Sashe 31
Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
arazane ya koma baya da tunanin ko maziji ne aikuwa suna hade ido cikin daka mata tsawa yace keeee ayaanah fito nan dan bura ubanki shegiya ni zaki tsorata? amugun tsoroce mai tattare danyen taurin kai wanda bata taɓa sanin tanada irinsa ba ta shareshi batacemai uffan ba takoma cikin ciyawar da sauri sauri tafara rarrafawa aciki tana komawa baya tanaji yana ihun sunanta amma batako amsashi ba harsaida ta sabule ta fita tawani hanyar da bata taɓa saninsa ba..
haka mutumin ya ci nemanta acikin ciyawar da bai ganta sai yadauki dankwalinta daya samu akasa wanda agarin rarrafen ne ya zame akanta ya fadi batama sani ba. girgiza kansa yay ya wucewarsa da dankwalin yana sauri sauri ya isa wajen su juma dasauran mutanen dan ya gaya musu saqo snn yace musu yaga yarsa ayaanah ahanyar tudu zata gudu. bangaren ayanah kuwa tunda ta fice aciyawar gudu take da iya karfinta, bata ko juyawa. kuma ahalin ynxu bata san ina ta dosa ba sabida canza hanya datayi gudu ta dingayi har saida tay nisa taga ashe babu wani hanyar billewa gaba jeji baya jeji cike da karayar zuciya ta nemi wani waje tafadi akasa tanata rabza kuka me kara ruwan saman nan kaf dinsa akanta yaketa zuba taji tarasa abunda yake mata dadi..
tafi minti goma ahaka akwance daga can can nesa sai ta fara jin motsin kafafu can kuma taji muryan samarukan majiya suna tahowa suna ihuuu yadda suke tahowa yuuuu da alama dai an biyota ne za'a kamata.
arikice ta miƙe jiknta yana wani irin kar karwa sabida gabaki daya karfinta ya kare har tangal tangal take bata tsaya duban inane gaba ba kawai ta duru cikin jejin da sauri tadinga bin ciyawa tafadi ta tashi tanawani irin kukan tsoro, bata hankara ba wani irin mugun tsantsi me hatsari ya jawota phewwwww kamr iska sai jin kanta tsuuuuu tay tana tafiya akasa kamr ana janta amugun firgice ta tsala wani irin ihuuuuun razana sai ji tay tsantsin ya fettota kan hanya wani irin karan taka burki da wawan tsayuwar motar dataji a kunnunenta yasa atake tabi taja zuciyatta ta suma..
innalillahi wa inna ilaihi rajiun
cikin lunshe ido da budewa ibaad ya furta hakan da karfi ayayin daya bude lumshahen idonsa da suka tsaya cakkk dan bazai iya bayanin yadda yaga fettowar yarinyar waje daga jeji kmr an jehota acikin kiftawar ido ba.
cak ya tsaya yanakan salati baikuma motsa ba, dan shi ba mutum bane me saurin rudewa iyakan hannunsa dake rawa rawa akan stiring yasake da tunanin ko ya bugetane ko kuma karar gudun motarsan ne ya razanata, after like 3 scnds yabude motar yafito cikin tafyarsa mai kama da sauri sauri dan ruwa ake sosai, cike da jan aji gami da lura jin kirjinsa na matuƙar bugu ya karaso wajen ganin ashe motarsan baima taɓata ba yasa yaji sanyi aransa kasar wuyar sa ya furta hamdala snn ya mayar da hanklinsa kanta da sauri
wanda tun bekai ga tsugunawa ba yahau kare mata kallo duk ya dauka ma tafi haka girma saiyaga ashe yarinyace karama jikinta tay futu futu da turbaya tabita dukunkune akasa asume da alaman kamr anjefota dan fuskrta kasa yake kallo tadan kwanta aringine acikin ruwan datti dake kasan hanyar duk turbayan data debo ya rufe mata kafafunta, yy tsammnin ko tafito wasar banza ne kawai na yara but something feel soo odd abt her, da niyyar masifa ya karaso kanta, ya tsuguna yanakai hannu yana taɓata kuwa tamugun firgita ta farfado a suman cikin dawo hayyacinta. kallonsa take a mugun tsorace kamar taga aljani dama can gata da mugun jin tsoron maza.
tsananin survival instinct post-traumatic stress da take fama dashi aynxu yasa tazama very scared nd alert, kota suma kana taɓata sai ta firgita ta farka a mugun tsorace, a cikin rauni da kasala take kallon kwayar idanunsa ayayinda idanun nata sukayi luiiiiii kmr zasu rufu baisan sanda yay sauri ya tallabota jikinsa ba gani dayay tana numfashi daddaya ga panic attack and palpitations nishi sama sama kmr zata mutu masa ynxun nan.
she was subconsiuosly a bit relieve dataga a hannun stranger ta farfado ba ahannun samarukan kauyensu ba, ibaad yana jira yaji tay magana amma sai shiru sai nishi, like she is figthing to breath...a daddafe ya tallabo fuskarta suna hade ido cikin wani iriyar baqon shauƙi ta damke masa hannunsa da karfin tsiya da sigar neman taimako tana kakalo iska daga kirjinta amugun wahale jin karfin ruwan dayake sauka akansu na karuwa harta saman kirjinta yana raunata mata gangan jikinta sosai.
shide tunda ya rikota jikinsa gabansa yaringa faduwa da wani irin balain ƙarfin bugu wanda bai san namene ba. the girl is too fragile nd beautiful to be termed a human being, gata yar karama kiris ya rage ya kawo aransa ko aljanace but she looks too real to be unreal, dan tsugunawar scnd biyu yy akanta ganin takasa dena kallonsa arude da alaman distorted confusion kmr batama sanda isowarsa ba wnd hakan ya kara ruda mai tunani
she looked so scared and in dire need of his help, tamkar yadda ruwan ke zuba akansu haka nan ruwan hawayenta yake zubowa ahannunsa datay ma mugun damkar karfi.
