Sashe 114
Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
muryan ayaana na rawa rawa tace "kayi hakuri uncle nifa ban rainaka ba..ranar naga kanata masifa ne shiyasa sai bance komi ba amma ni ban raina ka ba
yadda ayaana tay maganan da bacin rai hajiya ta harxuka tace 'ke da Allah karya kikeyi inba raeni ba meye ne..kice kawai kina dai tare da ubanki rayyanu bazaki iya saba masa ba dake ya hure miki kunne kina raina manyan gidan nan kamar yadda shima yake raina uban kowa.. toh muhammadu ya gaya min komi, ince dai akan shi rayyanun ne kikaki zuwa kirar da ya miki ranar? toh wllh wallah ahir dinki da raina min ɗana akan rayyanu, dan kinga yana sake miki.. yana tausayin rayuwarki toh wallah bazaki hada kai da rayyyanu kuna walakanta shi ba..tunda kikazo garin nan meye muhamadu ya ke miki inba alheri da rufin asiri ba...snn kece ynxu zaki tsiro masa da iskanci da rashin kunya har wani kina fushi dashi kajimun shashasha marar hankli toh wllh karna sake jin haka
kaikuma muhammadu wallah banason irin wannan shegen gurbataccen tarbiyan da kuke bawa yaran nan, yanxu ka kinkimo wayann kyautuka harda sarkan gwal zaka bata ita da laifi kuma zaka kara lallata da kyauta wato kenan tacigaba da yin abunda take maka na rashin kunya kenan ko?
yace ahhh hajiya Allah ya huci zuciyarki nifa bance ki kirata ki haura mata da fada ba, ai leifi na ne dana mata fadan ko..ni sulhu kawai nake so.
ya juya ya kalle ayaana a marairaice yace ayaana dear kiyi hakuri...i bot this gifts for u ina fatan zai saka komi ya wuce...
ayaanah tafara hawaye
batace komi ba dan ranta bakaramin soyuwa yake mata ba...
hajya tace ohh bazaki amsa shi ba, ni wallh da bari kay naci ubanta toh meye haka ana bata haquri tana mana kuka ke kenan baza a gaya miki gaskiya ba ko rainashi dakikeyi abu mekyau ne...
ta share hawayenta ahnkli tace hajiya naji nace yayi hakuri...ke fa bakisan asalin abunda ya faru ba kinata min masifa
..tace nayi din, saiki tashi ki dakeni nasan cewa a nonon rayyanu kika tsotsi rashin kunya Toh wallh baki isa k raina muhammadu agidan na zuba miki ido ba
mikewa ayaana tay tace "ni zanje daki kaina namin ciwo..
hajy zatay magana uncle moh ma ya mike tsaye da wani irin sigar lallami hajya dan Allah ya isa haka..kinga kinsa kanta na ciwo..dear kije abunki kihuta nasan kin gaji...ince dai komi ya wuce..ahnkli ya matsao kusa da ita yace i wll call u with my new numbber dan Allah ki dauka zamuy magana a atacan i am sorry for all this kinji ko...ayaana taki tace masa uffan hawaye na zuba a idonta...ya kuma cewa zan bar miki gifts dinki anan inkin huce saikizo ki dauka kigayamin in sun miki kyau...
da wani irin masifa hjya tace "ana miki magana kinayin shiru ma mutane..chab din jammm ahhtoh lallai ayaana wuyarki yakai na yanka..toh wallh wallah har shi rayyanun dake hure miki kunne bai isaaa muhammadu yana masa magana yana kin amsashi ba maza kifita kibamu waje marar kunya kawai. inbanda samun waje waye zai dauki wnn rainin agidan nan inba muhammdu ba..
da wani irin sauri ayaanah ta fice a sashen tana shiga sashen ammi karama suka ci karo da ita a kofa tana kkrin shiga, suna hade ido wani irin kuka ta fashe da shi cikin sauri ta rungumi ammin tana kuka mai zafi jikinnta atake atake ya dau wani irin zafi sosai...
#idan kinason cigaba da samun posting kibi shafukata
*AREWABOOKS*
*@SURAYYAHMS*
*WATTAPAD @SURAYYAHMS*
*WASAP CHANNEL ND GROP: SAVE MY NUMBER 08060712446 TO BE ADDED*
#SURAYYAHMS
#COMEBACK SERIES
2024/2025
[06/12, 14:58] Ányà Bá’kó̄̄̄ M.: ABUNDA KE ƁOYE💫
arewabooks@surayyahms.
⏯️3️⃣8️⃣
yadda ayaana take rabza kuka me cike da bacin rai da fushi yasa jikin ammi karama yay wani irin sanyi kanta a dan daure tarikota cikin damuwa kuma ahnkli snn taleka corridor ko zataga wani na biyo bayan ayaanan sai bata gan kowa ba, jawo ta cikin sashen tay suka wuce har cikin dakin baccin ammin direct safiya tabisu da kallo suna shigewa daki ta taho cikim sanda ta manna kunnenta ajikin kofar dan taji meke faruwa.
ammi ta zaunar da ayaanah akan gado tanamai rungume da ita cikin muryan lallashi me taushi da nuna tausayi tace haba haba ayaanah kukan me kikeyi haka keda waye, snn me aka miki kike wann kukan? dada shigewa jikin ammi tay tana kukan sosai harda rufe idonta, da muryan damuwa ammi karama tace' kiy hakuri mana mamana, nd pls can u tell me what is going on zakifa sa hanklina ya tashi, ke da ibaad ne ko??
