← Book details Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 126 OF 161

Sashe 126

Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kusan kullum ayaana tana tare da ruthy a restaurant in hajiya but dabiun ruthy yanzu ya sauya bakamar da can ba, dan hiran da sukeyi ma duk ta dena tafara shiru shiru saidai suy aiki a rabu,..

sosai ayaana tazo ta fara gane cewa kmr ruthy tana cikin wani matsala da damuwa kuma kamr matsalane ta samu da abokanta da suke ankon jan kaya, saidai ko ta tambayeta bata gaya mata komi saidai tace mata stress ne yanxu bata da saurayi she barely have sex shiyasa batajin dadin rayuwa.

jin maganan ruthyn ya fara ma ayaana nauyi sai ta kama kanta tama dena tambayartan.

alhaj ameer dake kkrin kara aure dake ya saki first wive dinsa zai karo wata haka ya tsaya ma uncle moh a wuya akan lallai yay inviting ayaana suje dinner awani waje kawai yay proposing mata batun aure.

shikuma anan yagama lura da anty safeera yanxu ta hankaro gabaki daya baison ya kunna wata hayaniya yanxu duk dama niyyarsa kenan yaga ya gabatar da niyyarsa ma ayaana cikin satin nan

ana saura kwana daya hidimar zainab arifah ibaad yay dawowar cikin dare dake ranar friday ne anan agida wajen amminshi kawai ya sauƙa 8:30pm bayan ya gama gaiswa da kowa ayaana takai masa abincin data dafa masa har dakinsa suka ci tare snn suka sha soyayyarsu me sanyi da saka nitsuwa har wajajen 10;30pm snn ya sallameta taje daki ta kwanta suna chating akan hidimar gobe..

he asked her if he can take her out on gobe da yamma bayan hidimar zainab arifah sabida prince hassan zaizo da wife to be insa yasmin zasu halacci wani taron siyasa na babanta a kano nd he invited them tunda sune kawai close mutanensa daya sani a garin kano..babu tantama ayaana ta amsashi da eh at same time taga sakon uncle moh he is also requesting if they cud meet sumwher else on sunday evening sai tay ignoring bata amsa ba tay maza ta share saqon suka gama chat dinsu da ibaad tau addua tay bacci

washe gari gidan ya tashi a rububi, ahalin bappa zaidu da sassafe sukazo haka anty safeera tay ma sultana da safiya wata mayyar make up professional standard amma banda ayaana, yau bakaramin kyau su sultana sukayi ba.

hakan kuwa ko kadan bai dame ayaana ba dan tasan ibaad baiya ma son ta fiye fenta fusksrta sosai dan haka sama sama tay nata make up, dayay balain fito da glowing natural beutynta, koda ta fito kowa saida ya kalleta anfita kwalliya amma ko kadan ba fita kyaun fuska ba. dukansu tsadaddun laces suka saka su ammi ne kawai suka saka manya manyan atampopi masu bala'in tsada da kyau , ammi karama tasha mamaki yadda su anty safeera da ammi babban suketa wani nuki nukin boye kayan da suka siyo irinnata awajen mum ramlat collection dariya ma abun ya bata sosai

#idan kinason cigaba da samun posting kibi shafukata

*AREWABOOKS*
*@SURAYYAHMS*

*WATTAPAD @SURAYYAHMS*

*WASAP CHANNEL ND GROP: SAVE MY NUMBER 08060712446 TO BE ADDED*

#SURAYYAHMS
#COMEBACK SERIES
2024/2025
[09/12, 20:48] Ányà Bá’kó̄̄̄ M.: ABUNDA KE ƁOYE💫
arewabooks@surayyahm.

⏯️4️⃣2️⃣
9.30am prof zayyanu almansur's residence.

Cikin Wani babban decorated hall wanda daga hangen kyaun wajen kasan if you're not in the first social class bazaka zo wajen ba, kyale kyalen dresing da kamshin turare dake tashi kawai ya isa ya bayyana maka cewa ba kananun mutane ne zaune a wajen babu abinda ke mamaye da wajen yake kuma dauke ido sai Top nocht party decors musmn ma kyalkyalin golden tabards da Hefty electric flower present da kuma pure white royal seats na VIPS wanda suke baza kyalli kmn ba'a taba zama akansu ba.

The floor is lined with red carpert a tsakiya gefe da gefe kuwa angama basa hakkin sa wajen lailaiya shi da vintage rugs daga samansu eight bright chandeliers na haske da ganin wajen baka isa ka shiga ba sai kana wane ko Dan wane

hidimar nasu na few friends and family ne babu hayaniya, dan haka matasa sun kai su tara agefe sai hira suke suna dariya kowa kagani awajen is cute in his or her own way wasu farare,wasu exremely white wasu kuma chocolate wasu dark they all look cute acikin designer suite and toxidos da gowns na da half jumpas designer wears duk sunyi mugun kyau kaman su suka zabe kansu.

duk wanda zaka gani yana rike ne da wani irin customised red disposable cup irin mara nauyin nan and they're all chilling ana jiran saukan manyan iyaye time to time ana daukar hotana, manyan Mata suka saka atampopi da leshuna tsadadu wasu matan kuma da yan mata kuwa duk an bi layin turawa ne an cake da stylish designer gowns fuskan nan tasha make up an kwalkwaleta.

jin kadan babban filin gidan ya fara cikawa da varieties of xclusive Convoys of cars duk irin Manyan manyan jiga jigan yan business men of the top forbes list kowa ya sauko ne da securities dinsa da familyn sa wankan su is filled with class da hadaddun yaran su masu ilimin business dana zamani.

