Sashe 2
Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kallonsu ammi abban takeyi kamar zata tashi tsaye ta haɗiyesu su da mugun bugu, dan ɗan wnn calm gestures da yake yawan wakana tsakaninsu bakaramin kona mata rai yakey ba, wato itace datake matarsa na sunna ma bazai amsata ya bata hakuri ba caraf yahau amsa wannan makirar matan. satar kallonsu kawai take tana raya abubuwa masu tsauri aranta ayayinda babu abunda idonta yakey face hararar fatimar tareda jan musu kananan tsaki
share hawaye tsohuwar tay adede lokacin da wani gulluton baqin ciki ya kara rufe mata kirji inta tuna hotonan nan
ganin datayi kmar babban surkuwan gidan anty rainahatu wato Ammi babba zata kara yin wani magana, nan tay marmaza cikin katseta a masife tace "haba, haba..ya isa haka mana ke kuwa Raihanatu, kinyi ta maganan nan duk anji ra'ayinki akan ayanah amma kisani nide ban aminta da gurguwar shawarar kin nan ba, yoo sai kuma aje har babban masallacin jumua ayi shela ace ma jama'ar Annabi S.A.W. cewa yarinyar nan tagudu ranar daurin aurenta sai kace muna kwapcen wasan kwaikwayo?,..
adan masifa ammi babban tace amma hajya kema kinsan halin kawu babba wallh bazai lamunci azo da batu daga gidanan a tozarta shi a bainar muhimman mutane ba aranar daurin aurensa yarsa zainab arifah ba.
fuskar tsohuwar ba asake ba takalle bappa tace "zaidu maganan nan fa ya kare bama sai anje ga tozarta zayyanu agaban mutanensa ba tunda abunda kuke gudu kenan, dolene kawai ayi auren Ayanaah ayau din nan, babu wata zancen guduwa ko fasa shi, tunda shi wanda ya sakar mata fuska ya mata alherin shi ta cutar ta tozarta, yau koma uban waye mukaga dama dashi za'a a daureta yau, inyaso taje can can gidansa ta karashe rayuwarta dashi inma kashe kanta zatayi a dakin miji gara tay da akanda tazauna min agabana ta cigaba da tonamin asiri tay karuwanci a birni ubanta juma nacan kauye yayimin dariya, aure kam kamar an daurashi ayau ko tanaso ko bataso
wani irin shiru wajen yakara daukawa a falon ayayinda fuskar sauran matayen looks soo soo confuse da furucin tsohuwar duk da alama basu wani gama fahimtar inda maganan tsohuwar ya dosa ba, to da waye kenan za'ayi ma ayana auren dolen? da mujaheed ne ko wani ne nadaban daga waje? saidai tun kafin dayansu ta budi baki tay tambaya bappa zaidu yakalle su duka biyun fuskarsa ba a sake ba still cikin gyaran murya yace ya kamata kubami wuri zanyi wata magana da hajiya"..
babu tantama kowaccensu cikin dattijan matan suka mike tsaye cikin hadiye tambayar dake ransu snn suka fice waje.
babban surkuwan gidan anty raihanatu da ake kira da Ammi babba nan tay wani sashe na gidan da sauri sauri tana bambami, dayan nitsatsiyar matan kuma dake sanye da hijabi anty fatima da ake cewa ammi karama nan tanufi dakin Ayaanah kai tsaye jikinta duk a sanyaye, ta iso kofar dakin Ayaanah bata sani ba, kife kai tay akan gadonta tana ta kuka me karsashi gashi ita kanta tarasa amsar da zata bawa kanta, kanta duk ya kulle, she was like is this actually happening to her aranar aurenta, abu ne da batay tsammani ba sai gaba daya sai taji ta fice hayyacinta, she wish zata bude idonta taga mummunan mafarki kawai take,
kwankwasa kofar dakin da akay da dan karfi yasa tadaga idonta da sukayi jaaa suka kumbura tana kallon kofar amma bata da niyyar tashi tabude har akagaji da Knocking aka bar wajen.
Sai can wajen after good 40 mins data dan dawo hayyacinta tana xaune saman gadon kafin ta jawo wayarta da kyar da kamar zata bude sai taji xuciyarta ya kara rauni, MTN sim card dinta take son cirewa ta karyashi sai taga tarin missed calls din kawar aikinta Ruthy yafi guda talatin da wasu irin zafafan text messages da ya ninka calls din daga wajen ango to be din nata, ko wani message data bude zance daya yake yi, " i trusted you, nina miki kaza nina miki kaza lokcin baki da kaza..kinci amanata ayanah, bazan yafe miki ba.." kowani kalma da ya rubuto mata suna daukene rashin mutunci da gori, tsana da zafin cin amana da butulci dayake famr tunanin tay masa.
wasu irin raunattun hawaye suka shiga bin kuncinta bawai dan zafin words dinsa ba sai gani datay wai har ya aminta da komi dayagani akanta kai tsaye, dan tay tunani in akwai wani wanda zai iya bada kwararren shaida mai kyau akan iliminta da tarbiyanta da shine mutum na farko da zai bayar, fita tayi daga Inbox din hawaye me zafi na sauka a idonta, ta bude WhatsApp shi ma dai duk messages din ne har da gori masu zafi aciki, gashi shidin ba yaro bane bare tace ko yana furta kalaman nan ne da gigin yaranta wai yau namijin datake ikirarin zata auresa kenan ke kirarta da watsatsiya karuwa hmmm.
kirijnta taji kamar sai fashe Kashe wayar kawai tayi ta ciro sim card din ta karyashi into 2 pieces kamar yanda tayi niyya snn tajefar da wayar can can saman gado tana goge hawayen da ya ki tsaya mata, sam batay tsammanin haka kwakwalar maza ke aiki akan zargi ba dan wasu tsauraran maganganun nasa ya mugun tsaya mata a zuciya har tanaji ina ma tun farko bata sake ta amince mishi zata aureshi ba.
