← Book details Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 161

Sashe 50

Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ammi babba was very careful wasu abubuwn ma awayarta ta rubuta dan karta manta, abu daya ne ya rage mata dan tariga tasaba in sun samu matsala da mijinta irin haka batakai masa abun karyawa da safe, yadda tay masa borin hauka yau gani take kmr intakai mai shayin gobe da kanta bazaisha ba..

shiyasa tun ahanya ta gama lailaya hakan aranta kusan ma abunda yasa take neman sultana kenan, tattara duka magunguna tay ta aje su a very safe place acikin drawerta ta kulle da key, iyaka kwalba me dauke da muhimmin ruwan ne ta bari akan table, daga nan cire kayan jikinta tay tasss tafada wanka tafito ta kalkale jikinta da gyara snn ta saka wata shegiyr doguwar silk nity green colour irinna manyan mata...

lokacin already karfe goma saura ya karato zama tay agaban madubinta tana karewa kanta kallo tana baza wata irin shu'uumar murmushi da tunanin yadda zata baza baqar mulkinta akan bappa zaidu inhar maganin nan yaci. daga kan ibaad, har ayaanah duk ta sakasu a list din wayanda zata saka bappa zaidu ya walaknta su yaci musu mutunci kafiin ya musu korar kare a gida.

atake tafarajin wani farin ciki aranta tanajin cewa zuwa next week by now gidan nan daga ita sai y'ayanta babu wasu bare.

tajima tana zaune acikin wann tunanin har saida ta jira12pm yay yadda tasan duk tsiya mijinta ya dawo gida kuma kowa yaje dakinsa by now ya kwanta...

atafannin su sultana kuwa tunda takai ayaanah dakinta bisa umarnin ibaad gabaki daya ta kasa gane kan yarinyar, dan daga ta zauna sai kagata takure kanta agefe daya tayita kuka ahnkli har tana jan sheshheka me zafi, like sumtin is really eating her up nd paining her duk saika rasa meke asalin yawo akwalwalr ayanaah.

magiya da rarrashin duniya sultana tay mata amma takiyin shiru, kuma ko ta mata magana batacewa komi sai dai kuka, abun dik ya dame sultana har saida tafara cemata zataje ta kira yaa ibaad yazo kafin wani abun ya ragu har suka kwanta.

ahakama taki tasaka nity da sultana ta bata da kayan jikinta ta rakube agefen gadon tay lumui cikin takura jikinta waje daya...

bayan ta nitsu dakin was dead silent for a bit haka sultana tabar mata wutar bedside lamp din gefenta a kunne dan kar taji tsoro daganan hartay bacci ayaanah bata saka ranar runtse ido ba

12pm na dare na cikawa ammi babba ta fito cikin sanda gashi gidan yay wani irin shiru banda karar aircones babu abunda kakeji koina ya dau qamshi da sanyi sosai...

babban kitchen ta nufa tabude spicess scrolls, ta debo zallan herbal spices na hada tea din da mijin nata yafiso tahau shirya komi in d ryt quentity ta zubasu duka a empty tea maker snn tarufe shi witout adding any water da zimman da safe sultana inta tashi zatay masa tea din, sai ita takai masa tasan inde yarsace takai masa tea da safen dolene yasha.

wucewa tay dakin sultanan danta tasheta a bacci snn ta jadadda mata hakan, snn tace mata idan zatafara tafasawa ta kirata ita tazo ta sama mata ruwan, wai ahakan wayo tay dan tasan lokcin ne perfect time da zata iya zuba maganinta acikin sauki batare da ciwon kai ba

kai tsaye ta kulle kitchen ta fara tafiya har takai dakin sultanan tabude ahnkli ta shigo da mamaki taga bedside lamp daya a kunne, itakuwa ayanah tanajin motsin shigowar mutum tay maza ta rufe idonta tay kamar bacci takeyi

cikin sauri ammi babba ta kunna general wuta tana ganin mutum biyu ne akan gadon yartan babu jira ta isa wajen da zafin nama tawani irin janye bargon kasa, tana ganin ayaanah kusa da yarta akan gadon sai taji ranta ya harzuka yay baqi qirin....da har ta miqa hannu zata jawota kasa tay wurgi da ita sai ta tuna cewa she dont have time for creating a scene dat may cause her attention tafiso ne kawai tay focusing akan maganin nan.

