Sashe 70
Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
harsaida suka gama setling komi kafin suka rabu cikin kewa, ya dawo gidan sa ana daf 11.30am bakaramin mamamkin ganinsa gatsau ammi babba tay ba saidai tsoron kar asirinta ya tono yasa ta kasa masa masifa ta masa tarban mutunci
su biyunsu ne a gidan tama tare dashi, duk dama kafin lkacin zuwa sallahn jumaa yayi gabaki daya saida yasaka tabi hatsala sabida ta lura da yadda hanklinsa gabaki daya yake kan wayarsa, yana kuwa aje wayar ya shiga wanka tay maza tadau wayar taga ashe ma exchanging tex messge yake da fatima, saida tabi kai kaff tana karantawa duk dama maganansun is respecful nd harmless, soyayya ce amma baiyi tsauri ko sun nuna zaqewarsu akan kalamai ba amma iya i miss you i miss u too data gani aciki bakaramin cakkinta yay a kirjinta ba.
kafin ma ya fito daga wankan tafaraji kishi na neman ya hallakata aje masa wayarsa tay akan text din dan yasan tagani ta wuce room dinta tasha kuka wani bin har cewa take dacan ma kyalesa kawai tay ya auro fatiman da hala bazataji irin zafin da yanxu takeji aranta ba
but she deeply know dat inhar fatima ta shigo gidan nan toh wallah nata ya kare kenan, in ancire maganan nitsuwa da iya abinci, bazata taɓa manta irin zamn fatima da baban ibaad ba yadda gabaki daya tabi ta mallakeshi baya ji baya gani sai ita..
gani take kamar fatima tana da wani special magnet na dadi ajikinta dan inda ace mahaifin ibaad yana da lafya sosai da hala ta haifa masa yara sunfi biyar..
koda can da basu hada miji ba balain kishnta takeji bare yanxu azo ace ta shigo cikin gidanta bayan tasan mijinta cikakken namiji ne gani take daga zarar ya samu fatima akan gadonsa bazata kara yin armashi da mutunci a idonsa ba, dan dakyar ma take iyayi dashi ynxu, bappa zaidu yana balain son mace dadi me aji akan gadonsa, yana son qamshi da gyaran jiki.. karshe ma tana haifar sultana cire mahaifarta tay gabaki daya tamasa karyan cewa tsagewa yay dan kawai sudena haihuwa sabida gani take bazata iya jurar yawan daukar bukatunsa anan gaba ba...
koda yazo yaga ta karance masa text insa dariya kawai yay, kuma yasha kwalliyrsa cikin bugaggiyar shadda milk colour me sheqi yana baza qamshi kamr ango yaje har dakinta ya mata sallama yace mata zaiwuce masallacin jumaa sai ya dawo.
tsabar kishi dakyar ta iya amsashi yana ficewa kuwa ta zube akasa ta rushe da wani irin kuka taredajin rudani me yawa na mamayeta...
ita kanta baata tashi sanin cewa tana mutuwar son mijinta har saitaga yana kula fatima sosai kuma yana yawan daukar wanka kamar sabon ango ita kuma yana basar da ita..
dake ranar jumaa ne koda yaran suka dawo sa wuri babu wanda ya gane mood dinta, ga sultana sai zumudi take na cewa wai anbasu midterm yau da dare kawai zatabi ayaanah
sukoma family house dan itama tay musu kwana biyu da hajy mairo acan..
babu yadda ammi babba bataso ta hanata ba amma taki sam, bappa zaidu na dawowa da yamma kuwa sukaje masa oyoyo he was happy dayagansu lafya kuma fes fess da sabon kaya ajikin su musmm ma ayaana, anan sultana ta gaya masa itama tana so tabi ayaanah family house shi kuma bai hanata ba yace mata in su maheer suka dawo yau da dare sai su tafi.
da murna taja ayaana sukaje dakin suka tattara kayansu duka kowa ta saka a trolley dinta suna jiran dare yay, haka kawai ayaana takejin dadi sanin cewa zata koma wajen ammi karama snn she wll have the chance to be with hajy mairo once again ko dan tanajin labarin mamanta taawure, duk murnn da sultana takey a fili sai baikai wanda ita takeji a zucyarta ba.
bangaren su ammi karama kuwa bata jima da warware gajiya ba wokers din da bappa zaidu suka iso, haka ta tsaya akansu aka kara tande sashen hajy mairo aka kara gyara koina yay kamar dakin amarya falonta da koina har bayan gida da su labule sun kama qamshin turaren wuta sosai har wajen gidan koina
saida aka gyarashi tsaf tsaf.
untilll evetything is set
kafin ta sallamesu tadora abincin rana kafin driver ya dauko safiya da kulthum a school suka dawo kowa yana murnan ganinta, as usual awajenta kulthum din take cin abincin rana kowani rana sabida antt safeera tana aiki kuma tana kan makaranta dake auren tay da wuri bata gama karatunta ba sai yanxu
bawani jituwa safiya take da kulthum ba sabida safiyar akwai ta fi'iili da raini, inba ibaad ba bata jin tsoron kowa
suna kammala cin abinci kowa yaje yay wanka a sashensu
at arond 5pm na yamma
anty safeerah ta dawo cikin lexu jeep inta looking clasy as usual tasaka wani pink atampa, wucewa sashenta tay bayan ta kimtsa snn tazo sashen ammi karama suka tattauna akan abincin da zasuyi na tarban bakin gobe,..
anty safeeera tasha mamaki da ammi karama taki ta dauki ayyukan da yawa, infact sai ta kyalesu da main couses din sabida tasan kansu a hade yake da ammi babba kuma dukansu suna jin balain kishi aransu cewa hjy mairo tafi fifita agidan sama dasu. saidai ita anty safeerah kullum a neutral take tunda tasan ammi ba a sa'arta bane, beside ita ex wife na eldest son na gidan ne so akwai wnn girman da take bata shiyasa ko kadan bata nuna nata kishin a fili.