Knocking din kofa aka sake yi, ta kalli kofar sai kuma tamike a hankali ta nufi kofar ta budeshi ahankli,dayan dattijuwar matan ta gani tsaye suna hade ido nan da nan wasu sabbin hawayen suka ciko idonta tabi ta sunkuyar dakanta kasa cikin sanyin jiki
matar ta shigo dakin ta kulle kofar ayaanah ta bi ta da kallo harta nemi waje ta xauna agefen gado snn ta karasa inda take ta durkusa kasa cikin sanyin murya me tafe da hawaye tace "Ammi karama don girman Allah kiyi hakuri, nasan kema zakice na tozarki wallah bansan komi akan wann abun ba.
matar ta sauke wani ajiyar xuciya ahnkli cikin nitsuwa tace "Ayaanah i am not here to judge you, bare ma ai an riga anyanke miki hukunci auren nan naki bazai fasu ba, su hjiya sunce za'a daurasa a yau, kuma tun da har bappanku ya amince da wann hukuncin da hajiya ta yanke miki kema kinsan babu me ja da wannan hukunci nasu ke dai naki addu'a, nima ina nan ina taya ki da shi..
wani irin numfashi me karfi ayaanah taja abazata wasu sabbin hawayen da bata san dasu ba suka cigaba da sauka mata yuuu amma batace komi ba
cikin lallami ammi karama tace is okay kiy hakuri ayaanah snn kisani nobody is perfect but as long as we learn from our mistake ai shikenen, dan Allah ki kwantar da hankalinki kinji everything will be alright kuma koma waye ya aikata maki haka sai dai mu ce Allah ya isa miki da ya janyo miki wnn masifar harda kuma auren dole da wanda ba musani bama tukuna.
a mugun mugun rikice Ayaanah tadan mike tsaye is like sai yanxu kunnenta ya farajin batun auren dolen da ammi ta ambata..
atake jikinta sai ya fara rawa cikin dafe kirji tare da sakin birkitacen kuka me tafe da rudewa tace "ammi Auren dole da wani wanda baku sani ba kuma? auren dole fa kikace Ammi? dama badashi za'a daura auren ba..?
jiki a sanyaye matar ta dan gyada mata kai tace shikam ai yace ya fasa saidai wani to wanin ne bansan ko waye ba.
a mugun ragwabe ayaanah ta fado kasa tare da durkusowa kasa cikin kuka mai kara, tarike hannun matar tana cewa dan Allah kar ayi min haka Ammi wllh xan iya mutuwa, ammi talk to him plss ai bappa yana jin maganarki sosai, dan Allah kiyi ma hajiya magana i can explain myself wallah wallah bansan komi ba, basai sun min auren dole ba nasan zata saurareki kodan karamin lokaci su karamin i will find a way out of this.
cikin runtse ido tare da jin tsananin tausayinta matar tace nima basu gaya min komi akai ba, amma dai mujaheed is on his way. kinga tunda angon shi yace ya fasa i have no idea what they are planning to do now, ga dai su can a falo inaga by now kuma inaji kmr ma har ma an daura. i am very sorry dear, kisani cewa I trust you. but i think wann ne kawai mafita agaremu duka gwara amiki auren kawai. snn koma waye suka miki auren dashi nasan dai bazai cutar dake ba Allah yasa shine miki mafi alheri.
Ayaanah ta dada rushewa da wani tsumammen kuka cikin mugun tashin hankali take cewa "Na shiga uku Ammi, yanxu baxa ki iyayin komai akai ba?auren dole fa zasu min da wanda kemafa kince baki san shi ba, ya xan yi da raina idan hakan ya faru, wallh ko ya mujaheed din ne bazan iya aurensa baaa innalillahi wa inna ilaihi rajiun..."
Mikewa matar tayi da hawaye taff idanunta da mugun tausayinta aranta tanufi kofa da sanyin jiki ta bude tana fita takulleta da keys ta waje........
saida tay jimm ajikin kofar tana jin kukan ayanah snn itama ta share kwallarta daya zubo mata juyawarta keda wuya suka hade ido da tsohuwar da alama ta fito daga falon kenan ta tsaya cak tana dan share sauran kwallanta da bakin mayafi itama
muryan ammin a sanyaye tace ahmm hajiya kardai har an daura?..
hjy me tuwo batace komi ba tagyada mata kai cike da had'iyar wani gulluton baqin ciki aranta tace eh an daura. "Fatima, dama ke nake nema, amma kafin muje can sama dakina inaso kiyi min alkwari tun anan, kar da mubi hanyar sashe na ynx wata zindikiyar magulmaciya annamimiyar mata taje ta tareki da tambaya akan auren ayanah tunda kowa leifinmu yake gani agidan nan, nide kimin alkwari ko yankaki za'ayi agidan nan bazaki taba yin kuskuren gayawa kowa cewa an daura ma ayaanah aure yanxu afalo na ba, dan wann aure na rufin asiri da sirri ne, bana bukatar uban kowa ya san dashi, kekam dai nasan bani da wata matsala dake...ynxu muje saman kawai zan miki shauran bayani.#08060712446 surayyahms
KIYI SHARING SNN idan kinason cigaba da samun posting kibi shafukata 👇🏻
*AREWABOOKS*
*@SURAYYAHMS*
*WATTAPAD @SURAYYAHMS*