Sashe 51
Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
arazane sosai ayaana tafara komawa da baya baya sabida mugun birkicewan dataga ammi babba tay da fushi ayayinda sultana taketa kkrin miƙewa tsaye a mugun tsorace....
kagewa muryan ammi babba yay tsaban zafi da tuqiqin baqin cikin datakeji aranta musmn inta tuna cewa bayan asarar magani ga kuma biyan million goma cass da ya kamata jitayi kmr ranta aka fasa...
numfashinta na sama tana wani irin kyarma kafin kace wani abu sai zirrr hawayen baqin ciki ya fara sauko mata a idonta,...
cikin zazzafar huci da kukan baqin ciki daya faso mata abazata tahau dakawa ayaanah tsawa tanacewa wallah wallah sai na hallaka ki, in yau kikaga baki ganki a lahira ba toh babu shakka mutuwa nayi sai na kasheki na kashe banza wakantcciya kawai
kafin ayaanah ta kwaco kanta daga shock in mugun razana data shiga ammi babba ta wani irin wuff ta fixgota irin fizgowan mahaukatan nan
razanannen ihu ayaanah tafasa jin da karfin tsiya ammi babba takai mata mari, ta sake kai mata mari, sai data kifar da ita akasa. sultana tay sauri cikin tsoraccen kuka tay gudu tazo ta rusuna kusa da ayaanah zata dagata wani irin jifa da ita gefe ammi babba tay tanayin wurgi da sultanan gefe tazage karfinta ta kai ma cikin ayanaah naushi mai karfin tsiya saida ta hadata da jikin bango...
ayaanah tana ihuuuuu
sultana ma na ihuuu cikin tsananin firgici take cewa "ayaanah ki gudu ki kigudu tafara jan jan rigar mamantan a rikice mummy mummy kibarta mana mummy kidena dukanta wallah zan hadaki da babaaa mummmy meyasa kike dukanta haka metamiki dan Allah
ko jinta ammi babba batay ba dukan ayana ta dingayi da hannunta tana jajjan dogowar gashinta tana hadata da bango duk tabi ta hanata motsi atake jini yafara fita abakin ayaana sai ihu take tana kokrin kufcewa still bata hakura ba ta cakumo wuyarta ta danneta ajikin wadrobe tabi ta shakureta kamar wata saa'rta tana dura mata wasu jiga jigan ashariya tareda jin mugun zafin million gomanta da ta sata tay asararsa abanza ynxu..
ayaahna na kukan fitar rai tana kkrin fighting dan ta gudu itakuma ammi babba ta damke ta gam gam tana huci hawayenta na zuba tanata zage zage da bala'in karfi..
wanda ihun datake ma kadai ya isa ya gigita su, sai cewa take wallah wallah wallah saina kasheki dan baki isa kimin wann uban asarar na kyaleki ba, ke waye? waya aiko ki kixo kiga bayana? toh kijje kice musu wallah kunyi kadan kun kasa dake dasu duk baku isa kuga bayana ba. ..
a mugun tsorace sultana take rawan ɗari dari musmmn dataga muryan ayaana ya dena fita tsabar shakure mata wuya da ammi babba tay idonta saida ya juya yay fari solll tana neman numfashi dakyar..
sultana ta zube kasa ba acikin hayyacinta ba tadinga neman abunda zata gwada ma mum dintan amma batasamu ba, bakaramin razana sultanan tay ba tanata rabza firgitaccen kuka
tanayi tana ihu ma mummyn nata amma inaaa, data ga kmr haikan zata kashe ayaana a 360 ta tashi fice da gudu kamr mai aljanu tabar dakin tanata kuka maikara duk gidan saida ya dauka da muryanta...
