← Book details Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 152 OF 161

Sashe 152

Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

atake atake kawai taga mai napep ya sauya mata fuska yafara mata magana ihu ihu kamr dan daba yafara kkrin cire wuka yace kawai ta sauka masa akeke shi inda yaga daman tsayawa kenan.

abu kamar wasa har ya sauko ya fincikota waje ya hada harda package din ya dangwala mata agabanta tunma kafin ta rokesa ya maidata gida taga yaja keken sa a fusace ya kara da gaba

ta kalle gudu da yamma taga babu alaman mota bare machine bare kuma wani abun hawa dan sunyi nisa da gari sosai, gashi irin sabbin anguwan nan ne da basu gama develop ba kusan motel din ne kawai yay kamar ya jima fentinsa green ya kokke.

ranta sosai ya dagule ya baci gashi babu wulgawar dabba bare mutum koina yay shiru ga zafin rana, tana tsaye acikin tsakar ranan gabanta yanata faduwa sosai bata motsi daga titin ba tadinga danna kira ma layin ruth farko taji shiru ta dauka netwk ne sai tayta gwadawa dakyar ya shiga sau biyu ba a dauka ba ta tura mata text taga shima yay failing, ta bar text din tacigaba da kira tafara jin user busy atakaice ta kira ruthy yakai sau talatin amma abu daya ake cewa.

tun ranta na bace harta fara jin fargaba sosai, jim kadan tafara tunanin daukar abincin ta kara da gaba koda zata samu abun hawa ya maidata gda, ta dauka package din kenan taji muryan security man na motel din
yace hajiya kece zaki kawo sakon abinci ko?? tace excuse me?? sai taji kuma ya kira sunan shagon hajy mairo tace ohh yess nice...quiet jovial ya karaso kusa da ita yace ayyaa sorry fa anbarki arana, let me take it frm here. batace komi ba ta daga package din zata bashi aikuwa tana mika masa memakon taga ya rike aikan sai taga ya fixgota within scnds ya danna mata wani farin hanky a baki ta suma...

daga nan bata sake gane inda take ba sai after 2 hrs data farka taganta awani daki mai bala'in duhu babu komi data rasa ajikinta face dankwalinta da gyalen kimononta, wani irin tsoraccen kuka ta fashe dashi ahnkli tana lalume har ta taba jakarta da wayarta ta jawosu da sauri sauri kuma a mugun tsorace ta kunna torch sosai ta sauke wata balaman ajiyam zuciya dataga ita daya ne sai kuma ta mike ta nemi switch ta kunna wuta

wajen is soo fucking dirty nd littered ga kwalaben giya, taba, condoms, all over ji tay kanta na juyawa a mugun rikice ta fara kuka tana dudduba jikinta da tunanin ko raping inta akayi sai kuma taga ba'a mata komi ba..Banda wann dankwalin da aka cire mata her body was intact ga kuma kwanukan abincin data kawo ancicci an yi baja baja dashi awajen like kmr mutane dayawa ne anan and the bed was messed up ga empty bottles nd cans na kayan maye kowani irin an shassha an zubar

tanata kuka a rikice ta tattara jakarta da wayarta ta rungumosu a kirji tay bakin kofa kafafunta har na hardewa tanajin jiri jiri tsabar tsoro

karkarwa takeyi harta iso wani empty corridor wanda har zata saka kai taji muryoyin maza suna dariya da sauri ta koma dakin tqshiga bayin gidan ta daga kai ta kalle windonsu taga irin windon da innan ne dan fadi, jakarta da su shoes dinta ta fara sakewa waje snn ta haura tadiro kasa ahankli

tunda ta doshi hanya bata ma san ina zaikaita ba tafiya kawai take tana yin nesa da muryan mazan cikin cin sa'a sai gata ta bullo ta bakin gate batama tsaya duba waye agate din ba ta falfala da mugun gudu tafita waje....

gudu take har saida taganta akan hanya tarwal kafin ta dena gudun kirjinta na bugawa da matsancin karfi tana kuka tafara tafiya gaba gaba sauri sauri gashi har yanxu babu wulgawr wani mutum ko abun hawa, tsabar tsoro ko sau daya bata juya baya ba, sai datay nisa sosai snn ta tsaya ajikin wani bishiya ta ciro wayrta hannun ta na rawa tafara dialng number ammi kenan taji an dafata kafada batasan sanda ta daka tsallle ta tsala ihu a tsorace taja numfashi sama kamar zata suma ba..

ba acikin hayyacinta ba kawai ji tay anriketa ana kiran sunanta da karfi ana girgizata ayaanahhhh ayaanah ayaanah its me,..dakyar ayaana ta dena salati cikin tsala ihun ta dawo cikin hayyacinta taga ma ashe ruthy ne da sauri ruthy ta rungumeta ta tana hawaye tana cewa"ohh thank LORd jesus christ we found you..i am soo sorry are u okay?

ayaanah ta tsaya cak kanta na juyawa tanata kallon ruthyn datace mata bata ko iya tsayawa a tsaye, hawaye na zuba cikin idonta ta fara matsawa baya baya da ruthyn muryanta na rawa rawa tace and How did u find me?kuka ruthyn takeyi tace naita kirar layinki bayashiga kuma naga kin jima baki kirani ba naje gidanku safiya tace min baki nan so i tracked u nd follw

tanagama rufe baki ayaaanah ta sauke mata mari mai kara
a fuska tace "Karya kikey ure lieying to me ryt no..