voiice dinshi adan ƙasaitance game da sake wata shakuarryar gyaran murya Yay tapping face inta ahnkli kuma cikin sauri yace "keeee...keee...ina iyayenki? daga ina kika fito, meya kawoki nan acikin ruwan nan?
jin yay magana sai ta kara razana dashi, duk abubuwan da suka faru na mutuwar addanta suka fara dawo mata kai a mugun firgice ta sakeshi zata mike tsaye ta arce da gudu jiri me karfi ya karo wainota jikinsa caraf kuma taji ya riketa, suka kara haɗe idanunsu waje guda jin wani irin electric shocking mai tsananin qarfi daya sarkafe su waje guda tanajin sassan jikinta yana kara ragwabewa da mummunan tsoro. kirjinta na tsananta bugu tanajinshi fat fat zucyarta yana racing yana daka tsalle tamkar wnda zai ballo waje..
wani azababben kuka ne ya kwace mata, tana kkrin kwace kanta ahannunsa danta gudu taga sam yaki ya saketa, cos he is trying to observe her, waiko kurma ce dan yaga numfashi kawai take iyayi dakyar bata magana shima numfashin datakejan dakyar take janshi waje...
ya dada rikota yace "nace ina iyayenki suke ko ke kurma ce? daga ina kika fito?? kina ji kuwa... tun be gama rufe bakinsa ba yaga ta kalleshi, snn ta juya ta kalli jejin ta fashe da wani irin tsoraccen kuka
daskarewa yayi a tsaye shima yana kallon jejin ransa yace kode kidnappers ne suka saceta ta gudu babu abunda baisaƙa aransa akanta ba.
gabaki daya saiyaji ya kasa samun karfin gwiwar barinta, she is soo young, gata da kyakkwar halittarta da kwayar idanunshi bai taba ganin irin sa ba, he was lost for a moment cikin rasa nayi da ita, first time in his life dayaji gabansa nq mugun fadi akan stranger gata karama sosai ta bashi tausayi,
hasken fatar jikinta dayake nan kamar an wankeshi da ruwan madara yay wani irin kyau wanda ya mugun tafiya da imaninshi yanajin dukkan tsigar jikinshi suna mimmiƙewa duk dama karamace but she sure loook absolutly sexy nd breathtaking barin ma da jikakken sumar kanta ya mammanu agefen wuyarta da kyakkwan fuskarta da wani jarababben diso dison ruwa daya salkafe kan labban dan ƙaramin pinkish lips dinta atake koinanshi ya dauka da wani irin rikitaccen yanayi mai tafe da wata muguwar azabar kokonton ko dagsken ita ba mutum bace.
,..itama dukkan kallonta zage ta ƙare masa ta rasa yadda zatayi dakanta sai uban rawa rawa da jikinta yakeyi tana kuka tabita tattara wuyar rigarta da sauri ta makureshi har wuyarta cikin jarumta, dan takwaco kanta da ga hannunsa tayi, tana shirin barin wajen da wani irin snyin kasaitacyar murya mai daskarar wa taji yace mata "suwaye suke binki? please tell me, ni zan taimaka miki kinji ko?? wani cak kukan ya dauke mata ta juyo tana kallonshi da sigar rashin yadda, dan shiru tayi tana shirin kufcewa taji ya kara damko hannunta wani irin lumshe idanunta tayi cikin sauƙe karyayr numfashi dan har tsagar kanta taji wani irin tsoro me tsanani na tsaga mata zuciya.
yana kkrin juyata ta wani irin kufce hannunta daga nshi da sauri wani irin juyi tayi tare da yarfa masa shauran burbudin jikakken sumanta acikin kwayar idanunshi, da sauri ya sake ta yana kkrin goge ruwan dasuka feppetu masa acikin idanun kan ya gama ya bude idanun sa yaganta can gaba ta arce da gudu, ya tsaya cak baiyi motsi ba ya yanata kallon yadda take falfala gudun tana zuba kukan
tashin hankali da tsoro da bai taɓajin irinsa ba, step daya biyu zuwa na uku tay agabansa sai ragwaf jiri ya kwasheta tafadi kasa wann karon da mugun karfi ciwon raunin zucyarta ya tashi....
he stood der for a while da tunanin ko kawai yashiga motarsa ya shareta ya wuce inda zashi ne koko ya karasa ya dagota inta sake farfadowa sai ya kyaleta ta karata atacan tunda bazatace mai komi ba
wani abu acikin ransa kuma ya kasa idda lissafi, cos he knows when a person is soo scared kamr haka and is experiencing sudden symptoms of heart failure they may exhibit a range of behaviors and physical symptoms irin natan nan, ryt from her Behaviors yaga tulin Anxiety, with panic attacks she is Restles nd agitatated, kmr she is Confused, disoriented, duk dama yay zaton kurma ce amma yasan Difficulty speaking or responding coherently maybe a clear sign of sumting serious musmn ma dayaga afari ta suma kuma ta farfado a firgice so weak nd scared, acikin duka alamomin ciwon raunin zuciya abu dayane tall yarage bai gani ba wanda shine loss of consciousness sai kuma gashinan yaga ta sake sumewa yanzu...
yana gama wann lissafin yakarasa kulle motarsa ya jefa key din a aljihunsa ya juyo, lkcin ruwan saman ahnkli yafara raguwa, motsi motsi ya soma ji daga nesa cikin jejin amma bai kula ba cikin sauri ya karaso kanta yaga bata ko dandanin motsi duk dama ya taɓata.