Sashe 101
Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
jamal moriki yaro ne ga wani shahasharen me kudi da ya rasu kwanan nan, bada jimawa ba. he is the only son of his mother lady diana, after suffering in court da kawunsa akan arxikin babansa daya rasu shine harya samu aka
damka masa ya hau kai at this young age dan da wata biyu kawai yagirme ibaad a shekaru
saidai yanayin yadda yake maganansa da tulin kamiya da kuma nitsuwa tareda ilimi u cant just deny his early maturity aura.
a yale uversity dake U.S yake kan karatunsa, while still tryng to run his fathers business conglomerate in the U.S and Dubai. maman sa ne kawai take saka masa ido akan komi shiyasa baya son ya rasata dake tana da boyayyen ciwon zuciya wanda a sanadiyar mutuwar babansa ne akasan ma tana dashi
....sunxo kano ne sabida anan ne shima aka haifesa asali ma anan ya fara tasowa a family house din maman sa gidan mahaifinsa ne kawai yake abuja.
wasa wasa suka sha hira dan ibaad baiwani sha wahalan bayyana masa kansa ba dan yana ambatar sunan familynsu na almansur jamal ya cankosu yace masa ai tun suna yara sukasan kawunsa prof zayyanu sabida ta hannun prof din marigayi baban jamal alhaj moriki yake samun wasu intnl contract da kudadensa ta sauki.
it became so easy for them to trust each oda at first manly date dinsu,..daga haka jamal yay requesting ko zasu dawo abokai sabida baisan kowa a kano ba kuma bazai iya trusting cousins na jikinsa ba duba da suna nuna maitarsu akan arzikin da aka daurasa akai yanxu..
ibaad baiwani bashi fuska a farko sosai ba, harsaida suka dan dau lokaci suna yawan hanging out tare suna hira suna dada fahimtr juna within 3 weeks ibaad ya fara sakan jiki dashi musm ma da har cikin family saida jamal ya kaisa, nd jinin mum din jamal din bakaramin haduwa yay da na ibaad ba, wnn sanyin aji da yadda yake kame kansa yasa ta jima da ganewa tabbas ba karamin tarbiya aka bashi ba hala bazai cutar da danta ba.
dama shi sabo ga maza
bawani abu ne mai daukar lokaci ba nez musmmn irin nasu na yaran masu shi, they are always talking about bigger things, educations, cool adventures, da abunda duniya ke ciki..busines jamal yake karantawa. most time zaizo gidan bappa zaidu da yamma ya jira ibaad a masallaci, ko ibaad ya same sa acikin black magnet a regular hangout dinsu....
#DONT BE SHY FINE GEH OYA POST UR COMENT SABIDA DA DARE A SAMU BONUS
idan kinason cigaba da samun posting kibi shafukata
*AREWABOOKS*
*@SURAYYAHMS*
*WATTAPAD @SURAYYAHMS*
*WASAP CHANNEL ND GROP: SAVE MY NUMBER 08060712446 TO BE ADDED*
#SURAYYAHMS
#COMEBACK SERIES
2024/2025
[01/12, 20:47] Ányà Bá’kó̄̄̄ M.: 💫💫💫BONUS
Dagata fannin family house kuwa tun bayan abunda ya faru ibaad bai sake kuwa shiga harkan uncle moh ba duk dama ayan satikan nan yayita nemansa da magana musmn yadda yake wasu abubuwan with full authority, yanzu kam ma baya neman permission,..
ko ayaana bata son abu zai siyo ya raba, snn yabata me kyan ciki ya bama sauran yaran yan dede, safiya ta hada harda haushin hakan ta dawo kamr kishiya ga ayaana ya zamo sam basa magana, bata kaunar kuma taga ayaana ta shigo daki musmn da wani abun duniya da bata dashi.
tun kowa yanasa ido yaga ko ibaad zai dauke kansa akan yaran gidan yahau fushi ya dena kula kowa sai suka ga ya kwashe tashar kowa ya watsar, normal yake rayuwansa kamr yadda ya saba, saidai haryau bai kara budan baki yace ma ayaana komi akan gifts dinta da uncle mohd ba,. zaizo zasu gaisa zai duba karatunta he will even challenge her to do more as usual abu dai inya shafi uncle moh ne kawai baya tsoma musu baki aciki wanda
tun ana nemansa da magana a gidan har kowa ya gaji ya kyalesa..
adan kankanin lokaci kusan duka schedules na rayuwarsa ya fara canzawa sanadiyar tarayayyarsa da jamal dan jamal bai cika 6 weeks a kano ba suka yi wani irin shakuwa da ibaad, they hang out alot to private clubs,sport, libarary, gym shikuma maheer gabaki daya karatunsa da business dinsa yanxu yana balain hanasa yawo dasu sosai duk dama ibaad yay introducing dinsu ga juna. sati biyu kacal ya rage ma jamal ya koma aiki da kuma schl dinsa a united state, hakanan yadinga matsa ma ibaad akan suje su abuja atare suyi sati guda su dawo,
sabida yawan zama da juna da sukeyi tare kowa yafara fahimtar capacityn brain in kowa nd he despreately want ibaad to meet his oda childhood friends sabida akwai abu mai muhimmaci dayake so ya saka ibaad din aciki wanda baison ya masa na sauri ko kai tsaye face harsai ibaad yaje yaga yanayin abokan nasa acan.
