Sashe 92
Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tun bayan tafiyarsa harta koma dakinsun ta kwanta tunanin kalamnsa da fuskansa kawai takeyi jin wani birkitaccen shauqin yadda zuciyarta ya riƙeshi da muhimmaci wanda ita kanta bata san ya zata fassarashi ba batamasan meye takeji ba
...har tay bacci safiya bata shigo ba sai wajen around 11;30 na dare da ammi tazo ta sameta a tsugune dan tsabar tsoron ibaad datake ji har yanxu tanakan gyangydi wajen datake kneeling din bata tashi ba fitowar ammin ne yasa ta fatattaketa ta wuce daki taje ta kwanta
da tsaki ta shigo dakin dan tsabar haushin ayaanah datakeji haryau bata taɓa bari sun kwana kurkusa da juna ba kowa baccin sa yakeyi acan can edge din gado da safe ma suka tashi basuce ma junansu komi ba inba wani rikici ne ya hadasu ba. yau sosai tsanan datake mata yakara zafafa dan haryau batagama jin haushin yadda sultana take makalkale ma uwarta ba yet ayaana is just another pain in her ass, sai takeji kmar ma gara sultana, soyayyr uwarta kawai ta karbe mata, lamarin ayaana yafi ci mata rai cos it pains her alot to deeply feel in her heart that yaa ibaad yana bala'in fifita ayaana fiye da kowa, inba haka ba ranarfa ta musu laɓe taji duk sharudan daya saka mata akan karatu, amma yama za'ay ta karya sharadinsa na zuwa first snn ace bai dake ta ba harma ya wani kamo hnnunta su fito waje tare...wann abun sosai yayi ma safiya zafi har saida tay kukan baqin cikin ayaana kafin tay bcci.
bayan faruwar haka gidan bai kara zama lively ba sai ranar asabar tunda ayaana da kulthum da sultana suka hadu duniya yay dadi. gashi ranar ne aka kawo sabbin dinkuna na atamfofi da laces 20 pieces masu shegen kyau da tsada da ammi karama tay odersu wajen mum ramlat collection duka aka dinka ma ayaana
ranar asabar din tamkar ranar sallah haka taji aranta ganin yadda kawayenta suka mamayeta suna ta gwada sabbin kayanta a dakin ammi karama kowa yana mata murna suna dariya kmr sun mugun jimawa da sanin juna. she bacome so overwhelmed with joy da dan uban gatan da ammi karama ta nuna mata. wknd din yay ma su ayaana dadi, kowa yazo anci abinci anyi raha zainab arifah ne kadai haryau bata zago ba wanda hakan sosai ya fara sosa ma hjy mairo zuciya duk ta dauka ko akan ayaana ne zainab din tay fushi.
haka ta tursasa anty safeera ta kira mata ita awaya wanda dakyar ma ta dauka suka dan yi magana ta dinga ja mata aji amma ko ajikin ta tsohuwar nan tay ta bata haquri akan karta yanke zumuncin su sabida abunda ya faru tsakaninta da ayaana, bata kuwa wani bata kwakkwran amsa ba har suka gama wayar
monday nayi kowa ya shirya aka wuce schll wanda ya kasance sabuwar yanayi ga ayana dan da wani irin karfin gwiwa tafara wnn term din duba da har anyi aproaving admission inta within next four month zata samu sabuwar uniform na jss class itama. suna farawa ta dukufa tare da bada hanklinta kawayenta na schl din ma tafara baya baya dasu sai in ayi break su hadu da sultana kawai suci abinci.
satin gabaki daya was fun face saida sultana tabata labari cewa ai uncle moh yakama kulthum da hoodie data bata kuma ya mata fada sosai yace kar ya sake bawa ayaanan kyauta snn yagani ajikinsu..
bakaramin sanyin jiki hakan ya bawa ayanah anar suna komawa da driver ko sashen ammi karama bata wuce ba ta nufi bangaren anty safeera
samu tay dukansu biyu suna zaune kulthum tanacin abinci da alama itama shigowartan kenan, tunda ayaana tay sallama ta gaishe da anty safeera duk sai ta rasa me zata gayawa kulthum, face saida kulthum din ta haura sama taje ta dauko mata red hoodie in da sakin fuska tace "dama innay wanka ne zanxo
nakawo miki rigarki kiy haqri baba na yace min kar ya sake baki abu na karba..muryan ayana kmr na wanda zatay kuka tace "kai kulthum amma ai kyauta na baki meyasa bakigaya masa haka ba dazu
hakama fa sultana ta dawo min da ribbons dina wai baku so, tana fadin haka hawayenta ya fara xuba a idonta.....cikin sakin murmushi anty safeera ta jawo hannunta tace "haba ayaana, karki dauki abun haka mana meye na kuka, ai bawai sunki abunki bane nima fa ina bayan babansun this gift is specially for you...su ai anjima ana siya musu, bekamata su karbi naki ba shiyasa ma yace musu su dawo miki dashi...
