Sashe 102
Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
cikin kwana biyar din nan sunyi yawo A abuja kamar wanda aka korosu agida, they have alot of fun su hudun, replays of introductions da kuma sharing comon intrest, suka exchangin contact da ibaad suna cika sati kuwa da yamma ibaad da jamal moriki suka dawo kano shikuma farhan ya tafi kasar waje, prince hasan dinne kawai ya wuce gida..koda ibaad ya dawo gida maheer ne kawai yake sanin abunda yake ciki da new circle of friends dinsa, wani bin koda yaso ya ja baya dasu saikaga maheer ya hanashi sam coa he believe one ryt network of connection is better than many years of hardwork. da ikon Allah kuwa yaga su farhan din ne ma suke yawan nemansa a waya duk da basa kusa amma ana gaisawa sosai..one week bayan sun dawo daga Abujan ibaad ya raka jamal airpot ya koma united states shima ya zamana time to time haka suna yawan communicating su hudun, within few weeks suka bude group chat su jima suna hira on diffrent topics. suna kuma sharing videos na moment na rayuwarsu, ibaad was busy quietly observing them har ya gane cewa gayu ne masu tarbiya da hankali da they don’t dress loud. they don’t speak unnecessarily, no girls, no party talks, infact their presence alone is status.
rayuwa ya kasance musu haka har sukayi kusan watanni shida suna tare da juna, lkcij ayaana tagama jss 2 zata fara jss 3 inta, time to time abokan ibaad suke dawowa ahadu a kano ko abuja, they spend time together family visits, private football games,snookers, boys dinner. book clubs, da library ayi musu, ayi dariya, adawo daidai.. mutum dayane acikin su yake busa hayaki farhan wanda abune dayabi jikinsa sosai sabida zaman kasar waje dayakey all his life sabida abokaine ma kadai yake zuwa nigerian badon komi ba.
tun da suka aminta halayyar da junansu kowa ya fara qamsuwa da juna prince hassan da jamal suka fara kawo joint busines proposal wanda daga grup chat hirar ya fara haryazama regular topic idan sun hadu..
ibaad yana samun hutun da zai kaisa ga shiga aji uku lkcin kuma maheer zaije ajinsa na karshe, maganan kulla alakar busines din ibaad da abokansa ya fara yin zafi, A garin abuja suka hada secret meeting a daya daga cikin exotic villa na mahaifin prince hassan, su hudunsu suka hallara for good 3 days suna abu daya,..
they are all intelligent,wealthy, and serious tareda wannan dan uban damuwar dake cikin ran ibaad na ganin yadda uncle moh'd kullum yake amfani da girmansa da kuma kudinsa yana baza mulki agidansu musmn akan ayaanah.
abun yana masa ciwon da har baisan ya zai iya misaltawa ba dan sosai dabiar uncle moha din ya fara jawo ma ayaana kananan baqin jini, ko anty safeera yanxu bata wani fiye janta ajiki kamar da can ba,kotazo sashen sai dai ta tsaya awajen kulthum ko suyi extra lesson dinsu a falo tare da mujaheed, shikuma the more yanaganin ayanahn tana murjewa tana wankuwa sai yafara jin feeling na soyayya aransa na ginuwa akanta sosai...
daga koyar da karatun da suke yawan yi ya fara koya mata poems na soyayya, sai suna tsaka da karatu sai yace a warwashe brain, amma harga Allah all those poems dayake rubuta mata are meant to express what he feels for her bacin ita batama san meyakeyi ba.
kulthum ne kawai comfort zone dinta a gidan, kawancen su da kulthum har yaso yafi nata da sultana duk dama suna yawan haduwa da sultana kullum a school da islamiya duk da bambamcin ajinsu they became real frend nd sisters, shakuwarta da kulthum ya samu nasaba ne da tana balain son jin labarin zainab arifah abaki kulthum din dan taga zainab arifahn sunfi kusa da anty safeerah
kwana biyu dataga ibaad baya fiye zama dasu agidan sosai ta fara saka kishinsa meyawa aranta, tace ko zainab arifahn ne ke dauke masa hankali yake kin zuwa gida dake ko zaije abuja zaizo ya duba lafyarta ya bata kudin kashewa amma daga bappa zaidu sai maheer sai mamansa suke sanin baya gari..abubuwan sosai suke damun ayaana acikin ranta bana kadan ba, kuma tanata tsammanine ko zainab arifah ce ke son rabata da inuwar yayanta..
tsabar freedom da yaran gidan suka samu yanxu har zuwa shagon hajy mairo sukeyi da yamma haka acikin sati suna haduwa da ruthy har sai can dare snn ake dawowa dasu...
tamkar da wasa ibaad da abokansa suka fara harhada tattaunawa akan long term busines empire da zasu gina dan su dada karfafa alaqarsu..
