts ya bata sabida jss class zata shiga. duk ta shiga damuwa...ranar tana zaune a falo tay tagumi mujaheed yazo, da kyar ya lallameta ta gaya masa subject din da duk bataci ba, yace mata babu damuwa da daddare inbata komi tanazuwa wajensa a falon zaina koya mata iya wanda suke bata wahalan tunda tana lessons. kamr da wasa ayaanah taji dadin wnn maganan ranar monday suna komawa schl aka mata promotion zuwa side din manya jss da new uniform, duk ranar da babu lesson ta kan zo ta same mujaheed yana koya mata extra lesson wanda sosai yajanye mind inta daga zuwa wajen hajiya tana jiyo abubuwan dake dama mata tunani
the funy thing was she cant even explain it, kawai dai bata so taji ana cewa yayanta zai auri anty zainab arifah ne, she doenst knw why but it alwys felt intensed in her small hrt
rayuwa yafara canzawa sosai da taimakon mujaheed wnn karon ayaana tazo na biyu
shima bata wani ji dadi ba duk dama ibaad ya dauki sabon wayar iphone13 me kyau ya bata sabida kowa acikin yaran gidan daya ya shiga scndry ake basu waya sabida saukaka cmuncation da asigments dake ma ana mugun saka musu ido, ya bata wayar nan baiko saka lambarsa aciki ba su mujaheed da sauran yan gidan suka karba suka sasska nasu aciki sai can daga baya ta dauki lambar gogan awayan amminsa tay saving, shikansa bai sani ba saidaya ga ammin sa ta turo masa tex da wayar, murnan ayaanah daya da harynxu islamiya haryau itace take zuwa na daya sabida tuno da addanta datake yawan yi intana karatun qur'ani cos karatun addini was the best part of inayah's life tana da memries dinsu na hakan sosai saiyana sata tana tunata duk sanda take koyan karatu. bokon datake mutuwarso ne kuma ynxu yafara bata tsoro sosai, dan saida tay term kamr uku kafin nan finally Allah ya bata ikon cin nasarar zuwa na daya, ranar kam bakaramin murna tay ba, gashi a tsakiyar sati ne ibaad baizo gidan ba
uncle moh da tuntuni yake boye kishinsa na ganin ibaad ne yafara saya mata waya bashi ba, yau anace mai ayaana tazo first baizo gidan ba saida yay oder wata tsaddyar apple detachble tablet me dan karan kyau da tsada it cost almost 1.4 million sabida limited edition ne.
agidan kusan babu wanda baisha mamakin wann kyautar ba, ayayinda yara still thinks is very normal, anty safeera kuwa atake tasoma jin kamar kalamansa akan ayaana wnn karon yafara mata nauyi..
cos he alwys say things
agabansu kamar irin “Ayanah ba ‘ordinary’ bace. ko yace maata wai kowanne abu da ya fito daga wajen ayana yana so ya zama abin da zan iya alfahari da shi....har ta fara tunanin ko zai amshi ayanan ne gabaki daya ahannun su ammi karama da bappa zaidu da ibaad shi ya zame mata tamkr uba sai kuma tarasa da wanne kalma zata saka magann ya zama daidai
ahaka dai hartazo ta share abun aranta
tun wednesday uncle moh ya bata wann girgicaccen kyautar she spend much time da mujaheed da kulthum suna koya mata yadda ake amfani dashi, tsabar kyan tablet din yasa the more suna using the more har hanklin kulthum ya fara dawowa kai taji kmr itama tanason a siya mata.
washe gari koda ta gaya ma uncle mohd itama ya siya mata irinna ayaanah da mamaki taga ya haura mata da fada sosai har yace mata wai tafara kishin yar uwarta ne kawai bawai ta rasa abun duniya agidan ba,
bai taɓa mata tsawa ba dan haka taje daki tay ta kuka wanda hakan still ya kara dagawa anty safeera hanklinta sosai.
babu yadda anty safeera batay wajen tuhumarsa dalilin yima kulthum wann uban tsawar ba sai yace sam sam lefinta ne ai kishi da ayaanan take so ta koya shikuma bayason wnn halin. dakyar ta lallemesu duka tacewa ko bai saya mata ita zata siya mata tukun nan maganann yazo ya kare batare da kowa yaji ba.
