← Book details Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 161

Sashe 55

Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dan dago kanta tay ta kallesa cikin narkanda shi da wann sssanyar kwalliyrtan, ahnkli tace "toh yaa zaid naji sai abumda kace.. but lamarin jinyar yarinya nan is kind of serious.gskiya bekamata ma ace an boyemin ba the girl is both our rspnsbilty inma yayane ai zan iya aje duk abunda nakeyi kawai na kula da ita inyaso daga baya zamuje conference din ko mu wakilta wasu kawai suje mana..

cikin katseta yace "nasani fatima..nasan duk zamu iyayin hakan but it will be selfish nd senseless ace nida gidana bani da iko dashi, ita raihanatu tana zaune agidan kenan bata aikin komi ke kuma dakike zuwa aiki ne zan baki jinya, so why wont she take the girl..

dan shiru tay kafin tace"...yanxu dai duk ba wanann ba..i brought some breakfast..ko har ka koshi in meda abuna??murmushi ne ya kufce masa yace"..office tea kawai zansha in koshin?dama ai kinsaba wareni akan abincinki so,what did we have here?

..tsugunawa tay agabansa calmly tana murmushi ta dan jawo basket din ta bude tafara ciro cutleries ta jerasu snn tafara ciro abincin wanda tana budeshi atake qamshin yakara karade koina da wata mayyar aroma me kama zuciya..

cikin kankanin lokci ta zuba masa spaghetti da meat balls din neatly a plate, duk yawon sa ya kawo sai kallonta yakeyi yana dan murmushi yadda yaga komi tay arranging agabansa

tun daga kan chicken shawarma har fresh juice din saida ta jawo gabansa aladabce sann ta dago tace masa bismillah ranka shi dade..da matsanancin sonta a kwayar idanunsa yace nagode
fatima, Allah ya miki albarka!!

tana sakin sanyin murmushi tace masa Ameen. kafin ma ta gama komawa wajen zamnta taga har yay bismillh ya saka spoon ya kai abincin bakinsa tare da lumshe idonsa sosai yana taunawa ahankli cikin jan santi yace woww, tay dariya da sanyin murya tace did you like it?

lumsashen idanunsan yabude yace" masha Allah.."its excellent..wai yaushe kika shirya zamuyi auren ne? ko shikenan yanxu dan ance an mana sihiri ya zama baki shirin aurena,..see, no evil will stop me frm making u my wife in sha Allah..kisa haka aranki!!

abazata ta kallesa, ganin he is queit serious yasa ta sunkuyar kai tana gintse dariyarta ciki batace mai komi ba

yace fatima ina tambayarki ko saina mutu miki da yunwa snn zaki fara kkrtawa ynxu haka agida ban rasa abinci ba amma kinga ai dake bake bane agidan ya zamana ba'a bani abinci yadda yakamta inaci.

adan shagwabe tace yaa zaid but we have talked abt this...

...yanakan kai abincin bakinsa yana santi yace i know..nasan malamai dayawa sunce wai asiri me hatsarii akayi dan ahananike, amma kuma Ai Allah ne yake ikon bada izinin yuwar komi ko..so, what if we use the same method da akay asirin muka kwance mukay auren mu zuwa next week haka

baki bude tace ahhh Aa
infa zamuyi hakan saidai muje wajen malaman da suke amfani da baqaqen aljanu ko bokaye kuma ai kaga babban zunubi ne...banaso muyi aure da fushin Allah akanmu.

cikin jan ajiyan zuciya yace "toh shikenan...i ques i am just tensed...karkiga lefina haquri na yafara karewa ne fatima, pls dont mind what i said..ko kadan hanklina baya kwanciya ne inba naga ina tare dake ba, badon ma ina tunanin halin da zansaka su maheer aciki ba da na sake raihanatu tun dazu kowa ya huta...

ta juyo da sauri tace "no please..Kar kayi haka abban yara, mezai kawo saki? ai gara tana kusa..what if akazo karya asirin akace sai itace zata kunce..besides nasan bata kyauta maka ba amma amata afuwa banda saki pls..

yace "afuwa na nawa? yanxu ke kadai bazaki iya riqeni snn kiriqe min su maheer ba fatima?sai na zauna da wata mace..

tace zan iya..amma

cikin katseta yace "you have no idea what i am going tru..do u???tunda kikaga har brain ina ya fara tunanin aikata shirka kisan cewa ina cikin matsala
..daxuma da zan taho me aikin gida na danasa ya tattara wasu devilish looking bottles da raihanatu ta fasa a dakin sultana which i think sumting is fishy abt it dan akan bootle dinnan ta dinga dukan yarinyan na kamar zata kasheta,ta raba ni dake, ynxu kuma tana so zata rabani da yarana ne, ko dama asali kashe yarinyar tay niyyar yi yau din ne bansani, kawai don tsabar taga tasamu waje shine takeso tamaida ni shashasha??

da mugun tausayinsa a muryanta tace "yaya na nide Kayi hakuri..Allah yahuce zuciyarka ranka shi dade abban yaranmu...cikin kara saukar masa da murya tace nima abun baimin dadi ba shiyasa nake son kabari dan Allah nabar aikin nan for now na kula da yarinyar nan awajena tunda kaga jininsu ma bai hadu ba..

yanakan cin shwarman yace"ita raihanatu ai jininta baya haduwa dana kowa inde ni zan kawoshi gidana..amma shikenan fatima tunda ke kince hakan i will think abt it..kema sai kijje kiyi tunani idan har akwai wata hanya na daban kawai kigayamin ni konawane zan kashe dan inason akarya asirin nan na aureki konine na mutu ai hanklina zai kwanta idan nasan yarana zasu karasa girma ne agabanki..

