Sashe 34
Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wani matashi ne daya bashi dubu biyu ya amince ta shiga motar yakaisa har asibitin wanda tunkan ya gama parking ya hango hajy mairo curko curko da polisawa ta birkta wajen ta tada buhun barkwanon bala'i tana cewa kawai a fito mata da yarta taawure snn dolene su mata bayanim dalilin dayasa aka bar juma yazo har nan ya tafi da gawar inayah, inba haka ba kuma zatakaisu kara babban kotu acikin gari..
tsabar masifa har rirrike hajya mairo akeyi tana kumfar baki
polisawa biyu aka tura da matasa kusan su uku cikin jeji domin neman taawure wanda hajiya aranta tanada kyakkwan tabbacin cewa bacewar taawure a asibiti bana lafiya bane, kode zata je ta dau mummunan fansa akan mijinta juma ne ko kuma zataje ta dauko gawar yarta inayah a hannunsa tazo dashi.
cikin sauri ibaad ya sallame yaron da kudi snn ya taho wajen da ake hayaniyar da sauri
hajya mairo batama gansa ba saida ya fixgo ta jikinsa tay baya suna hade ido dashi ta rushe masa da wani dan uban kuka tace "Rayyan??? rayyanu wayooo rayyanu bawan Allah wai kaine nake gani ko mafarki nakeyi?? tunbe amsq ba cikin mugun kukan raki tace ohhh Allah nagode maka da ka aiko min rayyanu daga sama aigara dakazo kagani da idonka, dan banda cin mutunci da zalunta na babu abunda akeyi agarin nan....sabida da Allah gawar jika ta da yata sukutum fa aka sace asibitin nan, kawai ka gaya musu su fito min da ita yanxun nan ko mu hadu mu tada tarzoma...
ibaad yay rolling idanun sa amugun gajiye baice mata komi ba ya kama hannunta da wni irin mugun karfi ya jawota can gefe yace "hajiya dan Allah kimin shiru duk naji abunda ya faru
wanda ya kawo nin yaban labari cewa uban yarinya ne yazo ya dauke gawar yarsa snn ai ance miki ficewa yarki tay dakanta ba sace ta akai ba kuma ba anje neman yarkin ajeji ba?? cikin yanke kukan rakin cak ta daga ido hawaye zuru zuru a idonta ta budi baki tana kallonsa "ohhh ohhh Allah wani dan uban magulmacin ne ya gaya maka haka kai kuma sarkin jin gulma ?? kai ammaaaaa akwai yan maganadisu kanen malaika jibirilu iyayen baza rahoto agarin nan
ibaad ya rasa meke masa dadi yace hjy ki tsaya dan Allah ki saurareni...kallonsa take tsaf taaf adan sashence tace ai ina jinka..ya budi baki zai magana kenan cikin raxana tace menake gani ajikinka haka rayyanu? yoooo kai kuma wani sabon gayen ne haka da jini kaca kaca ajikin riga, fisabillahi rayyan meye haka nake gani kaida nasanka da mugun son tsafta, tattabashi tafarayi tanajansa cikin haske sosai tana haskawa ta doka salati tareda cewa innalillah wa inna ilaihi rajiuna jini ne fa duk ajikinka?meya faru...ibaaad karde agarin zuwa kaje ka fadi a mota...wayooo Allahna na shiga uku ai saida nacewa ma zaidu yadena baku motarnan shikenan daga cewa ubanka ya mutu kaima aketa so kallai sai ankashe min kai..
tun be amsa ba tay wufff da sauri tabarshi zata koma cikin aabitin da uban gudu tana ihun sunan nurse tana cewa ..ke nass kee nasss..nasss..nasss, nurse tana fitowa ta jawota har gaban ibaad din tana cewa kiga jini ne kaca kaca ajikin jikana dan Allah kushiga ciki kiduba min shi kinji yar albarkata,.shine kadai mini gata na..na tabbata ji yaya ana so akasheni agarin nan shine yazo zai taimaka min gashi shima ansakosa min shi agaba da maita nashiga uku na tana fadin haka ta kara rushewa da kuka...
nurse din tana kkrin tabashi yadan haɗe rai yace "kibari kawai, nagode.. please i have someone that may need urgent attention in my car.. nurse tace toh.. da sauri ya juya tunkan hajy mairo tacakumo rigarsa danyasan zata iya masa hakan suna kaiwa motarsa da nurse yay maza yabude gidan bayan agaggauce snn yajawo ayaanah da already bata motsi ya dauko cak ahannunsa...
hajiya mairo duk ta rikice tana bibiyrsu tana share hawaye tanata lallekawa tana binsa abaya tanacewa waye wann kuma rayyanu?? waye wann kamar ayaanah, laaaahhhh ayanahn ce, duk ta kasa nitsuwa sai binsa take tana cewa...kai kuma rayyanu a ina ka samu ayaanahn toh, ganin bai kulata ba ta dada rushe masa da kuka tana cewa innalillahi wa inna ilaihi rajiun kardai yar nan mutuwa itama tayi...
hade ransa yay bai ko kulata ba sabida uban attention din jama'a data jawo kansu da koke kokenta a cikin sauri yabi nurse din da ayaanan ahannunsa kai tsaye yakaita ciki aka bata gado snn ya dawo wajen biyan kudi ya ciro wallet dinsa ya kirga kudin ya biya kai tsaye..
yana juyowa suka hade ido da hajiya mairo tsabar ta damu taji bayani jikinta har rawa yakeyo dakansa da muryan kuka tace rayyanu dan Allah ka amsani kawai ina ka samo ayaanah??
a nitse yace kinsantane?