tsaki me kauri taja ta dauke idonta akan ayaanah snn ta koma gefen sultanan ta zauna daf da ita gently frailing her soft hair da fingers dinta tana shafa mata fuska harsaida ta farkan da ita...

suna hade ido acikin gigin bacci sultana tace "mummy? ammi babba tay murmushin yake tace "yes my baby.. na tasheki ko?? sultana tanakan mutsuka ido tace "yess amma yaushe kika dawo gidan mumy shine kika tafi ko abinci baki ajiye min ba., jawota jikinta tay tana peting inta tace "toh sorry..keee ni ba wann maganan nazo miki da shi bama. kinaji na? sultana tace eh" jawota jikinta ta dada yi snn tace" autana inaso ne gobe da sassafe kije kitchen zakiga na hada miki komi a tea maker saikiyi ma dadynki tea dinsa ki kaimasa har sashensa ki aje. toh zakiga bansaka ruwa ba, daga kinfito just come nd call me first, zanzo nasaka miki ruwan ke saiki dafa ki zuba a flask dinsq kikai masa snn karfa kice masa nina taimaka miki kikay tea din kinji?

da mamaki a idon sultana tace "toh..toh mummy amma inyace meyasa nakawo masa faa..yafa san ban iya tea din ba.

cikin zare mata ido tace "kedallah bazai fadi haka ba kefa yar autarsa ce. bakiga wai fushi dani yakeyi bane. i just want to be good to him, shiyasa nakeso ke kikai masa tea dinsa na safen yasha kinsan dai inbe sha ba bayajin dadin jikinsa ko wai so kike kiga yana yawan ciwo da tari??? da yaranta ayanayin sultana ta girgiza kai tace "aa..dan shafa kanta ammi babba tay tace toh yawwa autana na..sai naganki goben ko?akasale tace tohh mummy gudnite...

tana miƙewa ta kashe musu wutan dakin yay wani irin duhu snn ta fita ta laɓe kofar after like 10min data tabbata sultana tay bacci sai ta dawo cikin dakin da sanda tanufi wajen ayaanah direct tawani irin jawota akan gadon ta direta akasa with strong hatred nd hostility

mummunan bugawa zuciyar ayaana yay da tsoro ta bude baki arazane zatay kuka acikin duhun ammi babba tace"sai inci ubanki kika bude min baki har ke waye da zaki kwanta akan gadon yata shegiya kawai jahila walakantacciya...

maza kwanta anan akasa dan ubanki..anan zaki kwana babu wani bargon rufuwa da zaki samu tunda ba ubanki bane ya siya mata...

hawaye masu zafi na sauka a idon ayanaah jikinta na matsanancin rawa ta sulale kasa akan cold floor din ta kwanta a mugun rakube tana hawaye sosai..

tsaye ammi baba tay akanta harsaida taji tay shiru ta kwanta akasan snn ta kama hanya tay waje.

the house was quite for a while kowa na bacci a dakinsa, washe gari kiran sallan farko alarm na sallan fajrr yay buzzling amma sultana bata farka ba, sanyin asubuh yasa ayaanah was soo soo cold gabaki daya sai taji fitsari na damunta

miƙewa tay akasan ta shiga bayin da lalube jin bayin da dumi yasaka bata fito da wuri ba, datay fitsarin kawai ta nemi waje ta zauna a rakube tanata jira akira sallahn fajr din saitay alwalanta mai gaba daya saita fito..