tsabar ta razana batama san sanda ta isa sashen ibaad ba
duka daya tay ma kofarsa ya budu tafado cikin dakin arazane tana kuka tana haqi tana kiran sunansa da karfi yaaa ibaaad... yaa ibaaad.. yaaa ibaad
ganin babu kowa a dakin yasa tasharo kwana ayanayin datake
dawani irin speed ta sauko kasa daga nan tay kofar waje babu takalmi tana wani irin ihun razana tanamai kwala sunan ibaad da karfi kaman zatay fitsari a jiki.
atake security da sukaji ihun ta suka fiffito lkcin an fito daga sallahn fajr knn bappa zaidu na baya, maheer da ibaad na gaba sultana ta wuce securities pheewww da mugun gudu daf zata bude main gate ta fita can waje kenan taci karo dasu duka ukun abakin kofar, she was shaking, crying nd panicking at same time...
in total shock suka tsaya kallonta idonta a rufe cikin numfashi take nuna hanya tana cewa "yaaa ibaad, yaaa ibaad..baba.. baba...yaa ibaadd.."maheer yay saurin rikota jikinsa da karfi yana cewa sultana sultana meyafaru? da tashin hankli bappa zaidu ya kwacota jikinsa yace "calm down sultana kigaya mana meyafaru???wayo koroki haka...
cikin kara fashewa da matsanancin kuka tace "baba mummy ne.....
..mummy ne kawai tazo dakinmu ta dinga dukan ayaanah tanata duknta kuma tace wai ai zata kasheta kuma ta matse mata wuya ta shakure mata wuya da karfiiiin tsiya sai dukanta take kanyi acikinta
..kusan a rude maheer yace what???? wani irin jan zuciya sultana tay sai luiii ta fado jikin bappa zaidu ya riketa jikinshi harna rawa rawa kusan atare sukacewa innalillahi wa inna ilaih rajiun.
ibaad bai kara scnds daya awajen ba jin kirjinsa na bugawa da mugn karfi kamar zai faso waje da saurin dayay kama da gudu ya shiga gidan idonsa kusan a rufe nan ma maheer yafara binsa a baya direct suka wuce sashen sultanan har suna rige rigen isa...
lokcin she was just bullying the girl tabi ta shakureta babu imani tana gaya mata irin yadda ta tsaneta da kuma dumbin asarar data mata ynxu wanda tace wallh sai ta kashe akai babu makawa...
kusan atare suka fado dakin kamar anjefosu, da gudu maheer yazo ya damketa ibaad kuma ya fara kokarin raba hannunta da wuyar ayaana wani irin birkicewa tay taturje musu tana ihu tana zage zage tana cewa "kubarni na kasheta,
..wallah saina kashe ta...ku kunsan asarar datamin ne.. wallah babu wanda ya isa yahana ni kasheki anan gidan shegiya kawai mayya walakantacciya
Dawani irin zuciya ibaad ya mata damka daya tareda finceke hannunta a wuyan ayaanah agarin zai riko ayaanah jikinsa yabi ya tureta akasa timmm ta fado taci da baki akan fasashen kwalban maganin tafadi ta buga bakinta da kanta wanda atake suka fara jini, maheer yay sauri yabi ya danneta akai yana kokarin janta baya suna kokawa a rikice, haka fasashen gwalaben nan yabi ya yayyanka mata jiki da hannunta sosai sai ya zamo kamar yayanka da reza akai..
da ihu take cewa zanci ubanka maheer inba ka sakeni ba, maheer ka sakeni, maheer kasake ni nace maka wai ina wasa dakai ne...??? ka tashi min ajikina, idan ka sake na tashi sai na maka dan bura uban duka maheerrrrrr ure hurting meee...
