← Book details Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 120 OF 161

Sashe 120

Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ibaad yana wucewa sashen amminshi maza maza tasaka aka kira zainab arifah tana kuka wiwwiii tace mata sam sam ta tattara wann kayan ta koma dashi gida, rayyanun ma yace bazai karba ba, yau ranar baqin ciki ne, ita bata son wani kyautar da zaizo ya saka aga kamar tana nuna ma wasu warayyya.

duk rashin kunyar zainab saida hajiy mairo ta fita bori tace sam rayyanu yace bazai karba wani kyauta ba kawai ta koma dashi inyaso ta kawo masa kyautan wani lkci amma ba a wann ranan da suke fama da jimamin mutuwar ubansa ba..

da tsananin fushi zainab arifah ta koma sashen anty safeera taje tana kuka..daga fannin ibaad kuwa babu yabo babu fallasa suka gaisa da amminshi a daki sukay jimamin su duk dama ita abun ya riga ya wuce mata aranta sosai dake bappa zaidu ma ya jima da hanata saka ire iren wann damuwa aranta har abun yaxo yay mata sauki.

ta tambayesa meyasa baizo tun dazu ba yace mata aiki ne ya masa yawa a asbiti duk dama sun kusa gamawa, ynxu nysc kawai ya rage masa kafin ya tattara komi nashi ya koma UK da zama dan acan zai dora da duk wani tarkacen major courses dinsa until he became a full cardiologist consultant
a imperial college dake london.

suna gama hirarsu ya wuce dakinsa direct yana zama akan gadonsa ya cire shoes dinsa tareda cirowani abu me kyau a aljihunsa a karamin box, sai yanxu ya kunna wayarsa text dinta guda uku ajere ajere daya gani yasaka shi yay dariyar bazata gamida kyabe baki

kan last text din ya danna mata reply ya rubuta waiting for u in my room..tana gani ta kalle sultana ahnlki tace "wayyo Allah na sultana yaa yana kirana...caraf sultana ta mike tsaye da fargaba tace toh nide bari na koma wajen ammi karama duk abunda kuke ciki dashi ina can nasan dai bazai ci ubana agaban amminshi ba

baki bude ayaana yace haba sis meye haka dan Allah keda zaki rakani wajenshi ynxun nan muje mudawo

sultana ta dafe kirji tace niii??? lallai ma ayaana toh inkin ganni a lahira kaini akayi
...kefa kinsan ba uban da zai miki kawai kije.. abubuwa nawa ne kikayi agidan nan yaa yay kamar baigani ba,kefa yar gaban goshinsa ne kijje kawai.

a marairace ayaana tace shikenan..amma dan Allah karki gaya ma ammi kinji? inma yamin wani abu banason tasani ne bare ma ta masa magana bazaiji dadi ba

sultana tace toh sann ta fice da sauri ta nufi dakin ammi karama tana zuwa ta dale gadonta tafara zabga mata ruwan surutu duk wani hirar saurayinta ahmad kai tsaye take gaya ma ammi karama inna fada ne amata, inna dariya ne duk ayi. wann kusan wani babbam dama ce da ammi babba bata taba basu ba, cos she is always angry at her husband and plotting evil na yadda fatima bazata shigo mata gida ba, batama da lkcin sauraran yayan cikinta, gashi ynxu da maheer yay aure ko kadan baison kulthum tana shiga harkan mamansa yanama daya daga cikin manyan reasons dinshi dayaki sam su zauna anan nigeria da matarsa gabaki daya.

mikewa ayaana tay ta gyagyara fuskarta da powder, ta dau turarenta na black opium asalin na saint laurent da shine yafara saya mata, ta shafa shi dan kadan sabida yana qamshi me mugun kama jiki, batay wani kwalliya ba ta goga chappet akan lips inta me qamshin straw berry nan ta dau mayafinta cikin nitsuwa ta karaso har kofar dakin sa

tsayuwar minti biyu tay a kofarsa da fargaba tanamai kkrin tattaro ma zuciyarta da hanklinta nitsuwa waje guda.
jin motsin kamr sun ammi zasu fito yasaka tay saurin yin sallama tun kafin ya amsa ta kuso kai suna hade ido yadan hade rai yace yawwa kinxo ko? oya..come over here".

wani irin kara bugawa kirjinta yay tafara tahowa ahnkli kafafunta har na harhadewa tana tafiya ahnkl kmr antsamo ta daga kankara ta taho, da gefen idonsa yake kallonta yana kkrin gintse dariyarsa ya ga idanunta ya ciko da ruwan hawaye, dahar zata tsuguna agabansa abazata taga ya miƙe tsaye ya tattarota a hannunsa ya dagata cak in a romantic bridal style.

cikin sauri da kuma bugun zuciya ta runtse idonta ji datay yay karamar dariya yasata sace wani tsoraccen ajiyam zuciya ta bude lumsashen idonta ta zuba acikin nashi ganin ita yake kallo da wani irin malalaciyar shauqi a kwayar idanunsa tay wani irin narkewan da bata shorya ba tareda saurin shagwabe masa fuska.

ahnkli kmr wacce zatamai kuka tace "where hve u been? bai amsa ba saida ya taho tare da ita ajikinsa suka zauna abakin gadonsan snn ya gyara mata zama akan cinyarsa yana kallonta yace" where u lookng for me?? adan kunyace ta gyada masa kai yace' toh gani..zaki cinyeni ko?