ranar friday bayan an dawo daga schl ayana tay wanka ta saka hadadden custard yellow atampa peplum nd strght skirt ne daya kama dirin jikinta tsaf tsaf, tsabar dikin ya mata kyau haka yauma anty safeera ta musu light juma'a make up
suka zauna a falonta suna video da pictures
da yamma liss ta dawo sashen ammi karama unxpectldy ta same yaa maheer da wasu friend dinsa guda biyu sunzo
har kasa da ladabi ta gaishe su, tana Allah Allah ta tashi sabida tasan dolene da ibaad sukazo da batagansa anan ba tasan yana dakinsa, zucyr yarinta ya debata tay maza taje ta dauko result din taje room dinsa ta same yana waya, ta jira har ya gama snn ta gaishe shi ta miƙa masa ya gani she had all flat As yace
tay kkri, snn ta masa tex da duk abubuwan datakeso zai siya mata anjima da dare amma sai gobe in sunzo wknds zai kawo matasu.
wani dadi taji tana ta murmushi just as she was planning to tell him uncle moh ya siya mata expensive tablet wayarta ya fara ringing...ibaad ya kure ta da ido, tana ganin sunan dake jiki taji tay wani irin freezing dan har ga Allah batasan yaushe tasa wnn sunan ma altho banda hjy mairo da da ruthy, da sultana da yaa ibaad sauran kusan kowa shiyay saving nasa dakansa. tarasa waye yasaka mata.."BIG DADDY"kuma da capital letter...hannunta taji ya fara mata nauyi tana shirin daukawa ibaad ya fixge wayar calmly ya kalle screen din ya kyabe baki bai jira ko scnds daya ba ya saka hands free lokcin ji tay kmr kirjinta zai fashe
muryan uncle mohd sukaji" hello, ayaanah dear. yaya kike. baima jira ta amsa ba yace
"karki manta i promised u an ice cream spree after those gifts bansan ko zaki tuna ba dear, so yanxu zan fita, amma bayan isha idan na dawo zamuje tare ko?yay murmushi, toh saiki gayawa amminki zamu fita anjima tare karsuzo suna nemanki.
ahnkli ayaanah ta sauke kanta kasa
uncle moh yaji shuru yafara hello hello, ibaad baice komi ba a hello na ukun ya katse wayar ya wani irin watsa mata mugayen kallo yanaji kamr zai hadiyeta cikin lunshe ido da budewa yace hmm..snn ya mata jefa da wayar ajikinta ransa a bace kusan dakyar ma ta cabe kafin ta dago tagansa yay sauri zai fita, da gudu ta tsaresa muryan ta na raw a rawa tace "yaa ibaad, pls wait...da wani irin bacin rai a fuskarsa ya juyo yace wait nd do "What??? numfashinta atake ya tsinke ta dan matsa baya da sanyin murya me cike da rauni tace "i dint save his number like this..
ransa a bace yace
...i dint ask u abt that.
shiru tay hawayenta masu tsananin zafi da tsoro me yawa suka fara zubowa kmr an kunnasu
dahar yay zuciya zai fita ya kara dawowa kanta ya tsaya yace "gifts? since when?? dakyar ta dago ta kalleshi tace "since..since ...tun ranar da aka fara bamu result ne fa ya bani wasu abubuwa..sai ranar, sai shekranjiya.. nd " i was about to tell you now...
nade hannunsa yay a kirji yace really okay, go on tell me...
wani irin rawa jikinta yafaray tsoro ya rike mata zuciya ahnkli ta share hawayenta kanta na kallon kasa tafara masa bayanin duk abunda uncle moh ya bata wanda bata gaya masa ba..
wani irin dan uban masifa yakeson yaga ya mata amma kukan datakey a mugun tsorace kuma araunace yasa bai iyayin masifar ba.
cikin hadiye tulin fushinsa a kirji yace "he bot u all those expnsive gifts kuma bai saya ma yaransa ba kuma kika karba? ke kadaice kika ci first agidan nan ko? kulthum is always coming first tunda take bata taba zuwa 2nd ko 4th ba meyasa bai bata tablet ba wato sai kece marar tarbiya ko zaki na karban abu anyhow ko toh ai yamiki kyau...give me your phone ryt now..