Da tsawa yace "mummy bazan sake ki ba, kina haukane..suka fara kokawa kamar ba uwarsa ba dakyar ta turesa ya buga kansa da jikin gado...ta miƙe da sauri ganin yadda ayaanah ta kankame ibaad tanata numfashi sama sama tana rabza kuka yasa tay kukan kura itama zata fincikota ajikinsa ba acikin hayyacinsa ba ya kara tureta tana miƙewa kuwa ta wanka masa wani gawurtaccen mari a fuskansa saida iskan wajen ya dauke cakkk
baice mata komi ba ya kara boye ayaanah datake sheka kuka sosai ata bayansa ta rike rigarsa gam gam tabi ta mannu dashi cikin matsanancin kuka da tsorata jin yabi ya tantameta da hannunsa kamar wacce zai mayar da ita cikinsa...
rada rada hannunta ya fito a fuskansa, sai ihu take tana cewa wallah sai anbiyata kudinta snn ta zata kyale yarinyr nan tana yi tana kai ma ibaad duka yana kaucewa...
ayanah gabaki daya ta rude dan kamar ita aka mara haka taji zafin marin da ammi tamaa ibaad din a fuskansa ta kara tantamesa tanata kuka..
ganin ciwonta yana neman ya tashi ibaad yafara yunkurin fitar da ita adakin, ammi babba tay babakere tace sam bazai fita da ayaana a dakin ba har sai anbiyata kudinta da aka mata asara idan ba haka ba sai ta kasheta
atake maheer ya shiga tsakaninsu, cacar baki ya kaure tsakaninsa da mamansan tana fada yana fada kamar zasu daga dakin da surutu, kowa yay zuciya.. suna cikin haka caraf sai ga bappa zaidu ya shigo rike da hannun sultana da itama din dakyar ta farfado, she had a mild nervous breakdown sabida tsabar tarazana saida yay da gaske snn ta dawo hayyacinta snn suka samu suka iso...
yana shigowa cuwon ayaaanah ya tashi with full speed tafara zufa tana numfashi sama sama ibaad ya rirrketa yana kkrin kareta daga ammi babba at the same time yana hura mata iska abaki..
kuka takey ahankli tana rirrikeshi, badon tsabar wahalan da ammi babba ta bata ba saidan marin dataga anmasa akanta wanda sosai yadaga mata hankli batare da tasan dalilin hakan ba..
haka ya tsuguna kasa da ita yana kkrin bata emergency help acikin hayaniyan nan in oder to make her stay counsious abit kafin su wuce asibiti agaggauce
bala'i ne ya kaure tsakanin maheer da babansa da mamansa..
itace da lefi dumu dumu amma ta fisu daga jijiyar wuya duk da tasha maruka hudu ahannun bappa zaidu ammma haka takiyin shirun tana kuka tama zage zage...
duk ta kasa gaya musu asalin meyene ayaanah ta fasa mata take wann dan uban borin, ran bappa zaidu ya mugun baci, haka nan tasa zuciya ya debesa ya fatattakota har waje daga ita sai doguwar gown in nitynta kafarta babu ko takalmi "yace ta fice masa agidansa taje gidan ubanta har saiya nemeta...ko takalmi bai kyaleta ta dauka ba dama kuma ashe tun tale tale bata zo gidansan da komi ba.
kuka ta dingay security dingidan suka zagayeta da bindiga tanata bori tana cewa wai ita aka cuta,wallah wallah bazata yafe musu ba, fuskanta gabaki daya ya kumbura daga marin datasha ahannun mijin ta, kaga jikinta zaka dauka tay fada da damisane duk maheer ya kwarzana mata jiki da fashashen kwalba tafin hannuntu har yana tsitda jini.
ganin ayaanah ta dan fara farfadowa kadan yasaka maheer ya karaso kansu hanklinsa amugun tashe yakai hannu zai tabata ta firgita ta danna masa cizo ahannunsa ba acikin hayyacinta ba takoma jikin ibaaad ta bi ga kankamesa amugun razane tana kuka sosai
daukarta ibaad din yay cak idanunsa yay jaa sosai yace ma maheer ya rakasa suje asibitin he will try to keep her breathing harsu isa
babu bata lokaci maheer ya share hawayensa suka fito da sauri sauri ibaad yana rike da ita