Tuni taro ya fara bada ma'aana inda party ogarnisers sukayi assorting kowani babban mutum awajen daya dace dashi, wajen zaman yan kasuwa maza da mata baka jin komai sai surutu is like thy r dyieng to meet each oda kowa nada abunda yake burin cimmawa na samun karin cigabansa arayuwa.

masu saida kwayayi kuma da duk wani mai illegal business sune kamammu sun zauna kim kamar qumaka sai saa saa zagaka suna magana nd u wudnt wan to hear what they are saying cos thy look so wicked nd tyrannical babu komi acikin ransu sai kudi da power da lamarin daya shafi kisan kai ko binne asiri.

Hidima ne daya amsa sunansa hidima aka hadawa zainab Arifah domin nadata wannan babban matsayi, She is going to be the youngest CEO of almansurs fin tech holdings na U.S branch

duk wann gayyar taron kwata kwata jama'a da aka gayyata basufi 70 ba, including his family members sauran duk shaqiqan iyayen ne da kawaye, da wanda ake so anuna so ma zainab arifah sabida suna bude mata hanyoyin cigaba tare da bata kariya acikin duniyar kasuwanci nan gaba.

kusan Last set of ppl da suka shigo babban hall na gidan Are the family of al-mansoors duk yadda hajiya mairo ta so suyi rawan jiki da sammako bappa zaidu saida ya wargaza mata komi, he deliberatly fixed his meeting dat morning haka aka gama shiri aka sha zaman jiransa agida har saida ya dawo dan kwata kwata baiga dalilin da zai saka suyi rawan jiki a inda ake bala'in raina musu wayo da hankali ba wanda ita kanta hjiya tasan prof zayyanu hve only invited them dan kar duniya tace babu familynsa awajen amma bawai har cikin ransa bane yaso yagansu acikin gidansa

in a grand way cikin salon da yaja hankalin kowa hajiya mairo tare da yaranta uncle moh da bappa zaidu, da kuma surukananta da duka jikokinta maheer ne kawai yazo amma kulthum da mujaheed duk basa nan sabida already kulthum din tana fama da laulayin cikinshi sosai.

kayan jikin su is so gorgeous bappa zaidu yasa wani irin baqin yadi yoloyolo me tsadan gaske data haske farar fatarsa ta masa kyau bana kadan ba, shikuma uncle moh ya saka designer half jumpa in oda to look more younger, ppl kept staring at his fine shoes sabida akwaishi da iya daukar wanka babu karya, maheer da ibaad suka saka tailored fitted french zegner suits maheer ya sa blue ibaad ya saka all black frm head to toe which makes him look like a very wealthy classy guy dat he is. calmy suke tafe da hannunshi daya acikin aljihu, but still idon masu kudin nan nakan agogonsa daya saka wato Richard Mille ana rumor cewa its cots $1m dollars fa ba naira ba, you know the kind of classy watch that make even the rich ppl stare, kusan shine a tsintsiyan ahannun ibaad, dat queit wealth da bayayin hayaniya, dan Kallo ɗaya zaka ma ibaad ka gane cewa this man belongs to rooms where money can’t buy him. dan Ba wai tsadar watch din bane kawai, da bala'in wuya ake samunshi.

ganin irin wankan ajin da suka shigo dashi yasa tuni prof zayyanu ya aje girman kansa acikin zuciyarsa ya taho na musamman shida matarsa hajiya hamida datasa wani mayen tweed dress da rawan jiki suka tarbesu aka shigo da su, tsabar ya rainasu ko wajen zama na musmmn ba a ajiye musu, shigowar sun in a grand style yasa maza maza aka creating musu special table batare da wani hayaniya ba aka gaggaisa da juna

Gabaki daya prof ya shiga shock ganin ammi karama cos he always tot of her as a naive little girl da late bro dinsa ya auro hmm ashe har ta girma tay kyau haka abun ya bashi mamaki sosai dan ranar graduation in arifah bai tsaya ma ya kallesu ba sai yau da aka gaggaisa sosai. tsakaninsa da bappa zaidu ne kawai basu wani yi gaisuwa me tsayi ba cos ppl kept asking about thier striking resemblance hajia mairo kuwa sai kan bazawa take yi cewa ai yan biyunta kenan muhammadu ne auta.

Alaman Shigowar Mai hidimar yasa aka dan nitsu aka tattara hankli waje guda kowa yana so yaga karshen wanka..

Very dim white colour light aka kunna zallan inda zai dau attention akan zainab arifah babban kawarta nala ce ta soma bayyana ta sako green kaya mai daukar hankli zainab arifah kuma with her pure white Embroided nude gown mai highly detailed jackect tayi mugun kyau kamar wata fallen angel yanayin shigowr su is queite in an intimidating manner.

kai tsaye ta iso inda iyayenta suke, Prof. Zayyanu ya miƙe tsaye Ya ɗan rungume ta, ya sumbaci goshinta cikin nuna tsananin kauna tareda rage murya yace Welcome, Miss CEO.. yafaɗa a hankali da wani irin murmushin jin dadi ta amsashi snn hajy hamida ta karaso aka musu hoto atare

nan take idonta ya sauka a inda families ɗin Al-Mansoor suke zaune cos all her tot was on ko ibaad zaizo ko bazaizo dan itace tadada cusawa babanta ra'ayin cewa yay ma family gayyatar dakansa tasan dolene hajy zatasako kowa agaba yazo..
Chapter 126 · 0% Book details