Duk da sunyi meeting na kwana uku a abuja, it still took them series of calls, facetime, group chats, spies, routings, and research kafin suka hada kansu a tsakiya.
suka bawa business empire din suna _Q4 Sovereign Group Ltd_ each of them had agree to fund 25% of finance kafin suka nitsu suka fidda structure, aka yi dividing roles base on power da kowannen su yake dashi..
prince hassan ne Executive Chairman sabida Diplomatic access, royal network da kuma social intelligence na gidan su
sai suka bada farhan bello murya Managing Director, dan he is a very social guy shine musu kamar clients Charmer, negotiator,deal-maker..snn aka bawa jamal moriki COO wato chief operation office sabida he is already running his dad's companies yana da Practical brains, buzz logistics, da kuma execution plans, ibaad kuma aka bashi CFO chief Strategy Director nd also he wll be the risk manager, nd mastermind behind all finances ups nd downs...
abune ya dauke su tsawon watanni suna shiryawa wanda ayayin da suke hakan fahimtar juna da shakuwa yake dada shigewa jikinsu sosai, har suka dawo aminai tamkar tsinsiya madaudrnsu daya, just like the name of thier company the Quadrant four sovering group just like a strong brotherhood pillar.
Duk da dukiya da kuma tarin daurin gindi da royal and poltical connection din da iyayensu suke dashi abubuwa bai musu sauki ba, musmn ma ibaad dayayi komin sa aboye, wnnn karon maheer ne kawai ya san da komi shine ma yake taimaka masa da private legal adviser nasa, cos each of them must provide one for registrations nd all the legal documentions. step by step sukay drafting duka wasu core documents, sukayi kyc da aml, sukacire duk wani board of gorvenance, da strictt rules
suka bari a cewa business dinsu is a quiet jouney, No public announcements kuma
All investments dinsu is via Q4 subsidiaries only, da sauransu,
bayan sun gama haka saida aka koma school akay one full semester snn suka dawo nn suka sake zama suka fito da duka operational moves dinsu lokcin kudin kowa ya shigo hannu 25million each suka hada each making it100million to avoid risk suka tsaya akan abu uku wanda zasu fara kawo musu riba within 3-4 months kuma kasuwanci ne bamai hayaniyar da za'a jisu ba.suka zuba 40% a Agro-Supply & Farm Input Distribution, sai kuma 35% a Cold-Chain Beef Processing & Packaging amma shi acan kasar Waje suka kai inda akwai stable demand da electricity, sai Land Banking irin Buy & Hold na filaye innan, suka zuba masa 25% shima to enable them venture into real estate in the future.
dukansu suna karatunsu na University kowa yasan bazai samu lokci ba dan haka suka using duk wani vector power na iyayensu sukay hiring competent operators da managers sanda har suka dage suka daure sukayita securing komi nasu legally kafin nan kowa cikinsu ya samu cikakken nitsuwa..
ata fannin ayaanah kuwa tin baya data cika shekaru 12 tafara ganin al'adanta tana kuma samun kulawar tsafta da tarbiya sosai awajen ammi karama saidai halayyar uncle mohd na jin kanshi haryau bai canza ba amma takanji da sauki duk ranar da ibaad ya bata lkcinsa, ya kulata, dan kwata kwata Girma baizo mata da sauki ba sabida tun a ynxu
Komi nata ya soma bayyana kmar su budewar kugunta da kuma kirgen dangi daya soma nunawa boro boro akan kirjinta
..,bayan uban kyaun fuskanta dayake dada fitowa shape din jikinta shima sosai yake kokarin bayyana kansa sosai.
A makranta haka maza da malamai zalamammu suke takura wanda sam sam bata kulawa da suitadai abinda yakaitakawai shitakeyi inya dameta ne saita gayawa Ammi karama komi dominta ta bata shawara akan yadda zatayi.
sauki data zo tafara samu da aiki yafara ma uncle moh yawa akasar waje, yanxu yana yawan ficewa kasar wajem saidai duk ya dawo ya dinga takura mata da kiraye kiraye kenan kullum yanaso tazo ta sameshi suyita hira.
AFTER 2YEARS...
...
rayuwa yaja yau da kullum ta wuce wasa, abubuwa dayawa sun faru amma mafi akasari na cigaba ne da kuma kawo gabar da kusan rabi daga cikin yaran gidan zasu shiga wani sabuwar qarni na rayuwa..
just few month ago maheer ya kammala law dinsa already yana jirar yay passing bar dinsa ne snn yaje shi nysc dan bappa zaidu ya riga yagaya masa cewa zai turashi can (UOf T) wato University Of Toronto a canada zaiy 1yr msc LL.M yadan kara karatu duk dashi aure ma yasaka aransa sosai ynxu..
dan wann shakarar ne su sultana da kulthum suke ss3, nd in like 9 month time zasu cika 16-17yrs zasu gama secndry schl dinsu baison yaje karatu a wata kasa ace bai dawo da wuri ba sabida yar uwarsa kulthum din yake so ya aura...
kamar yadda ya saba kullum ma ammi karama kawai yay ma bayanin qudurinsa ta ita kuwa bashi shawara akan cewa ya daure yay passing bar, yay nysc dinshi, yaje canada ya dawo by then kulthum tama kai na auren nd what he need to do shine kawai ya tabbata da cewa sun samu fahimatr juna akan haka kafin ya tafi inyaso kafin ya dawo angama batun aurensu acikin gida, as usual this advice sits very well with him. ya bari aransa kawai hakan zaiyi tunda already yaga da alama kmr kultthum din ma tana sonshi sosai saidai kawai da ba abarinsu su nuna ma juna a fili..amma haryau shi kadai take kulawa.