childishly ta girgiza masa kai, gefen fuskarta ya shafa kadan snn yadago habarta datattausr hannunsa,ahnkli suka hade ido yace"arent u going to ask me if i have loved the gift??? da tsananin fargaba acikin kwayar idonta tace"did you?

saida yadan ja numfashi snn ya bita da wani irin piercing looks me narka gabobin jiki muryasa a kasa kasa yace "Best gift ever"..thank you! "i love it.. Dariya me sanyi me tafe da hawaye ya kufce mata tace well, i am glad u liked it
..karan hancinta yaja yace
"but ure scared ai..how did u fixed it over der?ahnkli tace its a secret..cikin kyabe baki yace "okay..by sending ur minions to my room.. so, shud i qurd my heart? kar wata rana in tashi abacci inji kin sace min shi

."dariya tay me sanyi adan kunyace tace"i wish i can...i will take you. yana kallon cikin idonta yace"nd u think u dindnt? tana murmushi tace i dont knw yet, yace hmm kajimin pretender! zagaya hannunsa yay ta bayanta ya zaro karamin box ya dora mata akan hanunta dake dafe da kirjinshi yace toh this is my return gift..ina so kisaka a yatsanki nd each time u miss me u look at it nd rembr u're very important to me
...tsiririn hawayenta ne ya sauka mata amidts her smiles cikin sauri ta bude ring din taga irin wanda ta bashine zak akayi replicating tace "ohh my god. thank you yaa! yace ure welcome.. ya karbi ring din yasa mata, dan kadan yay kissing hannun tanajin kamar zata narke dan dadi. suna hade ido girarsa na sama a dage yace nd ure to heavy sauka min akan cinyana karama dake kina da nauyi.

a mugun kunyace ta dan jingina ajikinsa snn ta zame ta sauka ta zauna daf dashi..

hira kadan sukayi sai sann ma tay noticing cewa agogon ne ahannunsa yace mata yay aiki ya gaji zaije gida cos he need to sleep early yau..har waje ta fito ta rakosa jikin motarsa ya sallameta kenan har zai shiga masjid suyi isha su wuce gida sai yaji ankwala masa kira da karfin tsiya da saida securitty men suka jiyo.

ganin zainab arifah ke zuwa yasa ya tsaya cak har ta karaso, da wani irin yanayi a fuskanta like she wanted to blow hot akan maganan gift din nan da sukay hajiya da yace bazai karba ba ta karaso,

saidai already anty safeera tay warning inta, tace mata ba a awannan haukar ma ibaad dan zai iya gaura mata mari kuma tasan tana sonshi bata son suyi hatsaniyar da zaisa ya dena ma kulata kwata kwata

tana isowa babu wani sallama tace.. ibaaad .

yace yess.

tace 'wai ina ka shiga ne "ive been waiting for u..did u have a minute?

ba yabo ba fallasa yace
"ah huh...

wani irin yangataccen rolling idanunta tay tace "ibaad wai meke faruwa ne?i came all the way from manhattan to come home and celebrate ur birthday i even bot you a car with my own money. amma sai kaje kace ma hajiya kuma acemin bazaka karba ba..please what in the hell is the meaning of that..dont i mean enuf to you??

shiru yay har saida ta gama hucin snn yace "excuse you
...are you talkng to me or u are shouting at urself???cos nobody dare talk to me like that..

dan karamin tsaki taja a mugun hatsale tace "but of course i am talking to u..look ibaad pls dont say No to me
..just take the gifts.

yace "ohhh akan gift dinne kike wann ihun mtssss but i dont take gifts on my birthdays. anyways, thanks for trying.

tace "ni ba godiya nake so, just take the damn birthday gift please... wallah kawayena zasumin dariyaa wai mesa kake so walakantani ne ehhh?...tafada desprately looking soo silly nd authorative.

yace zainab yaushe muka fara wann wasan ne? you knw i am not the type da zaki bada oder. so take ur gift nd leave.

cikin katseshi tace ibaad
ban fahimce ka bafa why can't we be normal..all my friends have their lovers kuma wallah ba haka suke musu ba

yace ohh thank GOD i am not ur LOVER. or FRIEND.

kamar zatay exploding da muryan ta da already yake rawa rawa tsabar bacin rai tace "what?

calmy yace "ohhh...ure not expecting me to act like ur lover or friend are u?

muryanta harna rawa rawa tace "But amma ai kasan ina sonka,i love you, nd i tot we are..we are.. in love for a long time

cikin katse yace "cousins dai ko"..kina so na sani, naji, kowa ya sani. no one stoping you, but u can't force love on ppl zainab. as matter of fact, i think...ive fallen for sumone else, nd u knw how it feels..
..nasan zaki fahimta.

tunda ya furta mata hakan kalmomi suka dauke abakinta hawayenta na zuba yarrr kamar ruwan rafi kuka mai matsancin karfi na shirin kurfce mata tay saurin toshe bakinta da wani irin bacin rai da isa tace "wallah wallah baka isa ba..kay kadan kace min kanason wata ko wacce ita wallah wallah bata isa ta kwace min soyayya na ba
..cikin matsancin kuka ta karashe atake taka fuskarta yay wani irin ja jikinta ya fara rawa sosai.

ahnkli yace "just tot i shud let u know i am taken. karkizo kice nay deceiving inki cos actually kece dama kikeso na nikuma yanxu inason wata daban.
Chapter 120 · 0% Book details