ibaad bai wani saba da wann rayuwar ba saida ya tattauna da maheer, da mamaki yaga maheer ya kara zugashi akan yaje, sabida ya gama lura da cewa jamal moriki yana da strong business netwoking yana mutuwar so ibaad yaje ya leko musu yagan wani irine..
abun bai wani shige ran ibaad ba haka maheer yajashi na dole sukaje yaje ya gaya ma bappa zaidu cewa zaijeshi abuja da abokinsa jamal, akan ya rokesa suje family house dinsa suyi sati zasu dawo
...dake bappa zaidu has been obseving jamal most times inyazo gidan a masallaci suke yawan zama tare da su sai kawai ya kyalesa yace masa yaje amma kar ya wuce sati guda din daya roka.. few days bayan bappa ya bashi go ahead din yaje family house yay sallama da mahaifyarsa
wajajen 10am na safe suka bi jirgi suka iso garin abuja tun daga airpot kusan convoy na security uku ne sukazo aka kaisu wani katon mansion na mahaifin jamal a maitama cikin abuja
da kadan gidan yafi na bappa zaidu a girma da tsayin gatanga, daga su sai uban securities sai masu aiki kala kala, cikin awani luxurious suite mai manyan dakuna aka sauke ibaad snn aka musu tarba mai kyau, bayan sunci abinci sun huta jamal ya nunna ma ibaad cikin gidan nasu.
yace masa nan ne asalin gidan mahaifinsa, insunxxo abujan ne kawai suke sauka anan musmn in suna da wani meeting ko hidima. asalin family house dinsu kenan saidai basu fiye zama aciki ba tunda mahaifinsa ya rasu.
they understand each odas pain easily sabida duk yara ne da suka rasa ubanninsu tun suna kananan shekaru, bayan sun gama zagawa ya bawa ibaad key din wata fancy sport car shima ya dauke nashi suka sha wankansu suka fara zaga garin abuja, kusan kwana biyu sukayi agarin suna zallan yawo hanklinsu akwance saidai ibaad yay waya agida nan kam masu aiki ne ke musu komi.
a kwana na ukun ne da yamma sosai bayan isha'i jamal ya gaya masa cewa ai childhood abokansan gabaki dayansu sun hallaro yanaso suje suyi spending darensu nayau atare dasu.
ibaad baisaka komi aransa, he dress simple classy and casual kamr yadda ya saba, at around 9pm sai gasu agaban wata irin hadaddiyar under ground club na manya
suna shiga jamal ya bada membership card dinsa aka bude musu kofa suka nufi wani waje inda babu wani hayaniyan manyan mutane, acan sama regular joint dinsu inda babu music babu komi sai expnsive phones, laptops da tab, shisha pots wasu gayu ne su biyunsu a zaune all dressed up in their respective sophiscated designer regal wears.
kowannen cikin su bazakamai kallo daya kaji qamshin talauci ko kauyanci ajikinsa ba snn kowa da irin kyan da Allah ya zuba masa
kujera na farko by his ryt was graced by a guy named prince hassan zarko, the youngest son of zazzau emirates shine dan auta agidan su na sarautar zazzau, shi irin chocolate skin colour dinnnan ne amma akwai shi da wani irin sanyin kyau da fararen manyan idanu masu mugun daukar hankali, yasaka white royal heard scarf me tsada akansa untop his designer casuals, kalar royal scarf dinsa daya yake da booth din dake kafarsa wanda shikansa booth din ma abun kallo ne.
daga gefensa wani caramel skin tone guy ne, kana kallonsa kaga pure hausa fulani guy, baida fara'a sosai siffarsa is sumhow huge nd he is a bit matured looking, sunansa farhan bello murya, he is the only son of a private bank owner in sydney. sai kuma jamal moriki da ibaad almansur da suka shigo cikinsu yanxu.
daga nesa zaka ce bakaramin girman kai yaran zasuyi ba amma suna kallon jamal dukan su suka mike tsaye farhan ya fara kawo hannu suka tafa yace "hey men, suna gaisawa ya mika ma ibaad hannu suka gaisa, jamal da prince hassan suka rungume juna suna dariya yace "so good to be back bro..."yana daga ido yace "ibaad ryt?..a nitse ibaad yace "yes..mika masa hannu yay suka gaisa yace welcome to the crew nd u guys shud have a seat muma bamu jima da shigowa ba...suna zama farhan ya kira wata waiter ta kawo musu ababen sha masu sanyi...
kai tsaye jamal yakara musu re-introducing ibaad as his only trusted frnd in kano state
wanda sunriga sunji labarin sa
sai basu wani cika sa da questions ba, dake ba group bane na kananan magana, atake suka fara vibing da juna, sosai farhan ya zama addicted to shisha sauran kuma basa son shan koda hayakin dayake fitarwa.
sun jima a wann waje getting to knw each oda amma dake irin halin su suga kamar ibaad din yake dashii 100% snn suka yanke hukucin spending kwana biyar din daya rage musu a abujan atare. what ibaad tot it will be soo boring nd distant sai yaga kamar ma abokan jamal din sunfishi ilmi da saukin hali, komi acikin aji da ilmi sukeyi, musmn prince hassan daya kasance da jinin sarauta ajikinsu, bambancinsu da ibaad shine iyayensu sun bala'in sake musu suna duk wani abunda suka ga dama da kudi, they can sleep wherever they want, suna da security shikuma ibaad kudin gidansu is a classic quite wealth, a al'adr gidan su basu nuna kai basu show off da arzrki amma duk inda sukaje ansan sunan gidansu da babban gnrational wealth legacy na ahalin al-amansur.