Sashe 44
Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sake hannun ayaanah yay da sauri ransa a mugun bace ya haura saman stairs sabida shi mutum me saurin bacin rai kuma daga zarar ransan ya baci dakyar yake controlling kansa
yana wucewa sama tabi ayaanah data sunkuyar dakanta kasa da wani irin muguwar kallo, cikin taɓe baki ahnkli tazo dede wajen kunnenta ta kama da karfi snn tace"..wallah wallh zamanki agidan nan saiya miki daci, munafuka kawai me kama da aljanu..
tana fadin hakan ta dungureta snn taja wata iriyar kakkauran tsaki tawuce, ayaanah taji wani irin kuka me cike da tsoro da tashin hankali na shirin barke mata saidai tun kafin kukan ya subuce taji motsin mutum yana tahowa, qamshin turaren sa dataji yasa ta hadiye kukan tsaf, for a while her heart skip a beat tay shiruuuu kanta na kallon kasa tanamai lumshe ido tana shakar qamshin turarensan tana sakin silent hawaye har ya sauko..
kallo daya yayi mata ya wuce gaba abunsa bai tsaya ba har saida yay kmr 2 steps snn yajuyo muryansa na fita ahkli kuma adan miskilance kasa kasa yace" ke wai komi sai angaya miki ne? toh sai kicigaba da tsayuwa awajen harta dawo ta sameki taci gabada cimiki mutunci."
lumsashun idanunta ta bude tanadaga kai caraf suka hade ido dashi wani yarrr taji ajikinta silent hawayen nata ya tsaya cakkkk tabi ta kuresa da wani irin rudadden kallo kmr ma wacce bata taɓa ganinsa a rayuwarta ba sai gaba daya taga kmr yacanza mata, sosai yay matukar kyau daya saka wata gogaggen all black designer half jumpa na wata simple yadi marar nauyi wann fresh healthy yellowish skin tone dinsan kuwa bakaramin hasakaka bakin kayan yayi ba, kayan har wani kyalli yake tsabar tasha guga he is damn handsome nd smart babu karya, ita kanta batasan sanda takage takasa motsi ayayinda take kan kallonsa ba
acikin moment din kallon datake masa yaji kansa ya daure sosai sai ya kara juyowa yace" ke lafiyarki kuwa? cikin sauri ta girgiza kai at same time sai kuma ta gyada mai kai..
sabbin hawaye suka kara sauko mata zirrrr ya hade rai yana shirin dawowa gabanta sai ga nan bappa zaidu ya zagayo ta wajen cikin sauri, ganin su atsaye awajen yasa ya isa ga ayaanahn da muryan tausayi yace yan mata ya da kuka kuma ko bakijin dadin jikinki ne? da sanyin jiki tagyada masa snn tace mishi eh kaina me yakemin ciwo..
hannunta ya rike cikin nashi yace subhannllah cikin tsantsan nuna kulawa ya shafa kanta ahnkli yanacewa i am sorry my dear tomeda me yake miki ciwo bayan nan?..kafin ta amsa ya juya atake ya kalle ibaad dake tsaye yana kallonsu a nitse yace"ibaad nace meyene asali yake damunta ne a yanzu take ta kuka? or have u noticed anything since dis morning koma zaku wuce asibitine kawai in yaso maheer saiya biyoku da breakfast dinku acan"..
babu yabo ba fallasa ibaad yace "bappa dama ai it will take time kafin jikintan ya sake harma ya warware, likitan danace maka mungani jiya tace zuwa nan da kwana uku inbata samu sauki bane sai mukoma for now allura kawai za'a mata...cike da qamsuwa da hakan bappa zaidu yace toh its okay..but i dont like it when she cries..wont it affect her progress? ibaad yay shiru baice komi ba..saiga nan maheer yana saukowa kasa da sauri sauri ransa a mugun bace
daga can bayansa muryan ammi babba ne yake tashi cikin masifa tana cewa "Ko kaki ko kaso ni din daka tsana nina haifeka kuma yau innna tsine maka albrka wallah sai ya bika maheer marar kunya kawai...
jin wann kalman yasa bappa zaidu sakin hannun ayanah yadda suka hade ido da maheer yaga idanun sa sunyi jaaa da bacin rai yaji hanklinsa shima ya mugun tashi witout saying a word to him ya wuceshi ya haura sama zuwa sashen nata da sauri..
ibaad ya kasa cewa komi yanata kallonsa ganin ya tsaya cak awajen ayaanah looking at her cute innocent face trying to calm himself down abit...
cikin shanye fushinsan ya kalli ayaanan da sanyin murya yace"preety one kinga ibaad din yanzu ko? bata amsa ta kallesa ahankli, yace to muje can kasa kiyi breakfast dinki nasan dai kinajin yunwa. kafin ta amsashi taji harya riko hannunta yafara janta ahnkali kanta na kallon kasa batace mai komi ba har sukazo suka wuce ibaad akan stairs din daga bisani shima ya biyosu abaya...
