← Book details Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 161

Sashe 65

Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yana ficewa a dakin wani irin shiru ne ya ratsa tsakaninsu da sultana..haka kuwa basu ce ma junansu komi ba, ayaanah tagama share hawayenta ta tashi sum sum ta shiga bayi domin yin alwala...cikin rasa nay sultana sai tafice a dakin ta koma can dakin quest dinsu tay nata sallahn awajen ta cigaba da zama dan batasan ta ina zata fara bawa ayaanah haquri ba..she neva had any close friend or sister, duk wnn abubuwan datakeji na quilt da tsoron fadin gaskiya danta wanke wata yau ne tafarajin jinsu aranta dake duk zamanta da causin sisters din nata baifi insunje weknds a family house ba kuma dama da kulthum kawai tafiye yin magana.

Dagata dayan bangaren kuwa tun biyar da rabi zainab Arifa tagama daukar wanka ta saka wata xpensive saudi arabian abaya classy handwoven frm safiya abdallah of saudi, shikadai kawai ta siya jiya da suka dawo daga 5days business trip to paris din da sukaje ita da babanta, daga wnn bakin abayan sai sabon bag pack dinta na school data dawo dashi, she feels like she needed to buy clothing gifts nd more chokolates da zata bawa kawayenta rukky da nala tsaraba dan haka yamma liss taci wani irin kwalliya da sabon abayan ajikinta,only herself and her closest two maids wato elizabeth da aqeela zasuje wata private boutique dan ta siya kayan tsarabtanta acan.. daga ita sai driver a katoton benz jeep, maids dinta kuma suna biyota a wani motar shima benz din ce amma ba jeep irin nata ba..

tunda suka kamo hanya idonta yake stiff akan customised wayarta tanakan daddanawa time to time haka tana yagar chokolate dake gefenta tana kaiwa baki..

wajajen 6pm aka iso dasu gaban unisex boutique din har snn ta daga ido jin sun tsaya,
expensive original designer mall ne just few cars are packed outside da basufi guda biyar haka ba

she likes coming to this place sabida it has great customer service kuma babu tarukucen hayaniyan yaran kananan millionaires gashi wokers din suna treating customer kmr royalty, a treatmnt she soo much adore on her self.

suna tsayawa maids dinta suka sauko da sauri elizabeth ta bude mata mota muryanta kasa kasa tace "kishiga ciki kigani idan customers sunfi shida aciki just come back here lets move nafasa shoping din, then you wil oder evrythin for me online idan munkoma gida.

cikin ladabi Elizabeth tace yess maam. snn tq shiga ciki taje ta samu kusan mutane takwas ne ma acikin mall din biyu yan mata sauran kuma duka maza but she was stunned to see ibaad among them kuma yana tsaye ata sashen mata...

tun kafin su hade ido dashi tay sauri ta dawo waje har jikinta na rawa ta kwankwasa ma zainab arifah windon mota wanda saida ta ja mata aji ma kafin ta bude..

tace "excuse me maam'

batare da ta kalleta ba tace "what is it...spill.. quickly....

cikin gyaran murya elizabeth tace i have both gud news nd bad news maam...

batara da ta kalle ba tace "really...okay bad news first..

elizabeth tace okay maam i am afraid yau fa mutane takwas ne acikin store din

cikin yatsina fuska zainab arifah tace ohhh gosh...and the gud news?...

elizabeth tana murmushi tace "Ders someone inside that i think u may be intrested to see.

da mamaki zainab arifah ta juyo tace...and is that person my father?

....tace noo maam wanann mutumin na hoton dake gaban mirron ki ne fa wanda har yazo ranar kukay dinner??

da wani irin gwalo ido tace'you mean ibaad?

..elizabeth ta gyada kai..wani jan ajiyan zuciya zainab arifah tay tace "okay come quick, xoki ban jakana akwai pressed powder aciki, nd is my face okay? the shadows, the coutour, the blush..look at me dakyau..ina aqeela? aqeelan tana matsowa tace u guys shud tell me did i look beautiful...my lips okay? nd what abt my dressing...oh my god cant believe ibaad is in here...cikin bude ido da lumshewa da wata irin shauqi ahnkli tace i can wait to see him, ina ce dai nayi kyau??

zuga kyanta suka hauyi dan sunsan inba haka sukayi ba bazata sauko suje ciki akan lokaci ba.

elizabeth ta kawo mata jakarta ta ciro original fenty-X lead base made refined powder takara shafawa a fuskarta tay wani irin dau farin fatar tan yakara fitowa sosai

hannu ta miƙa wa elizabeth ta rike kmr yar sarki snn ta sauko kasa ahankli bisa kan 6inchess bouchra jarrar high heels dinta in shiny silver colour da dan karamin luxury side bag dinsa da yay complemting bakin abayantan sosai.

ahnkli take takawa suna binta a baya kamr wata yar sarki, wanda tun kafin ma sukai kofar wajen gabanta yake dukan tara tara dan ita kanta bata san wani irin mahaukacin ciwon so kwakwwlrta yake ma ibaad ba, he feels like the air she is breathing ryt now..dan tunda akace yana ciki sai taji gabaki daya bata da wani sauran nitsuwa ajikinta gabaki daya..

