← Book details Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 161

Sashe 45

Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

cikin cizza labba ammi babba tace tabbbb ai wann makirar nakega tafi masa uwarsa ma tunda just last week tay maganan cewa zata kara bude wani babban foundation caraf this week sai gashi wai har ta bude, kuma wallah wallah bana kaffara mijina ne ya bata kudin budewa inba haka ba a ina taga uban kudin nan a lokaci daya..naga ai gadon dq tsohon mijinta yabarii duka na yayansa ne, akan da ya bani 50 million na kara karfafa sana'ata shine yaga gwamma yaje yabawa karuwarsa ta bude musu gidan marayu..cikin kara rushewa da kuka tace na shiga uku ramatu yay zanyi da raina?....

cikin kyabe baki da baqin ciki a muryanta ramatun tace ikon Allah toh raihanatu wallah kibar wann kukan kawai ki shirya ynxu ki fito mqza muje wajen malamin nan enuf is enuf, haba...kina zaune da namiji amma an mayar dake bakomi a idonsa ba

cikin kuka ammi babba tace a'a ramatu, mubi ta wani hanyar kawai dan malamin nan naki banda kudina babu abunda yake ci kuma tsakani da Allah dan iska ne kuma kinsani dan bansan uban meyasa kullum sai ya nemo yataɓa nonon mutum kafin yake bashi maganiba kiga dai azaban danasha lokacin da ake son amin kishiya....

cikin katseta ramatun tace "kai raihanatu amma baki da godiyar Allah..nikuma sai ince me da har kwanan gida ina zuwa masa? ke ma dai kinki ki saki ranki ne kisha romon dadi wallh malamin nan yasan kan yadda ake juya mace agado gashi Allah ya zuba ma gabansa albarka kamar aljanu ne suka bashi karfi burarsa fa inya tashi baiya sauka da wuri haka zai sosa miki har sai ke kinji kingaji da dadi kinbarsa, hanklina kwance, mijina sai abunda nace yake min..ga biyan bukata ga kuma lagwadar dadi..
toh meye?

cikin share hawaye ammi babba tace toh nide baza'ayi wann rayuwar dani ba. kece kawai yake zagewa yamiki aiki ni inbanda hana yuyar auren mijina da fatima dayay banga amfnin komi da maganinsa yamin ba tunda haryau miji na is crazily in love with that evil woman ga kuma babban dana yajona su yana goya ma ubansa gindi yana walakanta ni akan wata banziyar mata yar iska tababbiya

cikin jan tsaki hajiya ramatu tace toh ai shikenan saikizo muje wajen zinariyar mace ai tana da kayan mata da zakiy amfani dasu ya dawo miki dashi kan saiti cikin kankanin lokaci, amma zafa ki kawo mata duk abunda tace miki .koba komi kafinn mijinkin ya dawo hayyacinsa kin karbi wani kudin kema ahannunsa amma kin zauna sakaci wata yar iska awaje tana cin kudinsa abanza toh wallah kece kikayi banza, ni anya ma bazakiy bincike akansu ba...kode kode yana zagawa ne tana bashi gindi yanaci.

runtse ido ammi babba tay jinwani irin tsananin kishi da mugun jin haushin maganan ya sarkafe mata wuya rai abace tace ohhh my god ramatu pls stop dis,kefa kinjima kina zarginsu da zina..toh nide mijina ba haka yake ba aikuwa duk baudewarsa akan soyayya bazai taba aikata zina agidansu ba. akace miki ko wane irin mijinki? hmmm dama kuwa inata nemanki dan naji ance mijinkin dakika mallake shi harya kunce ya nema wa wata yar university gida, so why dont we start looking at that issure

wani uban shewa hajy ramatun tabuga tace ayyyuriiii raihanaty kenan wann ai tsohon zance ne, tuni labari ya shiga kunne na ,wata yar iskan yarinya ce fa daga can maiduguri kanuriya ce last week bokana yaci min ubanta yanzu haka nasaka yasa aljanunsa sunyi zina da ita a mafarki suntura ma arniya cutar HIV/AIDs in sha Allah kwanan nan zata mutu dashi kinga intaje lahira sai tama Allah bayanin cewa makaranta iyayenta suka turota tazo kano tana budewa mijina gindinta yana ci.

see i am fully ready for this university girls nd d likes of them, babu sassauci tsakanina dasu dan basu san kalar sadaukarwa da uban wahalar danasha da mijina har ya zama abun da ya zama ba dan haka duk wacce ta shiga gona na kasheta murus zanyi wallahi..no time...

cikin jan nannauyar ajiyan zuciya ammi babba tace uhmm"good for her..Allah sa kartay koda sati biyu a duniya ta mutu a walaknce yan bura uban yara kawai karuwai...

hjya ramatu ta sake buga wata arniyar shewa iiiiheee heee cassssss, snn tace ameen fa kawata yanzu dai kije kar aga kin jima muna waya sai naganki anjima kawai

ammi babba tace toh zuwa da yamma ina nan tafe...tana katse wayar saiga sultana ta shigo itama batay sallama ba kawai shigowa tay

a mugun tsorace ammi babban ta juyo suna hade ido "ke kuma dan ubanki baki sallama ne sazaki shigomin daki kamar wata arniya wato dama laɓewa kikayi kinajin wayan danakeyi zakikai ma ubanki gulmana kema ko?

wani irin daure fuska sultanan tay tana kukkuni a mugun borance tace mumny nifa banma san kina amsa waya ba ni yunwa nakeji kuma ai baba ne yace ince mimi kifito kibamu abincin karyawa wai kina bata mana lokaci mummy munfayi lattin school....

