← Book details Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 121 OF 161

Sashe 121

Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kara fashewa da kuka tay tace ...'and you will regret it..we shall see wallahi, babu wata yar iskan data isa ta kwace min soyayya na..

tana fadin haka ta juya da sauri tana kuka ta koma ciki

kamar mahaukciya ta shigo sashen anty safeera tana wani irin kukan bori, anty safeera tay sauri zata riketa da wani irin fushi da hargagi ta wani irin bangajeta jakarta da key din motarta kawai ta dauka ta fice a gidan a mugun mugun fusace

hanklin anty safeera ya kasa kwanciya ko sallahn isha batay ba ta fito ta jira ibaad har yagama jansu sallah

yana fitowa ta tareshi da maganan yace mata shi baisan komi ba maybe akan gift dinne kawai asaka driver ya tarkata yabita dashi..

tunda ya gaya mata haka sai batace komi ba dan tasan tunda har zainab tay borinta tagama bai karba toh tabbas bazai taɓa karba ba koda duk duniya ne za'a taru.

washe gari sassafe haka ta anty safeerah tarkata komi da key din motar tasaka driver ya mayar mata gidansu, nd ever since yestade zainab arifah bata ci abinci ba, batay wanka ko sallah ba, dan ji tay kamar duniyar ne gabaki daya ya rushe akanta da har ibaad zai iya budan baki after all this years yace mata he is in love with sumone else kuma ba ita ba, shin wacece yarinya? a ina take, yar gidan dan uban waye, "wallh sai ta kashe ta, dan ko sharing in ibaad bazata iya ba. "he has to remain hers nd hers forever and alone, she kept telling herself cewa bata da kishiya a duniyan nan shiyasa ko awajen iyayenta Allah baima yita da kannen ko yayu ba, she is meant to be alone and alone forever in his heart wallh koma wacece yarinyar ko tabar mata shi ko ta wuce lahira direct dan wallah bazata taba sharing ko hada hanya da wata mace akan ibaad ba..

ENJOY UR WEKEND DEARIES AKASSHE MU NIDA UNCLE DINA UNCLE MOH DA PREMIUM COMENT SABIDA MONDAY MU TASHI DA ZAFI ZAFI HAR AGAMA BOOK 1 A SATIN GABA IN SHA ALLAH💋❤️

I REMAIN ON 08060712446
SURAYYAHMS
ABUNDA KE ƁOYE💫
arewabooks@surayyahm.

⏯️4️⃣0️⃣

wannan mummunan tunani na kisan kai zainab arifah ta dinga lailayawa aranta gata da dan uban zurfin ciki musmn in abu ya shafi matsalar soyayyarta da ibaad saidai kawai aga ta dawo gidan tana bori tana wasu irin dabiu kamar me aljanu saidai duk tsiya bazata taɓa sakewa har ta gayama iyayenta ko ta barsu su gane ba dan tasan yadda suke matsanancin sonta da shagwabata, they are almost too emotional abt duk wani bacin rai da takurawa da zai shafi rayuwarta, tasani sarai inta fada zasu iya daukar tsatsauran mataki akan ibaad itakuma sam batason akaiga wani matsayin da zata rasa shi kwata kwata...

Dan ma karta cigaba da zama da tunaninsa har ciwon damuwarta ya tashi yasaka on sunday night ta bada maid inta oder aka mata parking in kayanta na komawa schll ranar monday da sassafe jirgin karfe 9 ya wuce da ita U.S duk dama tunda ta isa schll bata samu wani nitsuwar zuci ba dan duk maganganun da ya furta mata akan he has fallen for sumone else yafi komi daga mata hankli yanzu tana da wani irin zazzafar kishi ne wanda yake ci kmr wuta a tsakiyar zciyarta kusan dakyarma take iya bacci abinci kuma ynxu bakomi yake burgeta ba kowa ya dawo yana bata haushi. kusan sati tay tana jin mugun zafin maganan ibaad aranta, a school ta dawo shiru shiru,.. she is alwys thinking. bata cika yawan kula kowa, koyaushe brain inta yana neman sanin wacece wann yarinya da ibaad yaganta har ta sace masa zuciya ba ita ba Allah Allah take tasan wacece dan taga shin dame yarinyar tafita, waye ubanta, nd how did she even get ibaad to fall in love with her wani irin dukiyaa wayewa ko kyau ne da ita bata dashi da wacn take dashi.

saidai tasan bata da wani hanyar da zata iya sanin dukkan wayann tambayoyin face sai tay amfani da private investigator agents din mahaifinta,kimtsa baqin cikinta tay acikin ranta, kusan ko kawayenta ma bata gaya musu komi ba duk dama sun damu da suddn sauyawarta sosai dan cikinsu nala ce kawai take karatu a cikin kasar england not so far from them, ita kuma rukky anan US din itama take karatu saidai iliminta baikai tashiga mkarntr su zainab Arifah ba amma sunfi kasancewa a anguwa kurkusa..a satin ta na biyu da dawowa tafara bada oder ma private investigator akn a duba mata duk wani movement na ibaad agarin kano da kewaye, she dsnt want them to track his phone cos it maybe a bad idea tasan inyaxo yasan tana stalking insa har haka wani sabon case ne..she trust her dad's agent to do the work secretly, tunda ta bada aikin taji dama dama ta dan komar da mind inta kan karatu.