jiki a sanyaye kulthum ta dafata, ganin ayaanan na hawaye sosai tace haba ayana na ai zan dinga sawa aro kinji! fadin hakan da kulthum tay yasa ayaana taji dama dama tace toh shikenan zan aje miki
shafa kanta anty safeera tay cikin lallashi tace "ure very kind my dear...yanxu kije ki cire uniform kici abincinki karki damu babu komi kinji? hawayenta ta share ahnkli tace toh anty sai anjima..ta gyada kai,suka bata red hoodie in ta karba..da kallo suka bita tana wucewa saiga mujaheed ya sauko ganin yadda sukay zugum da tausayin ayaana ya saka ya tambayesu what is going on, anty safeera ta hau gaya masa, kyabe baki yay baice komi ba cos if feels odd for him da babansu yafara behving haka, dan gaskyr shine ko su yayansa baiya saya musu kyauta..saidai dake suna zuwa first din kowani lkc yakan bada anty safeera kudi ta saya musu duk abunda suke so amma bai taba shida kansa yaje kasuwa ya siyo musu kyauta ba. da tausayi anty safeera tace musu ai ayana tamkr marainiya ce tunda babu uwa babu uba ynxu atare da ita, tace hala shiyasa babansu yake son yamata abubuwa da zaisaka taji kamr ba a wareta agidan ba,..da wann furucintan yaranta duka suka kara fhimtar haka aka bari acewa tausayi ne da kuma taimako yasaka yncle moh yake ma ayaana abubuwa nadaban.
after few days komi ya dawo normal ata ko wani bangare, karatun ibaad yanamai kara zafafawa, har ya kaiga an fara rage musu hours da sukeyi a private club dinsun dan ya dinga samun cikakken nutsuwa. basu kara jin duriyar zainab arifah agidan ba har saida tacika wata daya har da sati snn ta shirya ta sako wata abaya me kyau na mutunci taxo gidan wkends daga ita sai driver, tun ahanya ta dinga kkrin kawo duka tunanin irin magnganun da suke yi da ruqayya insunje makaranta wanda badan ruqayya tayta bata shawara yadda zatay ta dawo da mutuncinta agidan ba da kwata kwata bata san ya zatay ba.
mahaifyar ruqayyar yar siyasa ce babba,gata dai yar 14 going to 15yr amma tunanin manya ne da ita sosai tafi nala nesa bakusa ba dan nala banbamcinsu da zainab Arifah kawai dan gata ne da kuma albarkan daukaka da karfin power da sunan familyn al-mansur suke dauke dashi, al-mansur kusan suna ne dayake iya bude kowani irin kofar, snn ya durkusar da kowani irin sarki, hakama yan kasuwa da yan siyasa mahaifin zainab arifah yana da wani irin strong ties da international gvnt nd secret organisations saikaga mutum komin ikonsa da kudinsa ba son shiga harkansa bare ayi wasa dashi shiyasa golden dotersa zainab aarifah ta zama sananniya acikin makarntar wanda haryau shugabannin ta da malamnan cikinta gani suke kmr babban alfarma prof zayyanu yay da ya kawo yarsa karatu dasu...
yau shigar mutunci tay kamr yadda ruqayya ta gindaya mata, sashen hajy mairo ta wuce direct ta samu kowa ya taru yaran ne kawai ba sa wajen kowa nata mamkin ganinta hjy mairo ta rungumeta tana murna ahh ahhh zainabu lale marhaba kaga yarinyar kirki ashe ba xuciya da mu kikayi ba, murmushi kawai tay bata amsa ta ba ta wani narke ajikinta d shigar sakarci ta gaishe su da bappa zaidu da sauran matanen," su ammi babba sai shige shige suke mata duk dama ta balain basu mamaki da sukaji tace ai bada hakuri tazo ta bawa su ayaanah tace ai kawarta nala ce ta shirya komi ita babu ruwan ta aciki shiyasa ma zata basu hquri. falon ya cika da kace kacen mata kowa yana yabon ta anty safeera kuwa abun bedaina bata mamaki ba.
can dai suka nufi sashenta tasamu su kulthum suna zaune a regular spot dinsu a falo su da yayansu mujaheed yasaka musu puzzle game duk wanda yaci zai bashi kudi ayanah ce kawai bata wajen taje debo musu ruwa marar sanyi
yaran suna ganinta suka harxuka zasu bar wajen anty safeera tace musu aa suzauna, a tsomare suka zauna suna watsa mata harar kasa kasa zainab arifah duk ta daure ta sharesu dan ruqayya ta gaya mata tadinga tuna cewa in bata daure tay hakan ba duk bazata samu kan ibaad ta sauki ba, nd ji take kmr zata iyayin komi inde ibaad zai yafe mata su dawo suna magana kmr dacan dan dakayr tay surviving kwana biyun nan data basanya shi a kwayar idonta ba
da wani irin makircitacn salo ta kalle su sultana tace" hi sisters..suka amsa ta ciki ciki, confidently da wani irin rigima tace "girls, abunda ya faru lets put it behind us tunda nazo nabaku hquri yau. by d way, it was all my frnds idea so i hope dai ya wuce...shiru suka mata jin yadda take kan laka komi akan kawarta basuce komi ba saiga nan ayaanah tana dawowa da goran ruwa
guda biyu a hannu
suna hade ido da zainab arifah din ta tsaya daga can gefe zainab din tafara mata wani irin murmushi kafin ta mata magana ayaana ta aje ruwan akan table agaban mujaheed da sauri ta doshi kofar waje ta kama hnyar sashen ammi karama da sauri duka suka bita da kallo...
anty safeera har ta budi baki zata kwala mata kira akan ta dawo zainab arifah tace
"its okay, karki damu
anty safee..ai zanje sashen nasu.
ta kalle su sultana tace "so, guys are we cool ryt now? tun basu amsa ba anty safeera tace haba dont mind them they are cool, ai suma da lefinsu tunda kema ai elder sis dinsu suke rainaki..