← Book details Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 161

Sashe 54

Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ammi tace "hmmmm hauwa kenan..smtimes i just lack words to say musmmn innatuna abunda mai istiharan nan ya fada, idan ya aureni kinga zai zauna da baqin cikin jin cewa a sanadiyarsa na rasa rayuwata, sihiri kuma ance acikin rafi suka saka, inba addua ba toh saidai fa in anje har wajen da aljanun suka kulla an warwareshi, ni gashi baya gayamin komi kona kirashi awaya saidai yayita kauce kauce gabaki daya bansan meyasa in magana yazo takan matarsa baison furta min komi ba..tun da akakawo masa batun sihiri nan akace masa anyi dan akasheni ne akansa yake kafa kafa yana boyemin abubuwa bansan meyasa ba

anty hauwa tana murmushi tace "fatima kenan, saiya tsaya wasa akashe masa ke? kema kinsan ayadda ya doraki aransa wallah bazai so ace yana jawoki cikin matsalarsa da raihanatu ba, cewa ake wai kullum zarginsa takey akanki, she is looking for more reasons to comw after you akan mijinta danma shima jan wuyan kansane da bansan me zata maidashi yanzu ba..nd u knw damn well cewa shegiyar matar can da kawayenta kaf dinsu manyan mushrikai ne talamba daya, kuma raihanatu haryau tanabibiyan malamai akanku ke dashi bata saduda ba, Allah ya so ma kunsan asirin datayin na hana yuwar aurenku ne bana kasheki direct ba ai da yanxu ta haukata ki ko ta kashe ki..aganina he is just trying to protect you frm her, duk dama ba shizai hana ke kina rage masa zafi ta wani wajen ba, in ta masa da zafi ke sai ki sauko kasa, pls karki je ki kumbura masa fuska ko ki tuhumesa da fushi akan wnn maganar jst try nd understand him, Allah sarki bawan Allah halama ko nitsuwa bai samu ajikinsa ba tunda yarinyar nan tazo..

shiru ammi tay for a while snn tace "toh Allah shi kyauta..And thank you so much for being here for us. dazu ai ina can reception har zansa akiramin ke ashe kuma night kikayi jiya shine har ynxu baki tafi gida ba

anty hauwa tace"hmm kedai kibari kawai ai naga su maheer dinne kamar dukansu a dame suke sainaji tausayinsu ya kamani gashi babu wani babba akansu shine kawai na zauna nace in case they need me

..'ammi tace hakane kawata
amma kin gayama mijinki kina nan tare da mu karmuje mu shiga haqqin bawan Allah..

dariya anty hauwa tay tace shikam ma ya fita kasuwa ai munyi waya dashi dazu harma na sanar dashi..

ahnkli ammi tace toh kawata ni bari naje gida sharply nay wani abu na kawo mana muci kinga har 11 yana neman wucewa kuma inason in dan duba yaa zaidun kafin yaran nan su tashi a school suzo kuma babu abunda zasuci...

anty hauwa tana dariya tace 'oo ooo take ur time ai is a good idea kije kiga masoyinki tagaban goshin yaa zaidu.. wato bazama ki iya jiraaa ya taso a aikin yazonan ki lallashe shi ba.. hahah toh badamuwa inkinje saiki bashi abincin abaki yaci..yadda yake fushin nan he may need some pampering

Ammi tay rau da ido tana dariya sosai tace kai hauwa bana son iskanci fa...i just want to go nd check on him, ko karnaje ne ma injirasa kawai din ya dawo??

da sauri anty hauwa tace no no haba fatima ke bakisan wasa ba, ai yanxu ne ma yafi bukatar ganinki yadda kikayi kyau dinan kmr wata barabiya i am sure ur cute face alone can brighten up his day..Ammi tay kwafa tace "hauwa kedai kyaji dashi nifa ba abunda zai kaini wajen sa ba kenan...dariya anty hauwan tay tace "toh naji sai an dawo, pls agaida ango me jiran gado..tell him nace in sha Allah daga gidan hajya sai dakinsa wata rana..

..karamin Dariya ammi tay ta dauki jakarta tace 'na you sabi, i will see you in abit in wani abu ya taso kuma ki gayamin pls.

tace bakomi..har waje ta tashi ta rakota tanata bata ideas na abunda zata dafo musun har sukay sallama ta dawo

Direct ammi karama ta wuce gida ta samu babu kowa yau tuesday duk an watse, sashen ta ta nufa tana aje jakarta akan table ta rage kayan jikinta ta wuce kitchen cikin nitsuwa ta fara shirya kayan miya tahau sarrafa both break fast nd lunch alokci guda. saida ta shirya komi snn ta kunna kai uku na gas atare tana tafasa wnn tana soya wannan tana juyawa wnn,
kafin kace wani abu ta dora wata mayyar coconut rice with tasty spicy turkey stew da boiled eggs manya manya aciki, tay shi da dan yawa sabida shine abincin ranan su,tana gamawa ta zuba a babban luxury warmenta me biyu na rice daban, na stew din ma na daban. snn ta soya plaintain, tay karamin coulslow witout eggs snn ta zuba garin zobo a ruwa ta tafasa tasaka duk wani kayan qamshi yana nuna ta tajee ta zuba kankara snn juyeshi a fancy bottles ta debi cutleries da plates ta shirya komi awani babban basket ta aje agefe. tana kuwa gamawa da wann ta dubi time taga ashe ma da sauran lokci

tattaro nitsuwarta duka tay snn tafara shirya special dish na bappa zaidu inda tay simple yummy looking stir fry pasta with brown meat balls wanda kafin ya gama nuna taciro neat shawarma bread datay jiya ta sarrafashi into a hot chicken shawarma irin soft tortilla wrap with mashy chicken sauce dinnan. dake nashi abinci baida wani yawa within few minutes ta gama ta hada masa fresh pineapple nd ginger juice a goran glass me kyau me tsada komi tay arranging masa diffrent basket dinsa shima.