daga haka suka fara heated argument me zafi zafi ruthy ta tsuguna har kasa tana kuka tace ma ayaana wallah wallh banan wajen ta aiko su ba hala dai mai keken ne yaso yai scamming inta dan yaganta kyayywa shine ya hada baki da guys dinsa...

duk wann bayanin ayaana taki ji sam ta rufe ido tace zata fada agida cewa she set her up, har ta fara tafiya a zuciye ruth tafara binta abaya tana kuka tana bata hakuri
...dakyar da wahala ayaanah ta sauko dataga concerete evidences awayar ruth na cewa eh lallai banan ta aiko su ba, ta nuna mata text na hoton adress data bawa mai keken, da voice note na hajiyon yadda suka dinga complain mai kawo musu aika batazo ba.

duk da haka dakyar da wahala ta iya shawo kan ayaanah, she came with another keke suka shiga ciki akan zasu bar wajen rashin mafita ne kawai yasaka ayaana ta shiga badon son ranta ba, har kuma suka zauna ayaana tanata baya baya da ruth, ita kuma sai hakuri take kan bata gwanin ban tausayi akan ta rufa mata asiri tunda ba'a mata komi ba dan Allah kar aji wannan maganan, ayaanah taki tace mata komi ta juya kai tana hawaye... agabanta ruth din tay ta kiraye kirayen Polisawa awaya tanata musu description na waje againts all odd saida ta nuna ma ayaana hanklinta yafi nata tashi akan abunnan daya faru , she keep begging her not say anything to anyone agidansu har sai polisawa sunje sun kama mutanen motel din tundama tasan fuskan securityn din dayay mobbing inta da hankychief

banza da ita ayaana tay duk wann bare bare da bayani da kuma kkrin neman masu mafita datakeyi awajen samarukanta polisawa ayaana bata tanka mata ba.

suna sharoro kwanan shiga cikin gari lokacin 5.30 dede wayar ayaanah yafara ringin gabanta na faduwa sosai ta dauka ammi karama ne tana dagawa kuwa sai taga ibaad.

hawaye me zafi ne ya sauka a idonta abazata, da sauri ta dauka tana tare hawayen jin sanyin sallamar daya mata yasa ta lunshe ido kowani gaisawa basuyi ba yace mata yanxu ya sauka ajirgi ya kunna wayarsa kenan yaga text inta tana ina ne ynxu?? da wata sassanyar muryan kukan tace masa tanakan hanya ne zataje gida yace toh ta sauka a round about kawai ta jirashi awajen zaizo ya dauketa ynxun nan.

..tana gama wayar tun basu karasa round abt din ba tacewa mai keken ya sauketa anan itakam.

ahnkli tashe ruthy tace "meyasa? batace mata komi ba tasauka itama ruth in tana shirin saukowa da masifa ayana tace "why dont u just leave me alone kije inda zakije kawai and pls dont call my phone everr again!!

tana fadin hakan ta kara da gaba a zuciye akabar ruthy da sakakken baki tanata bin bayanta da kallo.

cikin kyabe baki ta koma keken tazauna aranta tace"..lallai yarinyar nan da tasan irin taimakon dana mata da bazata namin wnn attitude ba...inbadan ma naji tausayinta dan tanamin mutunci ba wallh dasaina bari su smoker suyi abunda suka daman yi da ita sai kuma inga ya zatayi da rayuwarta
..mtssss.

tana gama raya hakan aranta asalin wayarta ya fara kara ta dauka da ladabi tace "Aiki ya gamu fa alhaji the package is with us..kawai wire us the half payment aikanka kuma zai iso hannunka aranar da mukayi dakai

dan shiru tay snn tace okay sir sai najika.., tana katse wayar kuwa alert na 2 million naira cash ya sauka a acct inta wani irin murmushi tay dan wann gabaki daya ribarta ne sauran gayun basu san dashi ba, cos she will use it to pay all her debt sa saurayinta yake binta
..in aka biyasu balance kuma sai su raba da gayu.the plan was actually rape or any sort of sexual asault amma dake she still like ayaanah sai bata bari anyi haka ba they just got some content out of her nd she made it look like a non- deliberate mob by street rascals...

Da kafa ayaana ta karasa round abt dake babu wani nisa tafiyar extra 10min ne,kuma bawai batada kudin abun hawa bane she just want to walk slowly dan ta dawo cikin hayyacinta, nutsuwarta ma ya dawo. tana tafiya ahnklo tanata tunanin duk abunda ya faru, sumtimes sai yana mata kamar brain inta yana hallucinating wani abu like she was awake nd in d middle of those guys dan hanyrnxu tana jin amon dariyarsu da muryoyunsu duka acikin kwakwalar duk tarasa meke faruwa da ita kodai tsabar tsoro ne yasata brain inta yake creating fake delusions, kafin ta isa round about dai tay kkri ta kaucar da tunanin cos tunda Allah ya sa gayun nan dai basu mata komi ba she will focus on her bigger problem at hand wato na auren uncle mohd in just 2 days time
Chapter 152 · 0% Book details