haka suka gama tattaunawa ammi tace zatay chops da drinks su suji da main abincin kawai magana ya kare anan.
daga can gidan kuwa already zumudi yasa sultana ta kira kulthum awaya tace mata zata zo tay kwana biyu da ita da sabowr kawarta ayaana, kulthum duk tafi kaquwa tanaso taga waye ne ayaanah da sultana seem so excited abt dan tasan muddin jinin su ya hadu da sultana to itama jinunsu zai hadu.
ana idar da sallahn magrib sukayi wanka suka saka kayansu masu kyau ayaanah taki sam ta biyewa sultana tay kwalliya sabida tasan tareda da ibaad sazu tafi, ana idar da isha kuwa maheeer yace mata su fito su tafi.. hakanan yaja hannun ayaanah yakaita wajen ammi babba sukayi sallama duk dama ciki ciki ta amsa bai damesa ba tanaji tana gani duk suka watse agidan suka barta ita daya gashi bappa zaidu yafita shima da yamman bata san ina yaje ba....
duk dama tay dakon ganin wann ranan da ayaana zata bar mata gidanta amma kuma da aka watsen aka barta ita daya sai taji gidan gabaki daya bai mata dadin zama aciki ba.
cikin rasa na yi ta koma room dinta tana nazarin yadda zatay ta shawo kan bappa zaidu adaren yau dinnan koda zata samu wani nitsuwa tareda shi, tuna yaushe ma rabonsu da yin wani abu tsakaninsu na ma'aurata yasa ta mike sharply ta bude wani drwer ta dan debo kayan matan ta taje kitchen ta harhda na hadawa da madara ta dawo dakin ta shanye tass snn taje ta shirya ruwan wanka me dumi ta dau lokaci abayin sosai wajen tattale jikinta tay fess ta dawo room ta shafe koina ajikinta da turaruka masu kamshi da mayukan masu taushi snn tasa nitynta yar sharara me kyau, kafin ta gama duk shirinta har karfe goma saura yayi, kashe wutar dakinta tay ta fito kai tsaye tawuce room dinsa ta samu har yanxu bai dawo ba, dalewa tay gadonsa ta kwanta a dan rigingine kafin nan ta kashe main wutar dakin ta bar iyaka dim light na blue lamp tadan jingina da pillow tana latsawa wayarta kai zaka dauka duka mind inta na kan wayanne amma inaaa tunani kawai take kanyi na me zatay takure masa tunani yau agado nan dan koda wasa bataso gobe suje family house ya daga ido ya kalle fatima ita kuma ya shareta
...#SURAYYAHMS
idan kinason cigaba da samun posting kibi shafukata
*AREWABOOKS*
*@SURAYYAHMS*
*WATTAPAD @SURAYYAHMS*
*WASAP CHANNEL ND GROP: SAVE MY NUMBER 08060712446 TO BE ADDED*
#SURAYYAHMS
#COMEBACK SERIES
2024/2025
[22/11, 20:35] Ányà Bá’kó̄̄̄ M.: ABUNDA KE ƁOYE💫...27
Cikin tunanin yadda zata gamsar dashi dan ya dauke idanunsa akan fatima goben tareda tsaurara wani irin baqar kishi data cusa aranta harwani barawon bacci ya dauketa a bazata wanda hatta wayar datake latsawarma dakansa yazame yay gefe can bacci me maseefar nauyi takey har bappa zaidun ya dawo shima agajiye....
kallo daya yamata yadda tay nashe nashe akan gadonsa cikin kyabe baki ya dauke kansa yasa hannu cikin sauke ajiyan zuciya ya hau zabge kayan jikinsa frm head to toe snn ya dora thick white towel, kai tsaye ya shiga bathrum yay wanka da ruwan dumi me dadi within 10 minutes ya fito yadan kimtsa knsa daga shi sai wata bkan gajeren wando, yana kwaciya ya juya mata baya baiko yunkurin tabataba ya rufe idonsa yay shiru cikin nisan tunani bai jima ahaka ba shima ya fara bacci.
Wani irin shiru dakin ya dauka banda qanshin turaren jikinsu da karar Aircones babu abunda kake ji, saida har ta share minti talatin tana bacci kafin nan ta farka kmr an tsikareta ta bude idonta ahankli tana mamakin yadda akay hartay baccin batare da ta shirya ba.
juyowa tay da mamaki jin dumin numfashinsa dake fita ahnkli agefen ta,Ganinsa datay a lume cikin bargo yana baccin peacefully yasa taji wani sanyi aranta sosai, wani irin juyowa da fuskarta tay daf danasa tana kallon kyakwan fuskan shi ta dade a haka sannan ta lumshe idanunta cikin shako wani bakuwar feeling me rudarwa..
kwata kwata ba haka taso tayi rayuwa da shi ba dan tsakanin son sa da fushin kishin sa datakeji bata san wanne yafi dagula mata zuciyarta yanxu ba,but she cant deny that she also missd him,duk da ita take yawan gujan shimfidarsa haryau bata iya misalta dadin dick din kowa da nashi ba
..wani shauqaqqiyar kiss ta manna masa a gefen bakinsa tana yaye bargon yafarka ido biyu sukayi da fresh chest dinsa dayake fari ne sai baki nonon sa sukayi ja haurawa kansa tayi a hankali ta shafe shi,ta kama dan bakin hard nipples dinsa daya tashi tsaye tashiga sumulmulawa da hannu wanda tuni gogan yasoma motsawa yana sake nishi nishi akasale kasancewr sa lafiyayyen namiji mai jini ajika.