Sashe 72
Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
matsowa kusa maheer yay yafara tambayar ammi weird questions akan lafiyarta yanamai jadadda mata batun dagewa da azhkar, da alwala kafin bacci, ita duk batagane me yake nufi bama takedai amsashi.
har cikin ransa sosai ya damu da ita dan kuwa itane masa daya take zama taji asalin damuwar rayuwarsa snn tabashi shawara me inganci, shikuma gani yake kamar mummynsa zata iya neman wani hanya da zatama ammi karama wani mugun abu da asiri dan kawai ta rabata da babansa har abada..
dakyar suka bar maganan azhkr din tafara jansa cikin hirar business dinsa daya boye wa kowa acikin manyan gida amma ita ya sanar da ita komi, badan komi dan yasan zata taimakeshi snn koda babansa yazo ya sani inzai masa fada inta sakamasa baki abun bazaiy tsanani ba.
Daga waje kuwa kusan abakin ibaad prof zayyanu yadada tabbatar da batun cewa hajiya mairo mai tuwo zata dawo zama kano cikin family gobe. haka yagama mitarsa acikin kunnen ibaad yanata masifa wai anwaresa bappa zaidu da muhammdu basu nemesa anyi shawara akan dawowar mamansun ba dan haka shi kota dawo ma bazaizo ba face sai har an kirashi anbashi haquri..
ibaad har ya gaji dajin mitarsa dakyar ya lallaba suka kare wayar snn ya dawo ciki basu wani jima ba goma da rabi nayi sukaje suka gaida uncle mohd a study room dinsa snn suka koma gida abunsu.
sashen dayafi kowani sashe girma kulthum takaisu inda suke xama da iyayenta da yayanta MJ, babban daki ne me shegen girma aka bar mata ita daya, komi na cikinsa pink colour ne tun daga kan katon italian bed inta har mirror da su kayan kyale kyalen ado data mammana su ajikin bango, babu hoton kowa a dakin data manna sai wanda tay da maheer aranar graduation dinsa na secndry few years back daga gani ba fada he seem to be her secret crush amma bata taba nunawa a fili ba ko kadan sabida tana da kamiya sosai. the room was soo pink, clean nd chill cozy
ayaanah tanata shan mamakin ganin yadda dakin yafi na sultana girma da kyau duk da son gayun sultan nan..
suna zama akan gado kulthum tafita taje kitchen dan kawo musu abun tabawa, freshly baked cookies akay ta debosu dayawa a tray da orange juices kafin tawuce tay branching dakin anty safeerah wacce da alama hanklinta yayi nisa acikin abunda ke gabanta.
tanayin sallama da zumudi tace mama, mma,mama su yaa ibaad sun zo da yarinyar nan da baba yake fada..oh my god mamaa baki ga kyanta bane kamr wata fallen angel"..
a mugun agajiye anty safeera tace "really? da karfi kulthum tace yess ko innje in kawota nan ku gaisa ne?mama inkika ganta zakice na gaya maki she is soooo sooo beautiful...
idon anty safeera nakan system da alaman rashin aminta da maganan tace "hai kulthum inma kina fadanmin hakane dan nace ehh kuxo kucikani da surutu it won work cos i am busy...beside yarinyr da aka kawota daga kauye ma inataga wani kyau..abeg leave me alone you too ure disracting me kinga ai aiki nakeyi kije sai gobe zan ganta kawai..
yadda tay maganan da serious tone yasa kulthum tace okay, amma zamu iya kwana dasu atare a nan dakina? cikin marairacewa tace maama dan Allah karkice aa kinji..
batare da ta juyo ta kalleta ba tace "fine, amma dai kisani yaran kauye sukan iya debo skin diseases ajikinsu, tohm inkikaje kika mannu da yarinya kikama kazuwa ko wani kirshi ke kadanki zaki azabtu dashi..
kulthum tay shiru batace komi ba tajuya ta dawo dakin ta samesu duk sun xauna akan gadon, da sakin fuska ta aje kayan tabawa agaban ayaana tanata murmusha tace our new sister bisimillah,...
murmushi me sanyi ayaanah tay suka fara ci suna hira kafin kace wani abu ayaanah taji har ta fara sabawa da abun dariyars su sosai.
tun a daren tagaya musu a dakinta zasu kwana tare, dan haka suna gama ciye ciye ta babbasu pink bathrobe suka saka, duk inda ayaana tay sai kulthum tabitq da ido dan bakaramin tafiya da imaninta rare beautyn ayaanahn yay ba.
atare suka kwaba mild cucumber face mask suna shafawa fuskansu suna koya ma ayaanah itama. duk dama tana jin dar dar dasu amma takanji dama dama ganin yadda suke pushing inta tay abu dakanta batare da takuri ba..
bayan sun gama atare suka wanke fuska sunata surutu har suka shafa nite cream sultana taje tadebo musu nities dinsu adakin ammi karama snn sukazo suka rage wutar room din suka kwanta su ukunsu atare ayanah ce a tsakiyarsu
kowacce takwanta da zumudin gobe..
wajajen 11;30 na dare anty safeerah ta gama aikinta a online dan wani irin babban brand na make up take so ta bude inda za'ana yin booking professional make up da oda beauty services, mujaheed ne dama yake taimaka mata tana dvloping websites toh gashi shima bai dawo daga S.A ba hrynxu kuma suna neman real model face ne wanda zasu saka akan web din dan su jawo high profile customers ba zane na A.I. ba.