cikin sauke ajiyan zuciya tace "bazama ka mutu kabarmu ba.. kadauka kmr angama ranka shi dade...tunda ka cinye taliyar let me get u some fresh water.

gyada mata kai yay ta mike tsaye ta bude office fridge dinsa ta dauko ruwan gora da clean glass tazo ta zuba masa ta miƙa masa da ladabi yasa hannu ya karba ya sha

tana zama agefensa yafara tambayarta abunda ake ciki da sabon aikinta sabida bakaramin kishinta yakeyi aransa ba, hirarsu me dadi akan hakan sukayi har saida karfe daya ma rana yay shap, buzzer dinsa yay kara yashi ya danna sectarynsa tasanar da shi cewa yana da board meeting arnd 1.30pm bayan sallahn azhr on the sharp...

ganin 30 min kawai ya rage masa yasa ammi karama tafara shirin tattara kwanukanta zata tafi takanji dadi aranta sosai dan duk sanda takawo masa abinci saiya cinye tass

empty warmers din da goran fresh juice dinta ta zuba a basket inta tace masa zata wuce asibitin dan ya shirya wa meeting dinsa..

mikewa yay yace sam saidai insuje ya tukata ya kaita asibitin dakansa inya dawo zaije meeting din daga baya

dakyar ta lallabashi har ya hakura da rakiyar tace mai karfe daya ma yayi so zatabi school din su Sultana ta dauketa kawai tunda su maheer haryanxu basu dawo ba, inyataso sai shi ya samesu acan asibitin inya tashi daga meeting in nasa...

badon son ransa ba ya amince mata ahakan, har waje ya rakota shida kansa ya rike basket din ita kuma ta rike fancy bag dinta suna hira har sukai gaban motatta, yana daga tsaye tashige ciki harta zauna sunakan satar kallon juna, taji matukar dadi aranta dataga kmar he seem very calm nd normal da datazo din duk fushin daya debo da safen yadan gushe a fuskansa, sallama tay masa yadaga bata hannu yana murmushi harsaida tabar haraban snn ya wuce masallaci. #surayyahms 08060712446 wasap only..
[15/11, 19:12] Ányà Bá’kó̄̄̄ M.: BONUS💫#surayyahms
tafiyar minti 12 ammi karama tay kafin ta iso wani kayattacen street tana tsayawa agaban wani babban fancy eatry store taga text message dinsa me sanyi daya turo mata na godiya da kwantar masa da hanklinsa datay...

murmushi tay ta karasa ciki ta siya wasu few abubuwan ci na yara snn ta fito ta nufi schl dinsu sultanan, she waited a bakin gate din schl din for abit,1.30pm na cikawa sai ga nan yaran sunfara fitowa

sultana tana hango motar ammi karama cikin gwalo ido ta zuba ihu tataho da gudu ta bude motar tabi ta shiga motar suna hade ido da karfi ta rungumeta sosai tana murnan ganinta..

favourite cookie da chocolates dinta data saya mata ta bata snn suka kama hanyar asibitin tana ci tana mata surutun su na school tanasata dariya har suka iso asibitin atare.

suna sauka ammi ta kama hannunta tabi ta rike babban basket din adayan hannunta suka wuce ciki, suka samu dede lokcin specialist heart consultnt din ya iso har ankai ayaanah wani daki dr din yanakan examining inta with few advanced devices. jikin sultana atake yay sanyi data ga hakan

ammi tajawo hannunta suka koma dayan dakin sa aka basun snn ta umarceta akan taje toilet ta wanke hannu da baki tazo taci abinci dan ta samu tay sallah akan lokci kafin su ibaad su dawo..

babu musu sultana tay hakan tazo ta samu ammi har ta zuba mata hot plate of coconut rice da turkey stew ga eggs da coulslow ga zobo me sanyi dama kuma baqar yunwa take ji dan tunjiya rabonta dataci abincin gida sai tarin snacks datake siya a school abubuwan har sun fara fice mata akai..

ammi tabarta a zaune snn taje ta karbo doguwar hijabin anty hauwa tanafara sallah agefe sultana ta zauna taci abincin sosaii kmr wacce ta jima bata samu ba, har ammi ta idar tazo tana tayata sunaci atare suna hira, kafin nn anty hauwa tazo itama ta debi abincin tana ci tana bawa ammi labarin yadda ake ciki da jikin ayaana da ire iren test test da likita yace dolene za'a mata su ayau dinnan, hakan yasa zuciyar sultana karyewa, sai atake taji komi ya fita mata akai ta mike taje toilet tay alwala tazo ta fara sallah sai jin hirarsu take tana dada jin tsoro da rauni na dada karya mata zuciyarta sosai...

Doc yace inhar suka gwada akaga ciwontan yay tsanani they may opt for more advance treatmnt a kasar waje koma amata heart surgery or sumtin of that similar kind itade batama gane me suke cewa dakyau ba.

tana idar da sallahn ta dawo tadan lafe ajikin ammi karama idonta yab yacika da hawaye batace komi ba har suka gama hira da anty hauwan, ta gama cin abincinta ta tatashi fa fita amsa waya awaje cikin gaggawa tabarsu subiyu azaune...

juyowa ammi tay jin yadda sultanan take dada shigewa jikinta, suna hade ido kuwa taga wai harta lumshe ido tafara zubo da hawaye da mugun mamaki tace ikon Allah kaga min shagwababbiya kinci kin koshi bari kizo jikina kiyi kuka ko?? da serious muryan kukan sultanah me tattare da wani irn frustration tace ammiiiii amma meyasa ke bazaki dawo maman mu ba?.
Chapter 55 · 0% Book details