sultana ta gama shirin school dinta kenan ta fito cikin clean white nd grey suit uniform dinsu na jss 1 tay wani irin parking suman ta dayaji gyara cikin grey beret tsaf tayi kyau gwanin ban sha'awa, tana takun tame aji ta rataya jakarta iri daya da light grey sneakers inta na gucci me mugun tsada,
sashen babanta tafara nufa danta gaishesa da bata gansa ba tawuce gefen mum dinta wanda tun bata iso bedroom dinta ba taji wani irin hayaniya na tashi tsakanin iyayen nata sosai, tsam tay ajikin bango dan bata gane meke faruwa ba musmn data ji sunan yaaa maheer na tashi acikin masifar sosai
rai a matukar bace taji ammi babban tana cewa"Ehh ehhh nafada din zan tsine masa albarka din, ina dai nina haifeshi? toh akan me zai maidani sa'ar sa agidan nan, daga yay fushi dani sai bazai gaisheni ba snn inzo ina bashi umarni yanacemin bazaiyi ba kai tsaye, toh wallah wallah muddin bazai min biyayya ba kuma yasa haraman cigaba da rainani agidan nan saina masa abunda har ya mutu bazai manta dani ba
da tsawa bappa zaidu yace mata "da Allah kirufa ma mutane baki raihanatu ina duk akan dan yana gaya miki gaskiya akan mugayen halinki dakikeyi ne kike so kisako shi agaba, toh wallah kisani,.. kika sake furta irin wannan mummunan kalman akan maheer abakin aurenki..
amugun razane tace whaaat? abakin aure na akan maheer dinn??sai kuma ta rushe masa da kuka tanata kallonsa da dumbin mamaki ayanayinta
wato baban maheer mani kake gayawa wann maganan ko?
hade rai yay yace ehh angaya miki tun da ke bakida hankli bakisan darajar mutane ba baki san zafin danki ba, toh tunda nima na haifesa nasan zafin ɗana kuma baki isa ki lalata masa rayuwarsa da mugun bakinki ba dan Allah ma bazai karbi tsinuwarki akansa ba yaron nan babu abunda yamiki face gaya miki gaskiya da dama bason ji kike ba. idonsa a rufe yace now u hve to move out there, and get us our breakfast ryt now cos we are runing late..shashasha kawai
..fitinanniya!
wani irin kuka ta kara rushewa dashi tanata bin sa da wani irin kallo, dede nan sultana tay sikinini ta bar sashen da mugun sauri ta sauko kasa abunta har bappa zaidu yasako kai shima ya fice ya bar ammi babba anan bata dena kuka tana zage zage cikin kukan ba...
"munafiki kawai macuci Allah ya isa min zalunta dakakeyi agidannan, ina ce dan dankan yana goya maka bayane kana neman mata yasa kukeso kuyi min taron dangi ku kashe min aurena toh wallah baku isa ba..ina nan zama daram agidan nan wata me suna fatima bata isa ta shigo gidan nan ba sai bayan raina..
ita dayanta ta dinga maganganu tana kuka jin babu motsin kowa anan kusa yasa ta miƙe tsaye da gunjin kukan cikin rasa abunda ke mata dadi ta dau wayarta gaggauce ta kira babban aminyarta hajiya ramatu, wayar nayin ringin sau uku aka dauka tana cewa helloo dagata dayan bangaren aka amsata da cewa raihanatu lfya kuwa yana ji muryanki haka?
...cikin kara rushewa da kuka tace ina kuwa kikaga lafiya ramatu na shiga uku, na haifo maqiyi na duniya ɗana maheer ya tsane ni fatima ta tsafe min miji na ya dawo karenta yanxu kuma ta dawo kan ɗana na shiga uku na lalace...
daga ta dayan bangaren matar ta rusa wani dan uban ashar "kutumar babban buran ubann fatimar... ke kuma saiki tsaya kina mata kuka kai kai kai amma raihanatu kinfara bani haushi wann sakacun har ina zaki tsaya wata bazaurar mace awaje tana wargaza miki gidan mijinki gaskiya kina so ki bata min raina akanme zaki tsaya ana miki cin kashi aka..wai uban meye tamiki kuma yanxu.
neman waje ammi babba tay ta zauna bisa kan gadonta snn tahau gaggaya mata karya dagaskiya tana fadi tana kuka...
"Dan tsabar an rainani za'a shine harda kawo min raino? wallh wallah ramatu bana cire tsammanin acikin abinci fatimq take saka musu magani ni gabaki daya nakasa gane kan mijina bare kuma dana maheer, juya kansu takeyi ynxu kamr masa kinga haka ta nanika ma miji na rainon danta ibaad haryau munakan zama dashi gashi wai anje kauye an sake kawo min wata yar iskan aljanan yarinya ankara kawomin itq gidana dagayin magana shine duk suka taru akaina sunacimin mutunci ramatu baki ga irin rashin kunyar da maheer yayimin dazu ba wai harda cemin wai inda sultana ne zanso acemin tanq fuskantar hakan danakeyi ahnnun wata waifa cemin yay bani da imani...
hajiya ramatu tace "kutuman uba can shine baki wanka masa mari ba? yaushe aka haife maheer din da har zai gaya miki wann baqar maganan.
tace nima ganemin hanya ramatu, fada kawai na masa nace ya fita ahanyar yariinya shknan shine yafita yaje ya turomin ubansa yazo yacimin mutunci har da cewa inna kara taba masa dansa abakin aure na.
"innalillah wa inna ilaihi ke kuwa rainhanatu abun ashe har yakai haka ne?to wallah zama bata kama ki ba gara ki tashi tsaye kiyi dagaske ki tabbata yarinyar nan da aka kawo ba agidanki zata zauna har abada ba..dan wallh wann salob rainin wayo ne kawai fatima take miki..tana janye mijin ki a makirce tanacan tana bashi kulawa abayan idonki, shiyasaka duk wani abunda tagaya masa yakeyinsa babu jayayya kamar wani itace uwarsa..