cikin tattaro makanta nitsuwa daqyar, yadda zakasan abun ya mugun bata mata rai hawaye nazuba a idonta cikin zafin shesshka dakyar tadago kai ta kalle ammi snn tace ammi dan Allah dan Allah kice ma uncle nifa bana son gift din dayake bani, haka ma ranar bikin kulthum ya kirani falonsa wai dan bansamu naje ba shine yau yajeshi ya gayawa hajiya wai ina masa rashin kunya ina rainashi ita kuma bata san kan maganan ba kawai tanata zagina, ammi nide dan Allah kije kice musu banaso..ni nagaji wallah banason komi nashi, kawai ki gaya masa yadda zai dan fahimta ya kyaleni...
jawota jiki sosai ammi tay jin yadda ta karashe mgnan da matsanancin kuka ahnkli tana cewa "its okay ayaanah ya isa haka. karkiyi ki daga ciwonki abarni damuwa ita hajiya batasan illar haka bama..calm down zanje na sameta anjima kidena kuka mamana..
ahaka ta dinga lallashin ayaanah har tay shiru kafin nan ta kyaleta akan gadonta tana kwance ita kuma ta shiga bayi tay wanka ta canza kaya ta fito suka fito falo atare, kallon ta safiya ta dingai tana mata dariyar mugunta kasa kasa sai can tace 'toh gacan wayarki yana ta ringing gashi kinje kinsaka privacy screen baya nuna suna halama uncle moh ke kiranki.
..da sauri ayaanah ta karaso ta dau wayar tana budewa taga tarin miscalls har 12 da new number sai 3 miscalls da lambar ibaad, da uban text message da uncle moh din ya turo mata na lallashi da ban hakuri da wata sabuwar numbershin dayagaya mata cewa zai nemeta dashi daxu.
dake ana daf za'a kira magrib ne dakinta kawai ta nufa bata bi takan calls din ba tana xama akan gadonta tay dialling number ibaad dabai dauka ba ta tura masa sako.. daga nan aje wayar tay taje bayi tay alwala har ta fara sallan magrib ta idar ibaad bai kira ba sai kuma taji hanklinta ya fara tashi cos she hate to miss his call dake bai saba kiranta haka kawai ba, ana daf za'a shiga sallan isha tay banza da new calls din uncle moh dake kan kara shigowa wayarta sai ta fada gidan wanka, tana fitowa tazo tay yan shafe shafenta sama sama tay kyau snn ta saka wata fitted gown na material sea green colour ta gyara sumanta tay parking dinsa baya gaba daya, tana gamawa tay sallan isha'i har yanxu uncle moh bai dena kiranta ba,she was so annoyed gabadaya mood dinta canza, tafito ta samu ammi karama harta gama musu dinner suna hade ido da sanyin jiki tace sannu da aiki ammi, da murmushi ammi tace yawwa ayaana ynxu an huce ko? to kizauna kici abinci dan Allah bana son hayaniya zanje na ci nawa da hajiya kinji ko? da ladabi tace toh ammi amma a koshe nake bana jin sha'awar cin komi kawai saikin dawo! babu yadda ammi batay da ita ba tace sam bata jin yunwa ne ammi na ficewa kuwa safiya ta dauke abincintan tawuce daki dashi ita kuma ammi karama ta wuce sashen hajiya da cooler data zuba nata abinci itama, wanda tun zuwanta sashen mgna akan lamarin ayaanah kawai ammin take ma hjya mairo amma hajia taqi jinta sam sai cewa take ai tsoron rayyanu ne yake lalata tunanin ayaanah shiyasa har take raina manya..
ayaanah tarasa abunda ke mata dadi, tafi minti 30 bata motsa akan gadonta ba wayarta na ajiye agabanta dacan harzata dauka takashe shi gabaki daya kenan saiga wani sabon saƙo yashigo pingggg da can kamar bazata duba ba da tunanin ko uncle moh ne tana kuwa daukawa taga lambar ibaad ne rubutu ne ke yawo akan screen din ya nuna "can i see u outside?? wani irin dadi taji tuni ta ture wayar gefe ta sauko kasa ta jawo chantilly veil dinta ta kara fesa turare snn ta fito tana takowa a sannu-sannu, gidan ya dau wani irin shiru veil ɗinta yana motsawa a iska tana kuma jin bugun zuciyarta na tahowa da karfi karfi
banda securitynsu a harabar gidan bataga alamar kowa ba ,gashi ta bar wayarnta aciki dan bataso tazo gabansa da wayar yaga shegen kiran da uncle moh ya isheta dashi bata san wani kalar bayani zatamasa akai ba.
Bata ganshi nan kusa ba har sai da ta karasa bakin gate. hadadden Motarsa na kunne, headlights dinsa kawai yabari ata ƙasa, yana zaune a ciki da kananan kaya fari kal din T shirt yasaka da blue jean, yay jimm kamar wanda ya dade yana jiranta awajen
tun tana bude gate din ya zuba mata ido yanata kallonta ta cikin gilashin mota har ta karaso cikin sanyin takunta me daukar hankali...bai janye ruwan idanunsa akanta ba har saida ta bude murfin motar ta shiga a hankali daddadar kamshin motar dana jikinshi atake ya wani gauraya da kamshinta. sallama tamasa tana zama ta dan lumshe idonta kadan tana jin nauyin dake karsashi a zuciyar na kkrin lafawa.
...kallonta yake har ta dago suna hade ido ta marairaice murya da sanyi tace "yaa good evening"..idonshi still fixed on her face yace "evening madam nd why did u ignored my calls?
...karamin ajiyan zuciya ta sauke tace "wayar ne nabari a falo lkcin hjiya ta kirani kuma i called u back baka dauka ba