tsabar zumudi yasa ammi babba farkawa ana daf zaa shiga masallaci, dake she is damn sure ibaad shine maijansu sallah a anguwar tasan duk da wuri mazajen gidan nata suke fita masallaci

it was the perfect time for her to strike,saida ta bari duk mazan sun fice masjid, snn ta sauko marmaza ta bude drawer ta dauko kwalban maganin datake kafa kafa dashi kamr kwai, not forgeting dat ance inhar tay wasa da wann ruwan dake cikin kwalbar tokomi da aka bata ya lalace kenan. with immense care ta rikosa a hannunta tayo hanyar dakin sultana dan ta tasheta a bacci tun kafin kowa ya dawo.

tana bude kofar dake dakin da duhu lokacin kuma ayaanah tay alwala cikin lalume ta fito acikin duhun batama ganin gabanta sai dada zulmuwa cikin duhun takeyi tana lalaume tanamai neman inda zata kunna switch
wani gamuwar kicibis sukayi da ammi babba jin sun riko hannun juna cikin mugun tsorata ammi babba tadaka wani ihu cikin tsilla wata uban tsallen bazata a mugun mugun tsorace ta sake kwalban maganin kasa sai faasssss faassss ya fashe ruwan maganin ya zuba yana malala agaban aayanah ....

DAN ALLAH ATAYANI SHARE..
COMENT HEAVILY SO THAT WE CAN POST AT NIGHT

idan kinason cigaba da samun posting kibi shafukata

*AREWABOOKS*
*@SURAYYAHMS*

*WATTAPAD @SURAYYAHMS*

*WASAP CHANNEL ND GROP: SAVE MY NUMBER 08060712446 TO BE ADDED*

#SURAYYAHMS
#COMEBACK SERIES
2024/2025

[13/11, 20:49] Ányà Bá’kó̄̄̄ M.: ⏯️2️⃣1️⃣
Abunda ke Ɓoye💫#surayyahms
Dawani irin karfin razana ammi babba ta furta nashiga uku na lalace arikice tay sauri sauri takunna main wutar dakin wajen ya kaure da haske, jikinta har na rawa rawa idonta atake yay jazurr akasa ganin yadda kwalban ruwan asirintan datake kafa kafa dashi ya fadi ya tarwaste akan tiles din yay raga raga ga ruwan maganin ya zube kafff kodis bai raguba har yana wani malala ata kafar aayanah.

in total disbelieve nd shock tarusa ma ayaanah wani irin gafalalliyar ihu me girgizarwa wanda yasa saida yarta sultana tafarka abacci a mugun gigice tabi tafado kasa dagakan gadonta timm wanda tsabar buguwar datay saida takasa miƙewa tsaye.

jikin ammi babba na rawa har kamar zatay fiffika ta rike kirjinta datakeji kamar zai kama da wuta tace "kutuman uban can, me zan gani haka..wayyo na shiga uku na..wayyo Allahna na shiga uku na lalace...

hannunta ta dora aka hartana rawa rawa kamar meijin fitsari tanaji brain inta na ringing mata million goma, million goma ya zube akasa... tadada kallon fasasshen kwalban glass din amugun raunace tace no no nooo noo nooo this cnt be happening to me, ahaukace tace...toh wallah yau za'ayi mutuwa agidan nan...dan bazan dauki asaran nan ba!!!!

da wani irin gingimmen hasala tadaga jajayen idanunta da suke nan kamar zasuyi aman wuta tsabar bacin rai takalli aayanah da already tamugun tsorata ta kangare atsaye tana hawaye sosai...

cikin daka mata wani irin hargitsatsen ihu mai tafe da zazzafar huci tace.."keeeee, Dan bura ubanki kika fasa min abuna??kinma san me kika fasa kuwa yar bura ubaa shegiya jahila walakntacciya mai kama da aljanu..¿
Chapter 50 · 0% Book details