cikin zare mata ido tace "kijje kice ma uban naki nace bazanzo ba ai yana da hannu in hannunsa ya karya yasan wacce zai kira ta masa girki shida yayansa ai...kema kifita min anan kona wanka miki mari stupid.

sultana ta yatsina fuska batace komi ba ta fice takoma falon kusan komi dayake faruwa yau mamaki kawai take baga musmn ma ganin wata kyakkwar yarinyar datay a falo da yaa maheer dazu, and she asked him wacece ita baice mata komi ba.

tana da yaqinin hala akan zuwan yarinyar mummynta take fushi da kowa dan tasan mum dinta ta tsane baƙo yazo musu gidan su including all her schl friends, kusan kowa yazo gidan sai ta zage sa, ganin aayanah yau agidan yasa sultana haka kawai tadingaji wani irin dadi da tunanin inde agidan sun ayaanah zatazuna ai zata samu new girl company kenan...

tazo falon ta samu dukkansu yayun nata sun matsa akan zasu fita sabida lokacin lectures dinsu duka ya karato kusa, gashi dama ibaad yana so har saiya kai ayaana asibiti yabada ita ajiya wajen ƙawar mum dinsa anty hauwa kafin nan ya wuce makrnta

he talked deeply on phone da mum dinsa akan zuwan ayaanah dazu ayayinda yakekan shiryawa, kuma duk ta nuna ta fahimce shi ta kara bashi hakuri dan kusan dolene kawai yasa yay ma bappa zaidu karyar cewa Allura kawai zaikai ayaana wanda bisa zahirin gaskiya kawai baiso ne ya barta ita daya agidan da ammi babba sabida yasan baqin halin matar sam bata da imani halama kafinsu dawo gidan zata kore yarinyar waje.

sultana tana zuwa palon taje jikin babanta ta tsuguna ahnkli tahau gaya masa abunda ammi babban tace batare da kowa yajisu ba, adan dolensa ya bada yara mazan izini kawai dan su wuce schll batare da kowa ya karya agidan ba.

atare maheer da ibaad tareda ayaanah suka fice a cikin mota daya kai tsaye maheer din ya wuce dasu al-eeman private hospital ayaanah tayi shiru tanajinsu suna hira sama sama batama gane me suke cewa ba sabida a seat din baya ta lafe a zaune itakadai

daga gidn kuwa bappa zaidu baibi takan matarsa ba ya karasa shirinsa calmy ya fito yau shida kansa yakai yar autarsa sultana school a hadadden motarsa kirar jaguar jeep snn yabi yabata isasshen kudin dantayi breakfast daga nan ya wuce office itama ta shiga makaranta tanata murmushi zucyarta fari tassss tanata jin murna dataga an kawo mata sabuwar yar uwa.

wajajen 8:45 wani abu maheer ya danna horn abakin gate din hadaden asibitin mai gadi ya bude musu suka shigo direct parking space ya kaisu
yana kkrin kashe motar dan yabisu ciki ibaad yay saurin tsaresa da cewa ders no need bari kawai naje sharply na fito ajiyeta wajen anty hauwa kawai zanyi na inyaso after few hrs zan dawo na dubata...

maheer yace toh what about her breakfast???kasan bamuci komi ba ko itama anhanata cin abincinne...ibaad yana kkrin sauka yace"i will sort that out..juyowa maheer yay ta kalli ayaana yana murmushi yace pretty one sannu ko..me kikeson kici in zamu zo daukarki zauna siyo miki...

ahankli ta girgiza kai ganin idon ibaad kanta sa sanyin murya tace "mishi babu komi...
yace are u sure? bqki son kici sweet brown chokolates, biscuit ice creams ko naman kaza??? sa sauri ta kara girgiza kai" ibaad ya mata ido akan ta sauko babu shiri ta sauke kafarta kasa ahnkli.. maheer ya mata bye..sann ta kama bin ibaad din abaya har suka shiga cikin asibitin agaggauce.. suna lumewa cikin asibitib ya cire kudi dubu goma a aljihunsa ya nannade ya bawa ayaanahn a hannu baice mata komi ba.

suna kaiwa ta wajen nurse station taga ya tsaya agefe nan ya ciro wayarsa yayi dialing number anty hauwa within few minute ta fito sanye da white uniform dinta har kasa ya rusuna yagaisheta ta amsa da fara' ta saka masa albarka, ayaana tay shiru abayansa tabi ta sunkuyar dakanta kasa tana jinsa ...da ladabi yace mummy ga "yarinyar na kawo miki cikin sauke murya kasa yace "dan Allah kiyi hakuri for all the inconveniences insha Allah daga yauma shiknan.. tace haba haba ibaad aiyi ma kaine besides mamanka ta riga tamin bayani koni nasan raihanatu kam ba rike yarinyar nan zatay ba kaima kasan da badon babu kowa acan gidan kun ba da mamanka ma bazata bari ayita yawo da yarinya marar lafya haka agari ba gashi kuwa duk tabi ta damu all these meeting are important to her harkan foundation fa dolene sai da saka hannun manya aciki inde rike yarinya ne nan karku damu wallahi

murmushi me sanyi yay yace "toh shikenan mumy na gode...nabar maheer awaje zamu wuce school dake bata karya ba akwai kudin break inta ahnnunta

cikin gyada mai kai tace babu damuwa Allah ya baki sa'a ...yace ameen

hannu anty hauwa tamika wa ayaana ita kuwa ganin ibaad zai tafi ya barta awajen yasa ta fara kuka ahnkli
Chapter 45 · 0% Book details