tasaba kowani dare sai taje ta duba kulthum a dakinta just to make sure she sleeps better dake ita da mijinta uncle moh irin rayuwar turawan nan sukeyi sosai, with all this gentle parenting vibes and stuffs, ko a wasa basa dukan yaransu ko a school ne basa bari a dakesu ko ahukuntasu shiyasa ake yawan canza ma kulthum islamiya sosai.
tunda taji ayaana tana dakin sai taji kyuiwar zuwa sabida kyankyami dan bata so taje taga fuskr wata yar kauyen da zai dameta ya hanata bacci, daga ita har mijinta gabaki daya sunsan aransu yan kauye kam duk munana kazamai ko jahilai ne, nd deir bodies is probably swamping with skin diseases...itade duk abun kwanansu adaki da yartan nqn yau baiwani kwanta mata arai ba, gashi bazata iya ce ma kulthum a'a ba bata son ran yarta yabaci, haka ta hakura saita dauka kawai duk zumudin kulthum na cewa yarinyar kyakkwane dan kawai abarsune sukwana atare dan tasan kulthum akwaita da dattako da kuma son mutane sosai..
dakyar ta cire tunanin yarinyar kauyen ta wuce bedroom dinta tafada wanka tafito ta saka wani dan uban sun sexy nity shara shara ta wuce master bedroom na mijinta domin qamsar da shi.
anty safeera irin matan nan ne da suka mugun yin amanna da kwalisa da kuma sanin sirrin kayan mata. aganinta ta iya haka ne kawai zata iya aje kanta ita daya a zuciyarta mijinta, dan itama ta tsani kalman kishiya fiye da yadda hankli zai iya dauka shiyasa ma ko kadan bata ganin lefin ammi babba akan duka abubuwan dayake faruwa.
gani take kmr inda itacea
ammi babba wallah bazata taɓa daurewa har akai yanxu tana raye tana ganin idon mijinta akan wata ya macen data fita komi da komi ba.
koda ta shiga ta samu uncle mohd a room dinsa shima fitowarsa daga wanka kenan maza maza ta amshi towel din hannunsa tahau tayashi goge jikinshi in a romantic way cike da nuna masa tsantsan kulawa tatayashi shafe jikinshi da moisturizing lotion tana gawama ya dauketa ahannu cak yana shunshuna daddan qamshin jikinta harya haura da ita saman gadonsan suka kwanta atare, yauma ita ta karbi ragwamar komi saida ta qamsar da shi sosai kafin nan sukayi baccinsu a rungume da juna.
idan kinason cigaba da samun posting kibi shafukata
*AREWABOOKS*
*@SURAYYAHMS*
*WATTAPAD @SURAYYAHMS*
*WASAP CHANNEL ND GROP: SAVE MY NUMBER 08060712446 TO BE ADDED*
#SURAYYAHMS
#COMEBACK SERIES
2024/2025
[22/11, 21:45] Ányà Bá’kó̄̄̄ M.: SURPLUS....Bonus
SARTUDAY 5.40am
yau yakansance babban ranar da ake jira na dawowar hajiya mairo mai tuwo daga can garin tudu wanda kusan kowa yake zumudin gani da dalilinsa na murnan dawowanta acikin ransa, rikita rikitan aiki da aka tashi da shi tun asubah tamkar wani ranar sallah, arnd 6:30am wokers na gidan har sun fara share share, at around 7.00am kuma masu aikin girke girke da akayi odern su na musmmn suka iso suma, saidai dake ammi karama ta riga tazare hannunta a batun girka main dishes kusan adan dole anty safeera ta katse baccinta ta fito waje ta same cookers din sukafara tsare tsare maganan shirya musu lafyyayen family
brkfast dan yau kowa anan zai karya.
acan ma su ammi babban sun gama shirinsu sunakan shirin tahowa sai har in anyi breakfast dinne kafin nan ayi maganan dora girki na tarban bakin hajiya daga na rana har ixuwa dinner, komi akay listing musmmn na sauran kananan fresh fresh abubuwa na girki da basu kammala ba, nan da nan aka ware ma cooks din family kitchen daketa can back yard nagidan anan duka workers din suka tare suka fara shirye shiryen abinci kai tsaye.
daga cikin dakin kulthum kuwa tunda suka farka da asubah sukay sallah su ukunsu sukaje suka gaida ammi karama suka dawo ayaanah ta koma bacci.
saka sleeping face dinta agaba da kallo kulthum tay tanata murmushi me sanyi tana shan mamakin yadda Allah ya bawa ayaanah wnn uban natural kyau na musmmn da kuma doguwar baqin suma mecika ga laushi ga yauqi kamr ba yar nigeria ba. sultana kuwa sai kan bata labarin shakuwarsu na ban mamaki takey dan babu tambay daga yanayin excitement dinsu akanta zaka san cewa ayaanah tagama samun wajen zama acikin zukatansu sosai.
ana daf kafin breakfast yagamu wata yar aiki ta kawo ma anty safeerah sabbin kayan dinkunsu a wani babban leda tasameta tana tsaye acikin lafiyayyen bedrom dinta atagaban gado iyakan farar bathrobe ne ajikinta bayan ta gama kwalliya tay kyau sosai