da sauri tace ehh mana, itama ai jikata ce anan garin, itace fa aka musu rasuwar gashi nan uwarta ma ta gudu. rayyanu inma kaine ka buge musu yarsu ta mutu ahannunka gara kawai ka fara gaya min gaskiyarka anan duka tsakaninka da Allah, ai shi Allahu gafhurahimi ne, saimu rufawa kanmu asiri mu roke taawure muyi biyan diyyya...dan wallah asarar yaya biyu arana daya bakaramin abu bane...
dan shiru yay yanata kallonta tareda jin wani irin intense relieve asaman kirjinsa sanin cewa hajy tasan yrinyar ma, shiru yay har saida tagama rakinta snn yace hajiya pls..nifa ba bugeta nayi ba she is just weak snn mahaifinta ne ya bani ita...in akayi stabilizing inta anan zan gaya miki komi akan haka pls kizauna anan kijira ni zanje ne nay sallah waje na dawo,
dan share hawayenta tay tace toh, toh muje sai in rakaka mana kayi sallahn..
kai tsaye ya juyo fuskarsa a mugun daure ya kalleta kmr wani boss yace "a'a kizauna nace miki hajya waike mesa kike min hakane kam duk kinsa anata min kallo kawai barawo
..cikin kyabe baki tace yooh to kaiwaye da ba za'a kalleka ba, cemaka akay dan adam abun yarda ne? yoh gadinka mana zanyi karkaje ka gudu binni abarni da gawan ayaanah ni bansan me zance ma taawure ba. cikin lumshe ido da budewa yace "saiki basu kanki akashe ki amadadi na
baki bude tace.."ehhhj yooo dama ai nasan ka tsaneni rayyanu, duk baqin cikin ganina araye da kakeji dan kar naga aurenka bqzai tqba yuwa ba inanan daram, toh ynxu de kaje ka dawo din kamin cikkn bayani dan wallah juma buzu ne kuma yafi ka rashin mutunci.
karamin tsaki yay baice komi ba ya kama hanya ya fice abunsa, acikin motarsa yabude kai tsaye ya jawo jakarsa yaciro wata plqin riga me tsafta snn ya nemi bayi a asibitin yay tsarki ya wanke jikinsa sosai snn yay alwala abune me wuya kaga yahada sallah biyu yaukam a dan dolensa ya haɗa magriba da ishaiii snn ya tura text ma bappa zaidu da mum dinsa...
yana idarwa still baibi takan wayarsan ba ya dawo cikin asibitin baiko kula kakar tasa ba yajeciki ya duba jikin ayaanahn, she is still unconsious amma bana suma ba, bacci kawai takeyi sabida alluran da aka mata na sedatives, yasan it will keep her alive till tmwr morning yasan duk ƙinsa da karban yarinyar kusan dole ne kawai yayi tunanin yadda zaiyi akaita babban asibiti gobe gobe dan amata proper treatment.
SURAYYAHM/08060712446
[06/11, 14:55] Ányà Bá’kó̄̄̄ M.: 1️⃣5️⃣
cikin sauke wata nannauyar ajiyar zuciya mai tsanananin sanyi ibaad yadauke kasalallen kwayar idanunsa akan kyakkwan fuskar ayaanah dake kwance akan gadon asibitin tana bacci har yanzu bata bude idanunta ba
jikakken sumar kanta ya mammanu agefen wuyarta da fuskarta da wani jarababben diso dison ruwan hawaye daya salkafe tun daga long curly eye lashes inta har zuwa kan dan ƙaramin lips dinta dat is blush pink in colour, perfectly lined da baƙin zanen baki kamar an zana matashi da gazal, kallon ta yakeyi cikin yanayin da baisan ma mayake ji akanta ba, haushi ne, tausyayi ne, shide duk rasa wanne yafi ji aransa..
..abubuwan da suka farun ne kawai suka shiga dawomasa kai gabaki daya yarasa tainama zai nitsu ya fara warwaresu.
shide yasan duk tsiya bazai taba iya komawa gidansu da ayaanah snn ya sanar dasu cewa anbashi matar aure kwasam awani gari ba, matar ma yar karamar yarinya kmr wann, he just cant imagine the scandalous chaos this situation will bring upon his life, kusan dolene kawai ya samu kakarsa hajiy mairo a warware maganan nan auren nan anan tun wuri.
yana cikin wann tunanin yaji karar bude kofa ya juyo ahankli wata nurse ce ta shigo a natse da sallama abakinta, jikinta sanye da All white uniform na nurses riga da wando da white hijabi me dan girma sabida yadda ta manyanta sosai, haukar da juma yazo yay musu dazun yasaka aka kira musu local gorvenment chairman na yankin yay maza-maza ya sa aka turo da security da kuma older nurses nd midwives for immidiete duty shift replcment wanda dai akasan zasu iya tunkarar kowani irin jahilin mutum musnmn ma irinsu juma masu shigowa gatsau cikin kananan asibitin gwamnati da maqami suna masu yin barazana.
Ibaad ya zauna a kujerar gefen gadon Hannuwansa a dunkule, idanunsa suna kan ayaanah harsuka gama gaisawa da nurse in ayayinda tafara duban jikin ayanahn sosai.
tana gama dubata ta juyo tace "Alhamdullahi, she is resting, sedatives in nan yataimaka mata sosai, “zaku iya tafiya sai Ku dawo da safe. Idan ta tashi lafiya,an tabbatar komai daidai yake, sai ku tafi da ita gida.”
atakaice ibaad yace mata toh mungode...
yan rubuce rubucenta tay ta miƙa masa papern snn ta wuce tabarshi anan, baiko karanta papern ba ya cusa a aljihun wandonsa kallo daya yay ma ayaanah da hazel eyes insa dat are piercing nd emontionless da bazaka taɓa iya banbance ko kallon tausayi yake mata ko na mugun jin haushi ba...