tana gamawa da kitchen dakinta ta nufa sharply tadan gyara kanta tabi tay alwala snn ta zauna agaban madubi ta shafa powder dakyau tay mugun kyau, ta bude closet takara daukar wata sabuwar classy black abayan ta marar ado sosai ta saka ajikinta tashafa wata original musk me sanyin qamshi snn ta fito da komi ta jera a motarta..

at exctly 12:30 me gadi ya bude mata gate da sauri ta murza babban motarta takama hanya bata tsaya akoina ba sai babban offishin bappa zaidu dake cikin wani big branch din dayake aikinsa as an excutive chief Director of currency operations...

karfe sha biyu ya wuce da kadan ammi karama ta iso reception da iya basket din data saka masa zallan nashi a abincin a hannunta...

dake duk tazo office din kallon matarsa ake mata just 5min after isowarta aka zo akayi mata jagora izuwa cikin sashen office din manya dake can saman bene,lifter ne ya kaisu har inda sakatarensa ta ke zaune tana ganin Ammi karama ta mike da ladabi ta bude mata kofa snn ta barta anan tayi gaba.

Ammi tana dada gyara zaman mayafin abayan ta at same time tana kare ma offishin kallo dan babu marabarsa da style irrinna na ofishin shugaban kasa.

wanda Ko agogon dake manne a bango sune irin wanda ake cewa suna daukar hoto da magana, office ne amma rabin sa kamar sitting room ta barin da akwai tutar code of arm na nigeria small palour ne da ya sha kwalliyar black leather chairs hoton sane makake agaban table yayi kyau yana murmushi..

manyan kaya ne ajikin sa all white irin material din nan masu sharara da kyalli hular sa kalar baki baki sosai suka kara masa kwarjini, yay jim da kokonto aransa dan yasan duk office dinsa basu taba ganin raihanatu ba ammi karaman ce kawai tasha zuwa masa suna magana anan maybe itace kenan sukey wa kallon matarsa...

yar sallamar tay snn ta shigo cikin office din fully kanta na kallon kasa cikin nitsuwa

..jin muryantan dagsken da yay yasa shi juyowa da mamakin ganin ita din ce yafaraa kallonta da wani irin cute smiles din daya kufce masa bazata..

a hnkli take takowa ta gabansa tana shako irin kallon kurel mai shiga jiki dayake mata wanda yasa tadan lumshe idanunta tana fesar da sihirtaccyar numfashi saboda wani Abu da taji ya tsarga mata tun daga cikin kwakwluwar kanta har zuwa kasanta yadinga yawo ako ina a sansar jikinta lkci guda.

mikewa tsaye yayi yana me kan kare mata kallo dan uban qamshin turarenta da na abincin na dukan ramin hancinsa cikin wani irin yanayin karajin kaunarta aransa nazamowa masa tamkar sabuwa ya lumshe ido ahankli ya kara budewa ya dora akanta for the 10th time aransa yanaji kmr ace masa itadin halaliyarsa ce.

shiru sukayi gabadaya batare da kowanensu yayi yunkurin furta wani Abu ba illa numfashi da ajiyar zuciyar da suka sauke kusan atare Jin tayi shiru taki magana yasa yayi karfin halin fixgo nasa maganan sounding surprise to see her yace "fatima???amsa shi tay da naam adan kunyace sosai

tsaban wani sanyi da ya ratsashi musmmn daya ganta ji yay kirjinsa har yana racing, da zumudi a muryansa yace pls come in..ga nan waje zama ure welcome,..taho mana..

kara sunkuyar da fuskarta tayi kasa cikin jin kunyarsa tana kan tahowa a hankli, nan yay maza ya gyara zaman hular kansa yabar kan office seat dinsan da wuri yazago cikin small palorn ya mata jagora ciki har saida tazauna akan two seater snn shima ya zauna kusa da ita..

cikin sauke ajiyan zuciya metafe da sanyin murya tace "Gud afternoon yaa zaidu, pls forgive me for having to interupt you in office batare da izini ba.

ya gyara zama yana kallon sunkuyayyan kanta yace" Afternoon maman yara na. nd i must confess i am bit surprise to see your pretty face, ina fatan dai lafya???..i tot kince min kina da wani meeting yau.

kanta na kallon kasa ahkli tace ehh muna dashi, toh..ina kan hanyar zuwane sai naji labarin abunda ya faru da yarinya yau shine na dawo nazo na samesu a asibitin dan naga be kamata abar yarannn sukadai a asibiti ba ga school agabansu kaga dolene saida wani babba.

cikin gamsuwa da kalaman nata yace hakane amma ai nasan abunda yasa nay shiru ban nemekin ba cos i think we can handle this ne basai kin bar meeting dinki kinzo ba, next week dai kinsan zamuje conference dinnan tare aiko,
dan bazaiyu kije ke kadai ba..
jiya naga list din sunayenku maza duk sunfiku yawa awajen fatima..
Chapter 54 · 0% Book details