Daga nigeria kuwa tun bayan da akay birthday ibaad kusan kowa ya koma hidimar rayuwarsa, safiya da ayaana suna daukar extra lesson sosai sabida tarin jarabawar kammala secondry dake gabansu, gashi almost the same time take kkrin yin sauka, abubuwa suka taru suka mata yawa, ga boko ga islamiya she hardly find time to breath inbawai ibaad ne ya kirata awaya ya sanyaya mata zuciyarta da kalamai ba. cikin wayann lokutan shakuwace mai bala'in karfi take dada ninkuwa acikin zukatansu, duk dama anayi yana jan mata aji da girma amma bata damu ba dan ji take kmr ma tafishi zurmawa.

tunda kowa ya dawo nrml life insa ynxu kwata kwata bata fiye lura da obsession din da Uncle moh yake nunawa akanta dan tuni ya dawo da tsoffin dabiunsa na yawan kashe mata kudi da baya kayan duniya anyhow, ko tana so ko bata so, xai siya ya kai ma hajiya mairo ita kuma hajiya haryau gani take kamr duk ahalin gidan babu wani namiji wanda yake mutuwar kaunar yaga cigaban rayuwar ayaanah kamar danta muhammadu duk dama ta dora fushin ayaanahn arannta da tunanin tana raina masa hankali, tare da yawan dogding na kirarsa shikuma nunawa yake agaban hajiya kamar ma bai damu ba.

but deep in his heart the way her body is evolving and changing yafi komi rudashi yanxu.

musammn irin healthy youthful glow da fuskrta yake dada haskowa dashi da uban freshness na fatar jiki datayi, da wannan wayewan fallin balagan nan dayake gani a kwayar idonta yadda ta iya kwalliyya ga sumulmulallen dirin jikinta dake kara susutar masa da kwalwalwa.

a dede wann gaɓar ammi karama take fara shirya yan matanta musmn ata ciki. ana daf da za'a yimasu waliman sauke qur'ani ammi tafara harhada abubuwan gyara da ake basu wanda kowa acikin yaran gidan ana bashi tun daga kan kulthum har sultana daga zarar ka gama secndry zasu fara gyaraka sabida rayuwar aurenka a gaba tunda su basu dogara da ikon maganin mata na wucen gadi ba.

ammi karama cikakkiyr yar maiduguri ne she have all this tactics datakey wajen gyara kanta ita kanta, shiyasa haryau alaman tsufa bai fara bayyana a gangan jikinta ba, despite her mid- age she is still very well menstruating sabida halittar da Allah yay mata haɗe da yadda take balain kokari wajen kulawa da reproductive health inta sosai, wanda dama sbwar bincike yana bullowa game da lafiyar jikin mata nacewa boyayyun matsalolin rashin dedetuwar sinadarin kwayar halittar jikin mace shine yawanci silar daya saka wasu matan suke saurin tsayawa da al'adar su da wuri ko su shiga early menapouse a early 40s dinsu wasu ma a 35s. duk dama akwai na nature, saidai sabbin bincike kimiyyya suna dada fitowa suna nuna cewa jikin mata xai iya bambamta daga kan halitta har izuwa cikakken lafyar jiki zai iyayuwa daga inda watavta tsaya da haihuwa wata kuma ke dauka.

yau shiyasa duniya take samun kala kalan testimonies na matayen da suke fara kafa labarin haihuwarsu daga kan shekara 45,47,50-52 har izuwa sama at rate of 1 to 5% na duka kiyasin matayen duniya gabaki daya. Ammi karama tafi kyale nata slow aging process in amatsayin halitta ne bata taɓa daukarsa abun damuwa ba, duk dama taga kawayenta da yawa yanxu sun fara shiga matakin tsayawa da haihuwar ma gabaki daya. ita kuma sai taga kamar ma yanxu ne kominta yake balain dada haɓaka da zafafawa musnmn ma sha'awa, koda ta tambaye abokiyrta dake aiki a asibiti kawai misali take kafa mata da manyan mata wanda yanxu ne ma suke fitowa duniya neman maza masu jini a jika domin biyar bukatr kansu saboda karuwar sha'awa. tunda tazo ta gane cewa kowacce mace da kalar halittarta she just ignore it saita cigaba da kulawa dakanta tunda babu wanda yake iya ja da ikon Allah.

ayayinda ake rububin shirya waliman saukar qur'ani na su ayaana da safiya, ammi ta nemo aya me kyau da dabino
busassu da farin ridi dan dede kamr 4 cup, da busasshen garin xogale shima bamai yawa ba, sai hulba dan kadan da small pinch na Cardamom

iyaka farin ridi da hulɓan ne kawai ta soya du sama sama snn tay Dry blending everything into smooth powder tay Storing insa a dry container..

1 table spoon na garin nan ake debawa a zuba musu acikin madara ko kunu wata rana asaka xuma wata rana kuma plain baifi sau 2-3 haka a sati ba...wanda duk wann shirin anayi ne dan lafiya da niima ya zauna ajikinsu sosai

da hadadden gumbarta datake kirarsa matar rarrashi, shima da gari dabino da garin almond da garin ridi da aya akeyinsa sai ana sumulmulasu acikin Raw honey har su dawo cikakaken gumba, each time in za'a basu su sha dissolving ake saka su suyi acikin wani abu shansu musmn ma madarar shanu. sai hadadden curves boost powderta data musu da garin Gyada, dana kwakwa, ridi, busasshen dankali,aya da kuma original dabino, dukansu in powder wanda zai na ciccko da dirinsu snn niima ya zauna ajikinsu amma ahnkli ahnkli.

batasaka kayan yaji kamr su citta, kanunfari ba, hulba ma saffa saffa, saboda tasan yara ne, koda ake yawan musu tsammanin yin auren da wuri batason a ballo musu jarabar sha'awa da wuri shiyasa take bi ahnkli bakoyaushe take basu suna sha ba.
Chapter 121 · 0% Book details