ata fannin ibaad din kuwa tunda ya shigo store din bai dauki komi ma kansa ba iyaka ma ayaanahnsa kawai yake tattara kayan sawa, dan gabaki daya tunanin ayaanahn ne ya gama cikke masa zuciya da kwakwalwansa, he feel much more guilty each time yaji ammi babba tana mata ihu dawasu irin walakantattun kalamai..sai yana ganin kamar hala duk lefinsa ne dayay shiru ya kyale ma su bappa zaidu aikin kulawa da ita while shi baida ma lkcin kansa.,duk sanda ammi babba ta zagi ayaana har ransa abun yake qonasa, nd he is very sure is bcos she have nothing of her own agidan, komi ara mata akey awajen sultana shi yasa har akelaka mata sharrin sata take kuma yawan zaginta da sunan walakntaciya tare da kaskantar da ita akan kudi da wasu irin mugayen kalamai na cin fuska da gorin talauci....

Da abubuwa dayawa aransa yashigo wajen, nd he picked mostly ready made wears ne wanda yasan zatana amfani dasu ne atake, 21 pieces of items sets da yasan zasu iya cika atleast 5 shopping bags. "abayas, inner wears, hijabs, shoe, casual wears, dana cream nd personal cares.

attendant din dake binsa abaya tana tayashi yana gama picking komi dayakeso tagama tattarawa masa duka kayan.

sungama kenan zasuje wajen biya yaji antaba shi akafada slightly yana juyowa suka hade ido da zainab arifah tana wani irin murmushi tace"Hi.. surpise to see me?yamata kallo daya cikin dauke idonsa yace "nop"
..nervously tay giggles tace well nikam i am suprise to see you musmn ma anan sashen mata..so, how have u been?ashe ka dawo gari shine banji labari ba, nd u dont even pick my calls..yamata shiru baice komi ba dan normally in rashin mutuncinsa ya tashi u go talk tire har kagaji bazai kulaka ba

...babu shiri ta fara zuba masa surutu tanamai tambyarsa abunda ya kawosa nan and who he is shoping for..harda zagewa wai zata tayashi,

daga haka yafara amsata daddaya..karshe ma yace mata yagama siyan abunda zai saya gida zai wuce ynxn nan

kamar mayya haka ta dinga binsa with queastion upon question har yakai sashen maza, ya dauki one pieces of perfume dama yanata neman turaren da zai rike guda daya as his own personal signature sai caraf kuwa yaga _xerjoff naxos_ of Xerjoff’s 1861 collection, which is inspired by Italian heritage anyishi da pure notes of Tobacco leaf, Vanilla, Tonka nd bademorth, asalin turarene na namaza daya amsa sunansa turare yana da wani irin nanniyar masculine scent mai kama jiki da jimawa acikin kaya da tunani.

saboda tsadar turaren yasa bai kara daukar wani abu bayanshi ba duk surutun da zainab arifah takey asking him series of questions abt his shopings nd travels bama ji yake ba har suka kai kan counter

aka fara hada masa kayansa in difrent bags sai kallon kayan takeyi sounding confused take cewa "is it for ur sisters? ai kasan nima kanne na ko?toh meyasa bazaka jirani na kara musu da nawa gifts din akai ba inyaso sai muje gidan atare mukai musu..

shareta yay yaki kuma ya mata bayanin komi, amsarsa daga eh sai A'a.. karshe data matsa masa son sanin kayan waye sai yay saurin katseta da cewa sauri yakeyi zaije yaja sallah a masjid, haka tay masa taurin kai ta saka aka tarkata kayan biscuits da su chokolates aka kara masa akan kayan nasa aka bisa waje dashi, and she was soo pissed off da aka bishi dashi harmotan shikuma yay kyauta dasu atake awajen, duk da uban tsadarsu hakan kuwa ya bawa workers dintan kyauta bai tafi da ko daya ba.

bataji dadin hakan aranta ba,
ranta a dagule ta matsa ta matsa har saida manager na sales tay breaking normal protocol aka shiga computer aka dudduba mata sizes din kayan daya saya just to make sure wa sisters dinsan ya siya.

luckily enuf ta samu duk kayan they fits safiya's age whom is his blood sister. sai dataga haka kafin nan taji sanyi ta sissiya abunda zata siya snn suka kama hanyar dawowa gida

suna isa gidansun ko leke iyayenta batay ba ta kwanta akan makaken princess themed gadonta ta mika kafa elizebeth tazo ta rusuna kasa tana cire mata shoes din data hau kan gadon dashi, aqeela kuma tana unboxing duka kayan tsarabar tana shiryasu in a more fancy gift bags, while ita tana kwance tanata kirar layin mujaheed all the way from south africa dan ya kara tabbatar mata if safiya is around that size and age, hira kadan sukayi da mujaheed din dan dama mashi kawai take iya fadan komi, duk da dabiarta na nuna classisms daya mata katutu. anan yake sanar da ita cewa kakansu hajy mairo mai tuwo ma zata dawo wann asabar din. kusan saura 4days ma kenan.

wani dan uban dadi taji aranta dataji hajy mairon zata dawo atleast she will get to spend more nd more time a gidan ran sartudays yadda taga dama batare da mamanta ta matsa mata ta dawo gida da yamma ba.
Chapter 65 · 0% Book details